Join Our WhatsApp Group

Subscribe for N1000/month for downloading access and an ad-free site. Contact WhatsApp +2348140419490 if you can't pay / subscribe. SUBSCRIBE

ALLAH NE SHEDA 1 and 2 Complete Hausa Novel Document by ALLAH NE SHEDA 1 and 2


ALLAH NE SHEDA 1 and 2

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 10652



ALLAH NE SHEDA 1 and 2

Reading Time: 0 Hours

Added On: 18, Sep 2023

Author: Zainab Abubakar Safana ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : GOLDEN'S WRITES ASDOCIATION

Author Phone : Not Inserted

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 59.88 kb

File Type: txt

Views: 2824+

Download: 1228+

Last download: 1 day ago

Description/Story: 💞💞💞💞💞💞💞💞
alhamdulillah my fans this is my new book,Ina godiya ga Allah sannan kuma Ina godiya a gareku masoya na, nagode.
An dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from www.dlhausanovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
💕💞💕💞💕
ALLAH NE SHEDA!
💕💞💕💞💕

@GOLDEN'S WRITERS ASSOCIATION@writing by'xee"abu safana
mrs'salihu Bamalli my ustax!






Ayyah taslima kinga ajiye aikin nan kije xan karasa girkin nan kinji kinga kinyi latti xuwa school, to anty dakin bari na karasa miki kawai na kusafa,
a'a kije driver yashirya ke yake jira ki fito kawai,jeki kanwata Zan karasa ki maida hankali ayi karatu saikin dawo!
to antyna nagode saina dawo'to kanwata.
dasauri tashirya cikin school uniform dinta ta dauki baskect dinta ta fice, harga Allah tana kaunar anty tauhida saboda yadda take sonta kai kace' wata kanwarta ce alhalin kuwa babu dangin uwa bare na uba, hasalima taslima yar aikinta ce'zakuyi mamaki idan nace'muku yar aikinta ce, takewa wannan gatan harta sakata makaranta domin a lokacin da aka dauko Mata taslima a matsayin yar aiki dama tun a kauyensu ita tana karatu hakan yasa tauhida(anty) ta mayarda ita ta kuma jawota a jiki kamar wata kanwarta wacce suka fito gida daya, komai yimata takeyi, shi yasa suka shaku matuka,
around 1:30pm tashigo gidan ta kwalla Kira "antyna! antyna!!
shirun dataji yasa ta nufi bedroom din tauhida a kwance take' tana xubarda kwallar data Saba,
shiru tayi'a lokacin data sameta a wannan yanayin zama tayi a gefenta tareda dafa kafadarta tace 'antyna'
dasauri tauhida ta dago tana share kwalla tace'taslima yaushe kika dawo,banji dawo war ki bane,

anty dama bazakiji dawowa ta nasani tunda kina nan kina abunda kika Saba,ban San har zuwa yaushe ne zaki daina tunani da kukan nan ba,Allah yasani bana son ganinki cikin wannan yanayin ko kadan domin hankalina yana matukar tashi,
Allah sarki kanwata kiyi hakuri, kinfi kowa sanin Abunda yake damuna banida burin daya wuce naganni da dana! ko diyata a duniya sai dai kuma Allah bai bani ba, shekata6 kenan da aure taslima Dana samu cikin saiya zube baya zama munyi maganin asibitin munyi na Islamic din but kin daiga shiru taslima Ina tsoron Karna mutu banga,iri na ba a duniya nasan idan na mutu taslima kowa zai manta dani ne, a duniya tunda kinsan banida iyaye na,mamana da babana duk sun rasu dama ni kadai suka Haifa a duniya sai kuma suka rasu,hakan yasa na tashi a hannun wan mahaifina wato baban tauhed mijina Wanda shida matarsa suka rike ni tamkar yarsu yaransu kuwa babu wani banbanci a tsakanin mu,tin Ina karamata tauhed yake hidima dani,harna girma inda hakan yazama soyayya aka hadamu aure nida shi, so da kauna da kula babu Wanda bana samu a gurin tauhid daga baya yanayin aikinsa ne yasa baya xama a gida kinsan cewar soja ne,kuma babba Ana tura shi kasashe yayo watanni inda yake Nuna min damuwar sa akan barina dayake yi ni kuwa na nuna masa babu matsala na kuma Kara masa kwarin gwiwa akan aikin nasa,shi yasa yake alfahari dani,

