Join Our WhatsApp Group

YA MACE KYAUTAR ALLAH Complete Hausa Novel Document by YA MACE KYAUTAR ALLAH


YA MACE KYAUTAR ALLAH

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 117365



YA MACE KYAUTAR ALLAH

Reading Time: 9 Hours

Added On: 13, Feb 2024

Author: Ashmaad ,

Ebook Compiler : Princess Aysha Muhammad (Humaira)

Author Group : Unknown group

Author Phone : Not Inserted

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 586.42 kb

File Type: txt

Views: 431+

Download: 328+

Last download: 4 hours ago

Description/Story: Compiled by Princess Aysha Muhammad (Humaira)
Copied by Umar Dalha


[5/22, 07:52] Umar Dalha: 🌸👩🏻'Ya Mace Kyautar Allah🌸👩🏻

A true life *love* story.

By *Aaashmad*

Page 1....

Ban kade kofar da'akayi da karfi ne yasa su saurin juyawa don ganin ko waye hka, *Afeefah* ce ta shigo tana zum6ure zun6ure hawaye cike idonta ba tare da ta bi ta Kansu ba ta nufi hanyar daki da sauri, A fusaace ya daka mata mugun tsawa yace "ke xo nan" a sanyaye ta dawo hawayen da ke cike idonta ya shiga gangarowa fuskarta, *Adnaan* dake xaune gefen babban yayan nasu yyi tsaki yace "kedai gabaki daya rayuwarki ba ki da aikin yi sa na kuka koh? A hka nake ga xa ki qare koda yake ma banga laifin ki ba samun waje kika yi wllh, wawiya kawae" muryar *Ma'mee* su ka ji a falon ashe har ta shigo basu sa ni ba, a fusace take cewa " ke wllh idan baki dinga kama kanki a gidan nn ba sae kin dinga shan mamaki na, hka kawae xa ki sa mutane gaba da kuka a gida, ke yarinya ce ko uwarki ce ta mutu ko uban ki?" Adnaan yace "tambayeta dae Ma'mi, shegantaka kawae don ta ga ba a dukanta, ni da ma xa ki ban izini in saita mata xama a gidan nn" Aliyu kam shiru yyi don kwata kwata bayaso yaji ana wa yar kanwartasa fada shima bada son ranshi yai mata ba, bai ankara ba yaga ma'mee ta daga hannu xata kaiwa Afeefah da ke tsaye gun tana kuka har da shessheka duka, aikam yai xumbur ya miqe yana fadin "ma'mee don Allah kiyi haquri karki daketa kibarni da ita kawai," Adnaan da ransa bae masa ddi ba yace "haba yaya aida ka bari ta kai mata koda daya ne xata maida hankalinta," A tsawa ce Aliyu yace "shut up" ba'shiri kam ya maida sauran maganganunshi ciki yana hararan Afeefah, Aliyu na juyawa yaga babu ma'mee a gurin, janyota yayi ya shiga lallashinta dakyar ya samu ta haqura snn yace ta wuce daki, adnaan kam banda ta6e baki babu abinda yake, miqewa tai tanufi sama tana share hawayenta tashiga dakinta ta kwanta tana maida ajiyar xuciya tana tunanin abinda xata yi ma yayyin nata don rama abinda suka mata taji ddi, bude kofarta da akayi ne yasa ta dago kai don ganin ko waye *jiddah* ce tashigo tana dariya tana fadin "yar lelen yayan mu yau de mun ganku a raana muna labe mun ga duk abinda ya faru, aikam charaf afeefah ta dauka " to sai me? Bai isa yamin fadan bane? kuma ai gwara ni koda munyi fadan a ranar xamu shirya ku fa?, kuma kan ya doke ni ko ya min fada sau daya ku ya maku sau hamsin, xa ki xo kina wani gaya min maganar bnxa sae kace ba ku ku ka ma janyo min ba, kuma wllh sae na rama kmr xata yi kuka ta kare maganar, Daga mata hannu jiddah tai alamar ya isheta "ya isheni haka futsararra dama indai gurin fitsara ne