Subscribe for N1000/month for downloading access and an ad-free site. Contact WhatsApp +2348140419490 if you can't pay / subscribe. SUBSCRIBE

24 yin

ZABIN WA ZAN BI Complete Hausa Novel Document by ZABIN WA ZAN BI


ZABIN WA ZAN BI

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 14091



ZABIN WA ZAN BI

Reading Time: 1 Hours

Added On: 30, Sep 2023

Author: Xainab Y Hussain ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : NAGARTA WRITERS ASSOCIATION

Author Phone : Not Inserted

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 81.4 kb

File Type: txt

Views: 867+

Download: 353+

Last download: 1 day ago

Description/Story: An dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from www.dlhausanovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
__

[20/09 12:24 pm] @ut@r h@jiy@💅🏻✍🏻:

*ZAB'IN WA ZANBI?*

*®NWA*

*Short novel*

*I dedicated to,Adda Bena & My dear Hauwa M Jabo*

*©Xainab Y Hussain*

Page 1-2

Tafiya nake ina d'an waqata da littafina a hannu,ga yunwa da qishirwa sun daman,amma a haka na rantse yau baxan koma gida ba saina samo labarin da zan bawa makaranta

Ganin har 5 tamun ba labari ganin na gaji,yasa nace bara na koma gida,harna juya sainaga wata "budurwa black beauty, da baqan doguwan riga,tayi rolling da mayafin,ga gashinta abaya yayi tum tum tana da wayan a hannu
Harzata wuce sainaji kamar inmata magana,amma kuma saina kasa
A baya naringa binta,wani gida naga tashiga gate en gidan kansa abin kallone,haka naga "gate en in ya bud'e mata yana sannu da zuwa"Hajiya Bena,sannu baba ya aiki? aiki k'alau yar gidan Hajiya
Suna wanga magana nasa mu na shiga
Wata qofa tayi nan ma binta nayi
Mama,mama,na'am yar gidan mama, ya kika dawo? lafiya lou
Adda Beebalo'n tace tana gaidaki,ina amsawa

Ya Ahmad ne ya fito daga d'akinsa, wallah wannan yarinyar tafiya yawo daga taje wannan gidan sai taje wancen,salon ya b'ata ko mota ta bigeta taxo tanawa mutane raki
Mama kinji shi koh, fata yakemun na mutu,kuma bazan mutuba,har sainaga jikokina"
Insha Allah,saidai shi ya mutu,nalura kafiya takurawa Benaxir,Abba ne yake wannan maganan

Yauwa Abba fad'amasa dai,kaima nasan zaka mutu tunda kace bazakayi aure ba,Anee tana sonka amma kaqi ka amsamata,kasan dai ba baya bace gata fara,kowa yasameta amatsayin mata ya dace

