Subscribe for N1000/month for downloading access and an ad-free site. Contact WhatsApp +2348140419490 if you can't pay / subscribe. SUBSCRIBE

24 yin

YAR ZINA CE Complete Hausa Novel Document by YAR ZINA CE


YAR ZINA CE

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 50549



YAR ZINA CE

Reading Time: 4 Hours

Added On: 07, Oct 2023

Author: Maryam Pinky ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : 07033438934

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 280.62 kb

File Type: txt

Views: 2173+

Download: 1490+

Last download: 4 days ago

Description/Story: *YA'R ZINA CE👄*
_......Adulterer's Daughter_
Copied by Serdiq☠(YNG-talent)07033438934
_BY_
_*Maryam Pinky*_
*DON'T JUDGE MY PERSONALITY WITHOUT UNDERSTANDING MY......REASONS PLEASE*
2⃣
Hannu yasa zai karbi cup of lipton din hannun farouq...da sauri farouq ya hade rai yace Lafiya?
"Normal"
Yace masa shima,Lipton din zansha Nima,
"Ok ai gashinan u can take it"
Murmushi yayi mai kyau gami da kallon farouq da har yanxu fuskarsa ba walwala sannan yafara magana,
"Friendy please nd please kadena fushinnan banajin dadi wallahi it's just accidentally amman kasan ba halina bane koh?"
Ajiye cup din farouq yayi sannan ya dau remote yayi powering off din TV sannan ya juye ya fuskanci abokinnasa da yazama kalan tausayi yace cikin sanyin murya
"Why that friend?"
Hannu yasa cikin na farouq idonsa yayi jaa yace "friend I told u it's just suddenly occur"
Murmushi farouq yayi na takaici yace
"Accident?? Cox u can't control ur emotions right??"
Girgiza kai yayi yace "Not that wallahi kawai tsintar kaina nayi ina kissing dinta"
Gyaran murya farouq yayi sannan yace,
"Wallahi tallahi *_ABDOUL_*as ur now yaka mata ka ajiye Wannan mummu nan qudirin naka Kayi fuskanci rayuwa kuma,me kake nema karasa? Uhumm?since u start by this to next kuma may be abin ya zarce haka _(bana maka fata)_Abdoul yaushe kafara haka?bansanka da Wannan dabi'un ba Sam,do you think if Daddy heard this ur stupidity Will he be happy?
" No"inji Abdoul da jikinsa yayi sanyi sosai,
Okay meyasa Kayi? Kasan kuwa illar hakan?idan Akayiwa ya'r ka how will you feel pls?
"Farouq I told u is not my fault wllh,trust meeee mana friend"
Hhhhhhh,Abdoul kenan taya zan yarda dakai bayan yanxu abinda yake damun Youths dinmu kenan globally, before bansanka da hakaba amman yau my eye's witness,
"Farouuuuuqqq pls stop thattttt!!!!!!!," yafada noisily nd loudly,
"Uhumm tell me how does it happen?"
Cikin Angry yafara gayamasa yadda abin yafaru... "shigowa tayi kawomin documents dinnan na files kawae sai ta zauna ta ajiyemin lemo da cup she beg me to drink bayan nasha sai kawai nafara jin kaina yana juyawa,wani abi yanamin yawo....ya cije lips dinsa cikin qunar rai yace...bansan yadda akaiba sai na tsinci kaina ina kissing dinta....to shine ka shigofa,...but I punished her seriously yadda bazata sake kawomin kanta ba...thaz it"
Murmushi farouq yayi yace "u see taso tayi raping dinka kenan Allah yakawoni?"
"Uhumm I thought that.."
Any way Allah ya tsare gaba yanxu na fahimta,inji farouq yana murmushi .
Shaking hands sukai sannan Abdoul yace "tnx u friend"
U re welcomed inji farouq..
Haka suka cigaba da firar su ta Aminan juna suna kallo _(Dama misunderstanding din yau ne amman basa fada they care each other sosae)_
9:05 Wall clock din dakin yanuna,Abdoul ne ya dubi farouq yana shafa cikinsa yace friend "I'm tasty fa"
I know dama ci kafito kayo nan,I thought ka siyoma,
Noo bansiyo ba,escort me pls..yafada yana murza yatsun farouq,
"Ok let's go"
Miqewa sukayi suka fita tare,direct _Eatery plaza_suka wuce,source na hanta da drinks sukace wa Waiter din yakawo musu only,
Zaune suke silent kowa yana danna wayarsa har aka kawo musu,
Cikin kwanciyar hankali suke cin abincin,can farouq yadubi Abdoul dayaketa cin abincin yana lumshe idanuwansa yayi murmushi yace...
"Abdoul I pity ur wife wallahi"
"Why" Abdoul yace masa
"Wannan Dan banzan cin abincinnaka ga tsarika daban daban bansan yadda zatai dasuba" ya qare maganar yana dariya..
Saida ya cinye abincin sa sannan yasha drinks yagoge bakinsa da tissue sannan ya jingina da kujerar har sai da yayi gyatsa sannan ya dago yana killer smile dinsa yace "friend u know what?"
"Sai ka fada" inji farouq,
Murmushin mugunta yayi sannan yafara magana one by one kamar me karatowa.."Ai duk wadda tazama future wife dina kuma uwar ya'yana tofa sai ta kasance _Good in kitchen and @ bed_yafada yana daga girarsa,
Dariya farouq ya tintsire da ita yana nuna shi da hannu yace" Anan kam kafi dama"cikin serious mood yacigaba dacewa Abdoul wallahi friend inayi maka addu'a Allah yabaka mace wadda zata iya handling dauwainiyarka yadda ya kamata,
"Hummn thaz why nace bazan Auri under 25yrs ba"
Meyasa?
Farouq yawancin mace under 25 are not matured enough,yarinya nake ganinsu dabasufi a renesu ba,kai infact basusan ma menene auren ba talkless of bawa miji kulawa"
Uuummn inji farouq yace ba'anan takeba,kawaidai Allah yabaka tagari,but as for me bazan auri above 18yrs ba,shiyasa na yanke shawarar this month idan nakoma Nigeria ayi bikina kawai na huta dayin Azuminnan,
Abdoul ya yatsine fuska yace indai da Wannan mitsitsiyar yarinyarce to kanemi wani friend abikin, cox u know I always maintain my class...
