Subscribe for N1000/month for downloading access and an ad-free site. Contact WhatsApp +2348140419490 if you can't pay / subscribe. SUBSCRIBE

24 yin

BINAFA Complete Hausa Novel Document by BINAFA


BINAFA

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 66577



BINAFA

Reading Time: 5 Hours

Added On: 05, Sep 2024

Author: Sadiya Sidi Sa'id (SIDIYA) ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : INTELLIGENT WRITER'S ASSOCIATION

Author Phone : Not Inserted

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 376.72 kb

File Type: txt

Views: 552+

Download: 1108+

Last download: 10 hours ago

Description/Story: ๏ปฟ๐Ÿ’–๐Ÿ’–๐Ÿ’–๐Ÿ’–๐Ÿ’–

*BANYI NADAMA BA*

๐Ÿ’–๐Ÿ’–๐Ÿ’–๐Ÿ’–๐Ÿ’–


*STORY & WRITTEN BY : SADIYA SIDI SAID (SIDIYA)โœ*


*INTELLIGENT WRITER'S ASSOCIATIONยฎ* ๐Ÿ“š
(On ward 2gether)

GIFT TO : Ummu mufeed (Mrs Aliyu) marubuciyar BALKISU. Hakika na tayaki murnan kammala novel dinki me taken BALKISU Wanda ke dauke da darussa da kuma ilimantarwa ,hakika salonki dabanne ba kad'an ba kika baje mana ruwan basiran ki, Allah ya bada ladar fadakarwa, kura-kuren dake ciki kuma Allah ya yafe miki ,sabonda kika fara kuma Allah yasa kin fara a sa'a.


Sakon ban girma da jinjina ga hazakai kuma fasihan marubutan kungiyar tsintsiya madaurinki daya, daya tamkar da dubu ,wato intelligent writers association. Duk ina mana fatar alkhairi da addu'an kwanciyan hankali hadida zaman lpia me dorewa. Allah ya dafawa alqalumman mu. Ameen

Kamar yadda na fara wannan littafi lpia ina rokon Allah daya bani damar kammala shi lpia ,ya kuma bani ikon fadin daidai da isarda sakon daya dace. Ameen


*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*

*PAGE* 1โƒฃโžก2โƒฃ

(Phone ring)... Bata wani bata lokaci ba tayi picking ,cikin salonta me d'aukan hankali da Jan ra'ayi take magana" hello baby har kazo?" ,daga can bangaren ya amsa mata da

"Eh gani a bakin gate ,zaki iya fitowa. Swthrt pls don't keep me waiting!" Ya fada kamar zeyi kuka

Wani irin shu'umin murmushi tayi kamar yana ganinta ,ta wani langwab'e wuya tare da cewa

"Am on my way coming durling" ...bata jira amsarda ze bata ba ta yanke kiran. Mik'ewa tayi ta fara shiri ,Dan light make-up tayi ,ta feshe jikinta ta wasu tsadaddun turaruka ,doguwar riga yellow tasa wacce taji aiki da blue stones, gyara gashin kanta tayi ta tufke da ribom, tayi rolling da dankwalin doguwar rigar ,ta bud'e Jakarta ta d'auko wani bak'in glass ta maka a fuska, high hill tasa ,ta jawo hand bag d'inta ,ta bud'e ta jefa wasu turaruka guda biyu. Gaban dressing mirror ta tsaya tana kallon irin kyawunda tayi ,wani killer smile tayi tareda furta

"Woww ,wat a hot babe !" Wani dan fari da ido tayi tana wani juyawa a gaban madubi ,ta kusa 10mins a haka ,kafin ta bud'e drawer ta d'au cingon ta bud'e ta jefa a bakinta . Kashe wutan d'akin tayi taja ta rufe ,tana takunta na k'asaita kamar bata son taka k'asa.

Bakin mota taja ta tsaya ,kamar bazata shiga ba ,ta wani dake kamar ba ita bace ta gama murmushinta me d'aukan hankali, honourable dake zaune a mota yana ganin ta ya wani washe baki ,fitowa yayi da sauri ya bud'e mata motan ta shiga tana wani rangwad'a tana k'arawa. Shima shiga yayi motan tareda Jan marfin mota ya rufe ,se wani washe baki yake kamar ranar ya fara ganinta.

