Join Our WhatsApp Group

A DALILINKI Complete Hausa Novel Document by A DALILINKI


A DALILINKI

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 23197



A DALILINKI

Reading Time: 1 Hours

Added On: 01, Sep 2023

Author: Aisha Bawa ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : Not Inserted

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 124.23 kb

File Type: txt

Views: 826+

Download: 165+

Last download: 13 hours ago

Description/Story: ADALILIN KI
Littafi na Daya 1
Na Aisha bawa
Ebook creat by Shuraih Usman
Ebook publish by www.hausaebooks.cf
Ebook din nan yazo maku ne daga shafin www.hausaebooks.cf
Kuna ziyartar shafinmu don samun sababbin littatafai
Ga duk wanda ke bukatar ebooks nashi ya samu shiga cikin wepsite namu sai ya turo mana da littafin ta Email namu hausaebooks@gmail.comA DALILIN KI🌹
www.gidannovels.blogspot.com
www.gidannovels.blogspot.com🌹🌹🌹🌹🌹 🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹 🌹🌹🌹🌹🌹By Aisha Bawa
✍🏽🌹🌹🌹 🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹 1-5 ```GODIYA```: ```godiya``` ```ta```
```tabbata``` ```ga``` *Allah*{```SWT```}.
```mai``` ```bayawa``` ```mai hanawa```
```mai``` ```yanda``` ```yaso```*Allah*
```daya```` ```bani``` ```ikon``` ```sake```
```kawo``` ```muku``` ```wannan``` littafin```
~A DALILIN KI~ *Allah* ```ya``` ```bani```
```ikon``` ```Fara``` ```littafin``` ```nan```
```lafiya``` ```in``` ```kare``` ```shi```
```lafiya```.```amin``` *********** This novel is
just a frictional imagination don nishadantar da masu
karatu kuma banyi don in bata ma kowa ba,lastly bah
don wani ya koyi irin attitudes din novel din bah.
Kyakyawaa yarinya ce ke tafiya tana danna phone ga
murmushi da yah fada'da ah fuskar tah mai dauke da
manya2 fararen idanuwa da zarazaran eyelashes inta ga
carved eyebrow ga hanci har bakah,bakin tah dan
karami sai kah aza teaspoon bai shiga,gashi har baya
baki Sol,gata Fara kamar wata yar India gata S line D
curve coka cola shape kenan . *NISHA* diyar consultant
Aliyu yar babban consultant duk fadin Nigeria.tana isa
gurin motar tah kirar Mercedes Benz Fara. wayar tah tayi
ringing iPhone s7 mum ta gani ah gaban screen inta
hello mum,hello *nisha* kina Ina neh gah Zainab(cousin
din *nisha* ce yar kanwar mum) tah zo wurin ki,kinsan
da zuwan tah kika dade haka,toh gani nan zuwa my
mummy ta kashe wayar taja mota sai gidah......... Watch
out for A dalilin ki🌹 Laðy✍🏽 [01/09 1:02 pm] Aisha Bawa✍🏽:
🌹A DALILIN KI🌹 www.gidannovels.blogspot.com
www.gidannovels.blogspot.com By Aisha Bawa✍🏽🌹🌹🌹 6-7
*nisha* da zaynab childhood friends ne suna shiri fiye
da tunani mai karatu tun kindergarten suke tare aji daya
wurin zaman su daya guda na gaba guda na biya haka
sits dinsu suke har suka Kai graduate's islamiya ajin su
daya komai nasu iri daya colour ne kawai difference sai
ka dauka parents insu guda suna dah son Kama kuma
duk farare neh.ajin karshe Gaye bah ah maganar shi don
fashion school sukayi ah kasar new york.inda sukayi
studying fashion design sun fito cika'kun designer's,with
flying colors. kayan da suke sawa daga kah gansu kasan
fashion designers ne.but *nisha* bah fashion designer
kawai ta fito ba but at the same time supermodel.
Zaynab tace *nisha* ni fah na samu aiki ah *NISHAM*
textile's industry. *nisha* ta ware ido tace thus I don't
