Subscribe for N1000/month for downloading access and an ad-free site. Contact WhatsApp +2348140419490 if you can't pay / subscribe. SUBSCRIBE

24 yin

BOYAYYAR KAUNA Complete Hausa Novel Document by BOYAYYAR KAUNA


BOYAYYAR KAUNA

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 407537



BOYAYYAR KAUNA

Reading Time: 33 Hours

Added On: 05, Sep 2024

Author: Autar Manya ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : HOME OF QUALITIES WRT ASS

Author Phone : 08142105218

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 1.15 mb

File Type: doc

Views: 968+

Download: 1821+

Last download: 1 hour ago

Description/Story: mai hannu suna gaisawa cikin raha.
Hirace ta �arke atsakanin su amman shiko Ahmad ba um bare um'um illah tsirama hanyar titi idanu dayay bako )�iftawa, Har wajan biyar da rabi yana wajan, Ganin yamma tai sosai yasa ya mi)�e ya )�arasa cikin �bar tiredar dake kusa da shagon provision ��in, Taba ya amso kara ��aya ya amshi lighter ya kunna yana busawa tamkar bashi ba.
Wani irin murmushin mugunta ya saki lokacin dayaga )�arasowarta, Hannunta ��auke da jakar datake fita aiki da ita saukarta kenan a napep idanunta yay ja alamun yunwa ce ta kamata ba ka��anba.
Da tsageranci ya cigaba da zu)�ar sigarin tasa harya )�araso wajan abokansa ya zauna tare da ��ora )�afa ��aya kan ��aya yana cigaba da shan tabar tasa.
Cikin haka tazo zata gifta ta wajan sosai ya ��aga murya yadda zataji yacewa mujaheed abokinsa.
"Mj yaya farashin daushen goro ya koma ne hala har yanzu akwai tsada koya karye?"
Dariya Mj yayi tare da cewa.
"Ai goro daushe yay kwantai kasan duk abinda yayi kwantai ba kasafai ya fiye daraja ba,Koda kuwa ga ri)�a)�)�un �bammata ne wa��anda suka jima a )�asa......
Dariya mai sauti sauran �ban wajan suka saki banda Ahmad daya cigaba da shan tabarsa yana jin ransa wasai batare dayaji tashin zugin maganar hajiya ta ��azu ba.


&�afafuna ne suka soma rawa bayan nayi namijin )�o)�arin Saurin wucewa daga dandazon majalissar tsagerun anguwarmu, Hawayene mai zafi ya soma sintiri akan kumatuna Mai naiwa Ahmad! yaro )�anin bayana ya sakoni agaba.
Mai naiwa kowa ne nazama tamkar mujiya acikin alummah, nikenan bani da majinginar dazan sha iska wannan shi ake kira da rana zafi inuwa )�una,Duk uban yunwar dana kwaso tare da gajiya jinai sun zube sakamakon �acin ran dana riska a yanzu.
Shikenan )�addarar jinkirin aure tazama abar gorantawa? nice nai kaina shin ba Allah ne yayini ba,Kullum cikin gida gori awaje matasan layi basu barni ba.

Harna iso gaban gate ��in gidan ban dawo dai dai ba, Haka na tura )�aramar )�ofar na shiga jikina sanyi )�alau tamkar wadda akama dukan tsiya, Gaisawa nai damai gadin dake zaune a saman banci yana jin rediyo sannan naja )�afafuna nai cikin gidan a barandar data raba kowani sashe muka ha��u da,Hajiya da sauri na ra�e nai baya sabida gudun mugun furucinta agareni wanda nai imanin kaf gidan nafi kowa fuskantar matsalar hajiya tare da ��anta.

Seda tai nisa sannan na fito daga ma�oyata kama hanyar sashen mu nai da sauri har Na karasa bakin )�ofarmu banga kowa nadaga cikin mutan gidan namu ba, Hamdala nai ga sarki Allah sannan na gyara nutsuwa kana na tura )�ofar na shiga bakina ��auke da sallama.

Cikin falonmu na nufa bayan na tube takalmana a bakin )�ofa jin muryata yasa Umma dake zaune a saman kujera saurin tashi tana laluban sandarta.
Da sauri naje gareta inajin )�aruwar soyayyarta acikin zuciyata, Duk da tarin halin damuwar data jefamu aciki amman hakan bazesa na juya mata baya ba domin uwa! uwace bakuma a ta�a sauya mata suna.

