Join Our WhatsApp Group

YARIMA AHMED Complete Hausa Novel Document by YARIMA AHMED


YARIMA AHMED

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 16316



YARIMA AHMED

Reading Time: 1 Hours

Added On: 16, Feb 2024

Author: Maman Nurul Huda ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : 09090112846, 08148088368

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 88.69 kb

File Type: txt

Views: 753+

Download: 358+

Last download: 3 hours ago

Description/Story: [8/21, 11:28 PM] MAMAN NOORUL HUDAH Writer: πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
*_YARIMA AHMED_*
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
_By maman noorul_
_Hudah_
An dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from www.dlhausanovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
_Paid book_

πŸ…Ώ3️⃣&4️⃣

Bismillahir Rahmanir Rahim

Ba laifi tana samu masu siyan ruwa kukan da yaron keyi yasa ta nimi inuwa ta sauke robar ruwa ta saukosa a baya tana jijjigasa tana peting bayansa Amma sai tsala ihu yake karamar Jakarta ta bude ta Ciro feeda da da sachet cerelac dinsa ta kwab'a Masa da ruwan sanyi ta sa Masa a Baki Amma yaki amsa,hawaye ya kawo idonta cikin tausayinsa ta rungumesa tasan yunwa yake ji Amma in yayi fushi Yana da wuyar saukowa zuciya ne dashi na wuce iyaka sai ajiyar zuciya yake saukewa

Zama tayi ta ajiye shi a cinyarsa ta zuba me Ido tana kallonsa sai Kuma ta fashe da kuka saboda in akwai abinda ta tsana shine ya gan A'med dinta na kuka Saida ya gaji Dan kansa yayi shiru Yana sauke ajiyar zuciya ta rungumesa tana lallashi kafin ta kafa me feeder a Baki bΓ yan ta bude ya Fara kwankwad'a har ya shanye ta sake dama Masa wani ya Sha ba a Jima ba bacci Mai nauyi ya d'aukesa

Ajiyar zuciya ta sauke ta zuba me Ido so dayawa in ta kalleshi sai taji tausayinsa na kamata damuwarta yanzu Taya zata samu kudin kula dashi itafa a rayuwarta ba Arabi ba Boko..marainiya ce ita da abinci ke gagara ga Karin responsibility toh kodai zata amince da auren baba Musa Wanda ya kusan shekara 70 da aure in har zata samu biyan bukata na ya ta ciyar da ita da A'med ai ba komai,girgiza Kai tayi tunawa da tayi inda rayuwar sauran Yan matan da sukayi irin wanan auren ke tagarrayya karewa ake a wahala tun mahaifinta na Raye be yarda da wanan auren da ya zame musu al'ada a ce Yar shekara 8 za a aurawa tsoho da ya Isa yayi jika da ita,ya Kuma ja Mata kunni duk rintsi ko bΓ yan ransa Karta yarda tayi wanan auren but rayuwa na niman tura ta bango

Mikewa tayi ta maidashi baya ta aza robar ruwanta ta cigaba da tallah sai dai duk tana Jin zafin jikinsa dama Kuma ya tashi ne da zazzabi

Bata Bari ta Sayar ba ta koma inda take d'aukar ruwan ta biya matar ta tafi da ribar

Chemist ta je ta siya me maganin zazzabi ta juya gida

Tana zuwa gida ta tarar da ma tsaye kofar gidan cikin yarensu Dan ba hausa suke ji ba bΓ yan ta Mata wani kallo ji tayi ta fisgi A'med a bayanta cikin matsifa take cewa'yau wallahi sai kin aureshi ko Baki so ga jama'a an Zo za a sa Miki lalli mutumin Nan Nima yake ya daureni Dan naci kudinsa ya bani daga yau zuwa jibi ko a kaiki gidansa ko Kuma a biyasa kudinsa nikuma sisi bani dashi Dan haka yau za a sa lalli gobe a d'aura aurenki ko Baki so

Shikuma wanan tsinanne d'an da ba a San inda Kika tsintosa ba yau Zan san inda zanyi dashi

Kuka A'med ya sake itama tana kuka tana kokarin amsarsa Amma ma tayi me rikon wulakanci yaron da duk ya firgice daman Kuma tsoronta yake

Nibras tayi ta kuka tana rokon ma Amma fuuuuu tayi ciki Kamar zata tashi sama

Ciki tayi itama tana bin ma tana kallo ma ta wurga A'med d'aki ta kulle ita Kuma kanne ma biyu Suka Kama ta Suka cire Mata hijab a dole Suka Fara gudanar da wasu abubuwa na kamun amarya

Kuka take tana fisgewa Kamar ranta zai fita babu abinda yafi d'aga Mata hankali Kamar inda take jiyo kukan A'med har shid'ewa yake sai dare suka barta duk inda ta so d'auko A'med abin ya fassakara

