Subscribe for N1000/month for downloading access and an ad-free site. Contact WhatsApp +2348140419490 if you can't pay / subscribe. SUBSCRIBE

24 yin

TOBY DAN DAMBE Complete Hausa Novel Document by TOBY DAN DAMBE


TOBY DAN DAMBE

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 9164



TOBY DAN DAMBE

Reading Time: 0 Hours

Added On: 30, Sep 2023

Author: Mrs Sadauki ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : +22795045822

Book License : Paid

Category: Love Novels

File Size: 47.24 kb

File Type: txt

Views: 1711+

Download: 694+

Last download: 5 days ago

Description/Story: [25/02 à 20:35] MRS SADAUKI 💫: *ƊAN DAMBE*💪🏻



MRS SADAUKI 💫✍️

FCWA ☀️

1_2


Tsuki ta ja a karo na barkatai ta na sake ƙura ma ƙatuwar tv ɗin da ke manne da bango ido,murɗaɗen damtsansa ta kalla zuwa ƙaton ƙirjinsa mai ɗauke manyan breast kamar na mace har wani tsini suka yi gwanin sha'awa.Ta kuma jan tsuki ta na hararensa kafin ta cigaba da ƙare masa kallo tun daga shafafefen cikinsa har zuwa mararsa wacce ta ke aske tsaf babu gargasa,fuska ta kuma gamewa ganin duk wata ƙirarsa ta mazantaka ta fito ras a jikin ɗan ƙaramin wandonsa baƙi mai ratsin fari.
Télé commande(remote) ta ɗauka ta kashe tvn tsabar takaici,sai wani cika ta ke ta na batsewa.
Daga bayanta taji an kira sunan ta "Siya lafiyar ki kuwa? " Cike da murna ta ruga ta rungume Bestie ɗin ta kafin tace "yaushe kika zo?" Ta ɗan ture ta tace "dallah sake ni Malama kin wani ƙwaƙume ni sai kace ni ce ƊAN DAMBE" fuska Siya ta kuma gamewa tace "wane ɗan dambe kuma?" Maryam tace "wanda kika ta jan tsuki saboda shi ba ko ki gudu bakin ki yayi ciwo" Siya ta ja ajiyar zuciya tace "to ai shi ɗin ne sai yayi ta shiga maras kyawun gani"
"Ɗan dambe har wata shiga ya ke yi baya da ya saka gajeren wando?" Maryam ta tambaya,Siya ta turo baki tace "har da shafin jikinsa da komi ana gani gaskiya ni ban so" dariya Maryam ta kece da ita tace "to sannu Sa'adiyya" "wacce kuma Sa'adiyya?" Siya ta tambaya "matar da zai aura"Maryam ta bata amsa ta na mai zaunawa kan kujera ta ɗauki remote.



"Ban gane ba ,ki na nufin aure zai yi?" Siya ta tambaya kamar za tayi kuka , Maryam tace "a'a za'a dai yi masa don gaskiya bai sonta cousine ɗin sa ce,hasali ma shi har yanzu bai san da maganar auren ba Mamynsa ce ke tsara komi"



Hawayen takaici ne suka zubo ma Siya ba ta san lokacin da tayi zaman ƴan bori ba, Maryam kuwa ta kunna tv kuwa ƴan kallo da ihunsu ya cika hall ɗin ba ka jin komi sai " *TOBY!TOBY!TOBY.....* " Shi kuwa sai kumbutsar abokin karawar ta sa ya ke.




Ƙarar rawa aka buga mai nuni da wasa ta ƙare, TOBY ya buɗe baki ya na ihu irin wanda ƴan wasa kan yi in sun yi gain.Duk da ta na cikin ƙunci bai hanata murmusawa ba ganin TOBY na murna,ta yunƙura ta tashi taje gaban tv ta na shafa sajensa ta screen.Toby ya ɗora hannunsa kan bakinsa yayi "muaaah"ga Masoyan shi Siya taji wani yarrr sai ta ga tamkar ita yayi ma.


Ta lumshe ido ta kai bakinta za ta sumbatar tv,daidai nan TOBY ya sauko zuwa inda ake aje Camera shi ma ya sumbaci gun sai ya zamana tamkar sun sumbaci juna.Maryam da ke can zaune ta ɗauke su hoto ta na murmushi,maganar TOBY ce ta saka Siya ɗan ja da baya inda ya ke magana cikin Yaren Hausa wanda ka na ji ka san bai ƙware ba sosai.