Ke ni rabani da ita,daga gani zatayi masifa,nukima ban iya fad'a ba

Abba kaji komai akace saiya fad'i aibun mutum,shidai Abba dariya kawai yake

*Wacece Bexanir*
***"
Benaxir 'yace ga Eng Omar bauchi, itace ta uku gurin babanta da mamanta,tanada yayu biyu, Ahmad da Abbas,wad'anda yanxu haka sungama karatun su suna aiki a matatar mai na qasa baki d'aya NNPC,Ahmad shine manager awajan"Abbas kuma Director sosai suke da rifun asiri
Babu wanda yayi aure ciki su
Qauna,kulawa,tattali,babu wanda basa nunawa k'anwarsu *Benaxir*idan kagan su a gidan su baxakace suneba,suna maida kansu qanana dan sufarantawa qanwarsu
Komai take so suna mata,duk da haka idan tayi ba daidai ba,sai sun nunamata
Tanada tarbiyya dai dai gwargwado,batada qiwa ko hayaniya
Yanxu haka,tana level 300 a ATBU dake garin bauchi
Islamiyya agida ake xuwa yimata,malami guda aka ware mata
Sunada 'yan aiki a gidan su, amma hakan baisa Mamanta tayi sanya wajan koyamata girki ba
*Benaxir*takasance mace tamkar da goma wajan iyayenta,saboda xumuncin da take dashi, ako yaushe burinta ta xiyarci danginta tare da abin arziqi,shiyasa Ya Ahmad yakemata tsiya tunda shi baya zuwa
Maganar samari kuwa bata kulasu saboda cika umarnin mahaifinta nahar saitagama karatu,amma duk da haka batada shariya In dai anmata magana tana d'an yimu su
*wnn kenan*
*Benaxir*,baxaki fito ayi dinner ba?kin zauna typing novel en tsiya,abinda ba kud'i xa'a baki ba
Sakkowa tayi,Ya Ahmady kenan,aini badan kud'i ko nayi suna nakeba,inayine dan nishad'i da kuma fad'akarwa ga jama'a masu irin halin danasa a book nawa
Wani kuma wa'azine,ai ba shirme mukeyi ba,kuma nasan duk abinda muka fad'a wani gaskiya ne,koba haka ba Mama?
Hakane d'iyar albarka,dan bakaji yanda yake yabon marubuta ba,kuma nasan 'yata tana daga cikin masu rubutu mai ma'ana da kyau
Huum,Mama da 'yaryta,ke kuma kyace nabaki kud'in data ko nacanjamiki Waya
Haba yayana na kaina,katangar sukari,mai rabani dakai daiyashirya
haka tayi ta masa dad'in baki,ganin ya sakko,tace
"Yaya"
"Na'ma" yauwa ina wayan dana gani gunka ran nan?
wacce fa?wata kamar Tab mai kyau? OK sabuwar IPhone 6+ ce
dubu d'ari uku kenan
Au,menene?ba komai
Ya Abbas ne yace ko kina so ne?
wallahi kuwa Yaya tayi kyau, dan naga itama Jabo tace tayi new phone jiya,shine kema kike so?eh
dariya ya Ahmad yayi yace,kaji koh ita kullum a canja waya
Idan ba zaku bata ba,ku rabu da ita

Sosai family'n suke bawa kowa sha'awa

*Editors*
*Aunty YBK*

*Aunty Lubie maitafseer*

@ut@r h@jiy@



[11/24, 1:35 PM] Autar Hajiya: [20/09 1:06 pm] @ut@r h@jiy@💅🏻✍🏻:

*ZAB'IN WA ZANBI?*

*NWA*

*Short novel*

*I dedicated to Adda Bena nd My dear Hauwa M Jabo*

*©Xainab Y Hussain*

Page 3-4

Mami yaufa insha Allah,gidan Aunty saleema xani, dan namata waya kuma Yaya F yace naje,
Huum,kinganki *Hauwa* da yawo kamar me,Foisal en da zaice kije shine mai gidan?a'a Mami amma ance babban wa magajin uba,tunda Abee baya gari aikinga saimu tambayi Ya F koh?
Hakane,amma yanxu Hauwa ace ki d'auki qafa daga sokoto har kano daga ke sai driver,ba hanaki zanyi ba,amma kiyi tunani shi Faisal en basaiya kaiki ba?
Mami kinsan dai yana yin aikin su, dashi zaikaini amma indai baki yadda ba,wallahi na haqura
"Rufan asiri yanxu saleema tace nahanaki
Allah ya kaimu goben,
" Amen Mami na,shiyasa nake sonki sosai
Bawani?Allah Mamina tana magana tana kwanciya ajikinta
D'agani kada ki karyani,dama ga qafa na ciwo, d'agani ai kinyi lukuti yanxu
Allah Mami kedena cewa nayi lukuti to na dena

*wacece Hauwa*
"Alhaji Mohd Jabo mutum ne nagari" d'an kasuwane amma na qasashen waje da gida Nigeria🇳🇬
Atamfa super Holland, da Shadda Gexna,su yake kawowa,kusan shine na biyu amasu kawo wannan kaya,yanada lokacin iyalensa wataran tare dasu yake zuwa,England ko Holland
Yanada mata d'aya da yara biyu,Faisal da Hauwa,sai 'yar wansa Saleema wadda suka riqe
Yanxu haka tana aure agarin kano
Iyalan gidan Alhaji Mohd Jabo,sunada kyakyawar alaqa da kow,matarsa tanada kirki sosai
Faisal yayi karatunsa a garin kano, tundaga secondary har jami'a
Yanxu kuma yana aiki a CBN na garin sokoto
Mahaifinsa shine yasamasa aikin
Sai *Hauwa* wadda takasance qarama,shgwab'ab'iya ce ta gaske,amma kuma akwai qoqari da hankali, gata da son jama'a
Kowa natane,ita ko kayimata abin rashin kirki,bazata d'aga ido ta kalle kaba

