Join Our WhatsApp Group

MIJIN BEAUTY Complete Hausa Novel Document by MIJIN BEAUTY


MIJIN BEAUTY

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 16381



MIJIN BEAUTY

Reading Time: 1 Hours

Added On: 18, Sep 2023

Author: Badeeyart Yusuf ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : Not Inserted

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 106.47 kb

File Type: txt

Views: 690+

Download: 170+

Last download: 5 days ago

Description/Story: [10/9, 3:47 PM] 🍬🛍💍Salma💍🛍🍬: [5/9/2016][5:14pm] An dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from www.dlhausanovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
__ .-.*.-.MIJIN BEAUTY.-.*.-.
BY BADEEYART YUSUF💋 1
GODIYA
Da sunan Allah mairahama maijinkai!" Dukkan Yabo da godiya sun tabbata ga Allah madaukakin sarki mai kowa mai komai. Wanda yayi dare yayi rana ya. Allah INA rokonka kamar yanda xanfara rubuta wannan littafi lafiya ,ya Allah ya Allah INA rokon ka kanunamin nagamashi lafiya."
Kura kurranmu dake ciki ya Allah kayafemana,
Allah kabamu ikon amfana da abundan ke ciki"
Godiya tamusan man gadukkan yan uwa da abokanin arxiki
Allah yabar xumunci.

_sadaukarwa_
Na sadaukar da wannan littafi nawa gare ki
_fa'izah Rabi'u maryarm usman_
Allah yabar xumunci.

_sharhi game da littafina_
Ban rubuta shiba Dan rayuwar wani ko wata kuma bance yafaru ga kowa ba
*hasashe ne*

_note_
Banyarda ba wani ko wata ta kwaikwayi yanda narubutashi ko canja wani abu aciki
Ko goge suna na
Mukula!"😊

*_banmanta dakeba antyna jannnah kina raina Kincan canci Yabo da jinjina agareni INA taredake ako dayaushe_*

_xanyi amfani dawannan damar wajen mika sakon ban hakuri gareku al'ummar *ss 3g* banmanta dakuba inatareda Ku bansaki liittafin *RAYUWAR SS3G* bane saboda inawasu yan' bincike2 agamedashi kukara hakuri._


Sakon gaisuwa a gareki tare da fatan Allah sanya alkhairii:
_Zainab nasir da angonta sa'ad musa_
Allah bada xuriah dayyaba.'

.-.*.-. *Mijin beauty* .-.*.-.
1-5
Axakafarshi keda wuya, akatafaren kofar gidansu yaji lasifikar wurin anata fadin:'
Alhamdulillahi!!!
Andaura auren
_marwan abubakar tare da amaryarshi shukurah Aliyu_

Mutanen wurin kowa sai murna yake ,ana farinciki banda marwan Wanda yayi mutuwar tsaye ,duk da baifahimci abunda kefaruwa ba awurin." amma duk gidan bawani marwan bancin shi, to ya Abba xaiyi haka shida yaune dawo warshi India daga karatu."
Fawzan ya katseshi dafadin oyoyo yayana, sannu da xuwa tare da amsar jikarshi sai abokinshi faruq yana fadin ango yasha mai😋😋 yanaga harwani kyau kayi kai gaskia xa ayi angonci awannan wuri !"😜
Marwan yace miyafaru naji a alama kamar ana daurin aure ko kani xaishige ne?"
Faruq yace bamuson iskanci frnd muje ciki!' Abba najiranmu,,,
Suka dinga kutsawa cikin mutanen wurin duk inda suka bi sai fawzan akema murna suna tambayarshi ina yayan nashi ango ?"yana nuna marwa saboda bakowa yasanshiba ahaka harsuka kai wajensu Abba suka gaisa anata mai murna da sanuu daxuwa."
Yadan fakaici idon mutane ya cewa Abba mike faruwa nifa bangane ba?
Abba yaji shi yayi banxa dashi yakira ,fauzan yace yauwa xo kakai yayanka dakin shiiyahuta Dan anjima akwai walima da xa ayii!"
Marwan yabi fauzan har suka isa dakin ya kalleshi tare dafadin ina Ummah ta?"
Fauzan yace ka futa xakugana ango ,'
Yace yawwa wai miyasa akacemin haka miye hala?'
Fauzan yace unhmmm🤗nimadai haka naji yafice
Yabar marwan da tunani 🤔."

