Join Our WhatsApp Group

Subscribe for N1000/month for downloading access and an ad-free site. Contact WhatsApp +2348140419490 if you can't pay / subscribe. SUBSCRIBE

AIKATAU NE SILA Complete Hausa Novel Document by AIKATAU NE SILA


AIKATAU NE SILA

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 5502



AIKATAU NE SILA

Reading Time: 0 Hours

Added On: 07, Jul 2023

Author: Yesmeen Tafeesu ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : Not Inserted

Book License : Paid

Category: Love Novels

File Size: 35.15 kb

File Type: txt

Views: 2037+

Download: 233+

Last download: 3 hours ago

Description/Story: [29/07, 12:28 p.m.] YSMN: *AIKATAU NE SILA*

NA.

¥esmeen Tafeesu

Page 1 to 5

*kuyi hkr masoyana nayi matukar missing enku sosai...Kwanakin baya nayi novel bankarasaba saka makon wata Yar'karamar matsala'dan bazance babba bace*

*Amma yanzu insha Allah zakuna jina Kamar koyaushe damuka saba Ensha Allah*




"Kauye ne Wanda shigarshi ma inkana bako sai Yabaka tsoro' saboda wasu irin dajijjika dazaka shiga'" masu duhun gaske...

Ga ramuka Abun sai Wanda Yagani..
"

"Wasu Fulani ne masu matukar kyau" a wannan K'auye masu Kuma wata irin Al'ada'

' *Kauyen Balli* Cikin rugar dasu dasuke kira da kauyen Balli ...Rugace me tarin ni'ima ga shuke shuke ga Yayan itatuwa'

Gaba dayansu suna fadar ardo" wato shugabasu a Kauyen'''

Yawage murya" Yana fadar" fisabilillahi ace Duk hudubar danakeyi a wannan ruga tamu me Albarka' .

':Bakuji kullum sai anma kananan Yara fyad'e Abun da baasanmu dashiba...masuyin Abunnan kuji tsoron Allah kudaina...

Sannan matan Auren wannan gari Kuma kucanza halaiyarku taya za'ace kuna sakin Yara sakaka....Suna fita dole adinga musu wannan Abun..

Ardo nacikin Fada ga jama'ar shi saiga babban danshi Yashigo garin ..


Kykkyawan matashi ingarma mai matukar kyau da zati....Gashi dai baki amma yanadakyau sannan shida Ardo Kamar antsaga kara'"

Shikawai ardo yafishi farine" durkusawa yyi harkasa Yagaida Baban nashi tare da tsoffin dasuke wurin.

"Ardo cike da murna Yake kallon Yaran nashi" Amma yakasa hada ido dashi kunya irin ta Fulani"

."Ardo Yabasu hakuri sosai Yace za'a binciko Masuyi insha Allah .....


"Haka suka rankaya kowa yayi gida cike da Alhinin" Abun


"Amar" Da sallama Yashiga Yar'bukkar tshon nashi maicikike da kayan Alatu....

Daidai zamanshi mahaifin nashi yashigo'

"Amar Kaine a kauyen namu..Yau Yakabaro kawun naka?..

"Lfylau Baffa suna gaidaka..Yauwa taron me akeyi naga Kamar duka kauyen sunzo?

Numfasa wa yayi saboda Yasan tabbas zai famoma Dan nashi Wani miki dake ranshi tun Yana karami...Dalilin dayasa Yayar'mahaifiyar shi tadaukeshi yakoma birni da zama...........

" Amar Ya katseshi da cewa baffa kayi shiru?

Uhmmmm Amar..Abunnan da akasaba yi shine Yayi kamari Yanzu badama Yara su fito wasa koda kuwa Yan she kara uku ne Sai anyi lalata dasu ...Kuma wai anrasa maiyi""

"Hawaye Yakeyi sharkaf....Karfin hali yayi Yamike baffa tokai wai zaman me kakeyi a garinnan? Shekara da shekaru kazo mukoma can kaga duk sauran Yan'uwana suna kewarka"

:'"Hararar shi ardo Yayi me kake nufi inbar mahaifata saboda Ku? Nasha fada maka cewa kadaina wannan maganar kaki....

"Kallon tuhuma Amar yabi mahaifinshi dashi shikenan Baffa kasa Yara. Sufitar ma da kayan abinchi a mota nizan koma...

" Harkaji haushi kaidayake bakason gaskiya...murmushi amar Yayi inada aekine baffa"""

"". Zaune take tahada kai da gwiwa Mahaifiyarta" tafito daga daki...

"Amira...tunani bazai sakeki ba..Haba Amira" bafa kanki farauba Kiyi hkr da kaddara..