no the owner but mutane nacewa his to strict
zaynab,kinsan ni am not like you tunda ko baki designing
ba zakiyi modeling,wai ma yushe kika fara yarda dah irin
wadan nan rumors din,ni aiki zanyi like any other
designing fabrics fa, *nisha* tace its such a huge offer
you can't turn the offer down gsky,I wish you all the
best,thanks su kayi hugging Juna with full of care. [01/09
4:20 pm] Aisha Bawa✍🏽: [01/09 3:24 pm] LADY ✍🏽: 🌹A
DALILIN KI🌹 www.gidannovels.blogspot.com
www.gidannovels.blogspot.com By Aisha Bawa✍🏽🌹🌹🌹 8-9
*nisha* ce tah tashi cikin sauri saboda lattin DA tayi,tana
da interview ah Sofia cloth line by 10 na safe amma
gashi har 10:30 tayi bata shirya ba,da sauri tayi yar
simple makeup English gown tah saka peach in color tayi
wani style din dankwali Wanda sauran Rabin gashin
kanta abude yake (bansan sunan daurin ba🙉)Tah saka ash
heels nasu nah yan fashion dah side bag dinta tayi
spraying turare all over cikin tah kamshi kawai takeyi, ta
sa glasses,koda ta sauko mutane gidan basu tashi daga
bacci bah ta rubuta note ah piece of paper tah aza bisa
dinning table,ta wuce. Tana isa parking tayi,ta wuce
reception nan tah cin ma just 2 people zaune suna jiran
ah kira su atakaice dai su 3 ne kawai,wata Mata ce tazo
kiran su da alamu dai personal assistant din CEO
dince.ita tayi masu jagora har gaban wani office dah aka
rubuta meeting room,room din bah wani girma ne dashi
bah SBD cloth line din bai da girma just three shops ne
aka hada. [01/09 5:57 pm] Aisha Bawa✍🏽: 🌹A DALILIN KI🌹
www.gidannovels.blogspot.com
www.gidannovels.blogspot.com By Aisha Bawa✍🏽🌹🌹🌹 10-11
Suna shiga sits da tables aka nuna masu sperate from
each other suka zauna tayi introducing kanta " MRS Sofia
sagir by name and she is the CEO of the line.kuma sun ga
both application letters da sketches dinsu but they have
to prove it by re sketching abunda suka bada da
application later tah basu just 1 hour. 45min. *nisha*
tayi aciki ta bada Nata Ana Kai mata,tayi compering insu
but still the same gashi ita batada irin such inspiration
irin na wannan yarinyar ita dah tayi kusan 2-3 years
aciki."tah manta da Allah ke yanda yaso aduk lokacin da
yaga dama" tah kalli PA tace that lady should be
dismissed I don't find any I thing interesting in her
sketch, PA tace but ,tayi sauri tace no more buts she's
dismissed and those to are qualified, yes ma'am tah fita
daga office din. Ita kah dai ke maganar ta tace baza ta
bah wannan yarinyar chance bah SBD tana gani akwai
something strange game da ita.PA tah shiga meeting
room tah bah kowa sakamakon shi tare da bah *nisha*
haquri da yaba talent inta. [01/09 10:09 pm] Aisha Bawa
✍🏽: 🌹A DALILN KI🌹 By Aisha Bawa✍🏽🌹🌹🌹 12-13 Koda *nisha* ta
dawo gida mum taga fuskar tah asake kamar wada tayi
passing through,mum tace *nisha* have you passed
wannan wangalar baki,dariya tayi sosai banyi bah
mum,don banyi passing ba mum sai inta bakin rai,duk
talent inki suce your not qualified yauwa idan kin gama
shan meal replacement smoothie inki idan kin shiga daki
ki duba zaki ga envelop ah bed side drower inki its from
the modeling agency dubai but I don't what's in
there.ohk mum thanks Ina baby twins basu dawo
bah,no dah sauran time.tana shiga daki direct wurin
envelope ✉ tayi tana budewa visa ne ya Fara fa dowa
Dah mamaki ta dauki visa in tana dubawa,tah dauki