Ta taso cikin gata gaba da baya,tana karatu a Iran yanxu haka ta kamalla tadawo gida Nigeria🇳🇬
Tana d'aya daga cikin writers wanda duniyar Online keji dasu,tun tana qarama takeda sha'awar rubutu,gashi Allah yasa tayi kuma ko yanxu tana kan yi

Tanada qawaye,amma batada kamar *Benaxir Omar*kamar yadda itama *Benaxir*bata da kamar *M Jabo*
Kowa yasan qawancensu basa b'oyewa juna sirrinsu,wala na dad'i ko na akasin haka
Alhaji Mohd Jabo,Mutum nai na jama'a kowa yasan shi, danginsa suna alfahari da shi,Jabo sunan garin su ne shiyasa ake masa laqabi da Alhaji Mohd Jabo

*wannan Kenan*

Tun safe,Hauwa ta tashi,shiri take dan zuwa kano,saiga kira daga qawarta *Benaxir*keh *Jabo*bakida kirki,ko waya,bayan kinsan banda lafiya?wallahi bansaniba,@ut@ bara fad'a miki ba?bata fad'an ba,OK,ni yau fa baxan hau online ba,typing xanyi,shiyasa nabugomiki kada kijini shiru OK,nima bazan hauba,saboda tafiya zanyi,kin sanni da bacci,nasan dole a mota sainayi
Allah ya kiyaye,amma
Domin cigaba da karantawa sai ku downloading.
Yadda ake downloading na littafin: ku tabbata kunyi register da shafinmu sanna kunyi login, idan bakuyi register a kasa zakuga maballai guda biyu daya an rubuta LOGIN dayan kuma an rubuta REGISTER sai ku taba su kuyi register, daga nan sai ku yi subscription koda na naira 1000 ne, domin sai kunyi subs dinann ne kadai zaku iya dauko littatafanmu.

Ya ya akeyin Subscription namu : Bayan kun yi Login ko register daga kasa zaku ga wani jan maballi (button) an rubuta SUBSCRIBE sai ku taba shi zai kaiku inda zaku zabi package wato tsarin subs na ku da mu. akwai na wata guda, watanni biyar da shekara guda. da zarar kun zaba zai kaiku inda zaku biya kudin, wanda daga nan sai ku cigaba da downloading kawai abunku

ABUN LURA : duk wani littafi da kuka gani a shafinnan kyauta ne, wannan tsari mun zo da shine don mu samu hanyar da zamu iya rike shafin muna managing na shi, izan ku kayi subs na mu tamkar DONATION ne ku ka yi mana, ku ka bamu kwarin guiwa don mu ciagaba da kawo muku sabbin littatafai, amma duk wanda ya ga bazai iya ba toh zai iya karanta littafin kyauta a cikin shafinnan namu batare da ya downloading ba, kawai ya yi kasa zai ga Koren maballi (button an rubuta) START READING sai ya taba zai kaishi inda zai karanta littafin.

Sannan duk wanda yaga kamn wannan process din zai bashi wahala kai tsaye zai iya min magana ta whatssApp +2348140419490, ya tura min kudin ni kuma zan dora mai subs din akan account na shi

NB: iya ta haka ne zaku iya karanta wannan littafi a shafinmu babu wata hanyar. DAN ALLAH KU DAINA MANA MAGANA AKAN MU TURA MUKU LITTAFI TA WHATSAPP, BAMA TURAWA HANYA GUDA MUKE TURA LITTATAFANMU SHINE WEBSITE NA MU https://taskarnovels.com.ng DUK MAI BUKATAR LITTAFINMU YA JE CAN YA KYAUTA NE, AMMA DOWNLOADING KUWA BA KYAUTA BANE SAI YAYI SUBSCRIPTION NA WEBSITE NAM
This is not the real Download Button


Read / Download ZABIN WA ZAN BI

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

This is not the real Download Button
Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album