Subscribe for N1000/month for downloading access and an ad-free site. Contact WhatsApp +2348140419490 if you can't pay / subscribe. SUBSCRIBE

24 yin

BABANA NE SILAH book 1 Complete Hausa Novel Document by BABANA NE SILAH book 1


BABANA NE SILAH book 1

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 13680



BABANA NE SILAH book 1

Reading Time: 1 Hours

Added On: 10, Aug 2024

Author: Hafsat Umar Dangoro ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : 09166764540

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 75.92 kb

File Type: txt

Views: 395+

Download: 151+

Last download: 4 days ago

Description/Story: 锔� JARUMAI WRITAR's ASSOCIATION 馃摎馃摎鈿滐笍 J. W. A馃枊锔�




Baba NANE SILAH by hafsat Umar dangoro

SADAUKARWA


*Nasadaukar da wannan littafin ga HAFSAT MUHAMMAD BOSS BATURE.




Godiya



Da sunan Allah Mai Rahama Mai jin Kai tsira da aminci Allah su tabbata ga shugabanmu Annabi Muhammad s.a.w da sahabbansa da iyalan gidansa baki daya.





* inagodiya da gudummawar da kuka bani har nakawo wannan kan matsayin danake kai ayanzu,ina godiya ga uncle usama,Allah ya bar zumunci,ina godiya musa baffa,Allah ya baka abinda kakeso duniya da lahira,ina godiya ga mahaifiyata abarkaunata,Allah ya sanya ki a aljanna madaukakiya, daduk wanda bansamu damar ambaton sunan shi/ke ba suma ina matukar godiya Allah ya bar zumunci.




NOTE

Wanan littafin mai suna baba NANE Silah narubutashine badan komai ba saidan gera ga al,ummar musulmai,domin fadakarwa , nishadanvtarwa,ilimantarwa,duk acikin wanan littafin mai suna baba NANE Silah kamar yadda rayuwa,da duniya , ta juyawa AMRISH Baya ,duniya ta ko mamata tamkar ma kabarta a zuciyarta,duk asanadin mahaifinta baiwar Allah kenan



KIRKIRA

Wannan littafin kirkirarran labarine,ban rubutashi dan na muzan ta wani ba kodan na bayyana sirrin wataba, no ba hakabane, littafina kirkirarsa nai kuma nasan hakan tana faruwa, amma duk wadda taga yayi shige da labarin rayuwarta, arashin sanine.

GARGADI

Ban yarda wata tajuyamin littafinaba, kokuma adinga siyarmin da littafi batare da saninaba, banaso, banyarda wani ko wata sukarantamin book ba batare da iziniba muddum kinsan basaya kikayi ba ,wannan littafin paid book ne.



Ban amince wani ko wata akaranta min littafi ,ayi adio dinsa batare da izinina ba sannan ban yarda a sauyamin littafi ko adau wani bangare na jikin littafina ajuyashi ta kowace sigaba馃槨ngd


馃拑馃拑馃拑馃拑馃拑馃拑馃拑馃拑馃拑馃拑馃拑馃拑馃拑馃拑馃拑馃拑馃拑BONONZA'' BONONZA'' BONONZA''


馃棧锔忦煑o笍馃棧锔忦煑o笍馃棧锔忦煑o笍馃棧锔忦煑o笍馃棧锔忦煑o笍KUNA INA KUFITO DOMIN KWASAR WANNAN BONONZA''


馃挮馃挮馃挮馃挮馃挮馃挮馃挮馃挮馃挮馃挮馃挮馃挮IDAN KAJI GANGAMI AKWAI LABARI,鉁ㄢ湪鉁ㄢ湪鉁ㄢ湪鉁ㄢ湪鉁ㄢ湪鉁ㄢ湪鉁ㄢ湪鉁ㄢ湪鉁ㄢ湪鉁ㄢ湪INA KUKE'' ''YAN MATA MASU JI DA ADO' TO GA DAMA TASAMU....