_a cikin gida_
Can nahango su antyna jannnah anci kwalliya ancakare sai kamshi suke saiga afreen taje wurinta tanayimata magana a kunne komai jin gulmata😬banji misuka CE ba, haka na hankura na sunkuyarda kai ina kallonsu can naga sundunguma xuwa wani sashe na gidan,
Su Ummah sai hidima ake Momy baki bairufuwa tana aurar da gudan jininta."
Ina biye dasu anty jannnah naga sun ratsa wani katafaren parlo suka kutsa ciki ana bude kofar nahango wata yarinya wadda baxata wuce 18-19 yrs ba can kwance saman gadonta atsakiyar dakin ."
Afreen tahau gadon tana kiran anty shukurah kitashi mana kishiyarya
Can naji muryarta.' kasa-kasa tana fadin ki kyaleni afreen baxan iyaba ki bacemin da gani plx...
Anty jannnah ta matso tare da fadin lallai, shukurah kin ban mamaki ashe baxaki iya bin umarnin iyayenki ?"ba shi namiji ba'a samu matsala ba saike mace!" kiyi biyayya mana ta ta6a jikin ta taji xafi rau!" tamkar garwasu :'
Saiga Momy tashigo tana fadin kufito mana xa aje walimar ."
Tasaki baki lokacinda taga shukurah kwance tana rawar darii..
Takatse shirun da fadin mike faruwa haka anty jannnnah tace yakamata a kira doctor ya dubata !"
Momy takira doctor yaxo yayi dube2nshi yagama yayi mata allura da kyar, saiga daddy yana fadin kowa yawuce "
Momy tace yauwa dadyn afrin naceba abar shukurah gida batajin dadiba daddy yace what? Baxai yuyuba😳

``` deeyart yusuf```✍
[10/9, 3:47 PM] 🍬🛍💍Salma💍🛍🍬: .*._*.```MIJIN BEAUTY``` .*.-.*
By badeeyart Yusuf

.-.*.-.*.-.*.-*.-.
5-10


"Daddy yafara fada yana fadin," duk kicihinki ne kuma yaxama dole tayi biyayya a wannan auren!" Dan wallahi ko mutuwa xatayi sainakai gawarki a gidan marwan!" Kuma da ni kike zancen,
Ya idar damaganar tare da nuna ma Momy hanya,,,, muje afreen kema wuce ,"jannnah ta tsaya da ita harmudawo
Jiki bakwari suka fita
Shukurah kam sai barci Wanda yake tafiya da shashekar kuka, kamar babyn da tarasa mamarta!'

_a wurin walima_
"Wani katafaren asibiti ne naga mundosa muna kaiwa gate din na d'aga kaina tare da ganin mi aka rubuta asama
*marwan special hospital*
"Muka dinga shara gudu sai gaban wani katon hall muka tsaya a bangare daya na asibitin harwani murxa idona nake, Dan inkarewa wajen kallo !"
Ga jama'ah ancika anata hidima gabaki kala2!"
Chan naga daddy narada ma Abba magana naji haushi banji miyace ba ,"😙
Saidai naga Abba ya fara gabatar da da'nshi, marwan asaka makon, bakowa yasan shiba a karshe ya cigaba da fadin saidai wani hanxari baguduba a sa matar marwan cikin addu'ah Dan tawayi safiyar yau ba lfy!"💉💊
"Gaban marwan ya fadi' sai xarar ido👀 yakeyi."
"Saiga afrin da fauzan sunje wajen shi ,fauzan yagabatar da afreen a matsayin kanwar matar marwan." kuma diyar kanin Abba ."Marrwan yadanyi murmushi 😊sunka gaisa ahaka har aka watse."

_bayan andawo gida_
Daddy ya shigo dakin
shukurah yace ,"jannnah ki tasheta da anyi magariba xa akaita dakin mijinta.'
Anty jannnnah tace toh ,Abba.
Ahankali ta tada shukurah cikin sanyin murya."
Shukurah kilalla6a kitashi mana kiyi hukr ki gyara su Abba suna jiranki...
Da kyar ta dago idonta jajir dasu ta kalli anty jannnnah tare da fadin," kema kinbi bayansu kenan ?"
Anty Jannnnah ta dafata tare dafadin bahaka bane,,, bamuda lokaci yanxun kitashi kishirya xamuyi magana daga baya kinjko .🤔
Ahaka ta tashi ta shirya cikin atamfa pink da gyalen ta sai takalmi da wayarta."
Anty jannnah tajata xuwa dakin Abba."
Dakin shiru
Ummah takatse shirun da fadin mi akejira ne haka?" .Abba yace marwan?😳