Anma Yan'shekara biu wannan Abun wasu sun rasu wasu da ransu...ke kingode kintsira danaki ran...Yanzu kusan wata shidda....kinkasa hakura?

Amira ta kalli Innar tata. .daketa kumfar baki..Datasan meke ranta datafi hka shiga damuwa...saboda harga Allah ....


Tunda akamata wannan fyaden....Jitakeyi Kamar bata da nasara a rayuwarta' tana Yar shekara tara'amata wannan cutar?

"':Inna kisani boko ko irinta Yaron ardo..Murmushi innar tayi insha Allah zakiyi makaranta amma kijira lokaci...

": Sallamar dillaliya Dije.takatse musu fira.. Tazauna tana washi nagaji shigowar kauyen nan naku aekine ..


Gasu ba imani dan ma Allah na tsareni...saikuma fuskar tausayi sannu Amirah. .. Allah dai Yasaka miki wlh...

'Kodayake naji kishin kishin wai harda ardon Ku ake haye yara'"

"A sukwane mero ta danne bakin dillaliya...keni rufan asiri..karkijamun balae...

Yanzu yaushe zaki koma Amira nakeso kiwuce da it a....tunda kincemun lallai..Za'asata boko inda zaki kaita .....

" dije tace ae inhar tashirya yanzu zan wuce zakiga sako akai akai insha Allah....

Maimakon kukan rabuwa sai murna da Amira keyi zata bokoko....

Haka sukayi sallama suka durfafo hanya....mashin suka dauka zuwa bakin titi....mota takwashesu...Sai garin Abuja"...













*tafeesu CE*
[29/07, 12:28 p.m.] YSMN: *AIKATAU NE SILA*

NA

¥esmeen Tafeesu

Page 5 to 10

*Na sadaukar da wannan page En zuwa Ga TAFEESU NOVELS Inayinku sosai*


:'Sun sauka a matukar Gajiye...Itadai Amira sairaba ido.takeyi saboda kyan anguwar dasuke ...suke shiga'"

Washe baki tayi ta.fara raba ido.

Ahaka harsuka kai anguwar da dije take zama"Mai suna *JABI*

Wani matsagaicin gida suka shiga gidan hawa daya mai bene'

"Dije dillaliya tayi sallama...daya bayan daya suke zuwa suna gaidata'

Itadai Amira tana rakube agefe...saboda mamaki takeji yanda suke yawo kamar tsirara"

Sai sunkuyar dakai takeyi Alamun jin kunya"

Hararar ta dije tayi keni budemun ido munafuka meye baki saniba bayan kinji dadin shi? Kinsan me akeji""

Wata gambasheshiyar hajiya tayi sllama tashigo falon da murna Dije ta amsota"


Suka rungume juna. .Gaba daya Yan"Matan dakin suka fara gyara zama"saboda kowa nason hajia ta zabeshi...


Bayan sun gaisa Hajiyar gwal ta waiga gefen Amira. .waro ido takarayi...

Ke dije inakika samo wannan Abu haka ko gamo nai?

Tace... Kwantar da hankalinki..gida naje na darzota nace zatazo aekatau"

Kuma kinsan haka nake cemusu"

Uhmmmmm"Dije inason wannan Yarinyar gobe za"a daura mana Aure'

"Gaba daya falon yyi tsit saboda duk kyansu hajia taki zabensu sai wannan Yarinyar?

Koda yake suma sun yaba da kyanta"

"Dije ba'a son rantaba tace gaskiya hajia bazanyi wannan kasadar ba...gadai Amira nan kifara gwada nemanta"

.
Innayi haka banyi adalci ba. Intakara wayau saikuyi aurenku'
.
Murmushi hajiyan gwal tayi...naji amma banyarda kowa Yarabetaba?

Wannan ma banda iko saikin ijje komi nata tukunna".....


Badamuwa karki damu indai wannan ne...amma burin mahaifiyarta karatu zansata a boko".


"Hajiyan gwal tace zan aeko da mota gobe da duk abun dazata bukata" saidai akaira makarantar kwana"


Nizan wuce ga wannan ....naira miliyan biyu ne banfito da kudiba sainazo"

"Tunda hajia ta wuce kowa ke harararta a falon. Wannan Aljanar Yarinyar daga zuwanta"

Itakuma Amira dayake Allah yazuba mata wayau irin namu na Fulani""

Tunani takeyi dama akwai mata masu auren mata"

.
Washe gari takasance Monday ranar akagama komi Amira tafara zuwa makaranta".


"Amar yakoma Abuja cike da bacin rai" Dakuma dumbun zargin mahaifinshi' meyasa tsawon shekaru ake bidala Yakasa hanawa?

Meyasa hatta mahaifiyarshi anmata fyade yakasa Neman wayayi..?

