Subscribe for N1000/month for downloading access and an ad-free site. Contact WhatsApp +2348140419490 if you can't pay / subscribe. SUBSCRIBE

24 yin

YADIN MAGE Complete Hausa Novel Document by YADIN MAGE


YADIN MAGE

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 26557



YADIN MAGE

Reading Time: 2 Hours

Added On: 20, Aug 2024

Author: Unknown

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : 09061890481

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 140.15 kb

File Type: txt

Views: 596+

Download: 485+

Last download: 4 days ago

Description/Story: *⚜️⚜️YADIN MAGE⚜️⚜️*

🐈🐈🐈🐈🐈🐈🐈🐈

_🫧story and writing🫧_

*By*

*{oum yasmeen}*

*littattafai na*

*AFIF*
*YADIN MAGE*

*RASHIN SANI*

*MUBU MU GANI*

*KIN CU CENI*

*DESTINY LOVE*

*BINTA YAR JAGALIYA*

```Bismillahi Rahanir Raheem```

………✍🏼

*Part 1-2*

""A garin kano yau an tashi da wata iriyar rana ga zafin da yake gasa ƙafar ta ga yunwa da ta ke ji

amma halin datake ciki yasa bama ta jin zafin da a keyi babban burin ta be huce ta ganta a gidan baba kabiru

tunda ga dandago take tafiya gashi yanzu ta kusan zuwa nasarawa j .r.a a hamdallah ta yi a ranta domin ta kusan shiga lahin da gidan baba kabiru

gaban wani gida ta tsaya iya tsaruwa ya tsaru daga ganin gidan kasan mai gidan ƙusar gwamnati ne ko hamshakin dan kasuwa bugawa tayi ganin ba ajiba yasa ta ƙara bugawa mai gadin gidan ne ya buɗe ya leƙo kallo daya za kai mai kasan buzune cikin hausar sa mara fita ya ce mata ,

"shine ka dawo alhaji ya ce baya son a din ga barin masu maula shi go mai ina baka haƙuri ka tafi in da ace alhaji yana nan da sai in faɗa mai yana faɗar haka ya rufe ƙofar sa ,


Wasu zafafan hawayai zuka zobo daga idon ta daga hannu sama tayi tace

Ya Allah ka kawo min mafita ka bawa abbana lafiya shikaɗai yara ge mun bani da gata sai kai

wata mota ce ta nufo gidan mai gadi yana jin ƙarar mota ya wangale gate ɗin motarce ta tsaya cikin sauri ta ta shi domin ta gane mai motar tuni farinciki ya ma mayai zuciyar ta
dasauri muhibbat ta fito ta ce


"Samha ke ce yau a gidan na mu ?"

Eh anty muhibba na zo ne man baba ne yau

Okay Allah ya soki baki da rabon ganin ta kaici domin ba kowa a gidan saboda yau jabir zai dawo daga america mun tafi ɗau ko shi ne a na ruga su dawo wa shi go sai ki jira shi

"To, nagoɗe sosai ,

shiga cikin motar tayi to ni AC ta ratsa ta shiru tayi ta shiga tunani anya kuwa baba kabiru yayan innata ne ga irin daular da yake ciki ganin motar ta tsaya alamar sun shi go ya sa tayi saurin fitowa yi ta tsaya

"Hajjiya hajjiya wannan mai barar ka shigo da shi ya fi sati ukku yana zowa alhaji ta ce min ƙar na bar sa ya shigo dan boko haram ne,

What to wannan da kake gani ƴar gidan ƙanin daddy ce ƙar in ƙara ji ka fada mata haka

"To, hajiya na dai na ya bar gun ,


Samha ina ta kalmin ki ƙar de a cikin mota kika baro shi ?"

aa bani da shi

"Okay ya jikin abba ?"

hawayan da take ruƙe wane suka sami na sarar zobo wa cikin muryar kuka ta ce


"kullum rashin lafiyar abba gaba take ga shi tun kafin cutar ta shi tayi tsana ni mai company nin su ya salla mai su yaƙi basu albashin su na wata shiddah kuma saboda ɗau kan shinkafa bayan shi yasami matsala ,

yanzu gobe za a zauna zaman shari'a we baba kabiru yace gidan da muke cike na sane ya kai abba ƙara ya tashi ya bar mai gida