ke gwanace," anyi fitsarar cewar *afeefah* ai ban gayyaceki dakina ba daxa kixo kidinga gaya man magana.A fusace jiddah ta bude qofar tabar dakin, tana fita Afeefah tabi bayanta don ta san inda xa ta, dakin Mami suka nufa gaba daya, Jiddah tace "Mami kina ganin Afeefah daga na mata mgna sae ta kama yi min rashin kunya ko" Mami ta daga kai tana kallon Afeefah, Afeefah ta fashe da kuka tace "Mami wllh su suka fara tsokana na daga mutum yyi min fada a hanya sae su kama min dariya dukansa" Jiddah tace "to Mami tafiya fa take bata kallon hanya saura kadan machine ya bugeta shine wani mutumi ya fara mata fada....." Tsawa Mami ta daka masu tace "duk ku bar min daki na" suka juya suka fita har lkcn Afeefah na hawaye.
Afeefah 'ya mace ce ta biyar ga Hajiya Zuwaira snn kaninta uku su ma duk matan, Alhaji Umar mai gidanta dan kasuwa ne da ke xaune Kano da iyalan nasa, mutum ne shi mai rufin Asiri sosae tunda ya wadata 'ya yansa da komae bbu abinda suka rasa na rayuwa, Hajiya Zuwaira da suke ce ma Mami ita ce matarsa ta biyu, bayan rasuwar Uwargidansa kuma uwar 'ya yansa Maza wato Aliyu da Adnaan, a lkcn Mami na amarya bata fi watanni biyu a gidan ba don da cikin Adnaan ta xo ta sami uwar gidan tasa, Aliyu kuwa na da shekaru biyar a lkcn, tunda ta shigo gidan bata taba samun matsala da matarsa ta farko ba Hajiya fateema har xuwa lkcn da Allah ya karbi ranta bayan ta haifi Faisal da ake ce ma Adnaan da kwana biyu, ssae mutuwar Hajiya fateema ya girgixa Alhaji Umar da amaryarsa Mami, Mami ce ta yi rainon Adnaan da madara har yyi wayo ya fara cin abinci, sae dae har lkcn ko bari bata taba yi ba, dai dai da rana daya bata taba cutan 'ya yan mijin nata ba ta rike su da amana tamkar uwarsu, bata taba barin sun yi rashin uwa ba a duniya don Mami mace ta gari ce, kowa yaba halayenta yake barin mai gidan nata, sae da tayi shekara dai dai har takwas kafin ta samu cikin 'yar ta ta fari wato Nusaiba sae sauran 'ya yan nata shidda duk mata suka biyo baya, Alhaji umar mutum ne me tsattsauran ra'ayi da ya rike policyn cewar sae 'ya yansa sun yi karatu me xurfi kafin su yi aure, don 'yar sa ta fari Nusaiba sae da ta gama karatun ta na Mass com tayi service snn ya aurar da ita ynxu hka tana xaune gidan mijinta a Katsina, hka ma 'yar sa ta biyu Safiya sae da ta kare karatun ta na Microbiology snn ya aurar da ita, ynxu su shidda mata suka rage, Sadiya, Jiddah, Rahma snn Afeefah, sae Fadila da Sumayya. Jiddah na shekara ta biyu a Jami'a ita da Sadiya suna karanta Biology, Afeefah kuma shigarta Jami'a knn tana karanta Bio Chem, Sumayya Fadila da Rahma basu kare secondary ba, Afeefah yarinya ce kyakkyawa don duk tafi 'yan gidan kyau da komae ma ka rantse kace ba gida daya suka fito ba idan suka jera da 'yan uwan nata, ga haskenta me daukan ido ga ta doguwa, komae nata daban ne daga na yan gidan nasu, Duk gidan Abbansu ya fi ji da ita, ka rantse kace ita ce auta, komae take so shi yake mata, ga son Duniya da babban yayansu ya Aliyu ya dauka ya dora mata sae dae hkn bae hanasa bata mata ba idan tayi ba dai dai ba hkn yasa take abun da ta ga dama a gidan, sae dae Mami bata daukan shagwaba da kukan da take addabar mutane da shi a gidan.

