Subscribe for N1000/month for downloading access and an ad-free site. Contact WhatsApp +2348140419490 if you can't pay / subscribe. SUBSCRIBE

24 yin

WA NAKE AURE Complete Hausa Novel Document by WA NAKE AURE


WA NAKE AURE

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 26157



WA NAKE AURE

Reading Time: 2 Hours

Added On: 30, Sep 2023

Author: Fenerh ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση

Author Phone : 09011251444

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 147.21 kb

File Type: txt

Views: 3169+

Download: 2235+

Last download: less than 1 second ago

Description/Story: Wa nake aure[12/31/2020, 1:16 AM] Re@l 🖤 K@usy🔐: (¯`*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿`°¤,¸.•*´¯)


тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

INSTAGRAM:

/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com'/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.come m/pro__writers?s=09

🌻🌻
*WANAKE AURE*?
🌻🌻

_(Arrogance, Love, Sacrifice)_


Written by FENERH



*Dedicated to*
My children
Jamila Ammar and mujaheed,


Free page


3⃣&4⃣

Gaba daya dago kansu sukafara zubawa Khadija ido kafin Amrah datayi mugun shiga taitayinta don Allah yagani mugun tsoron biyun nan take musamman Abdulkareem, SAfNAH kuwa boyewa tayi a bayan Aunty Khadija, kallo daya Abdulkareem ya musu ya dauke kai su biyun suka gaishe su kafin su Ajiye basket din suna shirin juyawa Abdulmaleek ya ganta yanda duk ta rikice, " aa babyn momy kece kika boye a baya ba gaisuwa ko, " san sannu da zuwa ya maleek tafada da siririyar zazzakar muryarta datasa shi dago kyawawan idanun shi dake kan wayar shi ya kalleta sosai batareda ya cire idanun shi akantaba Abdulraheem ma murmushi yayi mata " SAfNAH ya kike ba gaisuwa? Shima ta gaishe shi Amma ko kallon gefen Abdulkareem batayi ba tabi bayan Y'an Uwan ta suka fice kamar tana kan k'aya,




The thing hurt him wato he is invisible to her tunda ko kallon shi batayi ba " I will pound a sence for that stupid girl
Karyar rawar kai takeyi nadawo,
Momy Raliya ta shirya musu Abincin a dadduma katuwa dake tsakiyar falon tace suzo suci bajewa sukayi suka kwashi girki Abdulmaleek nata zuba santi tareda rage murya " bro kaga yarinyar nan like Katy Perry wow kamar mai rayuwa a ice gaskiya our house is the best no ugly people, " matsww don't forget they are your sisters so respect yourself OK, Abdulraheem yafada,



"Oh forget that what ever ai dai akwai Aure ko? Banza sukayi mai tareda cigaba da cin Abincin su don sun riga sun san halin shi,



Su SAfNAH na shiga dakin su a gidan mama Raliya Amrah tace " wow SAfNAH Aunty Khadija kung a su yaya yanda suka kara kyau look at yaya Abdulkareem with his pink lips huge chest biceps wow gaskiya I don't blame them da suke daga kai they deserve it lokacin sune they have everything in this life, gata kudi kyau duk nasabar da namiji ke nema sunada ita momy ma nada nata kudin you no tackles of dady da komai nashi is All About triple company gidajen mai everything,


Wani irin kallon ta sukeyi, SAfNAH ta taba goshinta tareda cewa " sister are you ok? Mugun kallo ta watsa mata kafin tace " aa Asibitin shika ce ni karshen ciwo,
Suka kwashe da dariya, yanda take harar SAfNAH " sister Kodai inje infadawa Dady kingani kin yaba kinason Mr Arrogant, "suna kika bashi, " uhm shine sunan da yakamace shi ai.