Kamar bazata yi magana ba se kuma tace cikin sigar shagwab'a me rikitarwa

"Babe lafiya ka tsaya? muje mana"

Kallonta yake bako kyaftawa ,seda ta d'aga mai hannu ,kafin ya dawo cikin hayyacin shi. Kallonta yake kamar ze had'iye ta ,yace

"Swthrt kingan ki kuwa ,se wani k'ara kyau kike ,koda yaushe dad'a haskaka kike kamar sabon wata "... Cikin murya me kashe jiki tace

" chocolaty na nasan menene shak'uwarka, karka damu yanzu dai muje yunwa nake ji ,bacci nasha abuna banko yi break fast ba"

Cikin yanayin damuwa honourable yace
"Baby bakiyi break fast ba kika ce ,shiyasa nace ki bari in canza miki hotel amma kin cije wai kedai abarki ,kinsan kuma yadda nake sonki ,bana son kina zama da yunwa ,wllh baby ba abunda bazan iya miki ba a duniyar nan matuqar ina raye.bab..." Be k'arasa ba ta kashe shi da cewa

"Shshshs nasani chocolaty, karka damu nan ma is okay"

Gaba daya yadda take magana ba k'aramin kashewa honourable jiki tayi ba ,gaba d'aya hankalin shi ya gama tashi ,ji yake kamar ya jawota jikin shi koya samu saukin abunda yake ji. Kanshi ya d'ora akan steery, duk ta gama fahimtar halinda yake ciki ,Dan inda Sabo tasan halin kayanta. Yatsanta tasa ta tallabo hab'arshi ,tare da cewa

"Yadai? Menene?" Cikin sanying murya yace
"Kece baby ,na kasa jurewa"
Tace
"Nasani muje seka rage zafi". Zeyi magana ta d'ora yatsanta akan bikin shi tareda cewa

" u knew the deal! Let's go"

Kasa magana yayi ,haka ya tada mota suka bar wajen ,basu tsaya ko inaba se katafaren gidan abincin nan na KUJI DADINKU dake birnin legos ,waje suka samu daga gefe suka zauna akan dinning din wajen da aka tanadarwa customers, ba bata lokaci aka kawo musu list, nuni yayi alamar beda buk'ata ,nan matar ta juya taba BINAFA, d'an duddubawa tayi ,tayi ticking Abu biyu ta maida mata da takardan ,ba b'ata lokaci aka kawo tuwan semo da miyan ediki yonkon, se pape meat ,taci sosai ,sannan ta kalli honourable tace

"Kaifa?" Yace
"Aini ganin ki kad'ai ya k'osar dani". Bata damu na danta San abunda zece kenan, ta maida hankalin ta ga abincinta ,seda taji tayi dam ,sannan tasha drink ,ta kalle shi tace
" Alhamdulillah ala kulli halin ,na gama ". Kud'i ya zaro ya aje a wajen, sannan ya d'aukar mata Jaka tare da cewa

" muje ko?" Kai ta d'aga masa alamar "eh"
Nan suka nufa mota ,ya tada ,basu nufa ko inaba se babban guess house dinshi dake haruno street. Parking yayi suka fito a tare ,suna tafiya ,main parlour ta tsaya Wanda yaji kawa da jeren zamani na yayi ,kan kujera ta fad'a ta kwanta ,shi kuma ya haura sama zuwa bedroom, yana shiga ya cire kaya ya daure towel ya fad'a bayi ,wanka yayi sannan ya fito ,daidai lokacin Binafa ta shigo ta aje jakanta akan bed side drawer, tare da warware rolling din kanta ,kallon mamaki ta bishi dashi me dauke da tambaya

"Wanka nayi" ya amsata

"Wat? Wanka fa ?"

Yace
"Eh ko..." Be k'arasa ba tayi taku har bakin toilet d'in, had'e bakin su tayi waje d'aya ta fara kissing kamar ta samu alewa ,haba abun nema ya samu gun honourable nan take ya cafke ya fara maida mata martani ,a haka ta tura shi bayi ,seda suka gama wasanni ,sannan ta zare kayanta ,nan suka sake wani wankan ,sannan suka fito ,Turare kawai ta iya fesawa ,ta baje gashinta ,cikin salo da karairaya ta fara taku ,tana zuwa bakin gado daidai inda honourable yake ,ta saki towel din jikinta ya fad'i k'asa, shima jefarda na jikin shi tayi ,ta tura shi kan gado. Nan wasan ya canza.



