Subscribe for N1000/month for downloading access and an ad-free site. Contact WhatsApp +2348140419490 if you can't pay / subscribe. SUBSCRIBE

24 yin

BABBAR SAKAYYAH BOOK 1 Complete Hausa Novel Document by BABBAR SAKAYYAH BOOK 1


BABBAR SAKAYYAH BOOK 1

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 75047



BABBAR SAKAYYAH BOOK 1

Reading Time: 6 Hours

Added On: 10, Aug 2024

Author: Hafsat Umar Dangoro ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : 09166764540

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 210 kb

File Type: doc

Views: 368+

Download: 160+

Last download: 4 days ago

Description/Story: fasamin Kai ya gudu,shinefa nazauna Ina kuka , shikuma Yana fitowa ya shiga marina da dukana Wai na tasheshi daga bacci hadda cewa Akuyarsa tafini hankali"

"Yan zu nafisa menene har ya hadaki da Dan,uwanki kukayi fada yajimiki ciwo,eh ke bazaki hankali ba ,ke macece fa ba namiji ba ki daina kinjini "kuma kiyi hakuri INSHA ALLAH idan nasake zuwa gida zan taho dake"

"Kodai na biyo su abbaty Kuna tahowa tun daga dorayi har kawo a kafa kinji ke macace ba namijiba"

"To umma idan fa inaso naganki Babu Wanda take bani kudin mota shiyasa nake biyosu mutaho a kafa"

"To nidai nace kidaina Babu kyau mace tadinga yawo a kafa guri me nisa..

"Insha Allah bazan sakeba umma na,Ina ikiram tayi bacci ne" uhm a,a batayi ba kafafunta keyi mata ciwo ,kinganta can sai dai a kwantar a tashar" ayya Allah ya bata lafiya to kunje asbiti"? Eh munje Amma duk Abu dayane sun kasa gane menene matsalar, har sheka mukaje gurin me gyran targade ba adaceba ,kafarma Kara sumtuma tayi"

. "To yanzu yakenan za,ayi Ina zakuje yanzu?" Akwai wani megyra a can kwandila anace Masa sarkin dauri,gurinsa zamu kaita ..

"Tom shikkenan umma Nima Bari natashi mutafi kada Inna Tace nayi dare tasa baba kabiru ya zaneni,
.

Tana Gama fadar Haka ta dauki hijabin ta Wanda ya kode ya yage tasaka sannan tayiwa mahaifiyar ta sallama suka tafi gida...

*To bayan sun koma gidane kowannensu jiki sai rawa yakeyi musamman ma nafisa da tasan Basu fada ba suka tafi, kowannen su takalmi yacire suka shiga .sanda harsuka Shiga cikin gidan, wani Dan karamin daki suka shiga suka zauna ayko suna zama,kamar ance su dago saiga baba kabiru atsaye dauke da zangamemiyar bulalarsa a hannunsa , tsawa ya daka musu yace" ki Dan kutumar ubanku Ina kuka je" baki narawa nafisa Tace uhm uhm" bamagana nake mukuba Ina kikaje?" Kuka tafashe dashi tace"gidan ummana naje" "gidan umman ki Kuma dake dawa kuka tafi wakuka tambaya? Babu kowa " uban wa yabaku kudin mota?" A,a Babu Wanda ya bamu wallahi akafa mukaje" Dan Allah kada kadakemu" kwafa baba kabiru yayi yace "wallahi duk ranar da kuka sake irin Haka saina tattaka ku"kutashi ku bani guri"ay ko dama' kamar jiran kadan suke aguje suka Mike harda ruge ruge...



Nafisa na fita Ta nufi gurin fanfo ta kunna sannan ta daura alwala bayan ta idar da alwalar dakin innarta tashiga ta yi sallah ,data idar bata tashiba sainaga ta zauna agurin ta daga hannunta sama idanuwanta n'a zubda hawaye, To dama ita nafisa idanuwanta ba farare bane jajayene kamar meciwon ido sannan ita ba fara bace sannan bazaka kirata da bakar Mac� ba,hancinta bashi da tsayi hasalima babban hancinea da ita sannan idonta kananune gasu sunshiga ciki in takaice muku dai nafisa ba kekkewar bace Amma tana da nata Kyau da Allah ya bata.