馃敟馃敟馃敟馃敟馃敟馃敟馃敟馃敟馃敟馃敟馃敟馃敟馃敟馃敟馃敟kuna ina'' ''yan mata da zawara wa harma da matan aure.


Ina farin cikin sanar da ku shahararriyar marubuciyar nan wadda kuka fi sani da HAFSAT UMAR DANGORO.ta sake kawomuku maganunuwa na gargajiya''wan da zai taimakawa uwargi da wajan mallakar megida hannu biyu. Batare da wani shiri ko kuma subbu ba''wannan maganu nuwa sihihan maganine,wadda cibiyar lafiya ta kasa ta yadda da ingancin maganin, uwar gida kada ki bari abaki labari.


馃挮馃挮馃挮馃挮馃挮馃挮馃挮馃挮馃挮馃挮馃挮MUNA SAYAR DA KAYAYYAKIN MASU INGANCI'' kamar irinsu.


Maganin sanyi.
Maganin kurajen gaba.
Da kuma maganunuwa na sabar gaba.
Dana sanyi.
Dana karin ni'ima.
E.t.c


Kayan gyaran jiki.
Dana hips
Dakuma na nono.
Da na kina.

GASAMFIRINSU NAN.



Dankumasu
Gorontula
Majakani
Kandir
Kususs
Maikunama
Dynewell
Maka
Dara
Pesona
Vitamin E
Royall jelly
Muski dahara
Maida tsohuwa yarinya
Daka
Kacakaca
Eh jaguleshon powder
Mai siket
Dare daya wanka goma
Gumba
Stumi
Memory
Mai Ayu
Maganin sanyi
Tolet infection
Basir
Ulsa
Beautiful breasts
Hips
Mallaka
Farin jini
Jigida mai nagani
Jigida mai huta
Hadin sabulu
Hadin Mai
Cida kaza
Bita zaizai
Daimon copy
Bazuka
Vajin



Kada ku manta daga taku harkullum Hafsat Umar dangoro.

Ga me bukatar 茩arin bayani'' kokuma ,shiga cikin group din mu na maganunuwa. Ko siya ko kuma sari,ka tuntubeni ta wannan numbar 09166764540.

馃檹


鉁嶏笍 Bismillahirrahamanirrahim



Pege 1




********Gari yayi bakikkirin saka makon hadiren da ya hado, gan ga ganga,baka iya tantance wake nesa ko wayake kusa dakai sabida iska da tataso kamar zata dauke mutum, Wani dattijo ne nagano can gefe daya bakin wani get din gida,dauke da leda a hannunsa,sai wayge wayge yake kamar mara gaskiya,can kuma saiya kwasa a guge yabi ta bayan wani babban gida, Inda ciyayi da gayyayyaki su kai da ira da rumfa a gurin ,idan kashiga gurin kai kace a jejen sambisa kake .amma duk da haka mutumin befasa cusa kai cikin jejin yana gudu kamar zai tashi sama, sai dayayi nisa sosai yakai tsakiyar jeji, a ka tsuge da ruwa kamar da bakin kwarya, cikin mintina kalilan wannan mutumin ya jike jakaf, amma duk da haka befasa gudu ba.

