Join Our WhatsApp Group

Subscribe for N1000/month for downloading access and an ad-free site. Contact WhatsApp +2348140419490 if you can't pay / subscribe. SUBSCRIBE

GIDAN DADI Complete Hausa Novel Document by GIDAN DADI


GIDAN DADI

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 24911



GIDAN DADI

Reading Time: 2 Hours

Added On: 09, Apr 2023

Author: Oum Aphnan ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : 09065990265

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 134.4 kb

File Type: txt

Views: 18645+

Download: 6957+

Last download: 17 minutes ago

Description/Story: An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT

This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels

[6/20, 11:24] 😘😘😘: *GIDAN DAƊI*
_(Duniya🌏)_


Free page
001

Na...Oum Aphnan✍️

I'm back to the game my fans ,I hope and I promised this book will give you a maximum satisfaction ,and you will Neva regret for investing your money into the journey...As you knw and ah knw it's oum Aphnan dai,That unnanimous writer that published more and more books that makes you to rejoice such as , *Akan dadiro na , Hariji , Auren sha'awa, Jarababben namiji* and on and on. So am here again ,Humm Ah dunno if you can endour my lazyness buh d only thing I knw I prepare to make your dayz....so plz matured head ! Matured head!!,if u really like Humble story go for Bariki gadona,buh this book is actually Hot,Manyan mata a karkaɗe zani a sha karatu bana labarin na gwaskayene😝 mu ɗin dai Nurses' na taɓo mu, Hhh Allow me enjoy d moment and sip a sip for a while....lolz

Bismillahir rahmanir rahim


"Out from my shade lousy gurl" yayi maganan cikin wani kalar murya mai amsa kuwwa

Da sauri ta tattare file ɗin da suka kasance nata ta fice da sauri tana share ƙwalla

Tsaki yaja ya koma ya kwanta a jikin kujeran office ɗinsa yina ɗan juyawa dashi a hankali ,fuskarsa maƙale da tabarau ,yina kallon sama cikin ɓacin rai .

A hankali aka Turo ƙofar office ɗin ,sam bai kalli wajen ba don yasan mutum ɗaya keda zarran shigo masa office oga Nazeer

"Adams meye damuwarka ,I said what exactly your problem?"

A hankali ya gyara zamansa ,ya rafka tagumi da hannu bibbiyu ya watsa masa fararen Idanuwarsa

"Adam itama ɗin batayi ba?"

Jinjina masa kai yayi
"Inajin a sake nemo wata Nazeer"

A fusace nazir ya magantu "Kasha giya Oga Adams ,ko wata mace batayi ba ko wacce batayi ba inajin wacce tafito daga dajine kaɗai can satisfy you"

Caɓe baki yayi sannan ya ɗage kafaɗunsa sama "Eh inajin hakan saboda bazan iya sex da macen da bana samun yanda nikeso ba a wajen ta see I don't mind er bukka ce ko daji what so ever inason mace mai strong hip and heart in tayi mun shikenan bandamu da Muninta ba Ni zan iya aurenta a hakan"

"Shiyasa nace maka kasha giya"

"Look Nazeer zan samu ko In fara nema da kaina?"

A hasale yace "Gaskiya ina ganin hakan zaifi "

"To fitar mun a office"
Bai ja da tsayi ba ya fita yaja masa ƙofa, yina mamakin jaraba irin na oga Adams

....................
Female Hostel Nursing department
8.00am

Gabaɗaya Hostel ɗin ya gama kacamewa da hayaniyar ɗalibai masu damben shiga toilet wanka su tafi aji karsu makara , Nikam har yanzu juyi nike akan er gadona ina barci na kifa ciki Banda niyyar tashi na rufa ruf da bargo

Kasantuwar ɗakinmu room of 6 ne yasa hayaniyar en ɗakin ya fara damuna don haka na ɗan leƙo da kaina ta cikin bargon kamar munafuka ina ƙarewa en ɗakin kallo ,daga masu karyawa sai masu saka uniform sai kuwa masu assignment ɗin da aka bada jiya

A hankali zainab ta ƙara so gaban bed ɗina

"Nadiya kinyi Assignment din malamin Anatomy ɗin nan kuwa?"
Zaro duk jikina nayi na koma na zauna daɓas na ɗakko text book na fallo wajen drawing ɗin heart ,idona a lumshe na ɗaura drawing book ɗina na fafara zanen heart ɗin ya cika fyalle najajja labelling na maida na ajiye na ɗauki buta timtimtim na nufi hanyar bayi zan fitsari

Ina fita suka kuwa bushe da dariya "Hhh inji dalilin da baza'a kori yarinyar nan a makarantar nan ba ,angaya mata Nurses' en iska ne ,basu da aiki sai barci ?"