Dariya farouq yayi yace I know kuma dama zan nema, da haka suka bar gun suka nufi gida,saida yakai farouq sannan ya wuce,
Yana zuwa wanka kawai yayi da alwala yayi nafila sannan ya kwanta bacci bakinsa dauke da addu'a...
_*PINKY CE*_
[1/26, 3:01 PM] maryam Tahir Author Y4: *YA'R ZINA CE👄*
_BY_
_*Maryam Pinky*_
_Bissmillahir-rahmanirrahim,Dukkan godiya tatabbata ga Allah s.w.a,tsira da aminci suqara tabbata ga shugaban fiyayyen halitta Annabi s.a.w,Allah kabani ikon Kammala littafinnan Lafiya_
*ATTENTION PLEASE❗*
_My book ix for only married women {choice ix your's to read}_
1⃣
*Mercure Cardiff Holland House*
Tafiya yake kamar bazai taka qasaba,cikin Isa da qasaita irin wanda suka saba da ita,he ix d one nd only son of _ALHAJI ABDULFATTAH BAMALLI_known today as d most popular billionaire in Nigeria,fuskarsa murtuk like he never smile,sanye yake cikin suit black mai shining wadda ta bayyana tsantsar surar jikinsa mai birgewa,qafarsa sanye cikin half cover shoe black,hannunsa guda daya cikin aljihun wandonsa,the other hand kuwa rike yake da wayarsa qirar iPhone8,tsintsiyar hannunsa agogone silver gold sai shining yake shima,ga rings guda biyu a cikin long nails dinsa dasuka qara qawata hannunnasa,dogone sosai mai matsakaicin jiki, fari Sol dashi Dan har pink-pink yake,sumar kansa kamar anyi masa relaxing baki sosai a kwance,yana da round face mai daukeda long eyebrows da lashes baqaqe wuluk,idonsa masha Allah manya farare tas,sai dogon hancinsa wanda yadace da fuskarsa,sai Dan qaramin bakinsa me dauke da cute pink lips,Woww fans sai kunganshi,he ix totally giant man wit a high class,
Keys naga yazaro daga pocket din wandonsa ya bude wata brown qofa,wani ni'imtaccen qamshi da sanyi ya doki hancina dayasa na lumshe ido, qaton falone mai dauke da two bedrooms,tsaruwar falon bazata fadu ba,cikin bedroom yashiga yana shiga ya cire kayansa duka including his shoes nd eye glass,towel ya daura a qugunsa yashige toilet dake manne da dakin, sai da yayi 40minutes aciki sannan yafito kansa riqe da towel yana goge ruwan kansa,stool din madubi yajawo yazauna gaban dressing mirror dayakasance very long, shaqe yake da mayuka da turaruka designers masu tsadar gaske,cikin sanyi yafara shiryawa,abinda yabani mamaki da shi fans shine,cream din face daban,hands,foot,fingers,da qirji kowanne saida ya murza masa nashi sannan yasa comb ya kwantar da sumarsa sannan ya murza perfumes da roll on,miqewa yayi ya dauko wata top riga baqace Mara hannu da farin inners _(singlet nd short)_yasa three quarter din wando fari duk long hairs din qafarsa sun fito sunyi qwance loof,
Pray mat yashimfida yatada sallar magariba da akayi, zama yayi agun bai tashiba yana lazimi saida yayi sallar ishaa sannan yayi addu'a yashafa duk da baji akeyiba sannan ya miqe yakoma bakin gadonsa da yasha gyara kamar na mace,jingina yayi ya lumshe idanuwansa gamida sauqe ajiyar zuciya,Abinda yafaru daxu dashi da _KERISHA_abokiyar aikinsa a office ne yadawo masa mussamman kunyar Abokinsa kuma amininsa daya gansu da ita zaune a saman table din office dinsa ya rumgumota jikinsa yanata kissing din bakinta passionately(shi kadai yasan irin kunyar dayaji da _FAROUQ_Abokisa ya leqo ya Ganshi duk da bashi ya gayyato taba,ita ta nema,) a hankali yabude idanuwansa dasuka fara canja color zuwa red,a hankali yafurta _Astagfirullah ya Allah_ganin abin na neman daminsa yasa ya dauki phone dinsa da key din motarsa ya kulle dakin yafita parking lots ya hau motarsa kirar _Mercedes_gateman yabude masa gate yafice,sai da ya hau titi sannan yadauki phone dinsa yafara dialling number farouq Abokinsa bayan yakarata a kunnensa,sai da takusa katsewa sannan farouq yayi picking din call din amman baiyi magana ba,murmushi yayi mai kyau wanda har dimples point dinsa saida suka loma,
"Friendy"
Abinda yace kenan,(fans saikunji muryarsa so husky kamar baison maganar)
"Inajinka"
Cewar farouq daga daya bangaren
"Are yhu @ home?"
Yasake tambayarsa yana shiga street din,
"Eh"
Kawai farouq yace
Kiitt yakashe wayar,horn ya danna mai gadin yabude masa ya danna hancin motar cikin gidan,bayan yayi parking yafito kaitsaye Fallon ya kutsa kai,azaune ya tadda farouq yana kallo a bashar _Al manarah_TV,yadora qafafunsa kan center table yana shan Lipton dinsa peacefully,
_*PINKY CE*_
[1/26, 3:01 PM] maryam Tahir Author Y4: *YA'R ZINA CE👄*
_......Adulterer's Daughter_
_BY_
_*Maryam Pinky*_
*ALLAHUMMA INNAKA AFUWUN TUHIBBAL AFUWA FA'AFU ANNAA*
_Ka iya mana Rabbana baxamu Iyaba👏_
4⃣
Abdul tsoki yaja sannan yace ma farouq daya zubo masa ido "u hav no work at all"
"Lyk u ba" shima farouq ya mayar mai yana kashe ido daya sannan ya cigaba da cewa"Wallahi indai akan _My Fareedah_ne babu abinda baxaka ganiba,tinda kai girman kanka yahanaka Kayi ni sai ka barni nayi..."ignoring dinsa Abdoul yayi kamar ba da shima yake ba,
Farouq yasake cewa "Ai bakaga komaiba sai mun koma Nigeria infront of u ina kissing dinta tinda ni ba haramci xan
Domin cigaba da karantawa sai ku downloading.
Yadda ake downloading na littafin: ku tabbata kunyi register da shafinmu sanna kunyi login, idan bakuyi register a kasa zakuga maballai guda biyu daya an rubuta LOGIN dayan kuma an rubuta REGISTER sai ku taba su kuyi register, daga nan sai ku yi subscription koda na naira 1000 ne, domin sai kunyi subs dinann ne kadai zaku iya dauko littatafanmu.

