Join Our WhatsApp Group

BARIKI NA FITO Complete Hausa Novel Document by BARIKI NA FITO


BARIKI NA FITO

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 125299BARIKI NA FITO

Reading Time: 10 Hours

Added On: 25, Apr 2024

Author: Maryam Alhassan Dan Iya (Maryam Obam) ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : Not Inserted

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 693.93 kb

File Type: txt

Views: 347+

Download: 408+

Last download: 4 days ago

Description/Story: *BARIKI NA FITO*
*BY*
*MARYAM ALHASSAN DAN'IYA*
*(Maryam Obam)*


*https://www.facebook.com/Maryam-Obam-Novels-441847396162695/*

*WWW.Maryamobamnovels.com*


*Wattpad @maryam-obam*

*Instagram@maryam_obam*
*MARUBUCIYAR*
*1)FATIMA ZARAH*
*2)DUKIYAR MARAYA*
*3)BA'KIN ALJANI*
*4)BANDA ZABI*
*5)AMINIYA TACE*
*6)KISSA KO MAKIRCI*
*7)SAINA AURESHI*
*8)SUHAILAT*
*9)TAMBARIN TALAKA*
*10)JAWAHEER*
*11)MIYE ILLAR Y'AY'A MATA*
*AND NOW.... BARIKI NA FITO*
*DEDICATED THIS PAGE TO....*
*NAFISA MRS DAN MALIKIN KAWO*
*PAGE 1*
*tsarki ya tabbata ga Allah daya sake bani daman sake rubuta wannan Labarin yanda na Fara lafiya Allah yasa in gama lafiya*
*GARGADI WARNING*

~DAN ALLAH BAN SON KORAFI IN MUTUM BAZAI KARANTA BA YABARI PLZ PLZ BANCE KAR AYI MUN GYARA BA BUT IN ZA'AYI AYI TA HANYAR DAYA DACE~*KADUNA MARABAN JOS*

Garin kaduna gari ne mai tarin mutane Kala Kala Wanda yake da kabilu iri daban daban, wata yarinya ce tsaye a kofar wani shago tasha wando 3quater tasa wata top d'amamma kanta yasha attachment brown da ba'ki, kallon mai shagon tayi tace Garba bani sigari kwali d'aya, yace wani iri? Tace bensin mana kasan ita nake sha, dariya yayi yace hakane zee, d'aure fuska tayi tare da fad'in mai kace? Yace au afuwa bariki na fito, kai ta d'aga alaman jin dad'i domin yakira ta da Sunan da tafi so, mi'ka mata sigarin yayi ta amsa tare da bashi kud'in tayi gaba abunta, mutumin dake zaune kusa da Garba, yace Kai duniya Ina zaki damu? Garba yace maika gani? Mutumin yace kalla yarinya karama wacce bata wuce shekara Goma shaba amma ta bata rayuwanta, Garba yace Kai dai Bari ai Indai kana cikin wannan anguwan zaka ga wacce bata ma kaita ba Wlh, duniya yanzu ta lalace, mutumin yace Kai Allah ya shirya mana zuri'a, Garba ya amsa da Ameen.

