Join Our WhatsApp Group

BANGON DUNIYA 1 to 4 Complete Hausa Novel Document by BANGON DUNIYA 1 to 4


BANGON DUNIYA 1 to 4

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 26126



BANGON DUNIYA 1 to 4

Reading Time: 2 Hours

Added On: 17, Sep 2023

Author: Ismail Abdullahi ,

Ebook Compiler : Shuraihu Usman

Author Group : Unknown group

Author Phone : Not Inserted

Book License : Free

Category: Adventure novels

File Size: 172.94 kb

File Type: txt

Views: 1057+

Download: 285+

Last download: 7 days ago

Description/Story: compile by SHURAIHU USMAN
BANGON DUNIYA
Littafi na Daya 1
Na Ibn Abdullahi
Complet
Ebook creat by Shuraih Usman
Ebook publish by www.hausaebooks.com.ng
Ebook din nan yazo maku ne daga shafin www.hausaebooks.com.ng
Kuna ziyartar shafinmu don samun sababbin littatafai
Ga duk wanda ke bukatar ebooks nashi ya samu shiga cikin wepsite namu sai ya turo mana da littafin ta Email namu hausaebooks@gmail.com
,,,,#BANGON;;;;#DUNIYA PART 1A,Bayan gushewan yakin Duniya bayan mutuwar sarki Kurungu kura maicefanen almuru birida gatari kashemegona kowa yabishi xaiyi asara inbayi takudiba toxaiyi taransa duniya taxauna lafiya andaina yake yake Bayan gushewar shekaru tururu sai abinjiya yadawo xubadda jinI yayawaita yake yake yawanzuakowani sassa na duniya hakan tafarune sakamakon kururuwan bokaye cewa akwai Sarkan Sarki Kurungu tafadi ayanki Nahiyar Shammace yayin fadansu nakarshe da samarin askandariya itawannansarka itace sirrin sarki kurungu Karfinsa tsafinsa hatsabibancinsa duka,sunta,allakane awannan shu,amar sarka Masana suntabbatarda cewa badan Axifaa tainasaran cire wannan sarka awuyan Sarki Kurunguba toda baxatai nasara akansaba komai tsanani tofa shine bokaye sukai Shelaaduniya cewa duk wanda yamallaki wannan sarka na Sarki Kurungu mutun ko,alja tofa xaixama gagarabada kuma sai yagallabi aljanu da mutanen duniya sannan sai yamulki duniya bakidaya dankari wannan furuci shine yahassala maxaje gamida tunxura manya jaruman duniya bokaye sarakuna aljannu da mutane suka kwallafa ransu akan wannan Sarka sukai rantsuwa sai sunmallaketa koda xa,amaimaita yakinduniya sannan xasubi Sarkan dun inda tadosa kodako Takai BAGON DUNIYA Dan daxon sadaukan aljannune suka sauka adajin nahiyar Shammace domin mallakan Sarkan sarki gurungu, sarkace memutukar hadari domin dayawa dagacikin mutaneda aljannu sunganta amma abin takaici daga sukaimatahannu xasudauka sai tabace kokuma mutum yakama da wuta take zaikone kurmus wani gawur tacce aljani mai suna Gusruf yasauka anahiyar Shammace inda yakama neman Sarkan shida tawagarsa inda suka dukufa wajen neman Sarkan saida suka shafe kwanaki dari tara da sittin suna binkican Sarkan kwatsam alja Gusruf yai arangamada ita akogon wani Dutse yamika hannu xaidauka Sai sarka tarikida taxama,kumurcin maciji takawo mai sara caraf aljani Gusruf yakaima macijin raruma yadamki kan maciji dankari aisai yaji kamar yadamki wuta wani masifaffen xafi yarashi bisa tilas yasaki maciji Baidandarabayakaima macijin raruma yarikida yaxama wani murgujejen xaki namma aljani