Join Our WhatsApp Group

ALFARMA Complete Hausa Novel Document by ALFARMA


ALFARMA

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 56653



ALFARMA

Reading Time: 4 Hours

Added On: 19, Nov 2023

Author: Rasheeda S Director ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : Not Inserted

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 386.15 kb

File Type: txt

Views: 1202+

Download: 664+

Last download: 4 hours ago

Description/Story: 
12/30/19, 14:53 - 拼ar Gatan 茦ainuwa: 馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲
ALFARMA!
馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲

BISMILLAHIRRAHMANURRAHIM

by鉁嶐煆�
Rasheeda S' Director

ALLAH KABAWA BABY KHAYRAT LFY馃げ馃徎


Page 1


Wata bishiyace maitaren inuwa"mutanene zaune agindinta,gadukkan alamu sunajin da din iskar dake kadawa daga jikin bishiyar" yawancin mutanen dake zaune agun dattijaine, ahan kali nake tafiya cikin nusuwa da kamala,wanda mutane sukewa tafiyata lakabida rigimace kesani yinta"harna iso dafda bishiyar,harkasa naduka nagaida wadanna tsoppin "dukansu suka amsamin cikin hadai baki"namike nawuce"
Wanna yarinyar yar albarkace tasamu tarbiya allah yayi mata albarka tareda namu zuriyar bakidaya"hakanekam ameen ya allah"abinda mutanen dana gaidasu suke fada kena"
Bayau nasabajin hakan daga bakin mutane ba dan haka nima na amsa da ameen"nacigaba datafiyata"harna iso kopar gidanmu RUMAINA! cak nasaya sakamakon jin irin wanna kiran tabbas nasan wadanna samarin unguwarmu zauna gari banza nanne "saikawai nasa kai nashige ciki
Daya daga cikin samarin yace sadiku kaga yau mutumiyarka taki juyowo bare muga wanna kyakyawar fuskar nata"wanda akakira da sadiku yace aykam naso ace naga fuskarna kozanyi barci maikyau yau"sadiku yajuya yana fuskantar abokin nasa, lawan allah ni yarinyarna wani sa in soro take bani.akwai wani rana tafito isalami nasareta akan kwana wlhy data kallene da idonta saida naji gabana yafadi"kyan yan yy yawa saikace aljana"dariya lawan yy ai ni narigaka fadan haka" kyan yarinyar yy yawa wani lokacin nakanyi tunanin hakan"amma allah mutumce allah ne kawai yahalitta abinsa haka" wanna idan ka ajeta agidanka ai ko kopar gida bazaka lekaba"haka suka rika jajantawa junansu"
Dasallamata nashigo gida mama dake zaune kan kujera yarsuguno ta amsamin sallamar"nakaroso inda take"sannu dagida, mama yauwa RUMAINA harkuntaso,Eh muntaso mama na nimi guri kusa da ita nazauna tareda cire hijab ina"mama tadubeni cikeda kulawa "RUMAINA jeki dauki abincinki kici dannasanki yanzuhaka saiki kai hardare bakiciba"kuma gashi bawani abincin kirki kk ciba kafin kitafi"to nace namike nanufi kitchen inmu dake gefe da dakin mama,nashiga nadauki abincin nadawo nazauna inda natashi"mama yau malaminmu yace karna sake zuwa saida kudin makaranta"nawata uku da akebina gawanna watanma takusa karewa,numfashi mama tasauke hakane kam ai sinyi kokarima to bari babannaki yashigo nadada tunamasa"dan nasan shima bai manceba,to nace nasaka hanu cikin abincin
Nashiga sakurar abincin bawani meyawa naciba namaida sauran narufe shi a kitchen,sanna nawuce daki natube uniform injikina"nasaka kayan zaman gida,na dauki jakar makarantar bokona nazo nazauna kasan nadi sanna naciro book nafara bita kamar kullum"
Duk dakasancewar bana zuwa makarantar boko yanzu hakan baihanani bitar abinda na iyaba"jin sallamar baba yasani aje book in nafito" na isa inda yake naruko hannusa,sannu da dawuwa baba, yauwa mamana ga sarabarki yasaka hanu a aljuhu yaciro dabino kwara hudu yamikamin"hanu biyo nasa nakarba tareda yingodiya,yadaura hannusa akaina allah yamiki albarka ameen nace sanna najuya nakoma daki,
Inda mama take yakarasa tayi hanzarin shinfida masa taburman dake gefenta,yazauna sanna tayimasa barka dashigowa. Mama tadaukowa baba abinci ya gyara zamansa yanaci suna hira,mama tanisa tace malam yau mlmn makarantarsu RUMAINA sunce kada tasake zuwa saida kudin da ake binta nawata uku,numfashi baba yasauke hakane sunyi kokarima wlhy kullum da kudinsu nake kwana araina banaso yarinyarna tasake zama babu makaranta dukabiyu,allah yaga zuciyata kumanasan zai dafamin amma ga yan wasu kudina barinabaki koda nawata biyone ki aje gobe inzata makarantar saiki bata takai musu suyi hakuri insha allah zannimi sauran sai abasu,yasa hanu a aljuhu yaciro kude yan dari biyu guda biyar allah bayataba toshemaka hanyarsamu duka saidai in bakatashi kanimaba,kinga wanna kudin fina nazu nawuce gona dan indan cire ciyayinda suka toho cikin shinkafarna,bayan nagama ina fita bakin titi saina hangi wata mota direbar yanata fama da ita,sainaje inda motar take.naketambayar mai motar ko lfy nan yake shaidamin haka kawai tasaya,