Ji yayi kamar ana kuka acikin jejin, saikuma ya basar yacigaba da gudunsa ,yana gudu amma kukan kara karuwa yakeyi sosai, duk da karar ruwan hakan behanashi jin kukan da yakeji daga gefansa na damaba, har ya juya zai cigaba da gudunsa, sai kuma ya dakata,yanufi Inda yaji kukan na fitowa, yana dosar gurin kukan na dada yawaita, can kuma saiyaji kukan jaririne, dagudu ya karasa gurin domin ya gasgata abinda kunnuwansa suka jiyo masa, me zaigani yana karasawa, wani zanine a cukuykuye a agiye,ruwa yamasa duka sharkaf ,kuma gashi kukan jaririne ke futowa daga cikin janin,cikin karfin hali yayi sha hada " ya tuguna a gurin yasa hannu ya dakko zani saikuma yaji nauyi, cikin hanzari ya kwakkwance daurin da aka yiwa zanin ya bude,saiga jariri fari tas babu ko kaya a jikinsa, sai tsala ihu yake, gani nayi ya ciro ledar nan ta hanninsa ya bude cikinta,yadakko wata a tamfa turmi daya aciki kedar ya warware ta ya lullumawa jaririn, sai dayazo daidai duwawunta zai lullube, sai yaga ba namiji bane macece, Innalillahi wainnailaihirraju un ya furta tare da nan nade ta a cikin zanin atamfar sabuwa fil ,sannan ya cigaba da gudu dauke da jaririyar a hannunsa,

____Guduyake sosai bai tsayaba harsaida ya gansa akofar gidansa, Gidane babu yabo babu fallasa,shibaza akirashi da fakiriba,kuma baza a kirasa ,da talaka can sosaiba,

Ginin bulone ,dan madaidaici me dauke da dakuna uku,sai bandaki da kicin guda daya.

Da sallama abakinsa yashiga gidan babu kowa a tsakar gidan,sakamakon ruwana da ake yi me yawa.

________Daki na farko ya shiga dauke da sallama abakinsa yace, Assalamualaikum, shuru ba,a amsa masaba,nan danan ya shiga kwala mata kira ,yana kiran sunanta, Ayshat, Ayshat, Ayshat,naam ,tafito daga uwar daki da sauri ,tareda cewa ,sannu "da dawowa malan,shaf bata kula da jaririyar da take dauke a hannunsaba, shiko wanda aka kira da malan yace, yauwa amarya ta ,


Aysha kin samu "ya allah ya baki yarinya kekkewa daga sama ,batare da kinsha wahalaba,Malan bangane me kake nufiba,Aina kasamo yarinya jaririya haka, Aysha kenan maganar babace ,yanxu abinda nakeso dake ,kidauki jaririyar nan ki geyrata, dan kinga tajiki, Haba malan yaza ai ka kawomin yarinya kace kuma bazaka fadamin inda kasamotaba, kafitardani daga cikin duhu, Dan Allah Aysha ki taimaki wanan yarinya tukunna ,sai namiki bayani.

To shiknan malan kawota, Aysha ta karbeta ,tanufi cikin uwar daki da ita,ta shiryata sosai ,sanna ta dorata a kangado, inda jaririyar ta take, dan itama ko suna ba ayiba, gobene zai kama sunan yarinyar tata,bayan ta ajiyeta akusada "yarta ,tsayawa tai tazuba musu ido,sai tagansu kamar"yan biyu, murmushi tayi kawaii ta futa zuwa gurin malan.



Tasamu bacci ,to masha Allah,ko kefa, Aysha ta samu guri gefan malan ta zauna,cike da tambayoyi kalakala,malan ina kasamo wanan yarinyar, tsintar tanai ,nan malan ya kwashe duk abinda yafaru ta yadda ya tsinci yarinyar ya fadawa Aysha, Aysha ce tace,muna godiya ga ubangijin da ya azirtamu da yara harbiyu,Allah ya bani ikon tarbiyantar da su,ameen.


To washe gari ranar suna yara suka ci sunansu (Mima)da(Amrish) ko wa yayai mamakin wanna abun da yafaru,tunda sudai matar malan ahmad dararinya daya suka santa,amma gashi yanxu ance biyune to ina akasamo dayar?wasuko cewa suke"Allah mai iko yaushekara biyar da auren malan ahamad da uwar gidansa asiya ,Allah babashi yaro kidayaba ,saigashi daga auren Aysha yasamu yara harbiyu kuma duk mata,Allah mai iko.

