Join Our WhatsApp Group

BARAUNIYAR AMARYA Complete Hausa Novel Document by BARAUNIYAR AMARYA


BARAUNIYAR AMARYA

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 13838



BARAUNIYAR AMARYA

Reading Time: 1 Hours

Added On: 02, Sep 2023

Author: Sadnaf ,Mrs Fawwas ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : PURE MOMENT OF LIFE WRITERS

Author Phone : Not Inserted

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 77.91 kb

File Type: txt

Views: 904+

Download: 253+

Last download: 5 days ago

Description/Story: BARAUNIYAR AMARYA
littafin Sadnaf da mrs fawwas
Ebook created by Shuraih Usman
Published at www.hausaebooks.com.ng


[7/11, 8:19 PM] Sadnaf: ????????????????????????????
B'??R??UNIY??R
??M??RY??
????‍♀

N??
SADNAF????
??
ʍʀs ʄaաաaʐ ??

PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
P.M.L



_Dedicated to All members of pure moment of life writers P.M.L we love you oll Allah yakara hada kanmu yabarmu tare_❤????


Page 1-5



GIDAN K'UNSHI

'Yan mata ne a zaune a wani k'aton tsakar gida, sun sha k'unshi hannu da k'afa a k'alla za suyi goma sha, wata tsalleliya ce a tsakiyar su kyakyyawan gaske ko ba a fad'a ba da alama itace Amaryar, sakamakon k'unshinta ya fita daban da sauran 'yan matan sai tsokanar ta, suke tana murmushi, wasu dake zaune a can gefe da suma suke jiran layi yazo kansu ne suka fara gulma "Binta gaskia Amarya nan kyakyawa ce da alama bafullatana ce" cewar Amina "kijiki, ni kuma kallon 'yar shuwa Arab nake mata, baki ga gashin ta bane har gadon baya ba?" "uhum kuma fa haka ne, dama su gayyace mu bikin ni ko photo ne muyi da ita"
"rufa mana asiri a ina zasu gayyacemu kina ganinsu ma kin san hatimin nassara ya zauna," sallama da suka jiyo daga bakin k'ofa ne ya katse musu hirar da suke suka maida kallonsu bakin k'ofa, ciki kuwa harda Amarya da k'awayenta,wasu yanmata biyu ne suka shigo su biyu sanye suke da wani arnen less da kud'in su zai yi dubu sittin, kunensu sanye da tapka-tapkan d'an kunnen gold, haka ma hannunsu.
Taku suke d'ai-d'ai har suka k'araso wajensu,tunda suka shigo Amarya kausar ta saki baki tana kallonsu, bawai kyaunsu ne ya tafi da imanin ta ba a'a k'iyasta irin dukiyar dake sanye a jikinsu takeyi, zama da d'aya daga cikinsu tayi a kusa da ita da daddad'an k'amshin daya ziyarci hancinta ne ya dawo da ita daga tunanin data tafi,yan matan hannun suka mimmik'awa k'awayen kausar sukayi musabiha suka mik'awa kausar hannu suka gaisa Inda suma suka kasa d'auke idansu daga kan kausar sabida ba k'aramin kyaunta suka gani ba,Hanne mai k'unshi kuwa cikin rawar jiki ta fara gaishe su Dan tasan indai suka zo ko iya hannu tayi musu k'unshi dubu ashirin suke bata, da rawar murya tace "hajiya fareeda da fadeela gani nan zuwa bari nayi sauri na k'arasa mata gani nan zuwa"
