Join Our WhatsApp Group

Subscribe for N1000/month for downloading access and an ad-free site. Contact WhatsApp +2348140419490 if you can't pay / subscribe. SUBSCRIBE

NAANAH Book 1 Complete Hausa Novel Document by NAANAH Book 1


NAANAH Book 1

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 22688



NAANAH Book 1

Reading Time: 1 Hours

Added On: 25, Jul 2024

Author: Nanameera ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION

Author Phone : 09086030007, 07041901078

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 132.34 kb

File Type: txt

Views: 322+

Download: 163+

Last download: 1 day ago

Description/Story: [12/26/2023, 10:19] Nanameera: https://chat.whatsapp.com/DlFBkx450nJA8CYpdTTx8B


*NANAH*




*Mallakar*
_Amina I Ibrahim_



*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}

https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_

*Alk'alaminmu 'yancinmu*

PAGE ONE 1⃣



_______________Babban estate ne sosai medauke da akalla gidaje ashirin acikin shi Wanda gidan late alhaji Muhammad shuwa yanada kanne gida uku Wanda suma Duke cikinsu estate din dazama yanada yaya guda goma shida maza hudu mata matarshi takasance balarabiyace inda kaninshi yake auren kanwarta alhaji Muhammad shuwa yakai shekara sha biyar da mutuwa wannan kenan...


Wasu kyawawan yan'mata ne suka jero su biyu suna hira daya daga cikinsu tace " jalhan kensanme"wacce aka kira da jalhan tace"A'a sis saikin fada ayrah tace "yau uncle abdussamad zaidawo" jalhan tace "please ayrah bansan wasa " ayrah tace "wallahi dagaske nakefa " jalhan tace to allah yakawosu lafiya ayrah ta amsa da ameen jalhan tace please muje muci abinci agurin mama ...
Tafiyar two minutes takawosu wani babban gida Wanda kusan duk yafi sauran gidaje estate din girma sallama sukayi parlon sannan suka fara kiran mamah!!mamah!!mamah!! wata kyakyawar babbar macace tafito wacce akalla zatakai fifty years to above dinnan tana cewa
"To sarakan kira what's happened" dariya ayrah tayi sannan tace "sorry hajiya mama daman abinci zaki bamu munajin yunwa please"
Ohk mama ta amsa sannan tace "kuje kitchen maid tazuba muku amma bansan jagwalgalo saboda abdussamad zaidawo kuma nasan zaice zaici abincin" jalhan ce tace
"Wai mama dagaske yau zaidawo kuma da nanah zaidawo tab" mama tace "eh mana da a'ina zai barta " tabude baki zatayi magana kenan akayi sallama hakan yasata yinshuru. Zama yayi kan royal cusion din parlon kana yace"mama ina wuni" murmushi mama tayi sannan tace "lafiya klau aliyu sai yanxu" dariya yayi kana yace "wallahi ko mama yanxu natashi sabodama naje taro dude yasa natashi yanxun" jalhan ce tace "uncle ina wainar??" Kallonta yayi sannan yace "wai baki mantaba " turo baki gaba tayi sannan tace"bakaine kace naje school nadawo ba karna tasheka" dafe kanshi yayi sannan yace "sorry zomufita saina siyamiki kinji" ok tace sannan ta kalli ayrah tace "sis nayi nan ke sai uncle Hamid yakawo ko??" Murmushi ayrah tayi sannan tace "eh nasan yana hanya yacemin yanada patients dayawane " ok jalhan tace sannan sukayi wake suna fitowa suka shiga motarshi kana suka nufi airport
[12/26/2023, 10:19] Nanameera: https://chat.whatsapp.com/DlFBkx450nJA8CYpdTTx8B

*NANAH*




*Mallakar*
_Amina I Ibrahim_



*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}

https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_

*Alk'alaminmu 'yancinmu*



PAGE TWO 0️⃣2️⃣

___________kaitsaye airport din malam aminu kano suka nufa wajen jiran five minute sukaiwa jirgin kafin yasauka saukar jirgin keda wuya sojoji sukazo suka makale akowace kusurwa ta filin jirgin yayinda wasu suka tsaya ..
Fitowarshi kenan daga jirgin farine Tass kuma kyakyawa irin first class dinnan yafi kamada larabawa dan kaitsaye zaka iya kiransa da balarabe dogo ne sannan yanada fadi kana ganinshi kasan yana gym sakkowa yayi yayinda wata yarinya tabuya daga bayanshi baka ko hangota yana zuwa ya rungume dan uwan nashi sannan yace cikinsu cool voice dinshi"miss you alot dude " shima dariya yayi sannan yace"me too dude "leka bayanshi yayi sannan yace" A'a nanah" kara cukuwkuyeshi tayi cikin karamar murya tace"dadyna mutafi" jawota yayi gabanshi sai asannan na kalleta fara ce tass kuma asalin kyakyawar yarinya zata iyayin shekara sha shidda karemata kallo yayi sannan ya tallafi habarta yace"rigima ko nanah bana hana kiba " kwabe fuska tayi kamar tayi kuka tace"dadyna nana batason nan mutafi gida tafada tana jijjigashi "duk da shekarunta amma yadda take shagwaba saika dauka shekararta biyar ko shida dagata yayi yadorata akafadarshi sannan yace " shikenan zamu koma ooyah sleep " surutu tafara cikin minti kadan tayi bacci aliyu ya kalleshi yace"nana rigima kawai ita bazata zauna lafiya ba allah ya kyauta " da ameen ya amsa mishi sannan yace "dude let's go nagaji " gaba sukayi guards dinshi da sojoji suna binsu abaya ahaka aka bude masa mota suka shiga.. Abdussamad Muhammad shuwa kenan yakasance shine President na America a da kafin yasauka yanada daya daga cikin masu kudi na duniya baki daya wacece nanah??
Nana takasance yar kanin babanshi ce asalin sunanta khadija mahaifin nana wato alhaji Ahmad shuwa yakai shekara akalla ashirin da aure kafin asamu matarsa wato Aysha ta haifi nana saidai tun kafin ahaifi nana alh.muhd yabada aurenta ga abdussamad alokacin yana dan shekara ashirin bayan anhaifeta ne a ranar sunanta aka daura masa aure da ita aranar kuma yabar kasar da ita sanda ta cika shekara biyar yakawota alokacin kuma alh.muhd allah yay masa rasuwa Bayan sunkoma ne tafara rashin lafiya Wanda akarshe aka gano cutar dake damunta ta nannadewar hanji idan taci abinci saboda haka yasa batacin komai sai indomie,sai liquid Abu bayanshi batacin komai hakan yasa koda yaushe tana gefen shi bata bacci sai a jikinshi sannan kuma ba a mata fada saboda ciwon zuciya dake damunta wannan kenan......