Tafiya take tana kad'a ledan da akasa Mata sigarin a ciki Tana y'ar wa'ka, wata yarinya ce tazo da gudu tana fad'in bariki na fito, yanzu driver din wannan alhaji dinnan naki ya wuce, ya dad'e yana jiranki baki dawo ba, kallon mai fad'a mata sa'kon tayi tare da fad'in gwara daya tafi domin inda yana nan na dawo bama binshi zanyi ba, taci gaba da fad'in laurat kin San wacece ni Indai kikaga nabi mutum sau d'aya ban kara kulashi ba Kema kin San dalili, dariya laurat ta saki irin ta y'an bariki tare da sakin shewa jin ta saki dariya wani dan daudu dake nesa dasu yazo yana fad'in, ah wannan shewan da gani na k'aruwa ne, miye nawa kason? Laurat tace Kai kaji Mayan kud'i, yace ke daka miye wani mayen kud'i sai kace namiji ne a gabanki, kice mayyar kud'i, laurat ta d'aka Mai duka a kirji tare da fad'in afuwan na tuba Ashe y'ar uwace tazo, fari yayi da ido tare da fad'in yanzu kikai magana y'ar uwa, kallon bariki na fito yayi tare da fad'in Kedai Wlh bariki baki da mutunci, tun dazu nake kiranki kinki d'aukan wayata, yanzu fisabilillahi kin kyauta kenan, ki dinga zubar min da mutunci, tun dazu driver din alh madu yake nan, yana jiranki amma shuru, kisa ya maidani karamar mace kin kyauta kenan? Yana maganan yana kama kugu alaman ranshi ya baci, bariki na fito ta kalleshi tace haba Hajiyata Kema fah kin San tunda naki dawowa akwai dalili, yace miye dalilin naga dai kaman gudun wannan mutumin kike, yana sonki da alkhairi kina gudu, ki duba kiga yau saida yaba driver dinshi dubu d'ari yaban, amma saboda bura uba irin naki kiki d'aukan waya, tace Kai hjyta kefa kin San haka kawai bazan dinga gudunsa ba haka Wlh ayabarsa karama ce yanda kika san karamin yatsata, salati ya saki tare da fad'in nashiga uku Nayi gamo, kice tsinken nashi karama ce? Ah bakya koma ba, Yooo Mai ake da maza, ah wai bari zan baki wani, fari tayi da ido tare da fad'in yanzu naji Batu ta wuce cikin gidan da take zaune inda matane Kala Kala gidan babba ne d'akuna a kalla sun Kai hamsin wani akwai toilet a ciki wani kuma babu sai dai suyi amfani dana waje wato general toilet kenan, wannan gidan ba gidan kowa bane saina wata tsohuwar y'ar duniya wacce suke kira da magajiya, matane masu zaman kansu a gidan, duk wacce ta fito bariki Indai tana da kud'i magajiya zata bata Haya, sannan Idan kika had'u da d'aya daka cikin y'an daudun gidan zasu dinga baki costumers Wanda zasu dinga zina dake suna baki kud'i, a cikin y'an daudun gidan akwai Hjy babba, Wanda bariki na fito take cemai hjyta, sannan akwai habib, sai jamil, su uku ne y'an daudun gidan Idan suka saki gaba kin bani, bariki na fito farkon zuwanta gidan da Hjy babba ta Fara had'uwa sai yasa shine Uwar d'akinta, bariki na fito kyakyawa ce ajin Farko ga diri Wanda ya amsa sunanshi diri, Doguwa ce tana da kyau na bugawa a jarida, alh madu Sanata wanda Hjy babba ya had'a bariki na fito dashi wanda haduwansu na farko dashi bata kara bari sun had'u ba, domin a ce warta ayabarsa tayi mata karama tafi son babba wacce zata jita canciki wannan kenan.
Koda bariki ta shiga d'akinta toilet ta fad'a tayi wanka, tun tana bayi take jin nocking, amma bata fito ba saida ta gama wanka, ta fito d'aure da towel a jikinta Wanda ya tsaya dai dai cinyarta, kofar ta nufa ta bud'e taga d'aya daka cikin y'an daudun gidan ne, tace habib lafiya wannan bugun kofar haka? Yace nifa ban son rashin mutunci miye wani habib d'an A din da zaki kara kice Habiba shine kike kyashi gaskiya bariki na fito ban San diban albarka, dariya tayi tare da fad'in haba kawata shigo daka ciki mana, shigowa yayi tare da zama yace Kinga ni abun karuwa ya kawo ni, wlh wani ba'ko ne yazo nan daka abuja shine yace in had'ashi da yarinya kyakyawa Mai tsafta, toh yana fad'in haka nace bari inzo Wajanki dan kaf matan gidan nan kin fisu, tashi dan Allah ki shirya muje in kaiki danshi wannan mutumin da lokaci yake aiki, tashi tayi tare da d'auko Mai dinta kallonshi tayi tace Bari in shirya to sai in fito, tabe baki yayi tare da tashi yana fad'in naga ai duk abu d'aya garemu miye na wani boye boye, fita yayi tare da fad'in kiyi sauri dan Allah, ta amsa da Toh bata wani dad'e ba ta shirya cikin wani shegen less Mai Kalan red wanda akayi mishi wani tsinannan dinki, gaba d'aya rabin nononta a waje yake domin kayan yayi mugun kamata riga da skirt ne, duk wani sura dake jikinta ya fito, wani karamin Gyale tasa a kanta sannan ta fita, inda ta sami habib yana jiranta, tana zuwa suka nufi titi inda suka hau keke napep har zuwa Bafra hotel inda ba'kon ya sauka, direct number din d'akin daya fad'ama habib suka nufa, sukai nocking ya bud'e kofar, bayan sun shiga idonshi nakan bariki wacce ta gama tafiya da hankalinshi, bayan sun gaisa da habib d'auko kud'i yayi yaba habib tare da fad'in wannan tayi, dariya habib yayi tare da amsan kud'in ya wuce, mutumin matsowa yayi kusa da bariki da take taunan cingam, yace y'an mata baki ce komai ba, murmushi tayi tare dakai hannunta kan ayabarsa, shikam cak ya tsaya dan tunda ta shigo yaji mugun sha'awan yarinyar ya kamashi, a hankali ta furta abun naka babu laifi, dariya yayi tare da fad'in ai sai kinma jita ta shige ki, dariya itama tayi tare da fad'in sau nawa kakeyi a lokaci d'aya? Yace Inayi sau biyu sau uku, tace ok kayi kokari amma Kafin nan Waye Kai dan sai nasan mutum nake yarda dashi, yace sunana salis dan Majalisan tarayya ne ni, tace yyi tashi tayi ta Fara cire kayan jikinta saida tayi tsirara sannan ta kalleshi Wanda Ya kafeta da ido kaman Maye, tace nayi kuwa tana magana tana juyawa, tashi yayi ya kamo nononta dake tsaye kyam ya fara shafasu lokaci d'aya idonshi yayi ja Dan tsabagen sha'awa, shafa mata nono yake yana murza mata kan nono din duk wannan abunda sukeyi a tsaye suke, jin ayabarsa tayi tana harbawa kamo shi tayi ta Fara wasa dashi lokaci d'aya ya jefata kan gadon d'akin.....