Allah sarki allah ya bashi lafiya

Ameen ta ce shiga wani hadaddan floor sukai a ƙasan carpet ta zauna bata fi minti daya da zama

sai ga ihun su auta da alama sun dawo daddy yana ruƙe da hannun mama suna sanyai da kayan alfarma samin guri sukai suka zauna basu lura da samha ba sai jin gaisuwa sukai asama

"Kee waya baki izinin shigo min gida ?"

kafin ta ce wani abu muhibbat ta ce,


"pls daddy ni na shigo da ita taimako ta zo ne ma dan Allah daddy ka janyai shari'ar nan ƴar kanwar ka ce fa be kamata ba aji ka kai su ƙara kotu duk kuɗin ka akan gida kuma kasan ba naka bane ,,

cikin zafin rai mama ta wanke ta da mari ta ce

"Muhibba yau mahaifin ki shi kike faɗawa haka duk abin da yake yi yana yi dan kune domin kuji daɗi ko bayan ransa ba zaku ta gyayara ba ,,



Ke kuma ta shi ki fitar mana agida shegiya mai kama da aljana kuma ki ce masa dukiyar sa muncin yai ba zamu bayar ba

Dan girman allah kuyi haƙuri ku bar mana gidan mu ba musan ida za muba ku tausaya mana ƙafar baba kabiru ta ruƙe tana kuka mai ban tausayi tace


"Kaji tsoran Allah duniya ba matabba ta bace in da inna ta je zaka je har inna ta mutu ba kaje ba a ina innata ta baka gidan mu ta ce ta bar maka mai yasa kake son cin dukiyar marainiyar Allah


cikin zafin zuciya ya hamɓare ta tuni bakin ta yara zubda jini ya nuna ta da yatsa yace

"ki fitar min daga gida in ba so kike kema in kashe ki ma kamar yarda na kashe........

Sai kuma yayi shiru ya zauna

jikinta a sanyayai ta tamiƙe tsayai ta fara tafiya har taje bakin kofa ta daka ta ta juyo saka maƙon kiran da muhibba tayi mata tsayawa tayi har ta ƙara so inda take

dubu biyu ta miƙo mata tayi mata alama datayi shiru ta gudu aikuwa amsa tayi ta juya aguje ta fita

hello tsagera kubi yarinyar nan da ta shigo ɗazo duk abin da kuka ga dama koyi mata ina so kafin gobe mutuwar ta ta zaga ko ina *........✍🏼*


*⚜️⚜️YADIN MAGE⚜️⚜️*

🐈🐈🐈🐈🐈🐈🐈🐈

_🫧story and writing🫧_

*By*

*Oum yaseem*

_ƴar mutan yakasae_


*Part 3-4*

"TO, an gama oga kitt ya kashe wayar ku mai kike jira yarinyar nan da tashi go tare da ƴar gidan honorable inta zamu bi tuni suka tashi duk a buge suke suna lahi futa sukai a guje yayi da itama tana ta gudu gashi unguwar ma mutane ballan tana su cece ta ganin sun kusa cim matane ya sa ta ƙara gudu


duk inda ta sami lahi shiga take suma haka binta suke ganin ta fara ganin motane tasan ta zo titin state road gudu ta ƙara tuni suka juya


domin ba zasu iya bin ta ba domin sun san titin yana da tsaro sosai yanzu sai a sirin su ya tonu duk da haka ba tayi tafiya cikin kwanciyar hankali ba har ta zo dan/dago

shagon dan asabe tabiya salama tayi


Cikin fara'a ya amsa mata samha yakike ya jikin abba


"TO, dan asabe da sauki za ace amma kullu jikin ƙara rikicewa yake

Allah ta ƙara sauki
"Amin ya Allah ungo bani garin ƙwaki na naira dari ukku sigan dari biyu sai gyaɗa ta naira dari ,

Barshi bazan ƙar ɓaba inkin je gida kice ina yiwa abba sannu


A jiyar zuciya ta saki sanna ta ce ,


ƙarbi kuɗin nan ƙar inna hajarah ta ƙarɓe zan zo gobe da safe in ƙarɓa zan kai abbana asibiti kafin mushiga shari'a


"TO, Allah ya bada nasara ungo ya miƙo mata godiya tayi mai ta ƙarɓa ,