********lokacin da uwar gidan malan ahmad taji labarin yarabiyu Aysha ta haifa,bakaramin mamaki taiba itadai tasan "yadaya ce, to amma ina aka samo dayar,ganitai Idan tatsaya babu me bata amsa hakanne yasa ta shiga dakin Aysha,ta tarar da ita ta gama bawa Amrish nono,yanxu kuma Mima take bawa, zawa tai tayi tsaye akan su ta rike kugu tace,ke mara mutunci,ina kika samo wanan yarinyar mekama da "yayan aljanu ,ko dai akaruwan cin naki kika samota,daman ni nasan futar da kikeyi kullum ba a banzaba.

Banda an raina min hankali ya za ai a asbiti naga yarinya daya yanzukuma acemin biyu"

Haba anty asiya bekamata kina babba kina fadin irin wanan maganganunba,"na fada din karuwar banza karuwar hofi,tayi tsaki tafuce daga dakin.


Tana fita Aysha ta fashe da kuka,malan ne ya shigo yasameta tana kuka, dasauri ya karaso yace Aysha me yasameki kike kuka,kodai bakison rikon Amrish ne na dauketa na kaita gidan marayu.

Haba malan wlh ko kadan ba haka bane,harga Allah ina son rikon Amrish,kuma kamar yadda nake jin Mima haka nakejin ta araina,badaban kar ace nayi karyaba
Domin cigaba da karantawa sai ku downloading.
Yadda ake downloading na littafin: ku tabbata kunyi register da shafinmu sanna kunyi login, idan bakuyi register a kasa zakuga maballai guda biyu daya an rubuta LOGIN dayan kuma an rubuta REGISTER sai ku taba su kuyi register, daga nan sai ku yi subscription koda na naira 1000 ne, domin sai kunyi subs dinann ne kadai zaku iya dauko littatafanmu.

Ya ya akeyin Subscription namu : Bayan kun yi Login ko register daga kasa zaku ga wani jan maballi (button) an rubuta SUBSCRIBE sai ku taba shi zai kaiku inda zaku zabi package wato tsarin subs na ku da mu. akwai na wata guda, watanni biyar da shekara guda. da zarar kun zaba zai kaiku inda zaku biya kudin, wanda daga nan sai ku cigaba da downloading kawai abunku

ABUN LURA : duk wani littafi da kuka gani a shafinnan kyauta ne, wannan tsari mun zo da shine don mu samu hanyar da zamu iya rike shafin muna managing na shi, izan ku kayi subs na mu tamkar DONATION ne ku ka yi mana, ku ka bamu kwarin guiwa don mu ciagaba da kawo muku sabbin littatafai, amma duk wanda ya ga bazai iya ba toh zai iya karanta littafin kyauta a cikin shafinnan namu batare da ya downloading ba, kawai ya yi kasa zai ga Koren maballi (button an rubuta) START READING sai ya taba zai kaishi inda zai karanta littafin.

Sannan duk wanda yaga kamn wannan process din zai bashi wahala kai tsaye zai iya min magana ta whatssApp +2348140419490, ya tura min kudin ni kuma zan dora mai subs din akan account na shi

NB: iya ta haka ne zaku iya karanta wannan littafi a shafinmu babu wata hanyar. DAN ALLAH KU DAINA MANA MAGANA AKAN MU TURA MUKU LITTAFI TA WHATSAPP, BAMA TURAWA HANYA GUDA MUKE TURA LITTATAFANMU SHINE WEBSITE NA MU https://taskarnovels.com.ng DUK MAI BUKATAR LITTAFINMU YA JE CAN YA KYAUTA NE, AMMA DOWNLOADING KUWA BA KYAUTA BANE SAI YAYI SUBSCRIPTION NA WEBSITE NAM
This is not the real Download Button


Read / Download BABANA NE SILAH book 1

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

This is not the real Download Button
Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album