Join Our WhatsApp Group

UNCLE J Complete Hausa Novel Document by UNCLE J


UNCLE J

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 8276



UNCLE J

Reading Time: 0 Hours

Added On: 15, Mar 2024

Author: Real Matar Dear ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : 08125028130, 08108353370

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 42.42 kb

File Type: txt

Views: 388+

Download: 158+

Last download: 23 hours ago

Description/Story: UNCLE E J

real matar dear

Littafin Uncle j na kuɗi ne sisters, idan kina san cigaba da karantawa zaki biya ₦500 kacal bazanyi free page da yawa ba ki biya ki karanta cikin kwanciyar hankali kar kice zaki bi nasata a to ₦500 nomal group special group ₦1000 account number 8108353370 Maryam Ahmad opoy

Ko ta wannan account 3040725456 Imrana dauda first bank sai ki turomin sheda ta wannan number 08138012334


katin mtn ko aitel ta wannan number 08125028130 sai na jiku


Tallah! Tallah! Tallah!

Ina mai farin cikin sanar da ku littanin RAYUWAR NOOR ya kammala shi da ƴar wanke wanke kan farashi mai sauki ɗaya ₦500 biyu ₦800 duka biyun ₦800 idan kina buƙatar shi sai koyi magana a 08108353370 sai naji ku fan's


Free page 1&2


Sallama take ta kwadawa cikin gidan amma duk Mutanen gidan sun ma ta shiru, ta na ganin haka kawai ta shiga ciki, duk da dama ta san ba amsa ma ta za su yi ba ta na dai fidda hakkin musulunci ne da ya ce a rinka sallama idan mutum zai shi ga cikin jama'a, dakin ta shiga ganinta tai kwance kan katifar su ta ce "Mama jikin ne?"
Mama ta kalleta ta yi saurin boye kwallar da ta zubo ma ta ta ce "A'a Jannat kai na ne ke ciwo na sha magani ma yqnzu. Matsowa tai kusa da Mama ta dafata jin jikanta ta ce "Mama jikin ki zazzabi ne mai zafi don Allah ki tashi mu tafi chemist a ba ki magana gaskiya Mama jikin nan ya yi zafi da yawa. Ta na magana ne hadi da dauko ma ta wani tsohon hijabi duk ya sha jiki ta sa ma ta.
.........................
"Jalal wallahi ka fita a idona na rufe kai kullum sai an kawo karar ka gida saboda Daddyn ka ya daure ma ka gindin iskanci shi ne kake abinda ka ke so, to bari ka ji ba da ni ba wallahi sole na je ƙauye can naje na nemo maka mata cikin ƴan uwanka.

Ɓata fuska ya yi ya kalli mummy ya ce'' walllahi duk yarinyar da ta kuskura ta yarda da auren ne walllahi ta san da sani mutuwar ta ta aura don sai na gana mata a zaba tana ji tana gani billahillazi, wannan maganar da gaske nake yin ta ya miƙe fuuuuuuuu ya nufi ɗakin shi. Zuciyar shi ce ke zapi ya dauki kwallin taɓa ya ci-gaba da sha''.

Suna isa charmist ɗin' ta shiga ciki don ganin jama'a sunyi yawa a ciki ta nemi iznin su da suyi hakuri don Allah a duba mamanta.

Wasu daga cikin su sun yarda, amma wasu sun ƙi haka ya duba ta tare da mata allura hadi da magunguna ya miƙa hannu ta bashi ƙuɗin ta rasa mai zata ce mai sai kwalla ta zubo mata, shidai tsayawa ya yi yana kallon ta don ya ce bashi ƙuɗin shine take kuka. Mai nene matsalar ta shifa ya tsani yaga mace tana kuka a rayuwar shi.

..........................

Club j sunan da aka sa kenan saman wajen zaune suke ƴan mata ne ga sunan ko wace nono waje wasu da ƙwalbar giya a hannun su wasu ƴan mata ne zaune saman cinyar su ko wane da abinda ya ke yi dai, daga can nesa na hango shi daga shi sai best and boxer yake hannun shi riƙe da nata yana jefa mata kallon so ita kuma sai wani ƙara narkewa ta ke ya ce'' beb zanyi missing ɗin ki over, gashi gobe ba zan zo club ɗin nan ba saboda dady na zai dawo gobe"

Jawo shi tai jikin ta tare da mannashi da jikin ta tana shafa mai kai kamar ƙaramin yaro tare da faɗin ohh chu_chu na please zaka dawo ka samai ni kasan ni taka ce kai ɗaya.