Up
Up
Up

Comment
&
Share


One luv๐Ÿ’‹

Taku har kullum
*SIDIYA* โœ
๐Ÿ’–๐Ÿ’–๐Ÿ’–๐Ÿ’–๐Ÿ’–

*BAN YI NADAMA BA*

๐Ÿ’–๐Ÿ’–๐Ÿ’–๐Ÿ’–๐Ÿ’–


*STORY & WRITTEN BY : SADIYA SIDI SAID (SIDIYA)โœ*


*INTELLIGENT WRITER'S ASSOCIATIONยฎ* ๐Ÿ“š
(On ward 2gether)



*PAGE3โƒฃto4โƒฃ*


Bayan komai ya lafa, honorable mak'alk'ale Binafa yayi kamar wani ze k'wace mishi ita. A haka har ya samu nutsuwa. A tare suka shigo sukayi wanka, tare da d'auro alwallah kasancewar ankira sallan la'asar. Masallaci ya tafi ,nan yabar ta tana shiryawa ,seda ta kammala shirin ta sannan ta tada sallah ,bayan ta gama nan tayita jero addu'o'i tana zubarda hawaye Wanda bansan dalilin shiba. Tafi minti talatin kafin ta shafa addu'an ta mik'e daidai lokacin da honourable ke dawowa daga masallaci. Murmushi suka sakarwa juna ,ta d'an langwab'ar dakai ,yace

"Yaya dai baby"? Cikin sanyin murya tace

" gida nake so". K'arasowa yayi inda take ya rumgume ta ta baya ,tare da fad'in

"Haba baby harkin gaji dani kenan?" Juyowa tayi suna kallon juna ta sak'ala hannuwanta biyu a wuyan shi tace

"Aah chocolaty, kaima kasan bana gajiya dakai ,kawai inajin bacci ne ,duk naji bana jin karfin jikina". Ba haka honorable yaso ba ,amma ba yadda ya iya haka ya hak'ura ya kyaleta, nan yace

" to muje tunda haka kike so". Peck takai masa a goshi sannan ya rik'o hannunta suka fito. Hotel dinda ya d'auko ta nan ya maida ta ,a bakin hotel d'in yayi parking, kallonta yayi yace

"Baby ki duba Acc dinki na miki sending 200k ,Dan nasan ba kud'i a hannun ki ko kati kisa ,kafin gobe d'in insha Allah, tunda naji kince gobe zaki wuce abuja".

Ambaton 200k dinda honourable yayi ba k'aramin girgiza ni yayi ba ,amma a mamaki na Binafa ko gezau,

" Thanks ". Shine kad'ai abunda ta
Domin cigaba da karantawa sai ku downloading.
Yadda ake downloading na littafin: ku tabbata kunyi register da shafinmu sanna kunyi login, idan bakuyi register a kasa zakuga maballai guda biyu daya an rubuta LOGIN dayan kuma an rubuta REGISTER sai ku taba su kuyi register, daga nan sai ku yi subscription koda na naira 1000 ne, domin sai kunyi subs dinann ne kadai zaku iya dauko littatafanmu.

Ya ya akeyin Subscription namu : Bayan kun yi Login ko register daga kasa zaku ga wani jan maballi (button) an rubuta SUBSCRIBE sai ku taba shi zai kaiku inda zaku zabi package wato tsarin subs na ku da mu. akwai na wata guda, watanni biyar da shekara guda. da zarar kun zaba zai kaiku inda zaku biya kudin, wanda daga nan sai ku cigaba da downloading kawai abunku

ABUN LURA : duk wani littafi da kuka gani a shafinnan kyauta ne, wannan tsari mun zo da shine don mu samu hanyar da zamu iya rike shafin muna managing na shi, izan ku kayi subs na mu tamkar DONATION ne ku ka yi mana, ku ka bamu kwarin guiwa don mu ciagaba da kawo muku sabbin littatafai, amma duk wanda ya ga bazai iya ba toh zai iya karanta littafin kyauta a cikin shafinnan namu batare da ya downloading ba, kawai ya yi kasa zai ga Koren maballi (button an rubuta) START READING sai ya taba zai kaishi inda zai karanta littafin.

Sannan duk wanda yaga kamn wannan process din zai bashi wahala kai tsaye zai iya min magana ta whatssApp +2348140419490, ya tura min kudin ni kuma zan dora mai subs din akan account na shi

NB: iya ta haka ne zaku iya karanta wannan littafi a shafinmu babu wata hanyar. DAN ALLAH KU DAINA MANA MAGANA AKAN MU TURA MUKU LITTAFI TA WHATSAPP, BAMA TURAWA HANYA GUDA MUKE TURA LITTATAFANMU SHINE WEBSITE NA MU https://taskarnovels.com.ng DUK MAI BUKATAR LITTAFINMU YA JE CAN YA KYAUTA NE, AMMA DOWNLOADING KUWA BA KYAUTA BANE SAI YAYI SUBSCRIPTION NA WEBSITE NAM
This is not the real Download Button


Read / Download BINAFA

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

This is not the real Download Button
Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album