Join Our WhatsApp Group

KWAURON BAKI Complete Hausa Novel Document by KWAURON BAKI


KWAURON BAKI

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 2193



KWAURON BAKI

Reading Time: 0 Hours

Added On: 27, Jul 2023

Author: Sufy Al-huzaify ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : Not Inserted

Book License : Free

Category: Action Novels

File Size: 12.17 kb

File Type: txt

Views: 804+

Download: 130+

Last download: 8 hours ago

Description/Story: KWAURON BAKI
Na Sufy Al-huzaify
Ebook creat by Shuraih Usman
Ebook publish by www.hausaebooks.cf
Ebook din nan yazo maku ne daga shafin www.hausaebooks.cf
Kuna ziyarci shafinmu don samun sababbin littatafai
Ga duk wanda ke bukatar ebooks nashi ya samu shiga cikin wepsite namu sai ya turo mana da littafin ta Email namu hausaebooks@gmail.com


'KWAURON BAKI 1
BARKA DA SALLAH
sai faman bulayi yike yi acikin farfajiyar 'dakin ya kasa
zaune ya kasa tsaye ,
babban abin kuka ne ya same shi amma ya nemi hawaye
ya rasa ,
ji yije yi tamkar zuciyarshi zata tsage ta fito saboda
azalzalar da take ma shi ,
tun safe ya kasa chin komai abinchin Karin kumallon da
aka kawo ha'di da na rana ga sunan ajiye ya kasa ta'ba
komai aciki,ba zai iya chi ba saboda ba'kin cikin dake
manne a ranshi.
a chan cikin gida sun kasa gane matsalarshi tun jiya ,
gaba'daya ya canza daga asalin yadda yike da zarar an
tambaye shi sai yace kanshi ke ciwo hakan yasa suka zura
ma shi ido ba don sun so hakan ba,
hatta yayan mahaifiyarshi Wanda ke ri'ke da shi saida ya
tambaye shi amma ya kasa fa'di ma shi komai murmushi
kawai ya yi ya amsa da cewa babu Abinda ke damun shi .
ganin shirun na shi ya yi yawa yasa Haleemat ta shigo
'dakin na shi yarinyar da zuciyarshi ta kamu da tsananin
'kaunarta kuma yike ji a ranshi cewa matu'kar bai samu
nasarar aurenta ba zucoyarshi zata iya samun babban
lahani ,
sun shaku matu'kar gaske kuma akwai tsantsar nuna
damuwa da kuma kulawa a tsakaninsu wannan
kusanchin nasu yasa soyayyarta ta mamaye shi ya zamto
cewa a kullum burinshi bai wuche kasancewa tareda ita a
karkashin inuwar auratayya.
cikin natsuwa ta isa gareshi ta zauna nesa kadan daga
inda yike zaune ya rafka uban tagumi yana sa'ke sa'ke .
"Yaya Faruk Ashe kusancina da kai ba shi da wani amfani ,
Ashe ni ce na dauke ka na baka babban matsayi irin na
yaya da kanwa amma kai awajenka ba haka bane "
ta fa'da tana kallon shi tareda nazarin yanayin fuskarshi.
ya 'dago kai ya kalle ta yana mai 'ko'karin 'kago
murmushi amma hakan ya citura saboda ba lokacinshi
hakan bane
"kinada babban matsayi awajena Haleemat duk yadda
kike tunanin kimarki awajena ta wuce nan ,
don Allah kada ki kasa yi min uzuri "
" to menene matsalar yayana?
ko dai Sa'adiyyar ce ta 'bata maka rai?
ko cewa ta yi bata sonka ne ?2
" to menene matsalar yayana?
ko dai Sa'adiyyar ce ta 'bata maka rai?
ko cewa ta yi bata sonka ne ?
ko wani Abu ne ke faruwa da ita Mara da'd tin ji
don Allah ka sanar da ni,
uh dai ka 'ki nuna mana ita koda a photo ne"
wannan karon cikin murmushi take magana,
murmushin da ke fizgar zuciyarshi duk sa'ilin da
take yin shi" to menene matsalar yayana?
ko dai Sa'adiyyar ce ta 'bata maka rai?
ko cewa ta yi bata sonka ne ?
ko wani Abu ne ke faruwa da ita Mara da'd tin ji
don Allah ka sanar da ni,
uh dai ka 'ki nuna mana ita koda a photo ne"
wannan karon cikin murmushi take magana,
murmushin da ke fizgar zuciyarshi duk sa'ilin da
take yin shi.....
3
"Ai kece sa'adiyyar da nake so ban sanar dake
ba,
acikin zuciyarshi ya fadi hakan amma a zahiri
cewa ya yi
" akwai Abinda ke faruwa da Sa'adiyya zan sanar
dake zuwa gobe Kanwata amma don Allah kada
ki nemi alfarmar in sanar dake yanzu bana son
ki nemi alfarma in gaza yi miki ita"
"shikenan Allah ya kaimu goben lafiya,
amma meyasa da nazo na kiraka Ku gaisa da