-------------------------------------

Ko da suka koma gida mutanen gidan sai zunɗe suke da baki ana nuna su amma hakan bai da mai suba suka shige ɗaki ' ɗan ruwan koko ne ta kara ma ruwa ta bata ta kafa kai tana sha kamar zatai amai da ƙyar dai ta shanye shi ta sha maganin ta, ta kwanta.......jannat na ganin ta kwanta ta tashi don yin aikin gida tana yi tana raira karatun ta cikin murya mai daɗi take abin ya haka har yamma tai tana abu ɗaya ta tafi makarantar yamma karfe shidda 6pm ta dawo gida basu da abinci don daman ba kullum suke samu su ciba jannat yarinya ce mai hakuri da ƙoƙari.

Tana mai wannan shafar kan ne hakan da ta mai shi ya ƙara ruɗa shi kamar wani...... jan ta ya yi suka koma cikin dakin da suka baro suna shiga ta jefar da ɗan mayafin nata ta jawo shi suka faɗa gado kusan minti 30 suna abu ɗaya amma a haka sai da dare ya raba ya tafi gida domin rike shi tai sai ya bata madara don wacce ya bata wai tai mata ƙaɗan gwanda ya bata wacce zata ɗauke ta har ya dawo ba shine dalilin ƙin tafiyar shi.

Yana isa kamar yadda ya saba tafiya a hankali sai jin Muryar ta ce'' Jalal wannan hali da ka ɗauka dai ba zai ɓullo maka, tana gama faɗar haka ta shige ɗakin ta kullum haka take sai taga shigowar shi sannan hankalin ta yake kwanciya tasamu barci"

Ko da ya shiga ɗakin shi abin mamaki da ya yi wanka alwala ya ɗaura goge jikin shi ya yi da tawul yasa jallabiya fara tasssss kamar alashe, dadduma ya shinfiɗa salloli ya yi yana mai roƙon Allah da ya yafe mashi Allah ya kai shi ranar da zai dai na wannan rayuwa anan inda yagama sallar barci ya sace shi, ƙarfe 5:20 na asuba ya farka ɗauro alwala ya yi ya tafi masallaci ko da ya yi sallah komawa ya yi ya kwanta kan bed din shi mai taushi da ga laushi..

..................

Bayan kwana biyu jikin mama tasamu sauƙi sosai tunda har tana iya aikin ta, gashi makarantar jannat ta tsaya saboda kuɗin school fees, wara ce aka dafa tiya da rabi anan kofar gidan su take soyawa kullum da yamma yau ma tun da wuri mama ta dafa mata ita iko jannat sai tai miyar tarigu daman warar da miya ce, in mutum naso da yaji sai asa mai ga ruwa masu sanyi a gefe ba laifi tana cikini.



💫💫💫💫💫

*UNCLE J*
💫💫💫💫



[ Labari ne mai sarƙakiya ban tausai' munafunci zallar ƙauna da kuma romantic]



*Littafin Uncle j na kuɗi ne kar ku manta regular ₦ 500 vip group ₦ 1000 special payment₦ 1500 via 8108353370 maryam Ahmad opoy ko katin mtn ko aitel ta wannan number 08108353370.*.
*...sannan free page ba mai yawa zanyi ba only* *10 page in sha Allah ki hanzarta kisanaki*




3&4

Waheed ne zaune kan siminti shiga islamiyar makarantar ta tsani ganin bawan Allah nan bata san miyasa ba, gashi duk in zata wuce sai ya mata magana ta bata san shi ba bata san waye shi ɗin ba amma ya tashi ya laƙaba mata wani suna *Haske* koda bazata amsa kuwa sai ya kira ta dashi tun bata gane da ita yake ba har ta gane, kullum har sai an tashi yake tafiya sana'ar shi gidan su yake san sani amma taki bashi haɗin gwiwa saboda ita gani take miye amfanin soyayya bata da ƙawa sai mama da ita kaɗai take shawara take faɗa ma matsalolin ta!


