Join Our WhatsApp Group

DANGINMU NE Complete Hausa Novel Document by DANGINMU NE


DANGINMU NE

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 220282



DANGINMU NE

Reading Time: 18 Hours

Added On: 13, Sep 2023

Author: Jameela Jameey Æ´ar mutan Kankia ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : MANAZARTA WRITTERS ASSOCIATION

Author Phone : +234 816 050 8316, 07034464517

Book License : Paid

Category: Love Novels

File Size: 650 kb

File Type: doc

Views: 587+

Download: 411+

Last download: 16 hours ago

Description/Story: Na

JAMEEYc'þ

*MANAZARTA WRITER'S ASSOC.*

*_BISSIMILLAHIR-RAHAMANIRRAHIM._*
_________________
Supreme Court Kaduna shiru ne ya gauraye illahirin wajen baka jin motsin komai sai shashshe™ar kukan wata baiwar Allah,ga dukan alamu tasha kuka ta koshi dan ajiyar zuciyar ta kawai ke tashi a cikin Kotun,inda take shiWe numfashi a rarrabe gami da sauke wata irij nauyayyar ajiyar zuciya ta ´an sakanni kafin ta kalli Alqali tace."Ranka shidaWe dan girman Allah kasa mijina ya SAKENI."
tunda ta faWi wannan kalma ga Alkali bata sake cewa komai ba saima zubama Alkali rikitartun idanuwanta da tayi wa'anda basu da mararraba da garwa shi,Jira kawai take ya ba mijinta order ya saketa kamar yanda ta bu™ata, shima Alkalin zuba mata ido yayi yana nazarinta dan baya tunanin tana cikin hankalin ta idan kuwa tana da hankali to ta samu taSin kwalkwalwa na Wan wani lokaci dan ba yanda za'ayi mai hankali ya aikata abunda tayi,furzar da iskan bakin shi AlkaliPls

yi a hankali yace."Baiwar Allah ko zaki iya gayamani dalilin da yasa kike son mijinki ya baki takardar SAKI."? Murmushi tayi mai ciwo tana Wan rausayar da kanta kaWan,dan ta lura Alkali yana mata kallon sakara kuma marar hankali,maida dubanta tayi ga mijin nata wanda yake tsaye kamar gunki yana mamakin abunda take aikatawa yayin da idanun su ke cikin na juna kowa da kallan kallon da yakema Wan uwan sa a hankali ta sauke nata idon tareda wurga mashi kallon tsana."Saboda na tsane shi." Wannan karon kuwa zuface ta keto ma Alkali dan kalaman ta sun girgiza shi sosai,a hankali ya cire tubaron dake makale fuskar shi ya goge zufar dake keto mashi sannan ya maida tubaron,a hankali ya maida duban sa kanta yace."Ko saboda mi yasa kika tsani mijinki."?cikeda kosawa da tambayar da Alkali ke mata saboda ta lura yana son ya wuce gona da iri,akan case dinta ita tazo ne dam.kawao yaba mijin order akan ya saketa bawai ya dimga jefonmata tambayoyi ba kamar wadda tayi wani laifi cikeda takaici tace."Na tsane shi kawai kuma bani ra'ayin ci gaba da rayuwar aure da shi."wannan karan ba Alqali ba hatta mutanen dake zaune a Kotun saida kalamanta ya girgizasu."keko mi zaisa hakanan kice kin tsani mijin ki ko akwai wata cutarwa da yake maki wadda tasa har kika tsane shi."?ajiyar zuciya ta muka saukewa tace."Aa ko kaWan mijina bai taba cutata ba natsane shi ne saboda *DANGINMU*."

