Join Our WhatsApp Group

Subscribe for N1000/month for downloading access and an ad-free site. Contact WhatsApp +2348140419490 if you can't pay / subscribe. SUBSCRIBE

MATAR SOJAA Complete Hausa Novel Document by MATAR SOJAA


MATAR SOJAA

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 20385



MATAR SOJAA

Reading Time: 1 Hours

Added On: 06, Jun 2024

Author: Aisha Muhammad Maman Shakur ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : 07032934950

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 114.1 kb

File Type: txt

Views: 555+

Download: 326+

Last download: 1 day ago

Description/Story: MATAR SOJAA 1 to 33
Posted on October 23, 2015
[25/08 2:17 PM] Aishat muh’d: 1
Matar sojaa
Tuluka tuluka babbar doya ……tuluka tuluka babbar doya yara wasu yara su uku zasukai kamani shekara shabiyar15 suna tika uban gudu suna kuma ihu suna cewa tuluka tuluka babban doyan …….chan na hango wata yarinya itamadai zatai 15 amma tafisu kiba kana ganinta kaga kosassiyar yarinya yar duma duma da ita.jikinnan nata mulmul kaman dabino tanada matsakaicin tsawo dai dai ita iya abinda na iya hango muku kenan amma bari inta matso kusa nafada muku suffarta
Gudu itama take tana wlh yau sainaci durun uwarku wacece tuluka ina yaya hamma yace adena cemin tuluka wlh bazan yarda ba gudusu ke suna ance tuluka din idan kin isa kibiyomu kiba tahanaki gudu wooyiiii
Ai sai suka kara birkitata takara gudu …. gudu har suka fara fita wajen kauyensu sunkai kan titi suka tsallake ita kuma tsabagen ta zuciya ga fushi yasa ko kallon titin batai ba ta shige
Ji kake kiiiiiiiiii mota ta taka birki wanda saida yasa yarinyar tsorata ta koma baya dagudu taga motan ya sauka gefen titi wazata gani yayanta hamma yafito a mazauni na kusa na mai tuki a gaba duk ta tsorata jikinta na rawa ya karaso ya daure fuska yace BESSHA baki ganin hanya ne?saboda rawan kai da rashin natsuwa irin naki ko inda kin mutu fa?tai gulu gulu da eye tace yaya kayakuri su atine ne suke cemin wai tuluka yace to karya sukayi tafara kuka tace ni wlh ba tuluka bace yace wuce kitafi gida kicema mama anjima zan shigo tace to tana kumbure kumbure tai kwafa tace wlh duk randa nakamasu atine na lahira sai ya fisu jin dadi kawai ta kece da gudu takoma cikin kauyen su
Maman shakur
[25/08 2:31 PM] Aishat muh’d: 2
Matar sojaa
Koda ta koma kauye bataje gidaba gidan gwaggo taje ta shiga ko sallama babu tahau jikin goggo tana kuka goggo tace yarnan lpy tace goggo basu su suu antine bane suke cemin tuluka ba goggo tace ya isa yi shiru dena kuka kinji ta share mata hawaye tace karki damu har gidansu zanje nacimusu mutunshi ya isa hakadai ta lallabata tadena kukan tafara mata lbr tace bessha yaufa jikana zaizo tace kut nidai goggo nafison gidan nan dagani sai ke.koma waye banasonshi wlh bazan yardaba hakanan yanzu nidashi zaki dinga rabama kayan dadi da nikadai ce ke cinyewa goggo tace to ya isa idan yazo zan koreshi tai murmushi…..tace yauwa goggo na saisa nake sonki mema zakiyi dashi bani ina miki komiba barima nai miki shara sai kiban kudin iloka ko tace eh tai maza tai shara ta gyara gidan tass goggo tace gaskiya sai kinyi wanka zan baki tun jiya rabonki da wanka tana kumbure kumbure taje tayi wankan tace bari naje gida nasa kaya ta karbi naira hamsin din da goggo tabata sai gida lokacin ma mangariba tayi
Maman shakur
[25/08 2:51 PM] Aishat muh’d: 3
Matar sojaa
Tana kaiwa gida ta shigo sadaf sadaf kaman mara gaskiya taje daki lokacin mama na salla taje tai alwala itama tai salla tana gamawa mama ta daure fuska ina kikaje tace wurin goggo mama tace karya kike tundazu da safe babanki yatura akiraki baki nan tafara kame kame tace mama wlh dama dama mama tamata tsawa tace dama me tafara kwalalo ido tace mama ba su atine bane sukecimin tuluka mama tace shine kika bisu kukai dambe ko tace mama wlh binsu nayi amma sunma gudu ..mama tace ba aiki nasaki da safe ba kika gudu kika fita bessha wai mesa bakijin magana kin girma amma har yanzu kwakwalwan yara gareki tace mama yakuri mama ta cigaba da mata fada anahaka yaya hamma ya shigo yace maiya faru mama tafada mishi yace akan titi naganta lokacin mumma kusa bigeta ina cikin motan jikan goggo dayazo yau yarinyar nan kinga yanda take tikan gudu kuwa mama takai mata mari tace wlh bessha nagaji dake kin gunduren barikin sojoji zan kaiki soja ya horaki….mama nafado sunan soja ta tsorata tafara bata hakuri a rayuwanta babu abunda take tsoro kaman soja duk inda taga soja da kaki a jikinshi bata iya zuwa wurin ta dinga kuka kenan.saboda soja ne ya karyama dantala saurayinta kafa ranan yai sata a gabanta taga wani soja babu imani ya dinga dukan dan tala harda karya mishi kafa.gashi mama na yawan bata lbr mugancin sojoji da kuma yanda sukeda karfi ga daure fuska ancema wai basa dariya.tadawo daga tunanin da take tace mama dan girman allah kiyakuri karki kaini barikin sojoji a horani allah kome kikeso zandingayi nadena yawo daga yanzu nai alkawari tana magana tana kuka mama tace baki isaba yarinya gobe nida baban ki zamu kaiki ta tashi ta shiga uwar daka takoma wurin yaya tanamai kuka dayake tsakanin wa da kani sai allah ya sharemata hawaye yace kinyi alkawari kin dena tace eh yace to muje muba mama hakuri suka bita yasa baki har mama ta hakura ta tashi ta rungume mama tana murna