Bayan tadaga hannunta samane naji tana fadar wasu kalmomi Wanda zuciyata yasa ta karye ace yarinya karama kamar me shekarun nafisa da irin wannan jarrabawar, kuka take tana cewa" ya Allah ni baiwar kace banada kowa aduniya sama dakai gabaki daya kowa baya sona"nasani kaine me jaraftar bawa da kowacce irin kaddara sai dai ni nakasance me rauni zuciyata tagaza daukar wannan abin da ake min"meyasa kaddarata tazo a Haka sunsa natsani kaina "meyasa sunsan gaskiya suke takewa meyasa suke jifana da kalmar yar shegiya bayan mahaifiyata ta tabbatarmin da ni ba yar shegiya bace sa� da Aka shafa Fatiha tukunna Aka sameni" shin meyasa abbana zaiyi Haka ?"idan ni yar shegiya ce to kanina fa meza a kirashi" bayan shi Naga bawan da yake tsangwamar sa ,ko dai an boyemin wani abu game da rayuwa tane" Ya ubangiji Ina rokonka da kakiyayemin imanina kada naje na aykata irin abin da ake tunanin tanan aka sameni" tana kaiwa Nan ta shafa tare da goge hawayen idonta , innar ta dake tsaye Tana jin abin da take cewane taji duk jikinta yayi sanyi karasawa tayi kusa da ita ta zubamata ido ganin yadda fuskar nafisa ta kunbura, ga hancinta ya Kara girma ,hannunta Inna ta Kama tajanyota jikinta tashiga jijjigata tana cewa" kiyi hakuri nafisa kinji ki kwantar da hankalinki kidaina yarda da maganganun mutane"kome yafaru da bawa hakuri shine Mafita"nafisa ce ta hadiye azababben yawun da ya tarar mata a Baki jikake kutt sannan Tace" Inna Wai dagaske ni ba ta hanyar aure Aka haifeni ba?" "Uhmm! Nafisa sonwa kikeson n'a fadamiki cewa ke ba yar shegiya bace"kedin da aure Aka haifeki da hannuna n'a damka mahaifiyar ki agidan mijinta " "to idan dai hakane Inna Ina mahaifina sannan suwaye a halinsa ?" Hmm! Nafisa dogon lanari banaso kidinga min wadannan tambayoyin mahaifinki yadade da rasuwa a lokacin da yarasu shekarar ki Uku a duniya sai Kuma kaninki Auwal da aka Haifa bayan rasuwarsa" zumbur nafisa tayi ta tashi Tace"kull karki soma Inna har aba da bazan taba Yar da da wannan karyayyakin da kuke ta yimin ba domin indai har da waliyi aka daura auren ummana Dole zaikasan ce za a samu shaida ko mutum ukune ballema nasan zasufi Haka "karyane akwai abin da ake boyemin da tahanyar aure Aka haifeni duniya bazata dinga min kallona amatsayin shegiya Mara ubaba!! Tana kaiwa Nan amaganar ta tashi ta fito waje Nan sukayi karo da baba kabiru,wata uwar tsawa ya daka mata yace ke ina zakuje?"uhm uhm zanje gidan su Fatima ne " to bazaki jeba dake da fatiman kunci ubanku shegiyar yarinya kedai burinki kijamana zagi ko to Bari kiji bazaiyuwu murinka Tara shegu a gida ba Dan Haka koma ki zauna wayasani ma ko kunyi zaku hadu da saurayinki banzar yarinya shashasha kwai" Ay Allah ya wadaran mace irinki ke ni da haihuwar irinku adangin mu ay gwara barinku" yayi tsaki ya huce, runte idonta nafisa tayi zuciyarta namata zafi da tumuki ace awadan da zasu cimaka zarafi harda kanin mahaifiyar ka wannan Wace iriyar kaddarace" ya Allah blesska nunamin BABBAR SAKAYYAH akansu.




*DOGUWA*


*innalillahi wa'inna ilaihirraju un"umma dagaske wai baba ya mutu"Dan Allah kada kicemin yatafi inda ba,a dawowa umma umma kimin magana Mana help me"


Umma wadda ke zaune idanuwanta a kakkafe bata ko kiftawa sai dai ruwan hawaye wan da yake zarya a kuncinta hannunta kuwa sai rawa yake kamar mazari.