Bayan sun isa gida suka fito inda kowa yake jiran yaga abdussamad suna shigowa parlon yara da manya suka hau murna yana zuwa ya rungume abba sannan yace"miss you so much abba" murmushi Abba yayi irin na manya sannan yace"miss you more son " tashi yayi yaje gurin mama ya rungumeta yana sakin ajiyar zuciya shafa kansa mama tayi kana yakoma gun ma'a yace"nayi missing naki sosai ma'a dariya tayi sannan tace "nima haka son" sai sannan ya gaisa da kowa na parlon zama yayi kusada abba sannan yace"mama yunwa mukeji fa banci abincin jirgi ba saboda nazo naci abincin ki " murmushi mama tayi sannan tace"to bari akawoma " tashi yayi yana cewa "no bari nafara taking shower sannan naci" ok mama ta amsa dashi sannan tace" ina takwara??" dariya aliyu yayi sannan yace"wai ai mama takwararki tafi karfinki tamanta kowa ko ni danake zuwa tana ganina kin yarda tayi dani" abba ne yace "ikon allah allah ya kyauta" da ameen suka amsa sannan suka cigaba da hira

Bayan wajen twenty minutes yadawo sanye yake dawata jallabia maroon colour inda takarbi jikinshi yayi kyau sosai yarinyar daya rigo tasha wasu English wears maroon sai suka zama kamar anko sukai . zama yayi akan kujera itama tazauna kusada shi kallonta duk mutanen parlon suke saboda kowa yaga saurin girmanta kodan sundade basu ganta ba??? Kallonta yayi sannan yace "nana kugaisa damutanen gurin kinji " makale kafada tayi sannan tace cikeda shagwaba "a'a " dago idanu yayi yana kallonta



Story and written by
Nanameera
[12/26/2023, 10:19] Nanameera: https://chat.whatsapp.com/DlFBkx450nJA8CYpdTTx8B

*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}

https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_

*Alk'alaminmu 'yancinmu*

Nanah



PAGE THREE 0️⃣3️⃣


___________Kallonshi take kamar idanunta zai fad'o shi kuwa gogan baima kulaba yayi waje a binsa wata irin k'ara ta saki lokaci d'aya kuma ta fashe da kuka kallonta duk mutanen wajen sukai hankali tashe mama ce tace"subhanal lahi takwara meyasameki ??" Kuka take kamar ranta zaifita harda birgima a k'asa su duk sun dauka aljanu take Ayrah ce ta fito a guje not too long suka dawo ita dasu Abdussamad wajen suka k'araso suna tambayar meya faru shi kuwa da yake ya san me take ya k'arasa wajen ya d'agota ihu tak'ara zundumawa d'aukanta yayi yasata a kafad'a yana patting bayanta a hankali yace"ya isa kiyi shuru kinji Nana " cikin muryar kuka tace"Dadyna !Dadyna! Karka tafi Nana bataso " shima cikin lallashi yace"shi kenan bazan tafiba yi hak'uri kinji Cweetie "sakkota yayi daga kafad'arshi tace" shikenan na hak'ura Dady yunwa nakeji mutafi gida kaji tafada tana Jan cute beards d'inshi " jawota yayi yace" ok abinci zaki ci??" d'aga mishi kai tayi alamar Eh ok ya amsa sannan yace"to bari mama ta dafa miki indomie sai kici ko??" Kwab'e fuska tayi sannan tafad'a da k'arfi "noooo ni a'a kawai mutafi gida ka dafan kaji Dadyna " murmushi yayi kana ya kama hannunta yace "ok let's go" dariya tayi sannan tace "yawwa shi yasa nake sonka Dady may god bless you" da ameen ya amsa sannan suka tafi ba tare da yabi takan yan'uwan nashiba sukuwa inda sabo ai sun saba..


Gama bata abincin kenan yana had'e plates din yace "Nana kije kiyi wanka ko saiki zo mutafi " turo baki gaba tayi sannan tace "Dady zaka sayamin chocolates da teddies dayawa??" dariya yayi sannan yace "shi kenan je kiyi wankan to" da gudu ta shiga toilet d'in dan yin wankan jin yace zai sayamata a binda ta ke...


Read / Download NAANAH Book 1

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album