Saida Aqali ya gama yimatu kallo a tsanake kadin ya sauke idon shi akan mijin ta wanda duk zufa tagama keto mashi sai gogewa yakeyi baki Waya jikin shi yayi sanyi.tambayar da Alkali ya jefo mashi ce ta dawo dashi cikin hayyacin shi."Bawan Allah kaji abinda matar ka tace tana bukatar takardar SAKI daga gareka zaka iya bata takardar ta."Iskar bakin shi ya fesar mai zafin gaske yace."Ya mai girma mai shari'a gaskia banjin zan iya sakin matata."tunda ya faWi haka bai kuma cewa komai ba,yayin da take watsa mashi wani irin wulakantaccen kallo mai dauke da tsantsar tsanar shi a cikin kwayar idanin ta."Kai ko miyasa zakace bazaka saki matar kaba bayan tace ta tsane ka."? cikin Sacin rai yace."Saboda ina son ta kuma ina kaunar matata."jinjina kai Alqali yayi bayan yayi yan rubuce rubucen da zaiyi ya kuma cewa."Ka tabbatar da abinda kake faWa kuwa."?GyaWa mashi kai yayi sannan yace."Kwarai kuwa ina ma matata so na ha™i™a kuma banji zan iya rabuwa da ita."Baki Waya kan Alkali ya gama Waurewa duk mamaki ya ishe shi ya rasa ta ina zai fara wannan sar™ar™iyar shari'ar da zai tunkara ta ma'auratan."Ko minene dalilin da yasa kake sonta bayan ita kuma tace bata son ka,ta tsane ka."? Kalmar da mijin ya tsana yaji Alqali ya ambata wai matar shi ta tsane shi,a hankali ya kuma Waura mata rinannun idanun sa ko keftawa baiyi yace."Ranka shi daWe bakomai bane yasa tace bata sona ba,har take ikirarin ra tsane ni,saidan DANGINMU."Duk wanda ke cikin Kotun saida kanshi ya kulle kowa da kalar tunanin da yakeyi yana mamakin me yasa zatace a sake ta duk saboda Dangin su,da wannan tunanin ne Alqali ya kuma cewa."Baiwar Allah kinji abinda mijin ki yace bazai iya sakin kiba saboda yana sonki,ko zaki iya janye wannan kudurin naki."?wannan karan hawaye masu zafi sukai nasarar ziraro mata tace."Aa ya mai girma mai shari'a dan Allah kataimaka kasa ya sakeni."sosai take kuka marar sauti duk ta rikice."har ta gama magana Alqali na kallan ta kafin ya zare glass din idon sa yace."yau Talata Biyar ga watan July Shekara da dubu biyu da Ashirin da biyu (5/6/2022) Kotu zata Wage wannan zaman zuwa watan gobe iwar haka biyar ga watan takwas shekara ta dubu biyu da Ashirin da biyu (5/8/2022) insha Allahu. Dan gaka kafin lokacin Kotu ta umurci ma'auratan da suje su sasanta kansu kafin zuwan lokacin da zamu sake zama."Alqali ya buga Court stick yana tashi kowa ya mike tsaye bayan Alqali ya fita daga Kotu kowa ya fita.banda kananun maganganu ba abinda sukeyi wasu na ganin rashin kyautawar wannan matar ta tace mijinta ya sake ta bayan kuma yana sonta yayin da wasu kuma ke ganin cewa tana da nata dalilin na neman saki a wajen mijin ta,wanda wasu tawaga suka tafi wajen ta wasu kuma sukayi wajen mijin nata.banda kallon hadarin kaji ba abinda sukema junan su da tsantsar ™iyayya dake fita a cikin idanun su,da haka kowa ya kama gaban shi.
Tafiya sukeyi baki Wayan su,saidai wuri Waya motocin su suka nufa daga dangin nata har nashi suna isa bakin wani katafaren gate da sauri mai gadi ya buWe masu gate take suka kutsa hancin motocin su cikin wata katafariyar katuwar Estate da gani ta kwashi naira saboda ta gaji da haWuwa ga titina da suka bi ta kowa ce santa dake cikin Estate Win.wanda akaima inkiya da Maikaba Family Housing Estate Kaduna.suna shiga kowa yakama hanyar tafiya gida,gani nayi wannan matashiyar matar tayi parking motar ta cikin wani katafaren gida ita da wasu yan uwan ta,shima mijin nata wani katafaren katon gida naga yayi parking motar shi kusa da ta matar shi saidai da alama kowa gidan iyayen shi ya shiga tareda tawagar su.da alama baki Waya Estate din ba bare a cikin ta dagani duk dangi ne na jini.Koda ta shiga gidan su iske mahaifiyar ta tayi a falo zaune ita kaWai gaida ta sukayi saidai ko kallon inda suke batayi ba jiki sanyaye suka zauna ita da kannen ta.sai magana sukeyi a kan taurin kai irin na mijin ta daya ya™i sakin ta.takaici duk ya cika mahaifiyar su inda take masu kallan ta yaro kyau take bata ™ar™o,faWa tafara yi masu akan sun dameta da surutan banza da wofi ba shiri sukayi shiru,sallamar da mahaifin su yayi cikin falorn yasa kowa naba'a inda yake aikama ya'yan nasa wani irin kallon dayasa jikin su yakara sanyi ba Wayan su,bayan ya zauna ya aikama ´ar tashi wani irin matsiyacin kallo har saida cikin ta ya katsa tsabar ruWewa ba shiri ta mike tsaye tanansadda