Join Our WhatsApp Group

KAWAR 'YATA CE Complete Hausa Novel Document by KAWAR 'YATA CE


KAWAR 'YATA CE

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 63402



KAWAR 'YATA CE

Reading Time: 5 Hours

Added On: 28, Jul 2023

Author: Sumayya A Shehu ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : GASKIYA WRITERS ASSOCIATION

Author Phone : Not Inserted

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 369.66 kb

File Type: txt

Views: 936+

Download: 448+

Last download: 7 days ago

Description/Story: 1/22/20, 8:07 PM - Messages to this chat and calls are now secured with end-to-end encryption. Tap for more info.
1/23/20, 11:24 AM - +234 706 211 8047: 💦💦💦💦💦💦💦
💦💦💦💦
💦💦




*KAWAR* *'YATA* *CE*




®?
*GASKIYA WRITERS ASSOCIATION?*
{ _Gaskiya ɗaya ce daga ƙinta sai ɓata, burinmu mu faɗakar da al'umma domin ribantar duniya da kuma lahira._ }


🎐 ```G•W•A```🎐
*_GASKIYA DOKIN ƘARFE•_*🏇🏼







Story & written
By
Sumayya A Shehu



Page 1




Kwance take saman wani makekin gado mai Kyau tana rerah kuka mai ban tausayi kamar ranta zai fita...

Takun da taji ne kamar za'a shigo wajan ta yasa ta k'ara karfin kukan da takeyi a hankali ya bud'e kofan ya shigo...


Ya kifeta da ido yana kallon ta a zuciyar shi na zafi saboda kuksn nata Jin shi yake kamar ana soka mai mashi a zuciya...


A hankali ya tako zuwa gare ta Yana hawa kan gadon, ta zabura ta mike kamar wata zararriya...


Sai kuma ta kuma fashewa da kuka ta dur kusa gaban sa ta hade hannayen ta waje daya tana cewa....


"Daddy dan Allah ka kyale Ni nayi rayuwata pls"

Tana fadin "Daddy Ni fa 'yar kace kada kayi min haka" Daddy ta fashe da kuka mai ban tausayi shikon...

Yana kallon ta tana kuka ji yake kamar ransa zai fita don duk duniya baya son jin kukan mace...

Balle ma na masoyiyar shi Koda ma abinda yake ma gudu kuma dai Babu yadda zaiyi da hukuncin ubangiji....


Yana cikin tinanin yaji Abu ya fadi daf, da sauri yaza bura yaga ko miye Ashe ita ce ta fadi sumammiya...


Hankalin shi ya tashi sosai da sauri ya k'arasu wajan ta Yana girgiza ta Amma yaji ko motsi Bata yi...

Jikin shi na karkarwa ya dauko ruwa ya shafa Mata Nan take tayi ajiyar zuciya shi kuma Yana ta fadin....


"Alhmdllh" tana dawo wa haiyacin ta ta zabura daga jikin shi a hankali ya fara magana yadda zata jishi...


"Fateema kiyi hakuri Wallahi bayin Kai na bane Allah ya riga ya rubuta sai na aure ki"

Ai kowa bai garasa ba ta kuma fashewa da kuka yana Bata hakuri Amma kamar ma Bata San da mutum a wajan ba....







Muje zuwa



Comment
and
share
1/23/20, 11:43 AM - +234 706 211 8047: 💦💦💦💦💦💦
💦💦💦💦
💦💦





*KAWAR 'YATA CE*




®?
*GASKIYA WRITERS ASSOCIATION?*
{ _Gaskiya ɗaya ce daga ƙinta sai ɓata, burinmu mu faɗakar da al'umma domin ribantar duniya da kuma lahira._ }


🎐 ```G•W•A```🎐
*_GASKIYA DOKIN ƘARFE•_*🏇🏼








Story & written
By
Sumayya A shehu



Page 2

Duk abinda yace har ya gama Bata dashi komai ba kuka take har bacci yayi awun gaba da ita....



Kwanci yar ta ya gyarama yaja mata bargo yara gemata haskin wuta ya ficewar shi...


Yana komawa kai tsaye part d'inshi ya wuce toilet yaje yayi alwalla ya shinfid'a sallaya yafara gabatar da sallah nafila yana kai ma Allah kukan shi.....