paper din dake ciki ta karanta da gudu ta fita daki tana
ihu sai palour wurin mum,lafiya kike *nisha*,lafiya kalau
mum anyi inviting team Ina for fashion show ah Dubai
they are expecting us to be their by Wednesday of this
week, mum tayi hugging inta tace am so proud of you
*nisha* Allah yasa albarka aciki,amin mum. [02/09 9:39
am] Aisha Bawa✍🏽: 🌹A DALILIN KI🌹
www.gidannovels.blogspot.com
www.gidannovels.blogspot.com By Aisha Bawa✍🏽🌹🌹🌹 14-15
*nisha* ce ake tah faman yi Mata makeup da hair style
don zuwa pre fashion show party din dah aka
hada,kasan cewar ta Fara sai color din rigar ta tah fito da
ita sosai.pink prom dress ce da green Vail,purse da shoes
duk green, sai costumes inta pink and green bah
karamin kyau tayi ba.tun fitowar ta mota Ya dalla idon
shi sai gareta yaji he can't just keep his eyes of her,she's
damn pretty kamar wata Indian woow kawai yake tah
furtawa abakin shi har yan band inshi ke tambaya wa
yagani yake tah faman woow.da kyar aka shigo dah ita
sbd mutanen da suka zagaye motar ta their just waiting
for an autograph an danyi yan guntu gaishe2. *nisha* ce
tah yi welcoming add. sannan aka gabatar da Endless
band don su Kara kaya ta da jama'a,that same guy dake
ta faman kallon *nisha* shiya zauna bisa kujerar piano,
yana Dana wa,yana waka da alamu his the boss daya na
buga drums da drum sticks, daya na kida jitah yana
mashi amshi @ the same time, tabi ake tah faman yi da
gani wakar tayi masu dadi wasu masu wakar suke kallo
don sun burge su. Dah kah gansu zaka aza black Arab's
ne SBD tashi su nan amma yan nija ne na asali.Mr najeeb
naji an kira shi dashi,sunan yayi dai2 dashi,yan mata duk
yan za gaye shi tunda his so hot amma duk baya ganin
su idon shi na wani gurin. *najeeb* kenan dan gidan alh
Umar multi millionaire ne, ah naija [02/09 4:11 pm]
Aisha Bawa✍🏽: [02/09 9:51 am] Gentle✍🏽🌹🌹🌹: 🌹A DALILIN KI🌹
www.gidannovels.blogspot.com
www.gidannovels.blogspot.com By Aisha Bawa✍🏽🌹🌹🌹 16-17
*najeeb* yima *nisha* magana but sai yaga bah yau
bah don ga yan jarida ko Ina kuma idan yayi Mata
magana awurin it will be all over the news papers
industry har ma ache their dating tunda gulma yayi
musu yawa.Kwalliya ake tayi wah models in,yau ne ranar
fashion show din,yan kare Mata makeup intah da hair
style Wanda akayi coiling in gashin kuma aka rufe Mata
ido daya da gashin.tana shan slouch ah dressing room
inta akayi knocking kofar,Tah aza kayan dah za ta sa ne
tace come in.juyawar da tah yi sai da gashi kanta ya rufe
Mata fuska,sannan ya dawo dai2 kamar Wada aka busa
ma fan a fuska,mutuwar tsaye yayi yan kallon tah,dah
kyar ya daga hannu yace hi,hello how my I help,am
*najeeb* from endless band,ohhh your the one your
song was awesome i like it,woo thanks for the
compliment miss.Duk girlfriends inshi bai taba haduwa
da wada tayi kyau da haquwar ta ba,dama shi dan waka
ba'a rabashi da yan mata don kullum sai anyi sabuwa,
*najeeb* da alamu dai an tafi dashi.Dakin aka
budo,manager itace tah shigo rike da riguna,2 cikin bag
pack insu,tace hello sir would mind excusing us bcos its
time the show has already began,ohk am sorry I took
much of your time,so miss here is my compliment card
ya mika mah manager din ita ko tah bashi na *nisha* sai
kamshi card din keyi. Ma'am the models have started