kanta ™asa bata kuma yarda ta sake haWa ido da mahaifin nata.Hanyar fita ya nuna mata ba alamun wasa a cikin kwayar idon shi,take hawaye suka fara tsere a saman fuskar ta batasan lokacin da zube guiwar taba tace."Abba dan Allah kayi hakuri kada ka koreni kabarni in zauna gida."cikeda da rauni ta ida maganar.wata muguwar tsawa ya daka mata wadda ta kara ruWar da ita yace"nan ba gidan ku bane muddin baki koma Wakin mijin ki ba,saina saSa maki!."tsoro da razana suka dirar mata tasan kwanan zance kuma tasan halin mahaifin ta ba shiri ta juya zata fita daga falorn sai kuka takeyi daidai kofar fita falorn sukayi karo da mijin nata.hakan yai sanadiyar nugawar zuciyoyin su atare,da kyal ya matsa daga bakin kofar yabata hanya banda kallan tsana data wurga mashi,murmushi yayi mata wanda ke dauke da tsantsar so kaunar da yakeyi mata.Maganar Abban su tadawo da shi duniyar shagala da ya lula."maza ku koma gida bansan kara ganin ku gidan nan."To Abba."yace batareda ya karaso wajen surukan nashi ba,juyawa yayi ya fita cikin katon compound din gidan kowa ya nufi lot din suka aje motocin su kusa da juna tana bude kofa zata shiga baisan lokacin daya riko hannun ta ba yace."Ummin Sadiq meyasa kika tsaneni miyasa kika daina sona dan Allah kada ki janye wannan kudurin naki kinji matata."bawan Allah kana ganin shi kasan yana cikin matsananciyar damuwa.Fizge hannun ta tayi daga rikon da yayi mata a zafafe tace."Kada ka kuma tabani kuma kasa a zuciyar ka bazan sake zaman aure dakai ba dole saika sakeni Abban Sadiq."tana gama faWar haka ta shige mota tayi mata key ta tafi.
Tsaye yayi kamar an dasa shi duk jikin shi ya mutu shima motar tashi ya shiga mai gadi ya bude mashi gate ya fita motar ta,na gaba shima yana biye da ita,tana isowa bakin gidan su ta danna horn da karfi,da gudu gate man ya buWe masu gate yana mata sannu da zuwa ko kallan shi batayi ba ta saka hancin motar ta cikin kamilin gidan nasu daya gaji da haWuwa har zai rufe gate din kenan yaga dannowar motar mai gidan nashi ta danno kai,da sauri ya ida bude gate jikin shi na rawa ya du™a ya gaida shi cikeda girmamawa sannan ya rufe gate din,tana fita daga mota da gudu ta shige cikin gidan Upstairs ta haye ta faWa Waki ta rufo kofar daidai ya shigo cikin falorn saida yaji rufe Wakin har cikin zuciyar shi.hakan yasa ya rufe idanun shi da suka sauya kala cikin kankanin lokaci.A hankali yake haurawa sama har ya isa bakin Wakin ta yafara knocking duk yanda yaso ta buWe dakin amman taki budewa."Heart beat come and open the door."cikin sanyayyar muryar shi mai dadin sauraro yake maganar.Kunnen shaggu tayi da shi kamar bada ita yake ba dan dole ya nufi dakin shi yanajin zuciyar shi na mashi masifaffan zafi.
Kwace take saman ™awataccen gadon ta,ta rufe idanun ta kamar mai bacci ba abinda ke mata yawo akai sai maganar mahaifin ta.A hankali ta ware manyan lulu eyes dinta da suka rine tsabar kukan da ta sha.A hankali ta sauko daga gadon ta nufi Bathroom ta sakarma kanta shower tun daga kanta ruwa ke sauka tana shide ajiyar zuciya Wai Wai tana gama wankan ta daura towel sannan ta tayi alwalla duk kamshi shower gel ya gauraye illahirin bathroom din da tsadaddan soap din da tayi wanka dashi,koda ta fita toilet a hankali ta isa bamin Press dinta ta fiddo gownt din material tasa sannan ta kabbara sallah tana gamawa tahau addu'a tana kai kukan ta wajen Allah. Shima a nashi Sangaren ya rasa yanda zaiyi da lamarin matar tashi ba Allah yasani yana matukar kaunar ta kuma baiji zai iya rasata saboda itace bugun zuciyar shi,idanun sa sun koma kamar rushi tsabar rikidewa da sukayi kamar zautacce ya fara magana." miyasa zakiyi manj haka? Meyasa zaki tsane ni Ummin Sadiq kawai saboda dangin mu shine zaki ce in sakeki bayan kinsan bazan iya rayuwa idan baki tare dani ba why Heart beat kiji tausayina mana.!"ya ida maganar cikeda damuwa yana kaima iska duka,zama yayi gefen gado yana jin kamar kanshi zai rave gida biyu Wayar shi keta faman ringing yana kallo har tayi miss call.Khalid ya baiyana sakan screen din yana kallo harta kuma tsinkewa dan baiji zai iya picking Call a situation din da yake ciki daga karshe kashe wayar yayi gaba Wayan ta yai wurgi da ita saman bed din...
____________
*_Is not for free it's 500 via 0777512438 Jamila Abubakar Bello Access Bank and show ur evidence via_* *08160508316/07034464517 thank you.*