Ri)�o hannayenta nai ina mata magana cikin nutsuwata wadda wasu ke tunanin izzace da girman kai wanda ko kusa ba hakan bane ba.
"Ummata karki damu gani gareki mai kike bu)�ata na taimaka maki dashi?"
Murmushine a saman kyakykyawar fuskarta cikinsa kuma tace.
"Sannu �bar albarka wallahi duk hankalina ba a kwance yake ba inata zuba idanun ganin �ullowarki dafatan dai lafiya duk da banda idanu amman dai nasan yau lokacinki ya )�ure na dawowa"
Zaunar da ita nai a gefen kujera sannan na saka hannu na tube hijabin jikina ina yamutsa fuskata sabida gajiyar dake cina.
"Ummah yau Mun kar�i mai haihuwa ne shiyasa Na��an jima kinsan muke taimakon dr da ��an kawo wancan ha��o wancan"
Nafa��a cikin gajiyawa sabida yadda dukkan ga��aina ke faman ciwon gajiya.
"Alhamdulillahi Allah ya taimaka maza tashi kije kici abinci ki wuce cikin gida domin bana son matan gidan su soma )�orafin baki fita aikin abincin dare ba"
Batare dana nuna �acin raina ba, Na ��auki jakata tare da hijabin dana cire na nufi ��akin gadonmu.

Aje jakar nai sannan na soma tube kayana wani irin mugun zafi nakeji don haka zani ka��ai na ��aura a kirjina tare da shigewa cikin bayin dake cikin ��akin babu ruwa ko ��aya aciki hakan yasa naja ��an )�aramin tsuka tare da ��aukar boket na fito falo mayafin umma na ��auka na yafa a kaina na fita can Fanfunan bakin farfajiyar gidan domin na ��ibo ruwan.
Kaina sun kuye a ina wasa da ruwan dake zuba cikin bokitin naji shewa akaina.
Kafin na ��ago naga masu maganar seji nai ance.
"Kinganta nan se girman kan tsiya da ba)�in hali tai kwantai ta)�i auruwa duk �ba�banmu sunata ��agawa itako babu ko kare wai ita nursing...............


*Ayi ha)�uri abi labarin a yadda yazo wannan karon salon na musamman ne*
5/16/22, 10:54 - Buhainat: *_��OYAYYAR &�AUNA_*��.\
}� }�}� {}� _Eternity Love_}� }}�}�
}� }� }� }� }�}�
}� }� }� }� }� }�}� NA
*AUTAR MANYA*

HOME OF QUALITIES WRT ASS....

}� }� }� }� }� }� }� }� }� }� }� }� 002

Naji saukar muryar hajiya acikin dodon kunnena, tana bawa ba)�uwar data rako bakin gate labarina.
Cikin �bar dariya ka��an matar dake tare da hajiyan tace.
"Hmm hajiya Amina kidaina raina irin wa��an nan domin suka tashi samo miji sesun auro wanda kowa yake girgiza kinsan bahaushe yace in guga ta jima a rijiya bata iya ��ebo ruwa ba"
Matar takai maganar tana kallona cike da tausayawa wadda ta bayyana )�arara a saman fuskarta.
Ha��e rai hajiya tai tamkar ba ita ba cikin mugun furuci ha��i da tsanata ta dubi ba)�uwar tata sannan tace.
"Ai hajiya Aisha bazaki fahimta ba ita wannan ai ba ita acikin irin wannan rabon haka zatai ta ganin �ba�banmu suna aure ita tana zaune tana tayamu aikin abincin gida"
Takai maganar cike da wata irin dariyar mugunta.
Banji mai matar take fa��i ba sabida yadda taja hannunta sukai hanyar gate.
Sada kaina nayi a )�asa hawayena yana ��iga acikin ruwan danake tara har ruwan ya cika bokitin ban sani ba sabida duniyar tunanin dana afka.
Seda ya soma ji)�amin )�afata sannan nai firgit!
Na kashe famfon tare da ��aukar bokitin akaina na nufi �angarenmu.
Har yanzu ummah tana wajan dana barta sabida yadda raina ke cunkushe yasa ban mata magana ba,Illah sallamar danai ka��ai a falon na wuce cikin ��aki nakai ruwan bayin, ina )�o)�arin komawa cikin bayin naji muryar ummah acikin kunnena.
"Sajeedah!}� wai mai kike har yanzu da bazaki fito ki tafi wajan girkin mutan gidan nan}� ba? ko sekin jawo mana magana ranki ze fari ko?"
&�wallah ce mai ��umi ta kawomin a karo na barkatai.
Amman ban musa ba inaji ina gani nabar wankan daman yamma tayi sosai gab ake da akira sallar magariba alwala na ��auro tare da fitowa na isa gaban kayana.
Simple doguwar rigar atamfa na saka ajikina wadda taimin das-das takuma amshi farar fatar jikina, ��ankwali na ��aura akaina tare da janyo farin hijab na saka.
Na��an fesa turare ka��an sabida ina son )�amshi a rayuwata.
Fita nai falon bakina ��auke da karatun azkar na yammaci, Har gaban umma na isa tare da tsugunnawa a gefen )�afarta murya can )�asa nace mata.
"Umma don Allah kiyi ha)�uri da jimawar danai ban fito ba uzirine ya kamani gashi bayin ba ruwa wankan ma banyisa ba"
Nafa��a muryata tana rawa ka��an.
Lalube ta somayi na alamun tana son taji a inda nake da sauri na kamo hannunta aikwa ta ri)�e gam cikin nawa.
Muryarta itama kamar wadda zatai kukan ta soma magana.
"Wallahi banji haushinki ba sajeedah kare maki darajarki nake acikin gidan nan sabida rannan akan baki dawo da wuri kinyi girki ba haka sukaita zuwa suna surfan rashin daraja a falon nan tunda su basuda imanin ��aukemin girki kodan lalurar dana gamu da ita"
Tafa��a tana ri)�emin hannuna sosai acikin nata.
"Karki damu ummah komai lokacine kuma bawa baya wuce )�addararsa mukam bamu ta�a tunanin Gaba zata dawo mana baya ba amman babu komai akwai sanin Allah"
Nafa��a ina tashi tsaye tare da sakin hannunta na kama hanyar fita inajinta tana min addu'a ina amsa mata da "Amin" harna fita daga falon baki ��aya.
Ina tafe ina karanta duk addu'ar data zomin bakina sabida babban kicin}���in da muke girki yana tsakiyar shashen hajiya ne wanda ya saka sauran sassan matan gidan a tsakiya, Nikuma duk abinda ze ha��ani da matan gidan tare da yaran gidan Bana )�aunarshi domin kare mutuncina.