Kamar kullum yau ma tunda tadawo islamiyya, ta ɗauki wankin ta da na mama gun fanfo ta nufa ta aje kayan ta kunna ta fara kenan wata matashiyar budurwar ta ce'' ke jannat nafara riga ki nima wankin zanyi agun don haka ki koma ƙofar ɗakin ku!"




Ta ce'' haba samira tun ɗazun baki wankin ba sai da kika ga zanyi to kiyi hakuri tunda dai nawa duka kala huɗu ne, idan nagama sai kiyi naga kuma naki masu yawane, wata uwar ashar samira tai tare da watsi da kayan jannat ta zuba nata' jannat dai tana mamakin irin wannan abun ace gida ɗaya kowa nashi ya sani yadda samira tai mata haka ai sunyi magana amma ina kuma suna gani ta debi kayan tadawo kofar ɗakin da wankin ta tana gamawa ta shanya ta ɗaura masu girki farar shinkafa mai da yaji"....

..........................

Jirgin su dady ya yi landing ne da ƙarfe 9:30 na safen Litinin da ke garin Abuja ct. Shadda yasa fara da ita tai matuƙar karban jikin shi ya fito kamar bakin baturen nan shi ba dogo ba ba gajere ba bashi da ƙiba sosai hula ya ɗauka baki yasa haka takalmin shi agogo ko fari ne, wow na ce😘
Kamar kar ya karasa ƙananan kaya sakkowa ya yi palorn "mummy" na zaune tana jiran shi domin da ita za aje tarban mijin na ta tasha ado cikin viocelass ɗin ta pink ta daura gyale fari tai kyau sosai ta ce'' Abdul Jalal idan da zaka ji ta tawa da kadaina sa waɗannan kayan mara sa kyau sai wannan manyan''...


Ɗan murmushi ya yi na gefen baki bai ce komi ba ya ce'' mummy muje dady mu yake jira nasan yanzu sun iso!"


Ja'irin yaro Yanzu zancen kayan ne baka kaso ko, duk da suka dau hanyar airport ɗin ma can ma zancen kyan da yayi take mai' shiru ya yi ba un ba Um'um kamar kurma sai kace ba j ɗin club ba har suka isa dady ne tsaye yana jiran isowar family ɗin shi har yakosa su iso domin ya yi kewar su wajan 4month bai gari, karfe 9:50 suka iso inda suka ganshi ya sha kyau shima da sauri j yaje ya rumgume shi yana dady well come missing you soo much 😀. Ita ko mummy sai ta koma baya ta ɗan turo baki ta ce alhaji na baka ganni ba sai ɗan ka kenan?..

Ɗan ture Jalal ya yi tare da faɗin matsa min naga hasken idanu na, kazo ka tare min shiyasa naga garin dai gashi nan saboda Banga hasken ido... ba..

matsawa ya yi gefe, dady ya kamo hannun ta tare da manna mata kiss a hannu🤩. ya ce wallahi uwar gidana nayi missing ɗin ki har ma da girkin ki,'. Ta ce ai da sai na rinƙa turo maka ta zender dinka da bakai missing ba haka dai suka sunduma izuwa mota don tafiya gida....


*********************

Zaria

Tana gama wankin wanka tashiga daman suna da bayi cikin ƴar rumfar su, ɗaki ɗaya ne ɗauke da kitchen sai bayi daga gefe sai dan filin zama ba babba can sosai, tana gamawa doguwar rigar atamfa tasa blue tagama shafa ne, ta ce'' mama ina so zani gidan anty Hadiza naga kwana biyu bata zo ba duk cikin ƴan gidan anty Hadiza tafi masu mutumci''

mama ta kalli jannat ta ce'' ai kam nasan zata ji daɗin ganin ki in kinje kice ina gaida ta nima kinji amshi ₦200 ki sai ma yaran ta alawar tsinke"

Hijabi tasa tare da ma mama sallama tafito, sallama tai ma mutanen gidan ta fita, tsakanin layin su anty Hadiza da nasu layi biyar ne tafiya take cikin nutsuwa da kwanciyar hankali kamar bazata taka ƙasa ba amma ita a ganin ta sauri take yi a haka ta shiga cikin layin ne taji wannan suna da yake kiranta dashi dataji wannan suna tasan mayen tane" Haskena ke ce layin mu yau"?