Murmushi wacce aka cewa fareeda tayi tace "karki damu Hanne ki gama yi musu a hannu kawai zaki mana"
"To ranki ya Dad'e bari nayi sauri nagama"
Juya wa tayi ta kalli Amina da Binta dake zaune a gefe da suka saki baki suna kallonsu fareeda tace musu "kuyi hak'uri gobe ku dawo sai na muku Dan yanzu Idan na gama yiwa wanan su hajiya zanyiwa kuma daga kansu nagama ta fad'i haka ne Dan tasan ba kud'in kirki suke biya ba Dan sai ta gama musu k'unshi su had'a ta da D'ari biyar,tsaki Binta tayi tace
"kya ce haka mana tunda kinga masu kud'i sunzo"
Amina da sauri ta tashi taja hannun Binta suka bar wajen,fadeela kuwa wayarta ta Ciro a jakarta k'irar iPhone 7 ta ringa dannawa ko d'agowa ba tayi ba ballantana tasan mai ke faruwa,Amarya kausar kuwa tunda suka zauna ta fara raya abubuwa a ranta, hankalinta bai tashi ba sai data ga wayar da fadeela ta ciro a jakarta, a ranta tace turk'ashi mutanen da gani ba k'aramin masu kud'i bane "Allah ka bani sa'a" tace tana mai kallon jakar fareeda dake gefenta a ajiye, maganar Hanne ne yadawo da ita daga tunanin da take
"Hajiya Ku matso na muku nagama" Hanne tace tana gyara inda zasu zauna.
fadeela ce ta fara mik'ewa taje ta zauna Hanne ta fara mata minti goma da fara mata ta d'ago ta kalli k'awayen kausar tace dukan su zasu iya wankewa tunda ya bushe,mik'ewa suka fara yi d'aya bayan d'aya suna nufar bakin pampo dake tsakar gidan suna wankewa, hakan ne yabawa fareeda dama ta matsa kusa da yar uwarta Dan taga k'unshin da ake mata,hakan da kausar tagani ne yasa ta matsa kusa da jakar fareeda ta bud'e ba tare da kowa ya ganta ba ta zura hannu ta dauko rafar kud'i bata tsaya ganin kalarsu ba ta cusa a skirt d'inta tayi sauri ta matsa daga wajen duk abinda tayi a idon k'awarta Aminiyar ta Jameela tayi,girgiza kai Jameela tayi cikin takaici tana mai k'yamatar halin k'awarta,kausar kuwa mik'ewa tayi tace fitsari take ji ta nufi band'akin gidan da buta a hannu tana shiga band'akin tayi sauri ta zaro kud'in, waro ido tayi cikin mamaki data ga bandir d'in D'ari biyar-biyar ne tace "Alhamdulillah na samu kud'in dazan rage bashi" d'aga vest d'in jikin ta tayi tasa kud'in da yake vest d'in mai roba ne. tana fitowa daga band'akin wayar fareeda ya fara ringing, mik'ewa tayi ta d'auko Jakarta ta zura hannu Dan ta d'auki waya taga wayam dubu hamsin d'in data sa a jaka babu, salati tayi da k'arfi hankalin kowa ya koma kanta,k'arasawa tayi wajen fadeela tace "our money is missing"
waro ido fadeela tayi tace "how?" anan tace "an sace mana kud'i," "what" Fadeela tace tana mik'ewa,salati Hanne tayi tace "tabd'ijan anan d'in aka yi sata? wlh sai na chaje kowace yar iska" da gudu ta nufi k'ofa taje ta sa sakata.