Tun tana Jin kukansa har taji shiru ita kanta kukan ya daina zuwa mata tayi ta leken d'anki sai Kuma ta zauna lokacin kowa yayi bacci ita kadaice a waje tana Kai komo tana Jin wani ciwo azuciyarta yanzu dan mahaifiyarta ta rasu mahaifinta ya rasu sai a zalunceta in auren ma ke son tayi Mata me zai hana ta had'ata da Bashir me sonta Kuma shima yaro Amma Saida ta shiga ta rabata da Bashir ta tura me yar'ta yace ya fasa aurenta shine ita dan rashin gata zata had'ata da tsoho Wanda a zamanin da akayi wanan al'adan yanzu Kai ya waye

Kuka ta fashe dashi ta Kuma leka d'akin d'an haske ta gani kad'an alamu ta window ne ajiyar zuciya ta sauke ta fita da sauri zuwa bayan gida Aiko window na bude

Wani wawan ajiyar zuciya ta sauke ta budeshi Daman ta katako ne ta shiga ta d'auki A'med ko tashi beyi ba Dan da alamu yayi wanan mugun baccin nasa dakeyi in yayi kuka sosai

Fita tayi ta window ta goyashi cikin Daren ta dau hanya cikin gari ko waigawa da tsoro babu

Tafiya Mai nisa ya kaita gidan kakanta watoh mahaifiyar mamanta sai kusan asuba ta Isa gidan


Nigeria

Kamar kullum goye take da d'anta cikin dare a bakin hanya shikuma Yana jiran mechanic Dan motarsa ce tayi paci

Kura me Ido tayi shima ya zuba Mata Ido a lokaci d'aya hawaye ya wanke Mata fuska karasawa yayi da niyyar Yi Mata magana kawai sai ta b'ace b'at

A firgice ya tashi Yana sauke numfashi kanshi na mugun tsara me,zufa ya goge yace"a dream again,same girl???"

Ya dafe Kai ya kunna bedside lamb dinshi saidai zuwa yanzu wanan mafalkin ya Fara d'aure me Kai dole yayi sharing da wani

Sauke kafarsa yayi a saman had'adiyar slippers ya sauke net dinsa me rumta irin ta gidan sarauta d'akin kadai duniya ce ya shige bayi yayi wanka ya d'auro alwala Yana fitowa ana Kiran sallah asuba

Jallabiya kawai yasa ya fesa turare ya saka wata dogon wando sport Yana tafiya cikin izza da taku irin ta jinin sarauta ya fita massalaci

Bayan idar da sallah Suka

Maman Nur
[8/21, 11:28 PM] MAMAN NOORUL HUDAH Writer: πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
*_YARIMA AHMED_*
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
_By maman noorul_
_Hudah_

_Paid book_

Note:wanan littafin kagagen labarine banyi shi dan cin zarafin wani ko wata ba in ya Zo dai'dai da rayuwarki/ka toh akasi aka samu,ai amfani da Mai amfani ayi wasi da na banza

Warning:ban yarda wani ko wata ta juya min littafina ta ko wace tsiga ba tare da izinina in kunni yaji..........

In dedication to Anty Binta godiya Mara iyaka munyi kewarki da Ahmed

Tukuici ga anty Nibras that lady is kind infact she is superb the warm hospitality da Kika bamu Yana Nan dankare a zuciyarmu so this book is about you and Ahmed........

πŸ…Ώ1️⃣&2️⃣

Bismillahir Rahmanir Rahim


Mali's empire,
babban masarauta ce Wanda kallo d'aya zakawa gidan kasan suna ji da mulki da Kuma dukiya,wanan babban masarauta tana tafiya ne a karkashin jagorancin mansa khalifa Wali shi ke rike da sarautar kasar Mali Kai da kaji masarautar Mali ai kasan za a ji da sarauta saboda kasa ne da har yanzu suke practicing monachy,wanan gidan tana da abin al'ajibi..gidane dake tafiya ko ince suna rayuwa ce da son zuciya,hassada,kishi a wanan gidan kowa ta kansa yake domin rayuwa ce akeyinsa ta do or die affair most expecially matan mansa watoh su Gimbiya's,Kai hatta bayi da kuyangi in short ma'aikatan gidan Basu da dabi'a ta son juna sai ta kushe juna da son ganin na d'ara d'an uwana a matsayi.balle Kuma a Zo Kan ya'yan mansa Wanda kowa so yake a ce shi zai gaji sarautar mali akan wanan sarautar zasu iya kashe juna ko ince wasu sun kwanta dama akan wanan battle din..wanan abin na ciwa mansa khalifa tuwo a kwarya Wanda har ya haifar me da hawan jini da kullum yau lafiya gobe babu....ya rasa ta inda zai b'ullowa wanan al'amarin Taya zaisa iyalansa su so juna wani lokaci ji yake kamar ya sawa kujerar sarauta wuta ko zai huta da takaici,kamar dai cikkaken sarki matarsa hud'u....ta farko itace gimbiya Zenabu Yar kasar Mali ce,ta biyu Kuma akwai gimbiya Hadizatuo itama Yar maki ce,ta uku akwai gimbiya meryam ita Yar kasar Cameroon ya'ce ga wani attajiri,ta hud'u akwai sultanan Bintu yar kasar Nigeria ya'ga sarkin adamawa cikkakiyar bafullantana,mahaifinta mohammadu barkindo....the lamido of adanawa