Eeshatullah Goni😘😘

🌸👩🏻 'Ya *mace* Kyautar Allah'🌸

A true life *love* Story

By Ashmaad

2.... Washegari da safe Afeefah da sauran yayyinta suka gama shirin tafiya makaranta don duk Bayero suke, suka sauko kasa gaba daya don yi breakfast, su Sumayya dama bakwae da rabi suke barin gidan, tea kawae Afeefah ta hada, ita a dole fushi take tun kan abinda ya faru jiya, bbu Wanda ya kalli inda take, Adnaan sae watsa mata harara yake ganin bata gaishesa ba ta kuma ki gaishesan, ya gama shan tean sa ya mike don shima yyi shirin xuwa aiki ne da yake Banker ne shi, Kudi ya ciro a aljihunsa dubu biyu ya mika ma jiddah yace "ga wnn ke da sadiya ku kara a kudin break yau" Afeefah ta shiga mitstsika ido murya can kasa tace "ina kwana yaya" harara ya galla mata yace "wnn kuma da wa take" mikewa tayi da sauri tana kkrin boye dariyarta ta kamo hannunsa tace "wllh ni ma sae ka bani yaya" ya fixge hannunsa yace "da'alla" su Sadiya suka dinga dariya ta fashe da kukan karya ta rungumesa tace "ni wllh yaya kana ganinsu ko" murmushi yyi ya ciro duba daya ya mika mata ta washe hakora tace "ngdd yayana" yace "ayi karatu da kyau snn ya fice rike da briefcase dinsa don ya sallami Mami, Abba bae yrda sun sa gyale su fita ba don hka dukkansu da Hijab suke xuwa sch, Afeefah ta nufi dakin Aliyu ganin bata gansa ba tun da ta sauko ta gansa kwance yana bacci har lkcn, ta isa kusa da gadon ta dan yi kara ya bude ido da sauri tace "yayanmu xa mu tafi" harara ya galla mata yace "nace ki daina tashi na idan ina bacci" ta turo baki ta juya ta fice daga dakin, Driver na ajiyesu makaranta duk suka kama hanyar Faculty dinsu, Afeefah da ko sati biyu bata yi da fara Bayero ba taji duk makarantar ya isheta, lecture Hall dinsu ta nufa tayi mmkin ganin har an soma lecture, ta karasa gun kofar shiga lecture hall din ta tsaya kmr munafuka don bata manta me Aunty Safiya tace mata ba wae idan ka xo ka tarar lecturer ya shiga class to kadda ma ka sa ran shiga lecturen ranan don koro ka xae yi, lecturan da baxae wuce shekaru talatin da biyu ba ya daga kai yana kallon ta, ta dauke kai da sauri ya ci gaba da lecturing dinsa, har aka kai karshen lecture din Afeefah na tsaye inda take, ya bada assignment snn ya kwashi takardunsa ya fito ta basa hanya da sauri, yana kallonta yace "me yasa ba ki shiga lecture ba?" Kmr xata yi kuka tace "idan na shiga xa ka Kore ni" Murmushi yyi kawae ya wuce, ta nufi wani karkashin bishiya a sanyaye tana tunanin shknn bata samu lecturen safe ba, wata yarinya ce ta xauna gefenta tace "Baki shigo lecture ba kika tsaya bakin kofa, ae wnn lecturan baya kora da kin shigo" Afeefah tace "haba" yarinyar tace "wllh kuwa, ga handout din da ya bada sae kiyi photo copy, ya sunan ki" Afeefah tace "sunana Afeefah" yarinyar tace "ni sunana Maryam Sadis" Afeefah tayi murmushi tace "nyc name" Maryam ta mike tace mu je kiyi photocopyn," Afeefah ta mike ta bi bayanta suka nufi shagunan da ake photocopy. Karfe uku da minti sha biyar suka fito daga lecturen su na karshe ranan, Maryam tace "mu je mu dan sha drinks kafin lkcn sllh yyi" wani cafeteria suka nufa suka karbi drinks biyu suka xauna suna sha suna hira kmr da can sun saba, Afeefah tace "to dan koya min lecture din da ku ka yi da safe mana idan kin gane" Maryam ta bude handout din tace "nima fa ba wae na gama ganewa ne ssae ba don ni course din wahala yake min, amma bari in maki bayani iya in da na gane" bayani Maryam ta shiga yi mata da farkon handout din kmr ynda lecturen yyi masu, murya suka ji daga gefensu duk suka juya suka juya gaba daya, lecturan course din suka gani xaune shima da drink a gabansa, yana kallon Maryam yace "idan lecturer yyi maku lecture ba ku gane ba, tun a ajin ya kamata kuyi tambaya ya ganar da ku" Maryam tayi murmushi cike da jin kunya bata ce komae ba, Afeefah ma ta sunkuyar da kai, mikewa yyi ya dawo spare kujerar dake kusa da su ya xauna, ya karbi handout din ya shiga masu bayani gaba daya har sae da ya tabbatar sun gane, godiya ssae suka yi masa barin Maryam, ya sakar masu murmushi yace "yhu re all welcm" yana kallon Maryam yace "ya sunanki?" Tace "sunana Maryam," ya gyada kai yace "nyc name, ke fa me tsoron shiga lecture" ya fadi hka yana kallon Afeefah, ta sunkuyar da kai da sauri cike da jin kunya tace "Afeefah" ya wara nanyany idonsa yace "Afeefah kuma, sunan gskyan ki xa ki fada min" murmushi tayi har lkcn bata dago ba tace "Zainab" yyi murmushi shi ma yace "Nyc name, next tym ki dinga xuwa sch da wuri don kadda ki dinga missin lecture daga farawan ki" ta gyada masa kai tace "nagode" mikewa yyi, yyi excusing kansa ya fita daga cafterian.