Nacemasa barina dubamasa cikin ikon allah kuwa motar tatashi aiko yytamin gdy yaciro wadanna kudin yamikamin nakikarba harna gutashi yabiyoni yasaminsu a aljuhu, allah mai iko mama tace kwarai kuwa allah baya toshewa bawansa hanyarsamu.kaduba kaga dazu bakadasu yanzukuma sai yabaka allah abin godiya, karbi wanna. yamikamata dari hudu'takaimu nawata buyun idan allah yayarda zan ciko musu dayan dana wanna wata maikarewa, mama takarba tana fadin allah ubangiji yabuda"
Rinsa idonuna nayi daga cikin daki inajiyo abinda suke tattaunawa. Najiwani irin radadi acikin zuciyata.aduksanda naga mahaifana cikin halin rashi sainaji duk badadi, harnarikaji ina ma ace ni namijine da nataimakawa mahaifina,amma dukda kasancewata mace hakan baihana zuciyata bugawa,zankuma cigaba dayimusu addu'a kamar yadda kullum nake musu" hawayenda yazubomin nashare" jinsunyi shiru dazancen yasani cigaba da bitar karatuna.
Wani yarone yy sallama su mama dake zaune awake suka amsa masa,daga inda yaron kesaye yace wai ana sallama da RUMAINA,
Baba yanumfasa sanna yaceda yaron kajekace haryanzu ba abata damar sayuwa da samariba,to yaron yace yafita.kasakasa nakejin maganar su saidai banji abinda suke fadaba,sai fitar Baba dana hanga gadukkan alamu masallace yanufa dan lokacin sallah yy"
Namike nafito dannayi alaula,mama takirani daga inda nake RUMAINA yimaza kiyi sallan kidauko mana markade"tonace namike nashige daki nagabatar dasallah,ina idarwa nafito.nashiga dakin mama nakarbi kuden markaden nafita,
Ahankali naketafiyata cikin nutsuwa harna iso kwanar gidan maimarkade. gani nayi anfitomin agaba bashiri najanasaya, saikuma nanimi kaucewa gefe dannawuce yakuma tare hanyar,yanafadin RUMAINA meye nufin mahaifinki dakullon idan anje gunki saiyace haryanzu baibaki damar sayuwa da kowaba,kojari yakeson kafawa dake dan yaga kinada kyau! Kindaisankoni wayene agarinna ko idan nanimi abu tofa sainasamu kota karfice kisani bazan taba barin wanna kyakyawar fuskarba, kifadawa mahaifinki kinasona kuma gobe zanturo iyayena....tunkan yakarasa zancensa nadakatar dashi dankuwa nafiskanci abin nasa cinfuskace"hannu nadaga masa dafadin,dakata malam katausa harshenka kasan maganar dazaka rikafada akan mahaifina.idan kasake kace zakaci zarafin mahahaifina bazan taba kyalekaba,kai kahaifamasani?dazaisa doka akaina kanimi janye dokar? karka sake kasake tareni dawanna zancen danni nasan darajar mahaifina. Madadin yaji haushin abinda nafada saima kalmasa hannu da yy akirji yakurawa bakina ido yana murmushi da lumshe ido tareda lankwasar dakansa duk inda najuyar dakaina shima saiya juya,naja dogon tsaki naraba gefensa nawuce
"koda nadauko markaden nafito nan nakuma taddashi saye,yana ganina yakuma masowa inda nake banko saurareshiba nayi saurin wuceshi"
Narasa meyasa wasu masu kude sukedaukan kan kamar sunfi kowa aduniya,sadam"tijjani yana daya dagacikin jeren wadanna masukuden"tabbas nasan kamar yadda sadam" yafada idan yanimi abu tofa saiyasamu kota halin yy dan saboda mahaifinsa maikudene nagaske,kuma duk abinda sadam keso tofa mahaifinsa alhj tijjani saiya samar masashi kada karfin dukiyarsane"
Ta allah batakaba nafa蓷a inashigewa cikin gidanmu,,babu kowa asakargidan nakarasa gun wankewanke nasauke markaden saman dakalin gun, najanyo ruwanatace kullun sanna nagyara gun dana bata,naje nayi alaulan magrib,saida nashiga dakin mama nasanar mata nadawo kafin nawuce dakina.bayan nayi sallah,najanyo jakar islamiyata nafara bitar ALKUR'ANI "maigirma"dankuwa gobe zamubada hadda,saidanaji barci yacikarfina sanna narufe KUR'AN "din, tareda mikewa nahaye saman dan madaidaicin katifata dake gefe adakin,batare da bata lokaciba barci yatafidani"

