Subscribe for N1000/month for downloading access and an ad-free site. Contact WhatsApp +2348140419490 if you can't pay / subscribe. SUBSCRIBE

24 yin

DA BAN SANSHI BA Book 1 Complete Hausa Novel Document by DA BAN SANSHI BA Book 1


DA BAN SANSHI BA Book 1

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 29082



DA BAN SANSHI BA Book 1

Reading Time: 2 Hours

Added On: 11, Jul 2024

Author: Fauziya D Suleiman ,

Ebook Compiler : Zeinab Andiya Fox

Author Group : Unknown group

Author Phone : Not Inserted

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 155.6 kb

File Type: txt

Views: 1329+

Download: 711+

Last download: 2 days ago

Description/Story: [10/25, 11:38 AM] H Inna🧕🏼: [10/25, 11:18 AM] H Inna🧕🏼: (DA BAN SAN SHI BA) KASHI NA DAYA

(DAGA FAUZIYYA D. SULAIMAN)

(WANDA NI Zeinab Andiya Fox ZAN KAWO MUKU SHI)

(KAUYEN SANBAUNA)
(1)
Sararin samaniya yayi bak'ink'irin sai tsawa da ci da ake yi, garin ya murtike alamar daga lokacin zuwa ko yaushe za a iya tsinkewa da ruwa, kasancewar lokacin damina ne.
Sumaye tana tsugunne gaban murhun duwatsu guda uku tana hura wutar da bakin ta, kasancewar karan da take amfani da shi gurin girkin ya jike sharkaf da ruwa shi ya sanya yake bata wahala gurin hurar, idanuwan ta sun kada sunyi jajir ga yamma tayi rana na shirin fad'uwa, ga kuma hadari dake shirin zubar da ruwa bugu da k'ari kuma tsohon ciki da take d'auke da shi duk ta jigata tayi wuki-wuki da ita.
Lanto abokiyar zamanta da d'iyar ta mari da salame suna zuaune a gefe suna 6arar tumun dawa suna watsawa abakunan su da suka gasa, cikin hira da kallonta suna murmushi daga nesa inda suke zaune. Lanto tayi kwafa "a dai yi mu gani idan tusa zata hura wuta. "Sumaye ta dago ta kalleta kamar zatayi magana
[10/25, 11:37 AM] H Inna🧕🏼: Saikuma ta fasa taci gaba da abin da take yi, amman har lokacin idan karan ya huru sai kuma ya mutu. Alu ya shugo gidan cikin gaggawa yana dauke da daurin kara timili guda akan sa, yaro d'an kimanin shekaru takwas, mai kuzari da kazar-kazar, sallamar shi ce ta sanya lanto da 'ya'yanta waigawa da sauri suka kalle shi, mamaki da takaici ya bayyana akan fuskarsu domin basuyi tsammanin dawowar sa gidan ba yanzu, burin su bai wuce a tsuge da ruwa, samaye ta kasa yin tuwon dare maigidan yayi fad'a kamar zai rufeta da duka ba. Sumaye ta waiga ta kalli Alu farin ciki ya bayyana akan fuskarta, Alu yaisa gabanta ya ajiye damin karan yana murmushi. Sannu da aiki Inna? Sumaye tayi murmushi. Sannunka mai Sango, amman kayi sauri, banyi zaton zaka dawo haka da gaggawa ba. "Tana k'ok'arin zarar karan. Yayi murmushi ya k'arasa da murhun" ganin hadarin ya gangamo ya sanya nace bari na yi gaggawa, gashi sai dana kutsa can cikin jeji na samo busasashe, bari na hura miki koma zauna ki huta inna. Sumaye tayi baya cikin farin biki[8/1 01:13] Zeinab Andiya Fox 🤗: (3) maza je ka amso min. Alu ya d'aga idon sa ya kalli sararin samaniya inda hadari ke kara had'owa, sannan ya kalli murhun mahaifiyarsa, ya maida dubansa kanta, ta fahimci abinda yake kissimawa a zuciyarsa amman bata bari yayi k'okarin furtawa ba ta katseshi ta hanyar kara jajjada abin da ta fad'a tun farko. Alu ya d'aga kan shi alamar to, sannan yayi hanyar fita da gudu, lanto ta bishi da kallo gami da rike haba tana kada kai. "Tabbas idan kana wannan duniya zaka ga abubuwan mamaki da zaka gaza cewa komai, ban ta6a ganin irin wannan rayuwar ba bayan a gidan danke ciki ba, d'a namiji daya kasance haramun ayi mu'amala da shi shine abin ja a jiki tamkar d'iya mace? Tayi kwafa tana hararar sashin da sumaye take. Sumaye bata kula ta ba ta nufi gurin da garin tuwon ta ke ajiye ta dauko ta fara zubawa cikin k'warya, daman tana da ruwanta cikin kwatanniya don haka ta isa gurinta ta d'iba ta fara k'ok'arin talga tuwon, dukkan abin da lanto ke fad'i na habaici da k'azafi akan kunnenta har dariyar da yaranta keyi,