yafadamai kai saida Sarkannan tarikida sama dakala dari daga nau,in abubuwan bantsoro amma aljani Gusruf yaki tsorata,yature sai yadamki sarkannan akarshe Yainaran rike Sarkan tatabbata ahannunsa Yajiwani sabon karfi yashigeshi yajicewa kamar xai iyayakan mutanen duniya aisai yatakarkare yakwarara ihu ihunda yakarade Duniya bakidaya Duwatsu sukamafarfashewa bishiyoyi sukarika kakkaryewa rafuka sukarika toroko sunatsiri asama dabbobi aljannu damutane suka shiga ciki tashin hankali lokacin da aljani Gusruf yabayyanaafili sai aljanu sukarika yimasa sujjada inda namun daji suka kewayeshi alfahari yashigeshi girmankai yakamashi yaji kamar shine ke mulkin duniya totundaga rananda,aljaniGusruf yamallaki wannan sarka yashiga tashin hankali domin miyagun aljannu da shaidanun mutane marasa adadadine suka rika kawomai hari domin surabashida Wannan Sarka watarana yana cikin tafiya sai yaji ankira sunansa yawaiga sai yai arbada Mahaifiyarsa tana xubar hawaye Gusruf yanufeta damurna yanacewa kiyi farinciki mahaifiyata naxama xakaran duniya dominnamallaki Sarkar ajali Sarkar Sarki Kurungu maiduniya mahafiyarsa tadakamai tsawa tace kaiwawa mahaukaci lallai katsaya a indakake kada kariso guna kagogamin masifaGusruf yace haba mahaifiyata keda xaki murna meyasa xaki nuna bacinranki tace kai wawane yakaidana inamai baka umurni amatsayina na mahaifiyarka lallai kajefar da sarkannan aljani yakwarara ihu yace ina baxai yuwuba tace tokuwa xaka mutu kasani yakai dana lallai ita wannan sarka babu wanda xai iya kwanaki talatin da ita batareda ya hallakaba tabbas hatsabibancin sarkan da kwankwaman dake jikinSarkan,yawuce sanin mutanen duniya Aljani Gusruf yace to,itakenan babu wanda zaiyi amfanida ita bayan mutuwar sarki Kurungu tace akwai mutukar xaka iya tsira daga miyagun harin da jama zasukawoma natsawon kwanaki talatin tokuwa Sarkan xata xama mallakinka har abada saidai baxaka iyaba danalallai akwai manyan sarakuna da hatsabiban bokaye da jarumai da sadaukai mata da maza dakuma miyagun halittun duniya daga jinsin mutane da aljannu daxasu tunkariduk wani mahalukin da Sarkannankehannunsa tadaga murya tace tabbas babu wani mahaluki daxai iya kubuta daga sarrin wannan miyagu halittu naduniya Aljani Gurdus yakalli sarkannan yakalli,mahaifiyarsa yace yake mahaifiyata Shin,ita wannan sarkan a,inatadace daxama aljana tace zata xaunane kawai awuyan wani karamin yaro maisuna KAIRUF shima kuma zata xaunane awuyansa domin shine xaikaita maxauninta jurhum, aljani Gusruf yace inane Jurhum tace wani kogon tarihine dake BANGON DONIYAaljani Gusruf yace shin yaron jarmine ko hatsabibine koko wani Shahararran matsafine aljana tacekasani yakai dana shi wannan yaroba jarumibane kuma ba matsafibane sannan baida wata hatsabibanciko baiwa aljani Gusruf yakwarara ihu yace haba mahaifiyata tayaya xaikubuta daga sharrin sarakunan aljannu da mutane sadaukai da Jarumai miyagun halittu duk bazasu kyaleshiba aljana taidariya tace tabbasyaro kairuf xaikasance cikin masifada bala,i gamida tashi hankali tabbas matsafa da sarakuna zasudanamasa tarko