Now enough of your dramer give me my laptop, ko infasa wayarki ta dauki wayarta tana kwatanta yanda zata rotsata da kasa, " tsaya inkawo miki me yayi zafi shiba wuta ba y'ar uwa, dariyar su kawai Khadija keyi don Abinsu burgeta yakeyi,



*******************

Yau kimanin kwana biyu da dawowar su SAfNAH bata kuma haduwa dasuba don bata wani fitowa, yau ta kama Monday cikin sauri suka shirya ta fito kamar koda yaushe tun daga dakinta tasaka nikabin ta harma da safar kafa da hannu ta sallami momy tareda dialing wayarta tana fitowa tana kiran su Aunty Khadija, " kufito fa ni na......... Kawai taji ta gwabzq mugun karo wayarta ta fadi ta tarwastse tabi kafafun da kallo dake sanyi cikin wasu irin fancy slifas na maza ga yatsun sun tsaru farare ta dago a hankali domin sanin ko da wa taci karon, wani irin mugun ja baya tayi ganin Mr Arrogant duk da bata ganshiba ranarda yazo bazata manta fuskar shi ba, mugun kama yake da sauran saidai shi yafita daban don shi fatar shi ja ce su kuma farare shigen farinta,



Hannun ta narawa bakinta nayi tafara " Am sorry ya kareem banganka ba. Wani irin kallo yake binta dashi wato tama sa
[12/31/2020, 1:16 AM] Re@l 🖤 K@usy🔐: (¯`*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿`°¤,¸.•*´¯)


тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com'/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.come m/pro__writers?s=09

🌻🌻
*WANAKE AURE*?
🌻🌻

_(Arrogance, Love, Sacrifice)_


Written by FENERH



*Dedicated to*
My children
Jamila Ammar and mujaheed,



1️⃣&2️⃣

*Alhmdulillahi yan uwana nadawo Allah yabani ikon rubuta Abinda zai Amfani duk kan musulmi baki daya kuskure na kuma Allah ya yafe mini kamar yadda kuka sani wannan karon littafina is not for free my fan's ba na mayarda littafina nakudi saboda wasu ko wani ba nayi hakan ne domin cin gajiyar baiwarda Allah yabani ta wannan hanyar ni ba mai Arziki bace da zan raina kadan mai Albarka yafi mai yawa mara Albarka ni banida Aji bana takama da ni watace wallahi am noting am nobody ina neman dacewa ne kawai duniya da lahira don haka please masoya matar soja you have to show me one love ta wurin bani goyon baya tareda biyoni cikin wannan labari nawa mai cikeda soyayya mai kwantar da hankali don haka masoya muje zuwa,*

1⃣&2⃣

NIGER STATE


ASHRAB ESTATE


Katon gate ne golden mai kyan gaske ata ciki akwai masu gadi a zaune da uniform su biyo. Hira suke a tsakanin su cikin nishadi suka hango motar da ta doso gate din tuni daya daga cikin su ya mike da sauri tareda bude tafkeken gate din
Yana cewa "sannun ku da zuwa hajiya, lekowa wata kyakkyawar yarinya tayi a gefen mai zaman banza, "Sannu idris. Tareda miko musu Leda cike da kayan ciye ciye, ya karbe yana zabga godiya, shima dayan yafara zubo godiyar,


Saida suka isa parking space din dake cikin estate din Wanda ke dauke da motoci na yayi masu shegen kyau da kuma tsada wa inda zasukai goma a wurin, suka faka tasu motar kirar Volvo new modern fara tas da ita tana sheki, saida motar ta tsaya naga Anbude bayan motar tareda zuro kafafu a waje cikin natsuwa, tuni nayi saurin matsawa domin ganin wainnan Y'an matan, tana gama fitowa na fara kare mata kallo domin hijabine dogo har kasa dark brown da safa kafa da hannu harma da nikab a fuskar ta, kana iya hango tsarin idanun ta da haduwar su ta cikin nikabin da ta sanya,