Washegari bayan nayi salla nafito madaidaicin sakar gidanmu nashare saf,na tarkasa kwanuka naje nawankesu saf,kafin nashiga kitchen nahada wuta na daura ruwa"sanna nakoma daki nakuma kwanciya,kasancewar yau asabarce dasafe mukezuwa islamiya,tun 9:am muke tafiya mutashi 6:pm,haka ranar lahadi ma,bakamar sauran ranakunba"
Dankwanciyar danayi barci yasamu damar daukata,saiji nayi mama natashina"ke RUMAINA yaubazakije makaranta bane?kiduba agogo kigani...dasauri nabude ido tareda saukowa daga saman katifar saikuma nasaya ina kallon mama,itama nitake kalla tanafadin au sayuwa zakiyi bazakiyi azaman shiriba, juyawa nayi dasauri nafita na isa bakin rijiya naja ruwa,natafi bayi nayi wanka inafita nashiga shiri cikin sauri,fitowa nayi ina rikeda hijjab dajakata ahanu,nanufi kofar kitchen inda mama kezaune'saman kujera yartsuguno nazauna,
Mama naganina taturamin koko da kosai gabana da hanzari nakarya "sanna namike saye nasaka hijjab ina,mama natafi,to allah yabada sa'a gashi kibasu wanna kudin kicedasu suyi hakuri insha allah za aciko musu,tamikomin dari hudun da baba jiya yabada.nakarba ina fadin toh" ,kodanazo bakin kopargida sanda nakaranto addu'ar fita daga gida kafin nasaka kafata tadama nafice agidan............