[8/1 01:13] Zeinab Andiya Fox 🤗: Can kasan zuciyar ta tana tausayin lanto domin tana ganin aibun koyawa yara musamman mata irin wad'an nan halaye da su daza su kasance gidan wasu, amman tasan rashin sauraran rediyo ke sanya lanto yin komai. Sumaye bata kasance mai ilimi ba, domin garin su babu wasu makaramtu na islamiyya dana addinin idan ka d'auke wata makaramta allo dake ba hayin garin su wacce sai an tsallaka ruwa ake zuwa, kasancewar su mata subasa zuwa wannan makaranta sai dai tsoffi masu karantun tsakar d'aki kan shiga gida-gida suna koyar dasu, da zarar an yiwa yarinya aure kuma shi kenan sai dai ta mai da hankalin ta ga bautar gidam ijin ta maganar karatu kau ta kare, sai ta fara girma ayyukan gida sun ragu, amman ita sumaye tana da kwakwar jin rediyo wacce ta tara kud'i da kyar ta siya, kusan itace mace ta biyu dake da rediyo a garin, sau da dama zakaga mata sun zagayeta suna jin rediyo, amman bata fiye samun damar kunnawa kasancewar babu hanyar siyan batiri sai an shiga babban gari ko binni wanda tsananin su da babban kauyen[8/1 01:15] Zeinab Andiya Fox 🤗: (4) da suke hauwa motar daza ta sada su da binni kusan tafiyar kilomita uku ce, don haka sai ranar kasuwa ake samun siyo mata batirin idan tana da kud'in a hannunta. Sumaye ta kammala talgen ta fara zubawa cikin ruwan dake tafasa tana juyawa da muciya aka fara yayyafi, lanto da yaranta suka tashi da gudu suka shige cikin dakin su wanda ya kasance na kasa suna dariya. Sumaye tayi tsaye cikin damuwa, ta daga kai tana kallon ruwan, wanda ya fara saukar mata akan fuskarta, ta maida dubanta ga karan data sanya cikin wuta, ruwa ya fara sauka akansa kad'an-kad'an, duk ida ruwa ya ta6a wutar gurin ta mutu, idamuwan ta suka kawo kwallo tausayin kanta da irin fad'an da malam Beld'o zai yi idan ya dawo bata kammala tuwon dare ba ya bijiro mata, ta durkusa ta fara kokarin maida kararan tana hurawa, yayyafin bai karu ba bai kuma ragu ba, amman wutar bata mutu gabad'aya ba, hakan ya bata kwarin gwiwar cigaba da yin abin da take yi. Kamar an wurgo shi sai ga Alu ya dawo da gudu cikin gaggawa, rigar dake jikinsa 'yar shara
[8/1 01:15] Zeinab Andiya Fox 🤗: Ta yadin dan madima ta jike da ruwa sharkaf, ta kalleshi da mamaki bakinta a bud'e. "Maisango har ka dawo? Ya daga kai yana haki "na dawo inna, acan baki ga ruwan da akeyi ba, amman nan ba'ayi da yawa. Ya mika mata sassaken dake hannunsa wanda babu ko leda a jikin sa. "Gashi tace tanagaisheki. Sumaye ta amsa tana murmushim jin dad'i" allah yayi maka albarka, maza wuce d'aki kada ruwan ya kara jika ka. Alu ya kad'a kai "Inna kije d'aki kizauna ki huta tuda bakya jin dad'i, bari na kular miki da wutar kada ruwa ya jika ki ciwon ki ya tashi. Sumaye tayi murmushi tanufi hanyar d'akin ta, domin bata son hana shi aikin ladan da yayi niyya, a cikin ranta tana godiya ga ubangiji daya bata alu. Har zuwa sanda ta kammala tuwan daran ruwan nan bai tsuge ba, sai dai kamar jira ake ta kwashe cikin kwanika ta mik'awa kowa nashi ruwa ya kece, lokacin tana kwance akan gadon ta na karfe, tayi murmushi da godiya ga allah ya sanya sai yanzu ruwan ya kece. Ta kai dubanta ga Alu wanda ya fara bacci yaci tuwansa ya k'oshi tayi[8/1 01:16] Zeinab Andiya Fox 🤗: (5) Tayi murmushi, haihuwar ta takwas amman dukkamsu basu zama, wani wata uku yake ya mutu wani shekara, waini wata biyar, Alu kad'ai allah ya bata wanda shine d'ana biyar cikin yaran data haifa, sai kuma kanne guda uku da suma suka rasu, shi kansa Alu bata ta6a sanya rai zai kai wannan lokacin ba, amman sai allah ya raya mata shi, domin an sha gaya mata tunda wabi takeyi baza ta samu d'an da zai rayu ba sai tayi haihuwa goma, amma ciki ikom allah alu ya rayu har tsohun shekaru takwas, hakan ya sanya suka shak'u, bata da abokin hira sai shi, kasancewar basu zaman jituwa tsakanin ta da kishiyar ta. Lanto tana daga cikin matan da ake labarin kishin su ciki garin san6auna, sannan shi kansa maigidan nata ya kasance mutum ma'abocin fad'a da saurin fashi ya sanya ta kasance cikin damuwa, domin babu wanda zata gayawa abin da yake damunta, Alu shine wanda take zama dashi tayi hira taji dad'i, wanda hakan ya sanya kishiyar ta da yaranta tsangwamarta. Yayan lanto bakwai, maza uku mata hudu, mazan sune manya, don haka
[8/1 01:16] Zeinab Andiya Fox 🤗: Basu gidan an kaisu almajiranci, domin kusan d'abi'ar garin ce dukkan yaran su akan fita dasu binni yin karatu wanda aka fisani da almajiranci, sai matan suka rage a gabanta, babar cikin matan salame, itace mai shekaru goma sha hud'u, sai mai bi mata da take shekaru shabiyu sai ta ukun mai shekara biyar karamar shekarar ta uku, daga kanta bata kara haihuwa ba, hakan kuma bakaramin k'onatamata rai yake yi ba, don haka kullum cikin hanyar da zata samu ciki take, bayyanar wannan cikin na
Domin cigaba da karantawa sai ku downloading.
Yadda ake downloading na littafin: ku tabbata kunyi register da shafinmu sanna kunyi login, idan bakuyi register a kasa zakuga maballai guda biyu daya an rubuta LOGIN dayan kuma an rubuta REGISTER sai ku taba su kuyi register, daga nan sai ku yi subscription koda na naira 1000 ne, domin sai kunyi subs dinann ne kadai zaku iya dauko littatafanmu.