Kubiyoni dan jin asalin labarin
Maman shakur
[25/08 10:07 PM] Aishat muh’d: 4
Matar sojaa
Malam husaini shine mahaifin da karima sune iyayen bessha mutane masu mutunci da amana ga sanin yakamata allah ya azurtasu uku hamma sai amina da yar autar gida mafadaciya sarkin tsiwa mai tsoron soja kuma wato BESSHA….bessha yarinya ce kakkyawa ta karshe baka ce amma mai sheki black beauty tanada dara daran ido farare tas ga dan karamin bakinta lips dinta pink hancinnan nata dogo kaman kan biyu ya karama fuska kyau ha dimple dinta guda
biyu.intai dariya da daddare sai kaga hakoranta sunyi haske tsabagen farinsu gashi allah ya hore mata gashi har gadon baya saida ita gashinta ba baki bane yana jajja jajja yanda kasan gashin turawa ,wanda ya kwanta gaban goshintanema baki yarinya badai kyauba.dalilin dayasa kawayenta kece mata tuluka kuwa tanada kibanta daidai ita baza a kirata ramammiyaba bul bul take cikin yan matan kauyen duk ta fisu kiba gata akwai diri dukda 15 take bai hana dirin fitowaba akwai lafiyan hips saima tana tafiya kaga kaman da gangan take juyasu dan suna daukan ido dukiyan fulani kuwa na mamanta ta gado dan haka mama kedasu sun cika kirjinta kaman suma magana.
Goggo dakukaji tana fada ba yar uwarsu bace kawai zaman
tarene.akwai wani rana tana cikin tafiya taga goggo ta dauko kaya akai ta karbi kayan takai mata gida ta sharemata gidan to tundaga nan wani irin soyayya ta shiga tsakanin goggo da bessha har agida ansani dan wani zubin har kwana takeyi achan.
Maman shakur
[26/08 12:30 PM] Aishat muh’d: 5
Matar sojaa
Goggo dai wata dattijuwar azikice zatakai 75 year yaronta daya kachal aduniya alhj umar yanada mata mai suna hj amina suma yaronsu daya basir shekaranshi 30 a duniya goggo na matukar son jikanta saboda shikadai allah yabata kullum burinta yay aure yahaifi yara dayawa taga zuri’ar tai ta bunkasa shikuma basir bayidama plan din aure a gabanshi yanzu akasan waje yay karatu sojanshi bayan yagamane yadawo yana aiki a barrack din abuja achan yake zama kakkayawane ajin farko farine shi tas ga hanci ga ido ga wani saje daya ajiye kaman balarabe yahadu iya haduwa saida bayadi magana sosai baya yawan dariya kullum fuskar a daure gashi ya tsani raini bayason rashin kunya
Yaje wurin goggo ne musamman saboda har kuka takira tayi wai baya zuwa wajenta shine yadau hutun sati biyu yatafi.yace goggo da rigima dad yayi yayi da ita takoma birni nan cikin kano amma taki kuma yanzu tana damunshi yaje shinefa ya tattara ya tafi.wanan kenan
Washe gari na wayewa kaman dagaske bessha tai aikinta tsaf taje wurin mama tai fuskan tausayi mama dan Allah naje wurin goggo? Mama tace jeki amma karki biya ko’ina kinajina ko tace naji mama harta fita ta dawo tace mama achan zanyi wanka mama tace to shikenan tafi.tawuce aguje sai gidan goggo
Maman shakur
[26/08 12:53 PM] Aishat muh’d: 6
Matar sojaa
Tana shiga gidan goggo ta tsaya a bakin kofa tace goggo kin kori jikan nakiko?goggo tace haba bessha ta kidan barshi ya kwana biyu sai yatafi ai kaman ta karama bessha gishiri tafara bubbuga kafa akasa tana ihu wlh goggo bazan yardaba allah sai yabar gidanan ke goggo nane nikadai kawai yazo dan yayi kwadayi will goggo bazan yardaba salon duk kayan dadin dazaki kawo kirabamana nidashi allah bazan yardaba tana ihu harda hawaye
Firgigit ya farka daga bacci dayakeyi sabofa kukan dayaji a firgice ya sauko daga kan gado yazira jallabiya yafita tsakar gidan yana goggo lpy
Bessha ta juyo ta kalleshi dukda yamata kwarjini gashi kakkyawa kaman bature bai hana ta murgudamai baki tace eh gidanmu zaka barmana ba goggon ka bane goggo nane kuma wlh kotakawo madara mai sanyi(ice cream) bazan bari
tabakaba.goggo tace bessha bakida kunya bai girmekiba tawani kada ido ta girgiza kirji tace mai ruwana
Basir sakin baki yayi yana kallonta yar karaman yarinya da inda yay aure...


Read / Download MATAR SOJAA

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album