turk'ashi Readers yanxu





Aka fara
[7/11, 8:19 PM] Sadnaf: ????????????????????????????
B'??R??UNIY??R
??M??RY??
????‍♀

N??
SADNAF????
??
ʍʀs ʄaաաaʐ ??

PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
P.M.L

Page 5-10


Hankalin amarya kausar bak'aramin tashi yayi ba data ga hanne ta cire dankwalinta tasha damara gata gwabjejiya, sai zare ido take cewa take"hajiya Fareeda da Fadeela Ku kwantar da hankalinku wlh kudinku zai fito ba wacce bazan chaje ba inta kama ma a cire pant induba Allah sai kowace ta cire dan nasan B'??R??UNIY??R tana cikinmu dan wayacan biyun dasuka tafi yanzu ba su matso kusa damu ba awancan bencin suka zauna tace tana nuna bencin," wani irin shu'umin murmushi Fadeela tayi tace ki kwantar da hankalinki Hanne munfi karfin dubu hamsin ko fatar jikinmu kika kalla kinsan shegun sun zauna,amma abinda yabani haushi wacce ta d'auki k'udin nan meyesa batace a taimaka mata ba zata sace mu masu bata ne kyauta ko a jikinmu dan kingamu nan k'udin da ta sace kad'an yake mana arana amma tunda yar iska ce zanyi maganinta yan sanda zan kira azo atafi dasu acimun uban B'??R??UNIY??R gobe idan taga k'udin wani bazata kara marmarin d'auka ba,hayaniya ,k'awayen kausar suka kaure dashi kowace taringa zazzaga kayanta suna b'ub'ud'e poss dinsu suna nunawa Su Fareeda,inda Kausar ta jike da gumi kirjinta kamar yafad'o sabida fargaba, jameela aminiyarta kuma ta zuba mata ido tana kallonta cikin takaici muryar Hanne ne yadawo dasu hankalinsu" hajiya wlh basai kin wahalar da kanki wajen kiran yan sanda ba wlh dakaina zan chajesu,"daga mata hannu Fadeela tayi tace ki kyalleni yan sanda zan kira,d'aukar wayarta tayi tafara k'ok'arin kira,Fareeda da tunda aka fara hayaniya ta dafe kai dan mace CE dabata San hayaniya kwace wayar tayi daga hanun Fadeela tace you don't need to do all these,nawa 50k yake dazaki tada jijjiyoyin wuya zauna acigaba da miki k'unshinki Wanda ya d'auka Allah ya shiryeshi,afusace Fadeela ta fusge wayarta zatayi magana,fareeda tace shhhhhhh bana so nakara jin wani magana k'udinki ko nawa,"cikin tak'aici takoma ta zauna tana jijjiga k'afa hanne kuma takasa hakuri sai datayi magana "yanzu hajiya kina nufin Wanda ya saci dubu hamsin dinan yaci bulus kenan dubu hamsin fa" murmushi Fareeda tayi tace bakomai Hanne cigaba da aikinki Allah ya shiryi Wanda ya d'auka bayin Allah zaku iya tafiya Allah ya shiryi wacce ta d'auka fareeda tace tana kallon kawayen kausar da kausar da sukayi jingum jingum suna zare ido da sauri suka fara zura takalmansu suna ficewa Kausar ce akan gaba,Hanne kuwa kamar ta hadiyi zuciya dan bak'inciki atsawace tace shegu barayi kawai,suna fita waje k'awayen kausar suka ringa mata sallama suna cemata sai sun had'u akamu anjima ahaka suka watse suka bar Kausar' da jameela sai da sukayi nisa jameela ta cakumi wuyan Kausar tace" Wai meyesa bakyajin kunyar yin data ne, da bikinki ma bazaki bar sata ba wanan masifa dame yayi kama,sabida wanan halin b'eran naki aka sha korarki a makaranta,yanzu da asirinki ya tonu yau yazakiyi, kinga da kin bar abun fad'e dan kowa da B'??R??UNIY??R ??M??RY?? zai na kiranki,kisan Allah kika kara d
Sata ina wajen sai na tona miki asiri,Wai ma tsaya mai zakiyi da k'udine,? Rau rau Kausar tayi da ido tace jameela nasan banida sama dak'e duk da halina na sata baki tab'a k'yamatata ba, jameela kinsan ni marainiyace kuma bamuda hali mahaifiyata yan dabaru takeyi,sai nayi yan d'auke d'auke nake samun abinda nakeso yanzu wlh bashin danaci zaiyi dubu d'ari biyar banida mai taimakamin sai nayi yan d'auke d'auke,aikuwa wanan ba d'ab'iar arziki bace dan baki d'auko hanya mai billewa ba kidaina d'orawa kanki wahala ki ajiye kanki a inda Allah ya ajiyeki wlh wataran asirinki zai Tonu ,ya khaleed zai ji inyasamu labarin kina sata", insha Allahu ma baxai tab'a sani ba",uhmm jameela tace Allah ya shirya ni kinga tafiyata zanje wajen mai dinki,""au bazaki rakani saloon din ba,"? "Bazan rakaki ba haka kawai kije ki janyomin abun kunya,gaba tayi tabar Kausar a tsaye,kausar zaro k'udin tayi daga vest dinta tayi musu kiss direct gidan wata mai siyar da zanuwan gado taje tabata k'udin tayi mata alkawari zata ciko mata sauran dubu talatin din.


Tana Barin gidan wani katafaren saloon tanufa dake tarauni



OKE BEAUTY SALOON



Saloon ne k'aton gaske babu nauy'in mai da babu na gyaran gashi dan harda kayan siyarwa akwai, saloon din Aunty oke kenan wata inyamura mai San k'udin gaske.

tofa readers ko dai kausar ma an an zata kara gwada halin Nata muje zuwa wasa farin girki.
[7/11, 8:19 PM] Sadnaf: ????????????????????????????
B??R??UNIY??R
??M??RY??
????‍♀

N??
*SADNAF*????
*&*
*ʍʀs ʄaաաaʐ*??

®PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
P.M.L




Page 15-20


Tirtirjewa Kausar taringayi,Aunty Oke taringa marinta tana janta tana surutai " dan bura uba shege Amarya barawon amarya zanci ubanka yau we must go to police station"Aunty Oke tace da gurgurarran hausarta,shan gabanta wanan hajiyar tayi tace" haba Aunty Oke tunda kinga k'udinki pls let her go,"tureta Aunty Oke tayi daga gabanta tace"kina kallo barawo kice bazan kaita police station ba,all this suffer we are they suffer zanfito 7 o'clock ina neman k'udi dan nakula dayarana mijina yagudu yabarmu,am the one taking care of them,amma dayake wanan dan iskan barawon bashida imani shine zai zo yamin sata I swear I must take her to police station if not next time if she see somebody money she go still carryam look at how beautiful you are but na thief you be tufiyakwa"tace tana tofawa Kausar din data sunkuyar dakai tana kuka yawu,kara komawa hajiyar tayi gabanta tace" Aunty Oke pls let her go she has made a mistake,"tsaki taja tace da gurgurran hausarta,"hajiya ina ganin mutuncinka saboda yarenku d'aya bahaushe shi yasa kana so karna kai shi police station, sai na kaishi fa, am telling you, Abu kamar wasa fa yazama gaske,dan Aunty Oke bilhaki take Jan Kausar zata kaita wajen yan sanda, Inda yan mata nan da akewa kitso hankalinsu ya tashi suka je sunata r'okon Aunty Oke amma fir taki, Kausar kuwa ganin har Aunty Oke tafitar da ita waje tafara cewa Ole ne yasa ta zube akasa ta kankame k'afar hajiyar nan tana cewa su rufa mata asiri,tausayin Kausar ne yarufe hajiyar,tajawo Aunty Oke,Aunty Oke kuwa tafusge tace" since una no want make I carry her go police station, make I shout oley make people disgrace her wangala baki tayi zatayi ihun barawo,Hajiyar nan tayi Sauri tafito da k'udi daga Jakarta ta cusa mata a baki,ai kuwa nan da nan Aunty Oke tahau murmurshi tana "ehe is now you are talking dey for say you no bribe I swear I for disgrace am,hararar Kausar tayi data buya abayan hajiyar ta rankwasheta tace idiot ole buruku,dan iska barawo Amarya," ta kara dungure mata kai tashige,girgiza kai hajiyar tayi tace Allah ya shiryeki da San k'udi Aunty oke, yan Matan nan ne suka karaso wajensu suna kallon Kausar d'ayar CE tafara cewa ke kuwa baiwar Allah mai yakaiki sata Allah ya rufa miki asiri,gaki kyakyawa tabarkallah masha Allah",rufe fuska Kausar tayi tacigaba da kuka,da add'uar shirya suka bita,suka tafi suna gulmar B??R??UNIY??R ??M??RY??, hajiyan nan kuwa gefe taja Kausar tayi mata nasiha sosai Inda take nuna mata dayanzu bata gurin Allah ne yasan irin kunyar dazata sha,Kausar zubewa tayi akasa tana mata godiya,hajiyar ta tambayeta Ina zatayi ta rage mata hanya tace mata hotoro tayi,cewa tayi tahau motar ta rage mata hanya,godiya Kausar tamata tahau motar suka tafi,suna tafiya Hajiyar namata nasiha tana nuna mata illar sata ga ya mace,gyada kai kawai Kausar take tana kallon zobunan gold guda uku dake ajiye agefen hajiyar da Alama cirewa tayi,tari Kausar tafarayi sosai tana gaba tana baya hakan ne yasa hajiyar tace "subhanallahi bari nabaki ruwa,bayan mota tajuya dan ta d'auko mata ruwa Kausar kuwa tana ganin haka tayi sauri ta dau d'aya tacigaba da tarinta,mik'a mata ruwan tayi taringa mata sannu,karbar ruwan tayi tasha ta mata godiya suna dan yi gaba Kausar tace ta sauketa anan zata karbi dinkinta,nasiha hajiyar takara mata na ta ajiye kanta a inda Allah ya ajiyeta talauci ba hauka bane dayake Kausar karyar data mata kenan wai talakawa ne su zaa mata aure basuda komai shiyasa take sata, dubu biyar takirga tabata,Kausar taringa mata godiya tasauka daga motar tana daga mata hannu tana ganin...


Read / Download BARAUNIYAR AMARYA

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album