domin bokaye Suntabbatar dacewa duk sarkinda yainasaran kame yaro kairuf har yaron yaikwanaki Talatin amasarautansa to sarkan zataxama mallakin wannan Sarki Aljani Gusruf yace tokuwa Kairuf baxaiyi nasaran kai Sarkan BANGON duniyaba Aljana tace zaikaita Domin xaisami kariya daga wasu jaruman maxaje bakwai wanda akemusu lakabida DAKARUN ZUMUNCI tabdiiijam nayi kicin#BANGON;;;#DUNIYA PART ONE BAljani gusruf yakalli mahaifiyarsa yace ya ummina shin suwaye Dakarun xumunci tadakamai tsawa tace kai wawa kacire sarkannan kajefar tunkafin Bala,i yasauka akanka aljan Gusruf yacire Sarkan awuyansa yakamar xaijefar amma sai yakasa kayya rashin sani lallai yafidare duhu domin dayasan masifan daxata sameshi datuni yaiwurgida itaaiyana kallon Sarkannan saikawai yaji saukan takobi ahannunsa kil asare hannun masifa wanda yasarehannun daban wanda yawuce Sarkan daban domin aljani Barma shine yakille hannun Gusruf itakuma matsafiya Mandubiya tawafce sarkan taisama turkashi wannanshi akekira balbalin bala ii domin lokacinda Mandubiya tai sama da Sarkannan hatsabiban mutane da,aljannufiye da miliyan guda sukaiFiffike subi bayanta domin sukwace sarkannan nanfa akasa tsere aljannu sukasata atsakiya sai gurnani sukiyi itakuma tanatsaye asararin Samaniya tanarike da Sarkar ajali Wani aljani yadakamata tsawa yace kekaramar shaidaniya maxaki mikomin sarkannan tunkafin mutuwarki tariskeki Mandubiya tabushe,dadariyatace kai wawa kasani rayuka fiyeda miliyan gudane awanna guri kuma kowa burinsa dayane yamallaki wannan Sarka tadaure fuska taceto bubu mairabani da wannan sarka saidai innamutu aikafin takai karshen xancanta tuni wani Sadauki yasokamata mashi akirji yafasa kijintakwarara ihu tasaki Sarkan, Sarkan tasulmiyo kasa hoho namfa bakidaya aljannu da mutane akabiyotakowana kokarin yakama Sarkan domin taxama mallakinsa aisai yaki yasarke ashiga masayan takubba gamida feshida wuta, sama tarikice tai jajur karajin maxa da hargowa yagauraye ko,ina gawawwaki sai rikitowa kasa sukeyi, abisa rashin sa,a sai Sarkannan tafada kogin Bahar Xum wani katon kogine wanda yake cike dakwankwamai dahatsabiban Halitu marasa adadadi dankari Sarkan nafadawa ruwan yakama toroko yanawani xillo gamida turiri yarikide yai Jajur nanfa Tawaga tawagan Sarakunan aljannu suka Kafa ssansanin maxaje agabar tekun Bahar Xumm sannan kowani bangare yaja daga babu wanda ya,isa yashiga wannan sai Mutanensa,wannan buri shine yahaifar da yaki maitada hankali inda akarika asaran rayukan maxaje gamida xubarda jini kuma Akarasa ma,iya kusantar ruwannan domin duk wanda yatunkari Bahar Xhumm toyaxama tarihi domin hatsabiban mutane xasumai ruwan kibau tuni bakin tekun yaxomo gabar mutuwa domin duk irin kisan da akema jama,a tobabu karaya dada kutsokai Aljannu da mutane sukeyi burinsu,dayane sumallaki Sarkan ajali, Sarkan sarki Kurungu yayin da ake tsakiyar wannan bala ine sai akaji akwarara wani sakaran ihu wanda yakarade dajin bakidaya hankalin aljannu da mutane yakara tashi yadugunxuma kawai sai ahangiwani Dunkulallan farin Haske daga sararin samaniya yana