Ya ya akeyin Subscription namu : Bayan kun yi Login ko register daga kasa zaku ga wani jan maballi (button) an rubuta SUBSCRIBE sai ku taba shi zai kaiku inda zaku zabi package wato tsarin subs na ku da mu. akwai na wata guda, watanni biyar da shekara guda. da zarar kun zaba zai kaiku inda zaku biya kudin, wanda daga nan sai ku cigaba da downloading kawai abunku

ABUN LURA : duk wani littafi da kuka gani a shafinnan kyauta ne, wannan tsari mun zo da shine don mu samu hanyar da zamu iya rike shafin muna managing na shi, izan ku kayi subs na mu tamkar DONATION ne ku ka yi mana, ku ka bamu kwarin guiwa don mu ciagaba da kawo muku sabbin littatafai, amma duk wanda ya ga bazai iya ba toh zai iya karanta littafin kyauta a cikin shafinnan namu batare da ya downloading ba, kawai ya yi kasa zai ga Koren maballi (button an rubuta) START READING sai ya taba zai kaishi inda zai karanta littafin.

Sannan duk wanda yaga kamn wannan process din zai bashi wahala kai tsaye zai iya min magana ta whatssApp +2348140419490, ya tura min kudin ni kuma zan dora mai subs din akan account na shi

NB: iya ta haka ne zaku iya karanta wannan littafi a shafinmu babu wata hanyar. DAN ALLAH KU DAINA MANA MAGANA AKAN MU TURA MUKU LITTAFI TA WHATSAPP, BAMA TURAWA HANYA GUDA MUKE TURA LITTATAFANMU SHINE WEBSITE NA MU https://taskarnovels.com.ng DUK MAI BUKATAR LITTAFINMU YA JE CAN YA KYAUTA NE, AMMA DOWNLOADING KUWA BA KYAUTA BANE SAI YAYI SUBSCRIPTION NA WEBSITE NAM
This is not the real Download Button


Read / Download DA BAN SANSHI BA Book 1

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

This is not the real Download Button
1 Comments On DA BAN SANSHI BA Book 1
avatar
fatima-1-5-8

8 months ago

Reply

Nice one

Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album