Eeshatullah Goni😘😘

🌸👩🏻'Ya *Mace* Kyautar Allah🌸👩🏻

A true life *love* story

By *Ashmaad*

3.....

Kallon juna sukai snnan maryam tace "saiki ki kkri nxt class dinshi kixo dawuri sabida course din mutuminnan naada wahala, tana fadin hka ta miqe tashi muje masallaci muyi sallah mutafi gda, masallaci suka shiga sukai sallah suna idar wa ta dauki wayanta sabida tunda take sallah taji yna vibrating, missed call din Sadiya tagani saita dubi maryam tana cewa " kinga drivern mu yaxo saimun hadu gobe, har ta wece sae ta kuma dawowa" what tym Muke da lectures Cox bbu tym table a gurina" 8:30am ki kkri kixo dae da wuri don matar itama da xarar tashiga to bbu wanda xai shiga, godiya tae Mata sukai sallama, tana fita sukaci Karo da jiddah "dallah mallama kixo mutafi tuntuni muke jiranki sallah kamar kina hadawa tun daga subhi, harararta afeefah tayi tai wucewarta ta shige motar,

Basu fita daga motar ba har sae da drivern ya ijye motar a parking space snnan suka fita, afeefah ce karshen fita koda ta fito saita nemi su jiddah tarasa wanda suna fitowa da sauri sukai cikin gida, ta6e baki tae tana tafiyarta a hankali kamar wadda kwae ya fashe mawa, tana stepping qafarta cikin gidan taji an fuxgota da sauri ta juya tana fadin yaya adnaan me kuma nae? "kewae yaushe xaki wayo? Sisters dinki kowacce saida ta gaidaani kafin suka shiga gida, amma kina ganina kika dauke Kai wlh saina saisai ta maki tunani a cikin gidannan, tuni hawayen dake idonta suka soma bin kuncinta daidai lokacin Aliyu yashigo da sauri ya rungumeta "Adnaan! Adnaan!! Adnaan!!! Kaji na kiraka sau uku, wlh idan baka fita harkar afeefah ba ranka xae baaci, Akan wani dalili xaka tasata gaba tuntuni na lura kap cikin yarn gdannan kafi sa mata ido matsawar ka cigaba da takurata wlh ranka baxai kyauba" am telling u this, shikam mamakin duniya duk suka isheshi ya rasa dalilin dayasa Aliyu ke haka bbu dama yaji anamata fada, Amma idan shi yatashi mata bbu mai cewa don me

Tana shiga daki ta nufi bathroom tae wanka, kaya mara nauyi tasaka jikinta ganin yamma tayi dakin ma'mi tashiga ta gaidata "ya makarantar afeefah? Cewar ma'mi,... Hmm!! Ai ma'mi yaukam ban samu lecture din safe ba, ina xuwa na tarar da lecturer a cikin lecture hall din duk a tunanina shima mutumin bai bari a shiga idan ya shiga ashe shi baya Koro, ma'mi tace to baki samu wasu sun nuna miki ba? Nasamu...


Read / Download YA MACE KYAUTAR ALLAH

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album