*MASARAUTAR ZARIA*

Kwance yake a makeken gadonshi Wanda kallo d'aya zaka ma gadon ka gane an kashe naira wajan had'ashi, an kashe millions of naira wajan kayan gyaran d'akin domin ya had'u sai juyi yake akan gadon daka gani mafarki yakeyi, tashi yayi a furgice duk yayi zufa duk da kuwa akwai AC a d'akin, ruwa ya d'auko yasha tare da ajiyan zuciya ya rasa mai yasa yake mafarkin yarinyar nan a kullum ya kwanta bacci Wanda mafarkin da yayi yau ya ganta tana fad'in yarima na Kai nake jira kullum dan Allah kazo ka fitar dani daka cikin wannan 'kangin kokarin matsawa yayi kusa da ita dan yaga fuskanta amma Kafin yakai inda take ta ruga da gudu, ya fara binta kenan wata mota tazo da gudu saura kad'an ta bigeta shine ya farka, abunda yake bashi mamaki shine kullum yana mafarkin yarinyar amma bai taba ganin fuskanta ba, yana yawan ganin yarinyar cikin hijab da nikaf, wani zubin kuma cikin duhu, abun yana damunshi amma koma dai miye dole ya sami limam ya mishi bayani abunda yake faruwa.... Waye wannan guy din ku biyoni domin jin ko Waye

~MARYAM OBAM~
*BARIKI NA FITO*
*BY*
*MARYAM ALHASSAN DAN'IYA*
*(Maryam Obam)*


*https://www.facebook.com/Maryam-Obam-Novels-441847396162695/*

*WWW.Maryamobamnovels.com*


*Wattpad @maryam-obam*

*Instagram@maryam_obam*
*MARUBUCIYAR*
*1)FATIMA ZARAH*
*2)DUKIYAR MARAYA*
*3)BA'KIN ALJANI*
*4)BANDA ZABI*
*5)AMINIYA TACE*
*6)KISSA KO MAKIRCI*
*7)SAINA AURESHI*
*8)SUHAILAT*
*9)TAMBARIN TALAKA*
*10)JAWAHEER*
*11)MIYE ILLAR Y'AY'A MATA*
*AND NOW.... BARIKI NA FITO*
*DEDICATED THIS PAGE TO....*
*NAFISA MRS DAN MALIKIN KAWO*
*PAGE 2*