"Ina sonku masoyana a duk inda kuke a faɗin duniya, TOBY na alfahari da ku waiiii!" Yayi ihu ya na ɗaga damtsansa tare da gwadin ƙwanjinsa nan hall ya ɗau ihu.
Maryam ta kashe tv,Siya ta waigo ta na kallonta ita kuma ta ɗaga gira tace "Yes ! Ke da ba ki buƙata shiyasa tun farko ma kika kashe"
Siya ta harare ta tace"Bestie na daɗe da sanin ba ki sona" Maryam tayi dariya tace "ba ni son ki har naje na sato maki hotunan TOBY ?" Tayi tambayar ta na mai jawo sac ɗinta nan ta fiddo hotunan TOBY wajen kala biyar har da cadre irin wanda ake azawa kusan kan gado.



Ihu Siya tayi kafin ta fara duba hotunan ɗaya bayan ɗaya,dukkansu ya na sayen da kayan mutumci sai guda ɗaya ne inda ya ke da kayen ƴan dambe duk ƙirar jikinsa ta fito.




Wasu yawu Siya ta haɗiye ta na jin wani azababen feeling ɗinsa na taso mata, Maryam kuwa murmushin jin daɗi tayi ganin ƙawar ta cikin farin ciki.
Ta ɗago ta dubi Maryam tace "na gode sosai Bestie Allah bar zaman tare" Maryam tace "amen! Ina maki albishir kuma da TOBY zai shigo Niger nan da kwana biyu"wani annuri ya bayyana kan fuskar Siya wanda ya fitar da tsagwaron farin cikin da ta shiga.




"In shaa Allah wannan karon ba zan yi sake da damata ba sai naje gare sa ko da a matsayin karuwar sa ce"......
[25/02 à 20:36] MRS SADAUKI 💫: *ƊAN DAMBE*



MRS SADAUKI 💫✍️

FCWA ☀️


3_4

"Karuwa? Karuwa fa ki ka ce? Gaskiya ba na maki wannan fatan,abu guda nake so shine ki nutsu ki fahimci abin da ya fi so sannan ya kamata ki nuna masa aji kar ki zama ballagaza" cewar Maryam.


"To Bestie duk yadda kika ce haka za'a yi,amman ki na ganin zai so ni ? Siya ta tambaya.
Maryam ta dubi Siya fara doguwa siririya,ga kyawun fuska ga na sura kai kace ita tayi kanta.Hancinta siriri ne kamar yadda fuskar ta ke da tsayi,ta na da manya ido masu ɗauke da dogayen gashi bakinta ɗan madaidaici ne,ta na da manyan breast masu faɗi sosai dan kamar za su shige hammatar ma,cikinta shafafe ne sai dai daga ƙasan mararta yayi tudu,shap ɗin ta ya fita sosai kamar coca cola sai dai ba ta manyan mazaunai sosai.



Maryam ta nisa tace "to ni dai a jikin ki ban ga makusa ba,a yadda kike haka zankaɗeɗiya ai ko wane namiji zai ji sha'awar ki" Siya ta ɗan saki ranta tace "kar yace kuma nayi masa ƙaramta" Maryam ta saki baki tace "ke ce ƙaramar ?" "Eh to ba ki ga kayan aikinsa tamkar ta jaki kar a tai majalisina ya masa ƙanƙanta"



Dundu Maryam ta kai mata a baya tace "matsala ta da ke iya shege yanzu abar TOBY ɗin ce ke kama da ta jaki?" Siya tayi dariya tace "sabida Allah duba fa ki ga a cikin hoto to ina ga fili?" Siya ta ɗauki hoton TOBY inda ya ke da kayan dambe ta ɗora hannunta daidai Dick ɗinsa.



Maryam ta kalla da kyau,eh tabbas ta na da girma ƙila saboda ya na motsa jiki ne da kuma yanayin aikinsa.
"Allah shirya min ke,bari na tashi na wuce Umma na can ta na jirana" Maryam ta faɗa ta na miƙewa tsaye.



"Laaa! Ko fa ruwa ban baki ba shine har za ki tafi ?"in ji Siya
"Bai komi ai ni ba baƙuwa ba ce" Maryam ta faɗa ta na mai kama hanyar fita karo suka ci ita da Daddy wanda shi ma ke ƙoƙarin shigowa goshin su ya bugu tayi baya za ta faɗi yayi saurin janyota ta dawo tare da faɗuwa kan ƙirjinsa.




A tare suka sauke ajiyar zuciya kafin Maryam ta gyara tsayuwar ta sai kuma ta janye jikinta,murya na ɗan rawa tace "ina wuni Daddy?" Ya amsa a dadirce" lafiya lau Bestie kin wuni lafiya?" Ta amsa a takaice "Alhamdullah!"