Wata matashiyar buduwar wa ce wadda akalla shekarunta zasuyi 16 dakin tashigo aguje tare da durkusawa agaban ummansu ta fashe da kuka wan da ya tashi hankalina matuka magana takeyi bakinta harrawa yake zuciyarta na tukuki da zafi ,hannu tasaka ta rike makogoron ta Dan jitake kamar ana saka wuta ana soya Naman cikin makogoronta ,kuka take tana cewa, "umma kije za a tafi da baba shikkenan bamuda gata umma mutuwa tamana yankan kauna munshiga uku wallahi umma asirinmu ya tonu an bankademu yanzu wazai taimaka Mana bamu da kowa aduniyar Nan sai baba shima gashi mutuwa tamana yankan kauna"tana kaiwa Nan amaganar ta Kara rushewa da kuka,

Gefe guda Kuma wasu yarane azaune mata da maza Kai Kana ganinsu kaga yaran mutum daya kuma buzaye irin usul Dinan.

Wata budurwar ce Takara shigowa ta nufi gurin wadannan yaran tana kallonsu idanuwanta na zub da kwalla, da alama dai Tasha kukan har tagaji inda yaran suke ta nufa ta zauna ta saka hannu ta dakko "yarkaramar yarinyar "Yar shekara 4 da rabi. A kafadar ta ta dorata tare da rungumeta tsam Tana jin tsausayin RAYUWAR su na Kara shigarta ,ahankula ta juya ta kalli dukkan kannenta da mahaifiyar su yadda sukeyin kuka abin tausayi runtse idonta tayi a kasan makogoronta tace. ,"Wayyo ni Amra meyasa rayuwa zatamana haka"


Kallonsu Amra tasakeyi tashiga lissafasu yadda suke da yawa Haka gashi
Domin cigaba da karantawa sai ku downloading.
Yadda ake downloading na littafin: ku tabbata kunyi register da shafinmu sanna kunyi login, idan bakuyi register a kasa zakuga maballai guda biyu daya an rubuta LOGIN dayan kuma an rubuta REGISTER sai ku taba su kuyi register, daga nan sai ku yi subscription koda na naira 1000 ne, domin sai kunyi subs dinann ne kadai zaku iya dauko littatafanmu.

Ya ya akeyin Subscription namu : Bayan kun yi Login ko register daga kasa zaku ga wani jan maballi (button) an rubuta SUBSCRIBE sai ku taba shi zai kaiku inda zaku zabi package wato tsarin subs na ku da mu. akwai na wata guda, watanni biyar da shekara guda. da zarar kun zaba zai kaiku inda zaku biya kudin, wanda daga nan sai ku cigaba da downloading kawai abunku

ABUN LURA : duk wani littafi da kuka gani a shafinnan kyauta ne, wannan tsari mun zo da shine don mu samu hanyar da zamu iya rike shafin muna managing na shi, izan ku kayi subs na mu tamkar DONATION ne ku ka yi mana, ku ka bamu kwarin guiwa don mu ciagaba da kawo muku sabbin littatafai, amma duk wanda ya ga bazai iya ba toh zai iya karanta littafin kyauta a cikin shafinnan namu batare da ya downloading ba, kawai ya yi kasa zai ga Koren maballi (button an rubuta) START READING sai ya taba zai kaishi inda zai karanta littafin.

Sannan duk wanda yaga kamn wannan process din zai bashi wahala kai tsaye zai iya min magana ta whatssApp +2348140419490, ya tura min kudin ni kuma zan dora mai subs din akan account na shi

NB: iya ta haka ne zaku iya karanta wannan littafi a shafinmu babu wata hanyar. DAN ALLAH KU DAINA MANA MAGANA AKAN MU TURA MUKU LITTAFI TA WHATSAPP, BAMA TURAWA HANYA GUDA MUKE TURA LITTATAFANMU SHINE WEBSITE NA MU https://taskarnovels.com.ng DUK MAI BUKATAR LITTAFINMU YA JE CAN YA KYAUTA NE, AMMA DOWNLOADING KUWA BA KYAUTA BANE SAI YAYI SUBSCRIPTION NA WEBSITE NAM
This is not the real Download Button


Read / Download BABBAR SAKAYYAH BOOK 1

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

This is not the real Download Button
Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album