Yana haka har bacci yayi awun gaba dashi a saman sallaya.....


Kiran sallah farin ne yata dasu dashi har ita dan bawanda yayi bacci mai dad'i.....



Tana tashi da addu'a a bakin ta toilet taje ta d'auro alwalla ta fara gabatar da raka'atanil fajar kafin atada sallah .....


Tana kan sallaya daddy yashigo ya tasheta yagan ta har tatashi bai ce da ita komai ba ya fice....


Dan ko kadan bata d'ago takalle shi ba tana kan sallaya akatada sallah tashi tayi tayi sallah bayan takammala tafara azkar har gari yafara haske ...


Alamun za'a shigo wa d'akin taji dan haka da sauri tatashi ta kulle d'akin Alk'ur'ani tadauku tafara Karantawa ko zataji sauk'in abinda takeji ...


Koda ya k'arasa yaga takulle dakin sai yayi murmushi ya koma part dinsa yana shiga ya kwanta yana aikin tunani, dadai yaga tunanin ba mai k'arewa bane tashi yayi yaje part din Hjy Hadiza uwar gidanshi .....,


Da sallama yashiga falon Amma bata nan yak'arasa bedroom d'inta...,


Koda ya k'arasa tsaye yayi yana kallonta tashirya tayi kyau sosai idan kaganta ba zaka ce tana da shekara sama da arba'in ba, turare ta d'auka ta feshe jikin ta dashi tana kammalawa ta taku har gabansa da takun ta mai jan hankalin shi sai kace babu abunda kedamun ta.... ,


Tana karasu wa da murmushi tafara gaidashi cikin kisa da iya duniyan ce,


Shi Kuma yana amswa yana tambayar ta yasuka tashi ita da yaranshi ,

tace "duk Lafiya k'alau suka tashi ",
tak'ara da cewa ....



"Ya amaryar mu ?" yace "Lafiya k'alau take ", sai tace ' muje Berakfast dan nasan yunwa kakeji ka kira amarya kafin nakira su zainab", yace "tom...."


Tana fita yabita da kallo yana murmushi shima part d'insa ya koma yayi wanka yashirya yafito ...




Ba laifi koshi yayi k'yau yafi to cikin wata shadda Ash could tunda yafito Hjy ke sakar masa murmushi koda yak'arasu su Zainab da Ummi da Khulsum sunk'arasu suna fad'i, "daddy ina kwana ...."



Cikin fara'a sa yake amsawa da lafiya k'alau ya tambaye su yasuka tashi suma suka ce Lafiya k'alau Momy tajama sa kujerar dinning yazauna suma suka zauna.....,



Yace "ina Nabila take?", sai Mummy tace " k'ila bata tashiba", sai yace "Khulsum jekikira Antyn ki", tace tom....


Tashi tayi tatafi Mumy har tafara had'a ma Daddy tea ta kalleshi da kulawa tace "ina 'yata koma nace k'anwata tana fad'a", tana murmushi , yace "oh Allah nasha'afa .....",



Sai mummy tace "tun yanzu zaka fara barmin ita da yunwa koh..."




yace "A'a tuba nike, ayiman afuwa ", yana had'e hannayensa waje d'aya , Zainab ya kalla yace " taki ki kira ta ", tace " toh Daddy ",



Muje zuwa





Commet
Nd
Shaya
1/23/20, 11:48 AM - +234 706 211 8047: 💦💦💦💦💦💦💦
💦💦💦💦
💦💦




*KAWAR* *'YATA* *CE*




®?
*GASKIYA WRITERS ASSOCIATION?*
{ _Gaskiya ɗaya ce daga ƙinta sai ɓata, burinmu mu faɗakar da al'umma domin ribantar duniya da kuma lahira._ }


🎐 ```G•W•A```🎐
*_GASKIYA DOKIN ƘARFE•_*🏇🏼


Story & written
By
Sumayya A shehu


Page 3


Tashi tayi tatafi a hankali tafara hawa step step d'in, kuda ta kawo bakin k'ofar knocking tafara, jin ba'ayi magana ba yasa ta tura k'ofar falon da sallama ba kowa a falon yasa ta wuce bedroom.