Yarima Aliyu d'ane d'aya tilo wajan Mai martaba Alh Murtala, sai mahaifiyarshi Khadija, bawai Ina nufin shine kawai d'ansa ba a'a shine d'a namiji kwaya d'aya damai martaba yake dashi, yana da y'an uwa Mata su biyar, akwai rukayya tana aure a garin katsina, sai salamatu Tana aure a garin adamawa, sai Fatima wacce take aure a garin kaduna, sai Aliyu shine d'a na hudu wajan Mai martaba, sai aysha wacce take aure a garin abuja, sai Hafsat wacce ita bata da aure domin bata dad'e da zana waec ba, Aliyu dogo ne amma ba Sosai ba sannan kuma ba gajere ba, yana da tsawo dai dai misali, shiba fari ba kuma ba ba'ki ba, saboda hutu fatar jikinshi har walkiya takeyi tana wani shinning da she'ki, yana da faffadan kirji ga idonshi fari Sol kaman madara yana da kyau na kin karawa, Aliyu yayi bala'in had'uwa ya wuce tunanin duk mai karatu, mahaifinshi duk yafi sonshi cikin y'ay'ansa kodan shi d'aya ne d'a namiji oho, Aliyu bai cika son magana ba gaba d'aya rayuwanshi a kasar waje yayi, a nan yayi karatu tun daka primary har zuwa degree dinshi inda ya karanci doctor a fannin mata, sai yasa yake kallon ko wace mace a d'age dan yasan komai dake jikin mace sai yasa har yau baiyi aure ba duk da mahaifinshi Ya bashi kashedi na karshe akan yaje katsina yaga y'ar sarkin katsina su daidaita da y'ar sarkin katsina, domin wajan sau uku ana zaba mishi mata yace baya so, Aliyu yana da bala'in kishi Sosai tun yana karami koda kaya aka siya Mai yaga wani mai irinshi Toh har abada bai kara saka kayan, abun ya had'e Mai biyu ga kishi ga jinin sarauta Wanda yasa mutane suke ganin yana da wulakanci, sannan magana bai dameshi ba, in kuka ga yana magana harda dariya toh yana wajan mum dinshi ko Mai martaba ko y'an uwanshi, amma inka ganshi zaka d'auka baya dariya, Aliyu yana da kwarjini Sosai Mata da yawa suna burin samunshi a matsayin miji domin guy din ya had'u Sosai.
Aliyu tunani yaita yi akan wannan mafarkin da yakeyi, tun yana secondary school yake wannan mafarkin, tun yarinyar bata girma Sosai ba yake ganinta sai dai har yau bai taba ganin fuskanta ba, abun yana matukar damunshi, har Abun yakai ya kawo ya fara zana yarinyar jikinta da suranta Mai kyau da diban hankali sai dai fuskanta ne dabai gani ba, ido ya lumshe tare da tashi ya shiga toilet, shower ya saki akanshi ya dad'e ruwa na dukanshi Kafin yayi wanka ya fito, kimtsawa yayi cikin kaftan tare da malin malin yasa rawaninshi domin zashi wajan Mai martaba ne, yayi kyau Sosai ga kamshi na tashi na fitan hankali, fita yayi daka d'akin inda fadawa suka zube a kasa suna zuba mai gaisuwa baiko kallesu ba, suka tashi suna binshi tare dayi mishi kirari Allah ya taimaki Yarima d'an sarki jikan sarki kaima gobe sarki ne, an gaida Yarima Mai jiran gado, takawanka lafiya, Yarima, haka sukai tamai kirari har ya shiga cikin inda mahaifin nashi yake, koda ya shiga yaga abban nashi shida wazirinsa waziri ganin Yarima Aliyu ya shigo yasa ya tashi ya basu waje, Yarima Aliyu zama yayi inda ya fara mi'kawa mahaifin nashi gaisuwa cikin girmamawa, mai martaba amsawa yayi tare da fad'in ina fata kaji sa'kona wajan Waziri? Yace eh naji Abba, amma Abba dole goben zan tafi? Mai martaba yace eh domin haka muka tsara da sarkin katsina dan haka a goben zaka tafi, yace Toh Abba Allah ya kaimu lafiya, mahaifin nashi ya amsa da Ameen, tashi yayi tare da fad'in bari in shiga gefen mum, fita yayi direct har wajan mahaifiyarshi inda kuyangi keta mata hidima, ganin d'an nata yasa tace su fita su bata waje, fita sukayi su duka Aliyu zama kusa da ita yayi tare da d'aura kanshi akan kafad'an mum din, murmushi tayi tare da fad'in waya tabamin dan lelena? Yace mum Abba yace gobe zani katsina ganin y'ar sarkin katsina, mum ni Wlh bana son zuwa kwata kwata, ni nafi son inga wacce tamin in aura ban San auran hadin nan, mum tayi murmushi tare da shafa Mai fuska tace son kasan nan gidan sarauta ne dole auran hadi za'ayi maka sannan inaso ka sani Indai bason ganin fushin mahaifinka kake ba dole gobe ka tafi katsina, yace mum dan Allah kiyi min wani abu mana ni akwai wacce nake so, mum tace wacece a ina take y'ar wacece? Duk a tare da jefo Mai wannan tambayoyin, shuru yayi domin bai San sunanta ba Toh y'ar wa zaice ma mum tunda bai taba ganinta ba sai a mafarkin shi, shuru yayi tare da lumshe ido yana mai jin zafin abun, mum ce ta katse shi da fad'in ya naji kayi shuru? Bakinshi ya tsinta da fad'in mum yarinyar karama ce bata gama karatu ba saita gama za'a mta aure, mum shuru tayi can tace toh Kaga mahaifinka...


Read / Download BARIKI NA FITO

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album