yowa kasaBakidaya yaki yatsaya cik kallo yakoma Sama hankalin Jama,ar aljannu da Mutane yaisama sannu ahankal hasken yadira akasa aisai wani murjejen katonBasamuden Sadauki,yabayyana shida tawagarsa na dakaru dubu goma Sadaukin yakwarara ihu yadakama jama,ar gurintsawa yacekai tsinannu tanbadaddu maiguri yaxo saimai tabarma yanade domin Sarkan ajali mallakinane,nine magajinta Kai wani Sarki daga sarakunan Bil,adama yadakamai tsawa yace wayekai kumamekake takamadashi daxakace Sarkar,ajali nakane Sadaukinnan yabushedadariya yace sanina bala,iine ganina masifane jin sunana kawai kansanya kasa girgixa yanuna Sarkinnan da yatsa take wata wuta taje takone sarkin da mutanensa bakidaya Sadaukinnan yakara kecewa dadariya yace shin akwai mai bukatan sake sanina koko tsoro yakamaku kamarmata Wannan kalamai yafusata Sarakunan aljannu da mutane,aisai maxaje sukai kuwwa gamida kururuwa sukai kan sadaukinnan dankari Sadaukin yadunkule hannu yadaki kasa takekasa takama rawa tana girgixa jama,ar aljannu damutane sukarika ruftawa suna hallaka kaico yaki yasarketsakanin jama,a da Sadaukinnan nanfa yarika sauke musu kwandon bala,i yarika sare kawunansu gamida barke tunbinsa hakama dakarunsa suwanxu suna daukan rayukan,aljannu da mutane kamar barnar iska tsananin masifa duk inda sadaukinnan yasagaba saika maxaje sundare shikuma sai yafesa musuwuta take sukone kurmus wani lokacin hartashi sama yakeyi yana mayayyafin wuta idan hatsabibancinsa kuma tamotsa sai yakasukamar kashi dubu tako,ina shine kexuvar da maxaje kayya yaki yai yaki gururi yahargitse yadame aikoda masifa tai masifa sai Dakarun aljannu da mutane sukajada baya gamida gyara tsayuwansu kowani bangarena Sarakunan aljannu damutane Sadaukinnan yaimusu mummunan barna tabbas Sadaukinnan yafurgita maxaje inda sufara mai kallon Iblishi amaimakon Dan,adam sadaukinnan yakarema jama,ar dake kewayan tekun Bahar Xhomm Kallo yaga kowanne afusace yake domin yaimusu mummunan barna Sai yabushe da dariya akarke yakwarara ihu yacekai jama,ar aljannu da mutane shin xakui mubaya,ane agareni koko saina Koneku bakidaya Wani sarki daga sarakunan aljannuyace kaiyaro barimurna karanka yakama xaki shine ajalinka wanene kaida xamuimaka mubaya,a Sadaukinna yakwarara ihu yanuna sarkinnan dayatsa takewasu gayyar kananan kwari bakake masutashisuka yanyame sarkinnan shida Jama,arsasukacinye namanjikinsu sukacinyi kasusuwan tabdijan tsoro yakama kowada kowa Sadaukinnan,yadagaMurya yace kai tsinannu lallai kusani nine Sarki KAUSHATU dan,KAN,ANA tunku maikai yaro makisa,Bakaki karya maxaje Jinkan Sarki Kurungu Kura maicefanen almuru biri dagatari kashe maigona kowa yabishi xaiyi asara kobaiyi takudiba zairasa Ransa Wohoho aijama najinhaka aljannu da mutane Sai suka xubarda makamansu suka xubekasa sunama Sarki Kausatu d Kan,anaTunku,maikai yaro Makisa Sujjada TADIJAM ABINJIYA YADAWO NAFECE¥#BANGON DUNIYA PART 1C¥ Bakidaya dakarun aljannu da mutane sukai mubaya,aga Sarki Kaushatu dan,kan,ana yadubesu yabushedadariya yace lallai kunacikin yardata kumakuna cikintsarona take maxaje sukahada