Comment and Share





MAMYN TWINS CE
12/30/19, 14:53 - 拼ar Gatan 茦ainuwa: 馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲
ALFARMA
馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲

BISMILLAHIRRAHMANURRAHIM

by鉁嶐煆�
Rasheeda S' Director

ALLAH KA ALBARKACI ZURI ARMU"BAKI DAYA
KABAWA BABY KHAYRAT LFY馃げ馃徎

Page 2


Dadan saurina naketafiya danganin 9 tagota, banyi wanitafiya mainisaba na isa bakin get in makarantar,dake bayan layinmu,
Inadaga kaina mukahada ido da hafsat yar ajinmu,tadagamin hannu alamar insaya,takaraso inda nake'ayya dan allah RUMAINA kin iya haddan da malam nuhu yabada?Eh na iya" todan allah koyamin,ido naware kai hafsat yaushe harna koyamiki bakiganin munyi Letti ne yaushe harna koyamiki kidai bari inmuntashi saina koyamiki,
Tariko hannuna,dan allah RUMAINA kitaimakeni wlhy nasan yauduka zansha kinsandai abinda malam nuhu yafada jiya akan duk wanda bai haddace shafinda yabada jiyaba,kitaimakamin,danjim nayi daga bisani kuma nasunkuya naciro KUR'ANI" itama sunkuyawar tayi nafara bitamata shafi daya wandake dauke da aya daya dakecikin suratul BAQARA,batabani wahala wajen daukaba saida natabbatar ta'iya kafin namike lokacin har10 tayi, mukashiga cikin makaranta"
Sorone yakamani danganin malaminda ketare letti,yana ganinmu kuwa yadaure fuska.muka karaso inda yake jikinmu nabari tunkan yabamu umurni mukazube kasa bisa guiwowinmu,
Mikewa yy daga kujerar dake zaune akai cikin fusata sai yanzune zakuzo makatanta?wato zuwa makarantarkuma naganin damane ko,yadaga dorinan dake hannusa ya zubawa hafsat yakuma karamata saida yamata bulala biyar lafiyayyu,kafin yace tatashi"yanufo kaina nandana jikina yakama cirawa,kafin nayi wani aune saisaukar bulala naji nayunkura zanmike dan nagama dimaucewa,
Saijin saukar wani bulalar nayi wanda yasani kwalla kara maikarfi "wanda yahaddasa fitowar dalubai da malaman makarantar,
Hannuna nadaura kan fuskata danaji keyimin radadi kamar yazubamin barkono"saijuya kai nake hawaye nasauka daga idona daya wanda yakemin masanancin radadi "dasauri malam nuhu yakaraso yana fadin yy lfy meyasameta?inda nake durkushe yamaso yanafadin wani abunne yashiga miki ido?dan ganin hannuna akan fuskata, nidai saihawaye nake dayarfe hannu,bawai zallar rakibane naji zafin dagaske saimurkusa idon nake duk tanbayar dayamin ban bashi amsaba,dansawa yamin badake nakeba?zabura nayi tareda cire hannuna akan fuskata.yakalli idona sanna yakalli malamin daya bigemu,rai bace yace kayi meyekena yanzu idan dayazo dasausayi yataba idontafa,
Kada kasake dukanta,toma wani letti tatiyanzu dahar zaka yimata irin wanna raunin,
Yasunkuyo yanafadin sannu yasaka hannu a aljuhu yaciro wani roba nidai bansan kotameyeceba yamikamin"hungo shafa agun,nakai hannu nalakata nagoga agun.
Jama ar'gurin kaf hankalinsu nakammu,wasu malamanmu biyu malam haruna da malam yusif,malam haruna yamaso kusa da malam yusif kaduba kagani mehakan yakenufi tunda nake amakarantarna bantaba ganin dan anyiwa daliba hukunci malam yy maganaba sai akan wanna yarinyar,malam yusif yy murmushi nima abinda nakekan sakawa araina kena.gadukkan alamu akwai wata akasa,ammako indai hakane malam yamin shigarsauri"uhm ay hakane yarinyar tayi sosai bawanda zaiganta bai yababa allah yabata kyau kuma tasami tarbiya kodaga lafazinta zakagane sansar tarbiya, cewar malam haruna, hakanekam,amma bakomai dankuwa sundace matuka...