rashin haihuwata ni yafi tayarma da hankali domin shi yake rarrashina, akan hakan Ina son haihuwa matuka a haka muka cigaba da addu'a akoda yaushe muna Neman zabin ubangiji a family ma duk su suke kwantar Minda hankali, haka nacigaba da rayuwa idan yayi tafiya sai kannensa suxo su tayani xama domin su ukku iyayensu suka Haifa shine babba tauhed sai saudat da muhsina, yanayin karatun su yasa na nemi a samo min yar aiki shine aka kawo min ke,naji dadin zama dake saboda kirkin ki tarbiyar ki,nutsuwa kamala da sauran su,shi yasa nake jinki kamar jinina kuma kece kika zamo mai share min hawaye a duk lokacin da suka xubo, kece madadin tauhed.......


💕💞💕💞💕💞💕💞💕ðŸ

wannan shafin kune members of Sirrinki Alkhairin ki group and Matan aure group godiya da sadaukarwa a gareku.

Allah ne sheda! by xee'abu safana




hakane anty dukda haka kisa hakuri a ranki kinji komai lokaci ne, kuma haihuwa nufin Allah ne kiyi hakuri kinji antyna!
to taslima nagode kinji Allah yai miki Albarka kije watsa ruwa kiyi sallah saiki zo muci abinci,
yawwa antyna ta uncle dina ko kefa harnaji dadi'murmushi kawai tai batace komai ba,
kwance take tana waya da tauhed yace'namesake (domin haka suke kiran junansu tace' Na"am namesake Dina,

kinga wallahi nayi kewar ki Ina so inzo inganki gaskiya ni,
dariya tayi domin cikin shaqwaba yayi maganar tace' soja mazan aiki karka tada hankalin ka Ina lapiya kuma Ina kular maka da kaina sosai da sosai, bana so kadamu kanka harkaje ka fara ramewa,
smilen yayi tareda shafa lallausan sajen sa yace'Allah sarki iyalina Allah yabrmu tare'amin mijina nakaina,

a haka suka cigaba da wayarsu taslima dake zaune, bayan tauhida ta kashe wayar tayi'dariya tare da fadin Kai Ana shan love a gurin nan anty wallahi kina son uncle dayawa shima kuma yana sonki, kuna burge ni wallahi,

Allah ko kanwata to kema zancigaba da miki addu'a Allah yabaki miji nagari kamar ki domin mata tagari ita tafi dacewa da miji nagari, shi isanya nakewa uncle dinki addu'a ko bayan ba raina Allah yabashi Mata tagari wacce zata kula dashi fiyeda ni,
haba anty ai dake zai kare rayuwar sa, insha Allah.

ohni! wai kuna bani mamaki kunsan fa rayuwar nan batada tabbas ba madawwa miya bace' tadan wani lokaci ne,
dukda haka dai anty'to shikenan ina fatan kinshirya kayanki Dan kinsan gobe ne,kikace zakije kauye gurin umma, haba anty aikin san yadda nake dokin ganin ummana yau ai bazanyi baccin kirki ba, kinsani ummana Allah sarki,
au wato taki ce ke kadai ma ko?

au sorry ummanmu!
washe gari tunda safe taslima da driver suka dauki hanyar kauyen nasu da akwai nisa hakan yasa sai karfe3 na yamma suka shiga kauyen sukayi parking a kofar gida da gudu tashiga gidan tana kwalawa ummar ta tah Kira,
ummar datake duke tana hada itace a murhu tace' wah nakeji kamar taslima, kafinta karasa taji an rungemeta dukkan su farin ciki suke kara ra, a fuskokin su,

daki suka nufa driver kuwa shigowa yayi da kayan bayan sungaisa da umma yasha ruwa yace'xai wuce.

Inna kuwa tanajin xuwan taslima ta dauko tabarma ta shinfida a tsakar gida tanata habaici da maganganu anje karuwanci andawo shine za'a shige daka a bawa uwa Dan abunda aka samo Ana karyar aiki akaje to aidai maji magani,
tundaga umma har task in a babu Wanda ya kulata, taslima ta fito da 20k dinda anty tauhida ta bada akawo wa umman da kuma tsaraba da kayan abinci da sutura, sosai umma ke godiya tana sawa tauhida albarka sannan takara yiwa taslima nasiha ta rike mutuncin ta tabama marar da kunya,

satin ta daya amma jitayi kamar...


Read / Download ALLAH NE SHEDA 1 and 2

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album