Sahu Sarki Kaushatu yace kowa yasaurara yanxunnan xamu sanya fararen aljanu kwararru afanni yankayi ateku su Tsunduma tekunnan domin Dauko Sarkar ajali take yasabi karanto wasu kalamai na surkulle take saiwasu aljannu masumutukar tsawo suka bayyana yawansu yafi karfin irga sukai gaisuwa Ga Sarki Kaushatu Yacekai gwanayen Ruwa lallai kuwatsu acikin tekun Bahar Xum kunemomin Sarkar ajali atare aljanunnan sukace angama Jikan Kurungu kawaiSaisuka afka cikin ruwanan take sukunna nutso cikin ruwa akadaina ganinsu take Ruwan tekun yarika toroko yana ammbaliya aljannuna sukadama ruwannan yai bakinkirin saida aljannunnan sukadauki tsawon sa,a uku sunaneman Sarkan ajali amma babu labari suka futo babbansu yadurkusa agaban Sarki Kaushatu yace kagafarcemu yashugabammu lallai munxagaye ilahirin wannan kogi amma babu alaman Sarkan Ajali acikinsa aisai Sarki Kaushatu yakwarara ihu yace karyane lallai yau komai dake cikin wannanteko sai yabayyana take yasabi karaonto tsatsuba yanacika yana batsewa yanawani damdam yafara canxa kala yaibaki yai kore idanunsa sukai jajur sai yatakarkare yafasa ihu yanuna tekun dawata jar sanda dake hannunsa dankari Tsafi gaskiyar maishi take wani jan haske yafita ajikinsandarnan yafantsama acikin tekunnan take ruwan kogin yakama konewa yana tsotsewa sannu ahankali sai anemi ruwannan akarasa tekun takekashe kaikace anshekara darine rabon goginda ruwananfa jamar,aljannu da mutane sukasha mamaki gamida tsorata domin ganin manyamanyan halittun ruwa kananansu da manyansu sunbayyana tsiraransu akwaryan tekunnan take Sarki KAUSHATU yadakama halintunna tsawa yanacewa kai kananan kwari kukoma bisa tudu domin xangabatarda binkice take halittunan sukai waje Sarki Kaushatu yajefa wani Farin Dutse atsakiyar tekunnan kawai sai Wani hoton katon kifi yabaiyana acikin Haske saigashi yabaina lokacin da Sarkar ajali tafada tekunnan wannan kifinne yahadiye sarkan kuma yafuta aguje dawani irin sauri tafiya tamkar walkiya tsabar tafiyar Kifinnan yana gudun Sa,a biyar acikin dakika,biyar, sai hasken yabace Sarki Kaushatu yakwarara ihu yace yaku jama,ata Tsinannan kififi Maisuna Surkum shineyahadiye Sarkan ajali lallai tafiyarsa tainisan banmamaki domin shu,umin kifine akwai wasu Shaidanun,aljannu guda bakwai dasuke taredashi sune suke ixashi ahalin yanxu yatunkari Bahar Jabal lallai muna bukatan mukama Wannan kifi kafin ya,isa Bahar Jabal domin gurine mai mugun hadari Sarki Kaushatu yaitsawa ga jama,asa yace maxaje kufara kera jiragen ruwa domin mubi bayan Shu,umin kifi Surkum, takeruwan kogin yadawo halittunciki sukoma inada aljannu da mutane suka fara kda manyan bishiyoyi domin kera jiragen ruwa Acan Kasar Sham kuwa sarakunan kasashe Dubune suka taruababban dakin taro domin tattaunawa akan Bayyanar Sarkan ajali lokacinda Sarakuna suka xaxxauna Sai Sai Sarkin Kasar Sham maisuna Sarki Jahuru yamike bayan yagabatarda Gaisuwansa ga manyan Sarakuna da manyan bokaye da maxajem fama Sai yafara bayani yana cewa yaku Taron Sarakunan duniya masu kaunar xaman lafiya dakwanciyar hankali lallai kusani Tsinannu