wani rusassan gida ta nufa bashi ma sa ƙofa sai buhu da aka saboda sukare ƙansu ƙar a gano su sallama tayi inna hajarah ce inta da abokanan ta wayanda suke siyan waina da kayan shaye shaye sunfi goma suna zaune suna ƙwasar hira da shiwa

ita kuwa uwar ɗakin su tana gaban kasko hayaƙi ya turnuƙeta r

saboda rashin wada tatciyar iska kuɗine daure a ƙugunta amma ko zasu mutu ita da mahaifin ta ba zasu ciba balle yanzu da bashi da komai kanta aƙasa ta shiga ɗan kukane ya dubi hajara ya ce,

We uwar ɗakinaa yau she zaki bani wannan yarinyar muyi aure sai baki ƙuɗina nake kina cin yewa

ɗagowa tayi tasa wani baƙin tsumma ta goge fuskarta da taci man ƙwailin har wani ja take ta ci jan baki da jagira tajuya gabas ta duba yamma tace,

Kai kabari lokacin da wannan mara amfanin ya mutu ranar zaman makoƙinsa zan ɗaura muku aure dole ta zauna tunda bata da wani gata sai na ubanta


wani ihu suka saki gabaki ɗayan su suka ce sai uwar ɗakin mu shege naki dan banza na ki mai tsinuwar iyayai nake ban da ɗankirki uwar yan iska da ƙangararru ke har karuwai ma nakine


Saboda jin daɗin kirarin da sukai mata saita toro ɗauri gaba ta ce,

Wannan haka yake gani yar malam matar malam naƙi halin
Domin cigaba da karantawa sai ku downloading.
Yadda ake downloading na littafin: ku tabbata kunyi register da shafinmu sanna kunyi login, idan bakuyi register a kasa zakuga maballai guda biyu daya an rubuta LOGIN dayan kuma an rubuta REGISTER sai ku taba su kuyi register, daga nan sai ku yi subscription koda na naira 1000 ne, domin sai kunyi subs dinann ne kadai zaku iya dauko littatafanmu.

Ya ya akeyin Subscription namu : Bayan kun yi Login ko register daga kasa zaku ga wani jan maballi (button) an rubuta SUBSCRIBE sai ku taba shi zai kaiku inda zaku zabi package wato tsarin subs na ku da mu. akwai na wata guda, watanni biyar da shekara guda. da zarar kun zaba zai kaiku inda zaku biya kudin, wanda daga nan sai ku cigaba da downloading kawai abunku

ABUN LURA : duk wani littafi da kuka gani a shafinnan kyauta ne, wannan tsari mun zo da shine don mu samu hanyar da zamu iya rike shafin muna managing na shi, izan ku kayi subs na mu tamkar DONATION ne ku ka yi mana, ku ka bamu kwarin guiwa don mu ciagaba da kawo muku sabbin littatafai, amma duk wanda ya ga bazai iya ba toh zai iya karanta littafin kyauta a cikin shafinnan namu batare da ya downloading ba, kawai ya yi kasa zai ga Koren maballi (button an rubuta) START READING sai ya taba zai kaishi inda zai karanta littafin.

Sannan duk wanda yaga kamn wannan process din zai bashi wahala kai tsaye zai iya min magana ta whatssApp +2348140419490, ya tura min kudin ni kuma zan dora mai subs din akan account na shi

NB: iya ta haka ne zaku iya karanta wannan littafi a shafinmu babu wata hanyar. DAN ALLAH KU DAINA MANA MAGANA AKAN MU TURA MUKU LITTAFI TA WHATSAPP, BAMA TURAWA HANYA GUDA MUKE TURA LITTATAFANMU SHINE WEBSITE NA MU https://taskarnovels.com.ng DUK MAI BUKATAR LITTAFINMU YA JE CAN YA KYAUTA NE, AMMA DOWNLOADING KUWA BA KYAUTA BANE SAI YAYI SUBSCRIPTION NA WEBSITE NAM
This is not the real Download Button


Read / Download YADIN MAGE

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

This is not the real Download Button
Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album