Saman gadu tasameta kwance, ta k'arasa ta zauna bakin gadon tad'au lokaci kafin ,tace mata "kitasu muyi Berakfast ke kad'ay mukeji ra Daddy yace na kiraki,"



Hankali tafara bud'a idon ta wa inda suka kunbure saboda kuka, arazane zainab ta kalle ta Amma tadake tace "kuka Kika kwana kinayi kenan ?" ta tsare ta da ido fuskara ta had'e ba alamun wasa a tari da ita,



Hankali ta sake je fumata wata tambayar "Daddy ne baki so shiya sa kika kwana kina kuka ".?



Da sauri tafara gargiza mata Kai Tana kuma sanya wani kuka tana cewa "wallahi kunyar ku nakeji .zeey kuyi hak'uri wallahi ba lafina bane please"



Tana had'e hannayinta sai datayi kuka sosai kafin tayi shuru.


A hankali zainab take magana "tace kada kisama ranki damuwa dok abunda Allah ya k'addara mutum yayi to sai yayi ko yana so ko baya so ,Dan haka kitashi muje muyi breakfast in har bakisun muyi fad'a". Fateema tace " naji bari nashirya",



Toilet tashiga tayi wanka ta fito bata tsaya wata kwalliya ba.tasan ya material mai k'yau duk da batayi kwalliya ba tayi kyau , mayafi ta d'auku ta sanya ta taku wajan Zainab tace "muje ".


Kallon ta tayi har tasu tayi mgn Kuma tafasa tace muje,


Suka fara tafiya har zasu fita Zainab tace "dan Allah kisake jikinki kada Daddy ya d'auka dukanki akayi ", tana murmushi tana kallon ta,



Bata ce komai ba suka fara tafiya cikin natsuwa har suka sakko,


Tunda suka fara sakkowa hankali Daddy yakoma kansu har suka k'ars so, Zainab tajema ta kujera tazauna kafin itama ta zauna,


Tunda tazauna Daddy yakafeta da ido yanaji kamar ana k'ara mishi sonta a zuciyarshi,



Duk abunda yake Mummy na kallonshi Amma tayi kamar bata gasniba sai dai ita kad'ay tasan mitake ayyanawa a zuciyarta,


Tana Zama ahakali tafara gaida Mummy cikin natsuwa Mummy ta amsa da fara'a a fuskarta sannan tace "Daddy ina kwana", kanta na k'asa tana wasa da stones din mayafinta....


Ya amsa yana murmushi, akafara breakfast bakajin mutsin komai sai na cokali har sun kusa kammalawa Nabila ta k'araso tana ta yatsine fuska,



Ta gaida Mummy Daddy tazauna tana had'a tea ahankali Fateema ta d'ago kanta tace "Anty Nabila inkwana ",




Sai tayi kamar bataji ba kallon da Daddy kemata yasa mummy tace "Nabila baki gaida Antyn ku Fateema ba", sai da suka had'a ido da Mummy sannan tace " ina kwana"




Ta amsa tana murmushi


Tunda ta zauna bata ci komai ba, spoon d'in hannuta take ta juyawa da taga bazata iya ciba sai tashi tayi tana Kiran Alhmdllh , Mummy tace "badai harkin tashiba ", tace "Allah mummy na k'oshi", mummy tace "mekika ci ?", tace " naci Mumy ", tace "yayi zamu hudu anjima , "



Part d'inta takoma Daddy yana kallonsu baice komiba dan yasan baci zatayi ba shiyasa ma yace Zainab takira ta ,


Dan shi Koda yaje ba bazata zoba ..



Ahankali take tafiya har ta k'araso falon ta tazauna bisa kujerar falon d'akin tabi da kallo tana fad'in "gaskiya ankashe naira a wurinnan Kuma tasan bakowa yayi wannan aikin ba sai Daddy, dan tasan iyayinta bawani karfine dasu ba dazau yima ta haka ba,

Ita har mamakin daddy takeyi da ya rufe ido sai da ya aureta

Tunda tatafi Daddy yaji baza iya cin komai ,ba ,

To fah🤔

Muje zuwa





Commet
Nd
Share
1/23/20, 11:48 AM - +234 706 211 8047: 💦💦💦💦💦💦💦
💦💦💦💦
💦💦




*K'AWAR* *'YA TA* *CE*



®?
GASKIYA WRITERS ASSOCIATION?
{ _Gaskiya ɗaya ce daga ƙinta sai ɓata, burinmu mu faɗakar da al'umma domin ribantar duniya da kuma lahira._ }


🎐 ```G•W•A```🎐
*_GASKIYA DOKIN ƘARFE•_*🏇🏼


*Story & written*
*By*
*Sumayya A shehu*




*Page 4*

Amma bai nunana ba sai da akaiyi seconds sannna yatashi.