Daddy yace to
Miyatsa yayi hk ?"
Saiga fauzan yashigo; yana fadin Abba yana gun abokansa fa sun xo dayawa naga sunata gaisawa akai amarya kawai."
Abba yace haka xa`ayi tunda dare yasomayii."
_anan akayiwa amarya huduba da sauransu akarakata gidanta_


_a bangaren marwan_
Yana dakinshi xaune saiga faruq yashigo tare dafadin;"
"Ango anshmai😀
Yanaganka xaune anan lfy❓
Marwan ya6ata face tare dafadin to ina kakeson ganina neyi sama ne❓
Faruq yayi daria haba abokina saikace ba namiji ba katashi mana muje, mukarbi amarya
Marwan ya xare ido😳wazai tarbi amaryar?' kai ni fa bani sukayiwa aureba dan wallahi ko yarinyar banson insani. nibanmasan yanda xamu xauna da ita ba yaja tsukii."mtsw!"
Faruq ya rufe mashi baki yana murmushi muje Abba nason ganin ka kajiko?"
Da kar yatashi xuwa gun Abba.
Faruq yayi mishi sai da "safe yawuce.

_a palorn Abba marwan ne xaune akan carpet, yana sauraren Abba da daddy suuna bashi amanar yar'su wani irin haushine yaturmike marwa miyasa xa adinga bashi amanar da baxai iya rikoba?" shikam ko yasuke jin son wannan yarinyar ne ❓❓ oho🤗
Abba yayiwa fauzan umarni da yakai marwan gidanshi.

_a gidan amarya_
Anty jannnnnah tayani duba anya kuwa acikin garin gusau muke?" murxa ido👀 👀 kai ina jama'ar deeyart novel's?" kutayani duban wannan flat house dai-dai su biu kowa da part dinshii da kofar marwan ta waje da ciiki gida yasha gyara
Alhmdllh!"
Adakin sis shukarah nafada inda na isketa lullube tasha kamshi da afreen agefenta tana lallashii ,"
Saiga fauzan ya bugo k'ofa harsaida natsorata, yakalli afrreeen da jajjayen idonshi yana," fadin ketashi muje afrren!" tace lfy kake yah mike damunka Ne wani Abu yafarune❓❓❓❓❓ tawatso mishi wadannan tambayoyin a lokaci daya."
Yace banda amsa inbakitashi ba nawuce
Yayi gaba🤗




Toh😳
Ko miyafaru tsakanin shi dmarwan?"🤔 Oho🤗 🤗
Duk sai kuna biye xakuji komai....!"

*_```by deeyart Yusuf ```_*✍
[10/9, 3:47 PM] 🍬🛍💍Salma💍🛍🍬: _*```MIJIN BEAUTY```*_

.*.-._*.15-20.*.-.*.


"Shukrah ce kwance saman gado, sai juyi takeyi ga yunwa tanajii." "Amma takasa attaka wani kwakkwaran motsi, da kyar ta tashi tayi wanka ,ga xaxxabi na neman rufeta." Aahaka ta shirya cikin atamfa pink, vatayi wani, makeup ba, tadai shafa maiii."Amma sai kace, tayi kwalliya,!"

Tana xaunawa a gefin gadon ta,taji ana kwan-kwasa kofar dakinta, wani irin tsoro,taji Wanda ya sakamar mata, firgita,yayi sanadiyar shedarta nashirin daukewa." Dan kuwa bata bukatar sanin kowaye mijinta," taji bugun yatsananta kuma takasa bude kofar," chan taji wayarta na ringing..... tana dubawa taga afreeen tad'aga......"

Hello sis kina bacci ne?" gani akofar dakin ki."
Shukurah taja wani gauron numfashi," tare dafadin nashiga toilet be,cikin sanyin voice, yanxun nafito ."
Ta bude kofar ."
Afreen tashigo dauke da kuloli na abinci."
"Shukurah tace alhmdllh daman yunwa nikeji," momyna fa?"
Afreen tace suna gaishe ki,harsun wuce kinsan hutun su affan yakare, yanxun haka suna hanyaa."
Afrreen tace INA yah marwan din?'
Shukurah tace yana dakiin shi,manah tana cikin magana sukaji tada mota afrren taleka ta window har ya wuce tace kunyi sallama ne?" shukurah tamike tare dafadin kincika son jin gulma inaruwanki tsakanina da mijinna?"......Afreeen tayi saurin katseta,but dan ranin hankali kuma,kike tambayata shi?" afrrenn ta ta qara wasto mata, wata, tambaya tare kware kwalooo ido👀 badai har kunfahimci juna ba ?"
"Shukurah tayi hanyarda take xaton nan Ne kitchen, tana shiga ko tagani tayi tsaye tana tsara irin kyaun kitchen din ,"tadauko plate da spoon ta fito ."