Cikin sauri naga ta tuge nikabin tareda Ajiyar zuciya, ta bude kyakkawan bakinta tace " Masha Allah, at last, wadda ta tuko motar ce ta fito bayan ta kwaso takaddun ta a cikin motar tareda kallon mai cire safar, tace "SAfNAH kinada matsala duk wunin da kikayi da nikab din a school bai dameki ba sai da kika dawo gida kima bari mu shiga ciki kin kasa hakura kinfara tube kaya tun a waje,

"Hmm bazaki gane bane Aunty Khadija mugun takurani Abin nan keyi wallahi, " to wayace kisa dole ? Tafada tana tafiya, "momy na tace inrika sawa indaina fita haka kuma mugun takurani yakeyi, " to me yasa mu bata cewa musa? Saboda nafiku kyau, tafada tana karairaya kyakkyawan jikinta, dayar dake gefen ta tasaki baki tana kallon ta tace " wallahi ba shegen da kikafi kyau sai shegen idanu kamar na mashaya da murya kamar ta kyanwa fari kamar bonfire Amma dai Aunty khadija muna bukatar Addu a a gidan mu SAfNAH wallahi kekam sai a slow kalli yanda masu aiki ke kallon ki ma kamar wata kwancen hauka, wani irin mugun kallo ta watsa mata tareda daga designer' bag dinta ta buga mata, " zakiga hauka ganin idon ki kuma kece bonfire baniba da shegen jikinki kamar skeleton, tace "Allah ya isa muguwa, takuma binta ta kwasa aguje sukayi cikin gidan, Khadija ce tabisu tana mai girgiza kai, don inda sabo tasaba da fadan su kamar kaji SAfNAH
Domin cigaba da karantawa sai ku downloading.
Yadda ake downloading na littafin: ku tabbata kunyi register da shafinmu sanna kunyi login, idan bakuyi register a kasa zakuga maballai guda biyu daya an rubuta LOGIN dayan kuma an rubuta REGISTER sai ku taba su kuyi register, daga nan sai ku yi subscription koda na naira 1000 ne, domin sai kunyi subs dinann ne kadai zaku iya dauko littatafanmu.

Ya ya akeyin Subscription namu : Bayan kun yi Login ko register daga kasa zaku ga wani jan maballi (button) an rubuta SUBSCRIBE sai ku taba shi zai kaiku inda zaku zabi package wato tsarin subs na ku da mu. akwai na wata guda, watanni biyar da shekara guda. da zarar kun zaba zai kaiku inda zaku biya kudin, wanda daga nan sai ku cigaba da downloading kawai abunku

ABUN LURA : duk wani littafi da kuka gani a shafinnan kyauta ne, wannan tsari mun zo da shine don mu samu hanyar da zamu iya rike shafin muna managing na shi, izan ku kayi subs na mu tamkar DONATION ne ku ka yi mana, ku ka bamu kwarin guiwa don mu ciagaba da kawo muku sabbin littatafai, amma duk wanda ya ga bazai iya ba toh zai iya karanta littafin kyauta a cikin shafinnan namu batare da ya downloading ba, kawai ya yi kasa zai ga Koren maballi (button an rubuta) START READING sai ya taba zai kaishi inda zai karanta littafin.

Sannan duk wanda yaga kamn wannan process din zai bashi wahala kai tsaye zai iya min magana ta whatssApp +2348140419490, ya tura min kudin ni kuma zan dora mai subs din akan account na shi

NB: iya ta haka ne zaku iya karanta wannan littafi a shafinmu babu wata hanyar. DAN ALLAH KU DAINA MANA MAGANA AKAN MU TURA MUKU LITTAFI TA WHATSAPP, BAMA TURAWA HANYA GUDA MUKE TURA LITTATAFANMU SHINE WEBSITE NA MU https://taskarnovels.com.ng DUK MAI BUKATAR LITTAFINMU YA JE CAN YA KYAUTA NE, AMMA DOWNLOADING KUWA BA KYAUTA BANE SAI YAYI SUBSCRIPTION NA WEBSITE NAM
This is not the real Download Button


Read / Download WA NAKE AURE

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

This is not the real Download Button
Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album