parading gashi you haven't dressed up. Lady✍🏽 [02/09
7:53 pm] Aisha Bawa✍🏽: [02/09 5:38 pm] Gentle✍🏽🌹🌹🌹:
ⓞⓦⓐ 🌹A DALILIN KI🌹 www.gidannovels.blogspot.com
www.gidannovels.blogspot.com By Aisha Bawa✍🏽🌹🌹🌹 18-19
Wata hada'da teal and white jallabiya tah sa akayi Mata
Arab rolling tayi shegen kyau,tana hawa bisa stage wuri
ya dau tabi Second round ta sah white and royal blue
jallabiya sai ja dah kasa takeyi dah white heels dah
rolling daban Dana farko,zaune tayi bisa kujera sai dah
kowace model tah je bisa stage tah dawo sannan tah
tashi don zuwa itama tunda she's the role model dole ita
zata sa finale dress din kuma itah zata fita last,tana back
stage kamin tah shigo sai aka kashe lights din wurin gaba
daya,tana shigowa tayi tsaye ah tsakiya,San nan aka
haska wuta inda take,kidin fashion dai ke tashi sai dah
tayi 30sec.haka nan sannan tah Fara dano masu cat
work sai dah taje gaban stage tah sakala hannu daya ah
kunkuru daya tayi kissing palm in din hannuta tah hura
masu tah kashe 1 eyes,tah jujuya dah kyau sannan tah
wuce,sai suka Kara shigowa gabaki daya models din tare
da mai dress collection din Sofia ce zaune tana kallon
fashion show din,Ana nuno *nisha* sai dah hankalin tah
ya tashi,tace yaushe wannan yarinyar tah Kai har ta
zama supermodel,tah kalli PA tace tah je ta bin chiko
complete details nah *nisha*,nan take ta kawo Mata
information inta,jinjina Kai tayi tace she have to work
under me,I'll definitely convince her,PA dai bata ce
komai bah sai kallon tah,handbag inta tah dauka tah ciro
dunkulala paper tah dibi kadan tah sah ah plane paper
tah rufe kusuwa hancin tah guda tah jah hodar ibilis dah
dayan kusuwa. Ita PA abun ya Fara bata tsoro Tun
rabuwar Sofia da mijinta wato Sir *nisham* mai textile
industry tah soma drugs sbd tana matukar sonshi, sai
dai problem inshi dah ita bin friends in banza dah shiga
yanda taga dama,ita ah cewar tah that's what fashion is
all about, kuma bazata iya living the rest of her live bada
shi bah,kuma niyar tah na nan tah sai ya dawo mata ko
tah halin yaya. [03/09 2:07 pm] Aisha Bawa✍🏽: 🌹A DALILN
KI🌹 ™ By Aisha Bawa✍🏽🌹🌹🌹 20-21 "Allah ya raba Mu da
mumuna rayuwa", *nisha* na zaune aka kawo mata
contract na advertisement nah Sun silk shampoo and
conditioner tayi signing contract din. Wani farin
hadaden man ne saye da pajamas fuskar shi na dauke da
fararen sexy eyes DA brown lenses a cikin su,zara2
eyelashes da eye brows da pink lips gashin kanshi baki
da strips din gold brown a ciki gashin kan an raba shi
biyu step na farko ya daura roba band na biyun ya sake
shi bayan kah *nisham* AMEEN kenan zaune cikin
palour din condor inshi yana zaune bisa kujera ya aza
kafa bisa center table kafa daya bisa daya yana danna
pear phone inshi kamar ance yah daga Kai ya kalli flat
screen din dake lake ah bangon palour din, ah lokacin
advert. din tana dago gashin kanta,mutuwar zaune yayi
Yana kallon pretty Ajebo din nan.phone inshi yayi
ringing ya dauka hello mummy,hello baby how are
you,am fine ma,when are you going to visit your
grandma she wants to see you,ohk next week zan shigo,
but when am going your coming back to Nigeria since
she's alright now and dad is all alone,ohk son am
coming back on Wednesday this week insha Allah,bye.
Hajiya Fatima kenan MAMAN *nisham* half cast ce
maman tah yar Nigeria aure ya Kai ta garin Abu Dhabi