Cikin hukuncin Allah harna )�arasa kicin ��in banga kowa ba, Samun barandar kicin ��in nai na shinfi��a ��ankwalina jin anata kiran sallah nima na tayar da tawa,Ina idarwa na fa��a kicin.
Na soma ha��a kayan miya kafin na ��ora babbar tukunyar dana san zata ishi mutan gidan A saman gas seda na tsaida ruwan sanwar shinkafa sannan na nufi bayan gida na soma jajjagen kayan miyar dazanyi miya dasu, Cikin sanyina kamar na ko yaushe nake sarrafa girkin nawa wanda ban kammala ba se wajan )�arfe takwas na dare na kwaso kulolin abinci na fara ��ibama mazan gidan sannan na ��ibama hajiya sannan na zuba nasu mama
Domin cigaba da karantawa sai ku downloading.
Yadda ake downloading na littafin: ku tabbata kunyi register da shafinmu sanna kunyi login, idan bakuyi register a kasa zakuga maballai guda biyu daya an rubuta LOGIN dayan kuma an rubuta REGISTER sai ku taba su kuyi register, daga nan sai ku yi subscription koda na naira 1000 ne, domin sai kunyi subs dinann ne kadai zaku iya dauko littatafanmu.

Ya ya akeyin Subscription namu : Bayan kun yi Login ko register daga kasa zaku ga wani jan maballi (button) an rubuta SUBSCRIBE sai ku taba shi zai kaiku inda zaku zabi package wato tsarin subs na ku da mu. akwai na wata guda, watanni biyar da shekara guda. da zarar kun zaba zai kaiku inda zaku biya kudin, wanda daga nan sai ku cigaba da downloading kawai abunku

ABUN LURA : duk wani littafi da kuka gani a shafinnan kyauta ne, wannan tsari mun zo da shine don mu samu hanyar da zamu iya rike shafin muna managing na shi, izan ku kayi subs na mu tamkar DONATION ne ku ka yi mana, ku ka bamu kwarin guiwa don mu ciagaba da kawo muku sabbin littatafai, amma duk wanda ya ga bazai iya ba toh zai iya karanta littafin kyauta a cikin shafinnan namu batare da ya downloading ba, kawai ya yi kasa zai ga Koren maballi (button an rubuta) START READING sai ya taba zai kaishi inda zai karanta littafin.

Sannan duk wanda yaga kamn wannan process din zai bashi wahala kai tsaye zai iya min magana ta whatssApp +2348140419490, ya tura min kudin ni kuma zan dora mai subs din akan account na shi

NB: iya ta haka ne zaku iya karanta wannan littafi a shafinmu babu wata hanyar. DAN ALLAH KU DAINA MANA MAGANA AKAN MU TURA MUKU LITTAFI TA WHATSAPP, BAMA TURAWA HANYA GUDA MUKE TURA LITTATAFANMU SHINE WEBSITE NA MU https://taskarnovels.com.ng DUK MAI BUKATAR LITTAFINMU YA JE CAN YA KYAUTA NE, AMMA DOWNLOADING KUWA BA KYAUTA BANE SAI YAYI SUBSCRIPTION NA WEBSITE NAM
This is not the real Download Button


Read / Download BOYAYYAR KAUNA

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

This is not the real Download Button
Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album