Malam nuhu yamike yace kowa yakoma aji yakallene yacedani tashi kitafi aji,nameke nakade hijjab ina nashige aje nanimi guri nazauna,dasauri hafsat ta iso indanakezaune,dan allah RUMAINA kiyihakuri ninajanyo akabigeki har akamiki rauni,gergeza kainayi naceda ita karkidamu haka allah yahukunta...kafin takumacewa komai malam yashigo dan haka tanimi guri kusadani tazauna,nan yafara karbar hadda,layi layi yakebi haryazo layinmu wadanda sukegefena subiyu dagasu saini bayan sunbada,yasallakeni saiyanuna wacce take gabadani,atunaninsa bazan iyayin karatunba dannaji ciwo...niko ganin haka yasani saurin gyarazamata tareda lumshe idona nafara karatu cikin muryata,shiru ajin yy kamar bamutane ciki hatta ajinda muke makota dasu malaman dasuke zirgazirga asakar makarantar tsit sukayi, suna sauraron karatundake fitadaga bakina,saida nakai karshen ayar kafin nabude idona,kabbara jama'ar dasuke ciki dawajen aji sukayi,nashajin mutane sunafadin muryata yanada matukar dadi musamman idan ina karatun (ALKUR'ANI) kaina asunkuye inadagawa kuwa muka hada ido da malam nuhu gadukkan alamu nidamacan yake kalla,nayi saurin kawarda kaina,shima yamike baikumabi takan sauran dalibanba yafita...
Dagana malamai sukarika shiga suna bamu darasi,harlokacin tashi yy 6:pm akatashemu, inafita daga aji nanufi office nayi sallama abakin kofa nasaya batare danashigaba "dagaciki akace nashigo, inashiga naga malam nuhu ne shikadai azaune yana duba wasu littatafai na isa inda yake namikamasa kudin waigashi ayihakuri in allah ya yarda za aciko sauran, saida rubutunda yake yy yadago ya kalleni saikuma yamaida dubansa kan wata takardan dake gefensa,yajanyo yasoma rubutu "daga indanake ina iyahango abinda yake rubutawa,ido naware danganin abinda yarubuta kamar haka,(RUMAINA adamu"tabiya kudin makaranta nashekara, wato har adadin gamawarta鈭�) yanakaiwa na yature files in gefe yacigaba da abinda yake,dada mikomasa kudin nayi gashi malam,idonsa nakan abinda yake yace jeki narubuta"ai gakudin baka karbaba...hannu yadagamin jeki nace,
Jiki bakwari najuya nafice,ahanya narikasake sake araina,komeyasa malam nuhu yy haka oho" tafiyata nake ahankali harna karyo kwanar layinmu,daga inda nake ina iya hango kofar gidanmu,baba nagani dawani saida na iso daf kafin nagane wanda suke taredashi.dam naji kirjina yabuga alhj ayuba ne babban aminin alhj tijjani mahaifin sadam,wato sadam dagaske yake nasan ba abinda zaikawo abokin mahaifinsa kofar gidanmu inba abinda sadam yaceminba,
Na isa nagaidashi ya amsa cikin sakin fuska,masha allah gadukkan alamu wanna itce surkuwar tamu "gaskiya sadam ya'iya zabe maikyau,nidai saurin barin gurin nayi,koda nashiga gida bakowa dakin mama naleka batana hakan yatabbatarmin tana bayine danhaka nashige dakina.ina aje jakata nazube saman katifa ko hijjab ina bancireba" tunani nake cikin raina "lallai sadam yasaba lamba,toni ko auren zanyima ai bazan aureshiba "mutanenda basusan darajar dan adamba,sune zanje nazauna dasu' dukda karancin shekaruna ainasan abinda yadace dawanda baidaceba,kumanasan yakamata,danni bajahilabace addinina yakoyardani abubuwa dadama" gidansu kuwa suntake sani danbazance basusaniba,toni mezan dawanna ahalin"
zuwacan namike nacire uniform injikina nadaura zani nasaka karamin hijjab nafito"nadibi ruwa najenayi wanka inafita nayi alaula dan magrib tagabato, inadhiga dakikuwa anakiran sallah,nashinfida sallaya nagabatar dasallah, jinshiru da mama tayi bata jimosinaba yasata lekowa dakin,RUMAINA wainikam kullum sai ancedake kici abincine kam.tun bakiyi wayoba nakesaki gaba harkuma yanzu waimutum dacikinsa amma sai an tilasta...


Read / Download ALFARMA

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album