Ko kallo bai ishe taba tai gaba abinta ta shige, da shigar ta kuwa yaran anty Hadiza suna ta murna ga anty jannat ga anty jannat..

Don ci-gaba da karantawa ₦500 8108353370 Maryam Ahmad opoy


💫💫💫💫💫

*UNCLE J*
💫💫💫💫



[ Labari ne mai sarƙakiya ban tausai' munafunci zallar ƙauna da kuma romantic]



*Littafin Uncle j na kuɗi ne kar ku manta regular ₦ 500 vip group ₦ 1000 special payment₦ 1500 via 8108353370 maryam Ahmad opoy ko katin mtn ko aitel ta wannan number 08108353370.*.
*...sannan free page ba mai yawa zanyi ba only* *10 page in sha Allah ki hanzarta kisanaki*


Episode 5&6

Jin yara na hayaniya yasa anty Hadiza fitowa ganin ƙanwar tata itama da farin ciki ta iso gareta ta riƙe mata hannu ta ce" antyn yara daga ina haka?'"
Murmushi jannat tai tare da faɗin walllahi daga gida nake, mutanen gidan suna gaida ki ma ita dai anty Hadiza tasan faɗi take tasan ba wanda zai ce saboda ta nuna tana san su mama ita da jannat suka shige cikin ɗaki inda yarinyar anty Hadiza ta kawo Mata ruwa da tsobon da take sai dawa suna sha suna fira' wani yaro ne ya yi sallama cikin gidan ya ce wai ana kiran haske.......... Gabanta ne ya faɗi ta nuna kamar ba ita ba, ita anty Hadiza bata san wacece haske ba ta ce ma yaran kaje ka ce gidan nan babu mai irin wannan sunan yaran ma duk ƙanana ne!

Yana fita kuwa ya faɗi sakon da aka ce mashi..... murmushi Waheed ya yi tare da ƙara ce ma yaron kaje ka ce wadda ta shigo yanzu ake sallama da ita, ko da jannat taji wai ita sai kunya ta kamata gaban anty Hadiza sai taji duk ba daɗi' anty Hadiza ta buɗe baki zatai magana jannat ta riga tada da cewa walllahi ban san shi ba anty Hadiza....

Duk abinda suke yaron na tsaye bai tai ba, ta ce'' jannat kije kiga waye mai Maganar nifa bana san wannan tsoron da kike nunawa; ta ce ma yaro ya tafi yana fita ya ce ance tana nan zuwa duk ya kwashe Abinda jannat ta faɗa ya faɗi ma Waheed shine dai murmushi yake saboda yaji rikincin nata yaro ya ida sa dacewa haka dai antyn ta ta tace mata wai jannat kije kiga waye ne bana san rigima!"

Ya ji daɗi har cikin ran shi don yau ya san sunan hasken shi, lalle dole zatai jan aji wai zullaziya kenan🤣🤣. Tana fitowa ko kallon kirki bai ishe ta ba, ta yuya mai baya tare da faɗin gani malam wai bashi ko tara sai bina kaje kullum haba nifa nagaji........ita ala dole faɗa take mai nan amma bakin ta kamar tana nomal magana ne ba faɗa ba sai yaji ta ƙara shiga ran kamar mai ya ce jannat layin mune nan fa.

Ware fararen idon...ta tai kamar zatai kuka ta ce'' to ni gidan anty Hadiza nazo ai ba wai layin ku ba"

Harara ya wulla mata tare da faɗin yanzu dai Kinga gidan mu can, yana faɗa tare da nuna mata wani plat din gida ya sha fenti sai kofar gidan akwai shagon ɗinki, a sama an rubuta Waheed fashion cikin zuciyar ta ta ce ko shine mai ɗin ki su anty Hadiza ne, ya...


Read / Download UNCLE J

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album