" yace Hajiya ni zan fita dan akwai wasu mutane dake jirana.





"tace to Alhaji Allah ya kiyaye hanya. "Yace ameen".har yakai bakin k'ofa zai fi ya sake wata maganar.

" Nayi man tuwa fah d'akin Fateema".

Hajiya tace tau sai da ya wuce tabishi da wani kallo.




Dan tasan ba abinda yaman ta yana dai sunne ya ganta .




Ta koma ta zauna inda yaranta ke zaune


Tana cikin tunani aka turo k'ofa da ido ya kafeta yana kallonta a hakali ya k'arasa cikin fallon yazo ya zauna kujerar dake facing d'inta ya zauna.



Yana kallonta kanta na k'asa sun d'auki lokaci a haka sai cen yace. "Kin tashi lafiya?".




kamar za tayi kuka, tace "Eh" jikinta na karkarwa.




Daya lura da hakan ya tashi zai fice har yakai bakin kofa yace. "Akwai kayan abinci a sashinki ki duba duk abinda babu idan nadawo ki gayamin".



Bai tsaya yaji mizatace ba yafice warsa.



Yana fita ta kifa kanta ta fara kuka, mai ban tausai sai da ta gaji dan kanta tayi shuru.



Alamun za'a shigo sashinta yasa tayi sauri ta shiga toilet wanke fuskar ta tayi sannan tad'auki k'aramin towel ta goge fuskar ta dashi sannan ta fito.





Kwance, ta sameta saman kujere kallo d'aya Zainab tayi mata ta maida hankalinta da wayar data keyi ..





Sai data kammala tace. "Kina can kina kuka ko?".

Hmmm miki ka maida ni hali batari da ta kalleta ba.




tace sarki kuka filon dake kusa da ita ta jefa mata. "5ace nice sarki kuka?". "Tace eh d'in".



Tace zaki gane suna cikin firar, sai ga Khulsum ta zo da gudunta ta fad'a jikin Fateema tana cewa. "Anty shine zaki tafi bandani". Ta fad'a kamar zatayi kuka.

Magana tayi mata tace.

" Lokacin dana tafi kina school shiyasa banje dake ba".





tace "To in zaki tafiya zaki je dani?".

Tace.

"Sosai ma".

Tace "Anty yau me zaki girka muna mai dadi?".




Tambayarta tayi da cewa. "Mekike son ci ? Autar Mummy".

Da murnushi a fuskarta tace yauwa ."Anty shiyasa nake k'ara sonki".

Fateema tayi mumushi tace. "Tuwun shinkafa miyar ganye". Fateema tace "Yanzo ko zamu shiga kitchen nida Zee.





Tace. "Yauwa Antyn". tace Anty harda kunun Aya kinji Antyna, irin na ranar nan tace naji zanyi miki har zata yi magana zainab ta daka mata tsawar da tasa kata yin shuru bata shirya ba.





Tace."Kuma baza a yiba". Aikuwa Khulsum ta fara canja fuska zatayi kuka Fatima tace. "Kada kiyi kuka, yanzu zan miki zo nan".




Tace. "To Auntyna nagode". tashi tayi ta fita tana murna.



Tana fita Fateema tace ma Zainab "Ki tashi mu shiga kitchen".tace "Wani kitchen Kuma?". tace "Dan Allah ki bari a kwana biyu kafin ki fara shiga kitchen nasan akwai gajiya a tare dake.





"A'a kitashi mutafi kinji kada Mummy tazo taga ba ayi komai ba.




Tace "A'a nasan zatasa ayi". Ta ce nida tasu muje tace tau naji Zainab ta kuma cewa kinsan yau friends d'in mu zasu zo koh.




Tace "Da gaskey?".tace da gaskey nake tace to tasu mu je dan nasan d'azu Aysha sunzo ba aikin daza muyi kinsani koh tace to muje.


Mummy ko tunda Daddy ya fita tako ma falonta tana ta zagayin...


Read / Download KAWAR 'YATA CE

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album