Suka dawo palo suka xauna ,taxuba abinci tafara affakawa ciki ."
Afrren ta ga takarda a saman table," Ashe shukurah ma tagani!' batadai daukaba
Afrrenn ta yunkura xata dauka shukurah tarigata ta dauka tare dafadin," may be mijina ya barta barii in ajemashii tayi dakiii tare da adana takardar.'"

_a bangaren marwan_
Tunda ya ji shigowar affreeen ya shiga toilet," yayi wanka ya gyara cikin manyan kaya ya fita."

"Ya kama hanyar gida ,
Isarshii keda wuya ya cikaroo da fauzan dake xaune a harabar gidan." fauzan yaga shigowar shi saidai kawai yadauke kaii, kamar baisan dashii ba;'
Marwan yagama parking:" yaxo wurin kanin nashii ya xauna," tare da bashii hannu suka gaisa ,"fauzan ya daure fuska saiwani cin maganii yakeyi saikace yaga sooopyyy😜 😜

"Marwan yayi murmushi, yace mikefaruwa little bro ?"fauzan yace bakomii, tare da tashiii yashige ciki ."marwan yabi vayanshii da kallo ."

Cikin rashin kuxarii ya mike tare da shiga gidan;' da sallamarshii yacikaroo da Ummah ,ta tarbii danta yawuce dakin Abbah suka gaisai," yana shiriin tashii Abba yace
Son ina maidaki ta kwana lfy ?" ya sosa keya tare da fadin lfylau take Abba." tamace agaishe Ku."
Abba ya washe bakii tare dafadin muna amsawa yar"albarka ."

Ummah CE xaune tana cikawa danta ciki tamkar Dan yaroo ." suna firan karatunshi, da kuma irin nasarorin da ya samu!" Tun da jiya, ba lokaci, daga dawo wa sai aure.

"Ummah tace yaushe ya'ta xata koma skul?"

Marwan ya Sosa keya, yana tunanin au ko dama bata gama scndry skul ba be?" Can dai yayi ta maza, inji mata!" tare dafadin may be on Monday." 😉
Ummah tace bakada tabbacii be?" ya daga kaiii," tare da saki zancen, ya dauko wani,
Tare dafadinn waifa Ummah nayii-nayi tagayaman inda mukeda relation takii wai intambayeki ita kunya take jii ?"😀😆
Keesoodeen kinji asharara ya sharawa Ummah karya .'
Ummah tanisa tare dafadin yanxunko xakaji da'na."😊


Ahhhhh deeyart fans kunjiii marwakooo😘

_deeyart Yusuf_✍
[10/9, 3:47 PM] 🍬🛍💍Salma💍🛍🍬: _```MIJIN BEAUTY ```_

.-.*.20-25.-.*.


"Ummah tanisa tare dafadin"
_nayi matukar farinciki a lokacinda naji bullowar wannan maganar ta aure."A tsakaninka da yar uwarka ,dankuwa nasan ko bayan ranmu xakuyii alfaharii damu .,"kuma kurike xumunci dake tsakaninku."
"Da baban matar ka da abbanku uwar su daya ubansu daya."

"Marwan yace Ummah 👀Abba bashikadai bane, yanada Dan uwa?" Ummah tace lallai yanada kani kamar kaida kaninka fauzan."
Saiga tsohe (ka karsu marwan)
"Tace nayi bakincikin raba kan ya'yana danayi." Domin kuwa nice sila tun mahaifinsu nada rai nafison abubakar ,kuma afili nake nuna mishi so shikuwa kaninshi banison shi !"saboda alokacinda inada cikin alii kanin mahaifinku, naxata mace CE xan Haifa." saiga namiji tun lokacin nadau tsana na axamai.' hargirmanshii da abun yawuce wurii alhaji babansu cewa da kakansu ,ta share hawaye marwan yace" Allah sarkii tsohee Ashe duk jarabarki. CE"! Ummah tace gidanku." Yayi murmushi, Tsohe tace kyaleshii najii laifina
"Yace to tsohe miyara ba su??
"Ta share hawaye tareda," fadin alhaji kakanku ya daukii aliii kanin mahaifinku ,tunda yaga baijin dadina." xuwa saudiya tun karatunshii harya aurii wata showa Arab Maman matarka kenan .!
Alokacin da alhajii xai rasu yabar wasiyar
_idan abubakar ya haihu, ya nemi Dan uwanshii ya hada xumuncii...


Read / Download MIJIN BEAUTY

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album