isah jiya kace min ga kanan zuwa amma kuma
ka'ki fitowa ko bai yi maka bane in rabu da shi?"
ji ya yi tamkar ta kafta mai gatari a kahon
zuciyarshi dalilin ambato sunan mutumin da
yafi tsana fiye da komai saboda burinshi na
auren wacce yike matu'kar so fiye da komai a
rayuwarshi ,
hasalima dalilin baikon da aka yi musu kwana
biyu da suka wuce shine musabbabin samun
kanshi a wannan mawuyachin halin da ya tsinchi
kanshi
hakanan ya daure yace
"a'a ya yi mana kun dache da juna na so fitowan
kuma kaina ya takura min shiyasa ban fito ba
kiyi hakuri idan hakan ya 'bata miki rai"
"hmmm ba komai yaya Faruk nasan ba zaka yi
hakan do gangan ba ,
shikenan sai goben"
ta fiche daga dakin tana murmushi .
tana fita wasu zafafan hawayen kauna suka rine
ma shi fuska a haka ya kwana bai ko runtsa ba,
tunda safe ya harha'da kayanshi kaf acikin
akwatu ya yi rigingine akan katifarshi hotunan
Haleemat yashe a kusada shi ya yi lamo Kamar
mai yin barchi.
ta yi sallama har sau uku amma ba ji ba hakan
yasa ta turo 'kofa ta shigo dakin kai tsaye inda
yike kwanche ta nufa motsin tafiyarta ya dawo
da shi daga zurfaffan tunanin da ya shiga
hawayen dake sauka kan kumatunshi suka
cigaba da sauka bai bata lokacinshi wajen
sharewa ba domin yasan ba daina zuwa zasu yi
ba.
turus ta tsaya cikin kaduwa da razana domin
tunda take da faruk yau shekara uku kenan bata
taba ganin Abinda ya razana shi ba ballantana
har ya sanya shi zubda hawaye hakan yasa ta
tabbatarwa da kanta cewa ko menene babban
al'amari ne.
"yayana menene dalilin zubar hawayenka ?"
bai ce ma ta komai ba illa mi'ka hannunshi da
ya yi ya 'dakko hotunanta masu tarin yawa ya
mi'ka ma ta.
cikin kyarma da rawar hannu ta karbi hotunan
ta fara dubawa saidai Abinda yafi razana
zuciyarta da kuma bata mamaki shine ganin
cewa duka hotunanta ne,
cikin rashin fahimta da kaduwa tace
"wadannan ai hotunana ne yaya Faruk,
menene ala'kar damuwar da kake ciki da
wadannan hotunan nawa?"
" a yau ne zan fallasa miki sirrin dake zuciyata
dangane dake ,
kullum burinki bai wuce in nuna miki Sa'adiyyar
da nake so alhali kece Sa'adiyyar,
Haleemat ke ce Sa'adiyya kin ga kenan ba 'karya
na yi ba dukkan Haleemat ana kiranta da
Sa'adiyya"
suka 'kurawa juna ido na tsawon da'kiku kana ya
numfasa ya cigaba da magana
"Abinda ba ki sani ba shine saboda ke na zo nan
garin naku karatu dukda cewa na gama tun bara
amma hakan bai sa na tafi ba saboda bana jin
zan iya samun natsuwa idan nayi nisa da ke ,
na da'de ina dakon 'kaunarki saidai babban
kuskuren da nayi shine KWAURON BAKI hakan
yasa har wani ya riga ni bayyana miki Soyayya ,
ki sani ina matu'kar 'kaunarki Haleemat,
ba zan iya jure cigaba da ganin wani na zuwa
wajenki ba hakan yasa na yanke shawarar tafiya
in barki ba don raina ya so ba ,
saidai ki sani komai zai iya faruwa da ni
matu'kar na rasa ki a matsayin matata"
tunda ya fara magana jikinta ya yi sanyi,
yanzu ne ta fara tuno irin yadda kawayenta ke
fadi ma ta cewa Faruk sonta yike yi saidai ta
gaza gasgatawa saboda bai furta ma ta ba ,
ta 'dauka cewa shakuwa ce kawai Ashe lamarin
ya fi karfin tunaninta.
"baka yi mana adalchi ba Faruk,
meyasa ka kasa fa'di min cewa kana so na?
meyasa ka aikata wannan babban kuskuren?
cikin muryar kuka take magana ,
ta juya ta shige cikin gida tana ji yana kiranta
amma ko waiwayenshi bata yi ba.
karshe
sufy Al-huzaify
KWAURON BAKI
Na Sufy Al-huzaify
Ebook creat by Shuraih Usman
Ebook publish by www.hausaebooks.cf
Ebook din nan yazo maku ne daga shafin www.hausaebooks.cf
Kuna ziyarci shafinmu don samun sababbin littatafai
Ga duk wanda ke bukatar ebooks nashi ya samu shiga cikin wepsite namu sai ya turo mana da littafin ta Email namu hausaebooks@gmail.com


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels
...


Read / Download KWAURON BAKI

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album