Gimbiya Zenabu tana da ya'ya 6 Mata biyar,namiji daya watoh aliyu duk matan na gidajen mijinsu wasu na gidan sarauta wasu Kuma sun auri attajirai suna kasanshen ketare..hadizatou Kuma ya'yanta uku duk maza Amma Kuma kanana ne kasancewar Bata samu haihuwa da wuri ba

Meryam tana da Yaya biyar maza biyu Mata uku saidai mazan ne kanana itama matan suna gidan miji Amma idanunsu na Kan sarautar kowa so yake a ce d'an uwansa ne zai gaji sarautar mali dukda sun San they don't stand a chance yakin tsakanin gimbiya Zenabu ce da Kuma gimbiya Bintu dukda ita gimbiyar bintu sarautar be dame ba be d'ad'a a kasa ba ko kad'an ba shine gabanta ba itako gimbiya Zenabu fargabanta shine Kar fa yarima Ahmed ya gaji sarautar kullum in tayi duba da inda akayi haihuwarsa da aliyu d'anta...watoh a rana daya aka haife yarima Ahmed da yarima aliyu Wanda tazarar awa daya ne tsakani,gimbiya Zenabu ta Riga sultanan Bintu samun ciki domin cikinta na wata biyu sultanan Bintu ta samu ciki a lokacin tana amarya Bata damu da cikin gimbiya bintu ba mussaman da cikinta na wata bakwai aka tabbatar Mata namiji zata Haifa sai take ganin ta tsallake babu Wanda zai kamota a tunaninta ko namiji sultanan Bintu ta Haifa toh fah saidai ya Zama kanin d'anta domin a wanan lokacin babu Wanda ya haifawa mansa Dan namiji saidai shi Allah ba ayi mishi shamaki a lokacin da Cikin sultanan Bintu ke wata bakwai na gimbiya Zenabu na watanin haihuwa har ta Shiga ta goma shiru Bata haihu ba kwasam aka wayi gari sultanan Bintu ta tashi da matsanancin ciwon Mara aka Kaita royal hospital dake gidan ko minti ashirin ba ayi da kaita ba nakuda ya tasowa gimbiya Zenabu aka Kaita asibiti itama

Gimbiya bintu ce ta Fara santalo d'anta namiji pre-matured saidai ta jigata sai bΓ yan awa d'aya cifff gimbiya Zenabu ta haiho d'an namiji itama laffiyaye

An Kai dan bintu kwalba domin Bata da isashen lafiya dan shima Yana bukatar kulawa

Madadin gimbiya Zenabu tayi farin ciki kawai sai ta tsinci kanta cikin matsinacin bakin ciki yanzu me hakan ke nufi???d'anta shine karami kasa da d'an bintu?? Hankalinta tashi yayi da akayi bikin suna aka had'a da bikin nad'a A'hmed watoh yarima Wanda zai gaji sarautar ita Kuma Bintu Sultanan watoh uwa ga sarki me jiran gado...
Wanan shine dalilin kiyyayar da takewa yarima Ahmed da uwarsa Wanda yanzu shekarunsa talatin a duniya Yana da matarsa Kamar inda aliyu ke da matarsa...aliyu ya tsane Ahmed ya Sha attempting kashesa Allah na kuburta dashi domin har poison an tab'a basa Wanda har yanzu ba a gano Wanda yayi wanan aika aikan ba

Watanin shidda da Suka wuce

A wata daran laraba....da misalin karfe biyu na dare

Lullube take cikin bargo cikin duhun dare nan rike da jariri Wanda da alamu akwai abinda aka bashi yake wanan baccin

Dube dube take tana bin private Chambers da ba kowa yasan dashi ba sai tsohon mazaunin gidan duk inda tasan akwai haske Bata bishi ba sai ta baya

Can kofar baya Wanda private door ne Wanda ba kowa yasan dashi ba,tsaye yake Yana jiran fitowarta tana karasowa ta Mika me jinjirin da ko wata uku beyi ba a duniya ba,ya amsa ita kanta Bata gane fuskar waye ba domin ya rufeta kamar inda shima be nimi sanin ko ita wacece ba umarnin aikin da aka Basu suke bi ita ance ta fito baya zata gan mutum shima ance ya jira anan

Mika me envelope tayi ta juya da sauri ta fita shima haka ba tare da sunma juna magana ba

Abinda zai baka mamaki kafin ya karasa kofar wani ya bude Masa kofar ya fita

(This is just a tip of the story........stay tuned")

############


South Sudan

Yariyar ta ja hankalina har na bita da kallo Ina Kare Mata kallo da mamankinta yariya ce da a kalla...


Read / Download YARIMA AHMED

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album