Duka kauyen za'a iya kirgasu amma tabararsu tayi yawa...

Lallai inhar son samune Yakamata suma garinnan basajar shiganshi shida mutanenshi"

"
Yana bakin cikin kasa ceto rayiwar bayin Allah na kauyensu"



"Hajiyan gwal ce kwance daga ita sai wata Yaloluwar Riga da ita da babu duk daya


Gefenta wata Budurwace kwance ...hannu hajiya tasa ta lalubota" Amrah...tashi kiyi wanka muje inmiki shopping dinki"...


Shagwabe fuska tayi mummynah..bani kudin kawai naje nayi. Karkifita kije kisamu wata"....


Suna cikin drama aka kira wayar Hajiyan gwal"

Yes'shigo Alhaji...Wani tafkeken Alhaji ne Yashigo...Dakin'.....

Hajia ta taso tarikoshi....Katon banza haka Yabiye mata Yagama Yakoma kan Amrah....Dagyar hajia ta tureshi....

Tashi karka kashemun diya"Wata katuwar daria yayi..Hmmmmm

Hajiya zakiban aronta...zata rakani Dubai"

'"Shikenan ajimun da bbyta...

Mamaki Yakama Amrah tasan tabbas Inda Dane bazatabar Alhaji suyi tafiyaba...
Anya ba new bby tayiba?


"Amar zaune a falon gidanshi...Abun dunia Yadameshi....Rukky na gefenshi sai lallashi takeyi"


Haba my love. Kayi hkr kadainasa damuwa a ranka ni zantayaka yakar masu mugun halinnan a garinku insha Allah....a matsayina na Abokiyar aekinka:.

Idonshi ya kada yayi jajir...

Hannun shi tariko maicike da Taushi yayin da ya janyota jikinshi kamaar zai ballata ji yake kamar Yakoma cikinta"









*Tafeesu ce*
[29/07, 12:28 p.m.] YSMN: *AIKATAU NE SILA*

NA

¥esmeen Tafeesu

Page 10 to 15

"Yau amira tadawo a matukar' gajiye hakan tasa tundaga get...takwabe hular makarantar tata"

.
Gaba daya gashinta yazubo Yasauka a bayanta"

"Kwazo da hazakarta datayi tsawon shekara Uku' Shiyasa suka yanke shawarar ta rubuta Ssce kawai"

"':Haka tafado falon saidai Abun data gani...Yasata awani Yanayi Dan tun randa akamata fyade...


Takeso takara aekata Abun yamata dadi duk dacewar tasha azaba...

"Shekararta Yanzu tashiga ta sha hudu amma Wanda besaniba zaice takai 16 ko 17

,,,Kawarta Ummi kwance da wani katon Alhaji a kan kujera sai shafa juna sukeyi"

":Haka tafada daki a kasalance tana shiga taga tatarda Su ma hakan..

Fitowa tayi tanufi kicin ta dauko',Abun dazata sha..


Haka ta wuni sukuku'";

Gari na wayewa tayi shirin makaranta" Driver ba lfy haka tafito da niyar samun taxi...

Hartagaji da tsaiwa saiga wata hadaddiyar mota ta faka a kusa da ita"

Kai Yazuro Kan"wata baki latti ba kuwa zo in saukeki mana...

Tana dago ido gabanta yafadi itako ina tasan wannan guy din?

Haka Amar Yakaita har get. In antashi zanzo na daukeki karkibi kowa".....


Hmmmm ae za'azo daukata ok tom bani number enki. Tace banda waya'
.
Baki yarike alamun mamaki tom shikenan gatawa zankiraki inyaso inzanzo zanzo miki da wata in amsa wannan.

";Haka tashiga Makaranta cike da tunanin amar....nifagashi ko sunana bai tambayab..

Baima tsoron ingudu da wayar"?

Hajian gwal ne zaune tazo gdan ance. Ba'akai Amirah ba tahau masifa danme zakubar mun Bby a titi wlh karka yarda wani Abu yasameta...


Hajiya kiyi hakuri banda lfy ne.ina ruwana da ciwonka?
":

Suna cikin drama...motar Amar tashigo harabar gidan Yan'matan suna tsaitsaye saboda tayar musu da hankali da Hajiya tayi


Hankalinsu Yakoma wurin motar suga waye?

Hannun Amira Yariko D lfy kuwa nagansu haka?

Tace labari ne maitsawo barin inje ""...


Yadauko kwalin waya iPhone X yamika mata. Gashi zankiraki nahada miki komi...

" Ok barinje zanyi missing enka Dan'uwa


"Haka tafito a motar" gaba daya kallo Yakoma kanta.....

Hajia tayi kicin=kicin...


Read / Download AIKATAU NE SILA

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album