Share
Dan lillah
c'þ

_*DANGINMU NE SILAR KOMAI*_

Na

JAMEEYc'þ

*MANAZARTA WRITER'S ASSOC.*

_*BISSIMILLAHIR-RAHAMANIRRAHIM.*_
____________________
*It's 500 via Acct no 0777512438 show ur evidence via 08160508316 Thanks>ØpÝ*
_Free Page 2_
Washe gari da safe zaune suke a falo,tareda kanwar mijin ta inda kowa ya maida hankalin su akan tv dake aiki,kana ganin su kasan hankalin su,na akan tvn a zahiri amman saidai kowa da abinda yake sa™awa a cikin zuciyoyin su.Ni'imtaccen kamshin turaren daya gauraye illahirin haWaWWan falorn ne ya sanar da ita fitowar mijin ta,saidai ko kallan inda yake batai ba bare har ya samu arzikin gaisuwar ta,cikeda kamala irin tashi ya zauna gefen ta yana maida duban sa akan tv da suke kallo."Abban Sadiq good morning."cewar kanwar shi Salma,ta gaishe da yayan nata cikeda girmamawa.Amsa yana sakin ™ayataccen murmushin da ya sake baiyana tsantsar kyawun sa da tarin kwarjinin sa."Heart beat ina kwana."ya gaishe da matar tashi yana binta da wani irin narkakken kallo mai kashe jikin wanda ake kallo,ita kanta saida taji kirjin ta ya Wan bada sauti ga wani irin kyau da haiba da yai mata,a hankali ta kaudar da kanta gefe dn bata iyaji zata cigaba da kallan sa hakan na kashe mata duk wani hope nata."Heart beat ba magana."?Still bata kula shi ba.murmushi kawai ya kuma yimata wanda ita kadai yake yiwa kwatankwancin sa.Salma dake zaune tana kallo amman sam bata ji dadin wulakancin da Antyn ta,kema Wan uwan nata ba,da haka ta tashi koma karamin falo ta zauna cikeda takaici.A hankali ya kuma motsawa kusa da matar tasa ya riko hannayen ta masu tsananin taushi da laushi yafara murzaqa a hankali yana aika mata kallan dake fita da tsantsar son ta a kowace da™i™a da yake fita da bugun numfashin sa zuwa zuciya saidai baikosa ba ko jin haushin share shi da matar tashi tayi ba yace."Ranki shi daWe yau ba magana ne kitaimaki marainiyar zuciiya kimin koda murmushi ne."zame hannayen ta tayo daga rikon da yaimata ta mike tsaye zata tafi cikeda gafin naman da baisan yazo masa ya fusgota ta faWa saman ™irjin shi,lokaci guWa bugun da zuciyoyin su keyi ya kara nunkuwa kowa na jin bugawar zuciyar Wan uwansa keyi,yayin da takeji kamar zuciyar ta zata faso kirjinta ta fito tsabar racing da takeyi mata,cikin kankanin lokaci muryar shi ta dakushe wani irin feeling ya taso mashi kasan tuwar jikin su daya hadu dana juna musamman yanda dukiyar fulanin ta ke gugan kirjin nashi."Help me with ur sweet voice pls!bazan iya daukan wannan punishment din ba,i beg of you heart beat!"da kyal ya ida maganar numfashin shi na fisga,yayin da
jikin shi ke kyarma a hankali duk kasala ta dirar mashi.ita kanta saida jikinta ya mutu da kyal ta tattaro dan sauran kuzarin jikin ta ta shiga turesa da Wan sairan karfi daya rage mata tace."matukar baka sakeni ba zaka taba jin samun farin cikin da kake nema ba agareni."saida yaji kalaman ta har cikin dodon kunnuwan sa suka bugar mashi ™ahon zuciya,a hankali ya rufe idanunsa da suka sauya kala zuwa jaja,ga Wacij kiyayyar da heart beat dunsa ke masa yanajin tsananin ciwon abun.a hankali ya budesu...


Read / Download DANGINMU NE

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album