bokaye sunkunnoma Duniya bala,i tahanyar bainama Al umman aljannu da mutane cewa Duk wandayamallaki Sarkan ajali xai shahara kuma xaitunbatsa saiyagagar kowa aduniya akarkema saiyamallaki duniya atafin hannusa sai yajuya mutane da,ajannu sanransa, tokusani tundaga ranar datsinannun bokayennan sukaima duniya wannanshela Shaidanu da aljannu dodanni da mutane dakuma nau,in hatsabiban halittu dabazasu irguba suka baxama gamida watsuwa adoran kasa karkashin kasa cikin koramu rafuka dakuma tsuburai da manya manyan duwatsu sakoda Lungunan wannan Duniya suna neman wannan Sarka amma saida sukai shekaru dari hudu sunaneman wannan sarka ammababu wanda yataba koda kuskurenganinta harwasu sun hakura kwatsam sai wani tsinannan aljanni mainaci da tsanani binkice yasamota towannan al,amari shineyakara bijiro da wutar masifan datanemi takwantawa domin hatsabiban sarakunan aljannu da mutane bokaye da Sadaukai sun watsu adoron kasa danmallakar Sarkan ajali Gashi annobar Duniya yabayyana Shima yashiga sahunneman Sarkan wani Jarumi yamike yace ya sarki Jahuru shin wanene annobar duniya Sarki Kaushatu yace jinka bala,i saninka masifa Sarki KAUSHATU DN KAN,ANA TUNKU MAI KAI YARO MAKISA jikan Sarki Kurungu Dankari ai jin an ambaci wannan masifa sai Jama,ar taron bakidaya suka mike gamida bude baki cikin tsananin tsoro da fargaba Sarki Jahuru yace yakujama,a yanxu menenemufuta wace hanya xamubi domin kubutarda Duniya daga fadawa bala,ida masifa Shiru babu wani mai motsi can sai wani boka dattijo shekarunsa xasukai dari dahayani yanasanya dadoguwar riga yanadatarinkasumba fari sol yanarike wata bakar Sanda yamike yace nine Boka Barnuhu ibn Marhu nakasan Jumki yacigabada cewa lallai masifa tatunkaro duniya kuma dole mudakatarda ita yace lallai yaxama dole muma mufuta neman Sarkan ajalikamar yadda shaidanu suka baxamanemanta idan harmukai nasaran mallakarta to munceci duniya daga fadawa Masifa sarki jahuruyace to xamu futane bakidayammu koko yaya Boka Barnuhu yace aa Zamu hada tawagace nadakarunXumunci ta futantun jarumai sadaukai goma Shabiyu Wani sarki yamike yace kowa yana bukatan futa wannan aiki tayaya xa,asami Mutun shabiyu Boka Yace xa,afudda dakarun Xumuncine tahanyar gasasarkin yacewace iringasa Boka yace dukmai sha,awar kasancewa aciki tawagarBANGON DUNIYA PART 1D Sarkinnan yadubi Boka yace wace gasace wannan Boka Barnuhu yace,duk jarumi ko sadauki dayake son kasancewa daya dagacikin tawagardakarun Xumunci tosai yashirya shirin tunkara Jabalul Maut domin mallakan daya dagacikin Miyagun takubba goma shabiyu dake kogon tsafi dankari aijin wannan batu na Boka Barnuhu saimanyan sarakuna da sadaukai da jarumai naduniya suka mike atare sukwarara ihu Sarki Jahuru yadakama bokaBarnuhu tsawa yacekai mahaukaci shin kasan abinda kakefada koko kahaukacene Boka Barnu yace inacikin hayyacina wani sarki yace amma kasan balbalin bala in dake Jabalul Maut kuwa Boka Barnuhu yace lallai akwai masifu da bala o,i awannan tafiya...


Read / Download BANGON DUNIYA 1 to 4

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album