don mijin tah dan Chan ne ah Chan Baban *nisham* ya
ga haj.Fatima tare sukayi makaranta har zancen ya Kai
nah aure.grandparents din *nisham* na gefen uba sun
yaba da tarbiya da halin ta har suka koma gidan gsky.
Lady✍🏽 www.gidannovels.blogspot.com [03/09 3:16 pm]
Aisha Bawa✍🏽: [03/09 2:26 pm] Gentle✍🏽🌹🌹🌹: 🌹A DALILN KI🌹 ™
By Aisha Bawa✍🏽🌹🌹🌹 22-23 Yana zaune aka nuno hirar da
akayi da ita ah TV inda ake tamabayar name inta tace
*NISHA ALIYU* tana fadin sunan bai San sada ya furta
double wow ya sami kanshi dah yin murmushi wanda
rabon shi da murmushi tun rabuwar su dah Sofia kusan
6months,aure just 3months dah yani auren suka rabu.
Tunani yakeyi bai dace da mata,lallai ya yarda money
can't by happiness don shikam yana son mace yar Gaye,
mai tarbiya,tunani dah yin abunda ya kamata,yan
hawaye ne suka zubo daga idon shi,yace duniya
Kenan,ya salam ,Allah yayi mana zabi na alheri,ya tashi
ya kashe TV ya wuce daki,kwance yake bisa gado amma
yakasa bacci sunan tah kawai yake furtawa *NISHA*
yana tuna advert. Dinta na sun silk, zaune ya tashi ya cire
roba band din ya warware gashin kansa dah ya rufe
mashi wuya,dah yakasa bacci sallah dare ya tashi yi as
usual,Dankare'riyar jeep land Rover tayi parking kofar
gidan wasu lovely yara suka fito daga cikin gidah mace
daya da namiji sai kiran sis sis sukeyi, *NISHA* ce ta fito
daga cikin jeep din,sukayi hugging inta babban yayan tah
mai suna na'eem suka tara a palour,smiling yayi Mata
yace welcome back sis and congratulations,thanks bro
sukayi yi pecking juna ah cheeks.dad ne yayi hugging
insu gaba daya, tace laah dad kah dawo tah kai har kasa
ta gaida shi, ya amsa cikin fara'a dah yi Mata sannu
dazuwa,tah tambayi twins Ina mummy suka ce tana
sallah, tace nima banyi sallah ba, Bari in tafi inyi twins
kuce ma driver ya fito dah kaya nah ah boot Lady✍🏽
[03/09 8:58 pm] Aisha Bawa✍🏽: [03/09 8:39 pm] Gentle✍🏽🌹
🌹🌹: 🌹A DALILN KI🌹 ™ By Aisha Bawa✍🏽🌹🌹🌹 24-25 Zaune suke
cikin dakin mummy suna fira suna fitar da kaya Gawani
sha'awa Abba yace its high time da zaki daina modeling
duk dah cewa its your field of work, but Mu ah nan kasar
Mu sun dauke shi da wata manufa wada bata dah
kyau,duk dah naki ba English gowns,Riga da skirt da
jallabiya amma duk dah haka Wata manufa ce ki haquri
kiyi focusing on your designing kinji baby,tau daddy
inshaa Allah nah daina,yauwa *nisha* Allah yayi muku
albarka suka amsa da amin gaba daya.dah washagari
*nisha* na zaune ita kadai cikin gidah sai masu aiki tah
rasa abun yi dah wurin zuwa nan wata idea ta fado Mata
na taje *nisham* _textile industry_ tah Kai mah Zaynab
visit ah place of work inta.tah shirya cikin wata doguwar
fitted gown red da green dake ja gah kasa dah alamu
tanason kaya masu Jah kasa,taha sa hill red da handbag
red,sai green gyalen tah, tayi kyau sosai ruwan Dubai ya
Kara chanza tah,tah shiga cikin sabuwar motar tah
company din Dodge Jeep SXT maroon motar tah Kara
fitowa dah ita sunglasses tah sah, sannan tah ja mota sai
*nisham textile industry* Lady✍🏽 [04/09 10:30 am] Aisha
Bawa✍🏽: [04/09 10:07 am] Gentle✍🏽🌹🌹🌹: 🌹A DALILN KI🌹 ™ By
Aisha Bawa✍🏽🌹🌹🌹 26-27 Tana parking bata tsaya ko ina bah
sai reception sanna tah kira zaynab,zaune tayi tana jiran
tah sai...


Read / Download A DALILINKI

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album