Nan Nasy ta fixgo drawing ɗin da nayi suka kuwa bushe da dariya don sunsan tabbas zaaga hauka ,haɗa kai sukayi a tare suka kai dubansu kan zanena ,amma abun mamaki yayi kyau fiyeda nasu da suka kwana suna ƙalƙalewa ,jin zan shigo yasa suka maida suka rufe suka cigaba da dariyar shaƙiyanci .

Daɓas na daɗa komawa na zauna ina lumshe ido ina jin wani mugun barci na neman saceni ,da ɗaya da biyu naga suna fita da shirin ajinsu nikuwa na ƙara kimuwa a gado na cigaba da barci ban farkaba sai ƙarfe goma saura shima,saboda yunwan cikina da ya ƙwaƙuloni ,da sauri na miƙe na kunna gas na ɗaura Dahuwar jolof rice ,na saka ruwan zafi a kettle na dama custard na juye a flask na Sha tea ,Abinci yayi na zuba a good flask na watsa tarkacen spoon da sugar da sauri na saka yamutsatsun uniform ɗina a tsatsaman jikina da niketa buga wari

Shinshinan hamatana nayi naji ina tsami da sauri na toshe hanci na lalubo turare na duddula a wajen na yayibi takalmina duk ƙura na zura ,na goya jakan bayana na riƙe basket ɗin abincina hannu bibbiyu ,na fice zuwa aji timtimtim kamar ÿar doki

Da HOD na fara cin karo ɗalibai kowa ya gansa yina gudu nikuwa da ÿan waƙe na nazo zan wucesa ,Aikuwa tuni ɗalibai suka shiga leƙen mu ta taga "Lallai yarinyar nan tanada liver,jiba bazata ɓuyaba ,kuma ga jakarta tabbatuwar yanzu take zuwa?"

Wani irin kallo HOD ya bini dashi kana yace "Daga ina ke waye ke?"

Daddagewa nayi na sauke kwandunan abincina guda biyu na yarfe hannu ina kiran Washhhhh

"Who dare are you?"
Turo baki nayi kamar zan cijesa sannan na saita yatsun hannuna aka na shiga ranƙwashin kaina saboda ƙaiƙayin da yike mun "Student Nurse "

Nuno Ni yayi da abun hannunsa "You are stupid,ji beki?"

Raurau idona yayi da hawaye ina ƙarewa kaina kallo Tundaga sama har ƙasa ,tabbas nayi squeezing Amma ya zanyi tunda ban iya guga ba? Don haka na sunkuyar dakai ban cemasa komai ba

"Wainnan kwandonan abincin fa kamar zaki ciyar da gari?"

"Wannan custard ne a ciki dasu kayan haɗinsa in ba malami a aji zan karya dashi ...wannan kuma wajen ƙarfe ɗaya zan ci abincin rana "

Sakin baki yayi galala a ransa yina raya wannan tanada matsalar ƙwaƙwalwa Amma m waya bata Admission...

"Shikenan in tafi?"
"Kenan yanzu kike zuwa aji,kuma a hakan ma baki karyaba kina Hostel ba upk ba?"

"Aahhhh ai in ban karyaba da yanzu jiri ya kada Ni,aini sau biyu nike karyawa a safe to dole sai nayi guzuri haka maama na take mun in...


Read / Download GIDAN DADI

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

2 Comments On GIDAN DADI
avatar
surayya-5

12 months ago

Reply

I love ur novels sis

avatar
khadija-3-1

9 months ago

Reply

Mash Allah yayi

Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album