Ya ya akeyin Subscription namu : Bayan kun yi Login ko register daga kasa zaku ga wani jan maballi (button) an rubuta SUBSCRIBE sai ku taba shi zai kaiku inda zaku zabi package wato tsarin subs na ku da mu. akwai na wata guda, watanni biyar da shekara guda. da zarar kun zaba zai kaiku inda zaku biya kudin, wanda daga nan sai ku cigaba da downloading kawai abunku

ABUN LURA : duk wani littafi da kuka gani a shafinnan kyauta ne, wannan tsari mun zo da shine don mu samu hanyar da zamu iya rike shafin muna managing na shi, izan ku kayi subs na mu tamkar DONATION ne ku ka yi mana, ku ka bamu kwarin guiwa don mu ciagaba da kawo muku sabbin littatafai, amma duk wanda ya ga bazai iya ba toh zai iya karanta littafin kyauta a cikin shafinnan namu batare da ya downloading ba, kawai ya yi kasa zai ga Koren maballi (button an rubuta) START READING sai ya taba zai kaishi inda zai karanta littafin.

Sannan duk wanda yaga kamn wannan process din zai bashi wahala kai tsaye zai iya min magana ta whatssApp +2348140419490, ya tura min kudin ni kuma zan dora mai subs din akan account na shi

NB: iya ta haka ne zaku iya karanta wannan littafi a shafinmu babu wata hanyar. DAN ALLAH KU DAINA MANA MAGANA AKAN MU TURA MUKU LITTAFI TA WHATSAPP, BAMA TURAWA HANYA GUDA MUKE TURA LITTATAFANMU SHINE WEBSITE NA MU https://taskarnovels.com.ng DUK MAI BUKATAR LITTAFINMU YA JE CAN YA KYAUTA NE, AMMA DOWNLOADING KUWA BA KYAUTA BANE SAI YAYI SUBSCRIPTION NA WEBSITE NAM
This is not the real Download Button


Read / Download YAR ZINA CE

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

This is not the real Download Button
1 Comments On YAR ZINA CE
avatar
abdulkadir-6

1 year ago

Reply

Is a very educated and interesting novel

Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album