Siya da ke tsaye tun ɗazu ta ƙarasa gun Daddy don tuni Maryam ta fita,"Daddyna Barka da dawowa" kumatun ta ya shafa yace "yauwa Siya ya kike?" Ba ta amsa ba tayi saurin fita da gudu sai dai tuni Maryam ta shiga motar ta har tayi mata key doli ta koma ciki.






★ Camaru garin Douala


TOBY ne kwance jikin wani dattijo,sai faman zuba shagwaɓa ya ke shi kuwa dattijon na shafa gashin kansa.
"TOBY haƙuri za kayi ka tafi ba dan komi ba sai dan Mamyn ka ta matsa,yanzu fa cikin watanni na biyar kake a nan doli ta damu" cikin muryar sangartatun yara yace "Papi ni ban son rayuwar can ƙasar ita kuma Mamy ta ƙi yarda mu dawo nan da zama"


"Tashi ka haɗa kayan ka dai,gobe jirgin ku zai tashi zuwa Nijar" Papi ya sake faɗa,TOBY ya turo baki yace "tunda ka gaji da zama da ni ai shikenan " ya na gama faɗa ya tashi ya nufi part ɗin sa.




Ƴar ƙaramar trolly ya buɗe ya fara jera kayansa a ciki,bayan ya gama ya rufe sannan ya shiga wanka.
Wani liquide ya ɗauko ya shafe Dick ɗinsa da shi sannan ya fara cuɗata nan kumfa ya fara tashi,ya ɗauki mintina kafin ya wanke ta a ƙasan ransa kuma ya na cewa " Allah gwada min ranar da za ki keta hazo,hummm! Wato su mata sun fi son masu manyan joystick to daga yau dai zan jefar da gel ɗin nan girman ya isa kar naje na ɓalla ƴar mutane" sai kuma yayi murmushi haɗi da dariya ya ɗauro towel ya fito.



Bakin mirror ya tsaya yace " ko wace ce matar TOBY ? Hum! Ki na dai da aiki sauƙinta dai dan ba mai zama ba ne ni da kin shiga tara"pommade ya shafa ya shace gashin kansa ya shirya tsaf cikin ƙananan kaya kafin ya fice.






Wani wajen shaƙatawa ne
Domin cigaba da karantawa sai ku downloading.
Yadda ake downloading na littafin: ku tabbata kunyi register da shafinmu sanna kunyi login, idan bakuyi register a kasa zakuga maballai guda biyu daya an rubuta LOGIN dayan kuma an rubuta REGISTER sai ku taba su kuyi register, daga nan sai ku yi subscription koda na naira 1000 ne, domin sai kunyi subs dinann ne kadai zaku iya dauko littatafanmu.

Ya ya akeyin Subscription namu : Bayan kun yi Login ko register daga kasa zaku ga wani jan maballi (button) an rubuta SUBSCRIBE sai ku taba shi zai kaiku inda zaku zabi package wato tsarin subs na ku da mu. akwai na wata guda, watanni biyar da shekara guda. da zarar kun zaba zai kaiku inda zaku biya kudin, wanda daga nan sai ku cigaba da downloading kawai abunku

ABUN LURA : duk wani littafi da kuka gani a shafinnan kyauta ne, wannan tsari mun zo da shine don mu samu hanyar da zamu iya rike shafin muna managing na shi, izan ku kayi subs na mu tamkar DONATION ne ku ka yi mana, ku ka bamu kwarin guiwa don mu ciagaba da kawo muku sabbin littatafai, amma duk wanda ya ga bazai iya ba toh zai iya karanta littafin kyauta a cikin shafinnan namu batare da ya downloading ba, kawai ya yi kasa zai ga Koren maballi (button an rubuta) START READING sai ya taba zai kaishi inda zai karanta littafin.

Sannan duk wanda yaga kamn wannan process din zai bashi wahala kai tsaye zai iya min magana ta whatssApp +2348140419490, ya tura min kudin ni kuma zan dora mai subs din akan account na shi

NB: iya ta haka ne zaku iya karanta wannan littafi a shafinmu babu wata hanyar. DAN ALLAH KU DAINA MANA MAGANA AKAN MU TURA MUKU LITTAFI TA WHATSAPP, BAMA TURAWA HANYA GUDA MUKE TURA LITTATAFANMU SHINE WEBSITE NA MU https://taskarnovels.com.ng DUK MAI BUKATAR LITTAFINMU YA JE CAN YA KYAUTA NE, AMMA DOWNLOADING KUWA BA KYAUTA BANE SAI YAYI SUBSCRIPTION NA WEBSITE NAM
This is not the real Download Button


Read / Download TOBY DAN DAMBE

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

This is not the real Download Button
Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album