Subscribe for N1000/month for downloading access and an ad-free site. Contact WhatsApp +2348140419490 if you can't pay / subscribe. SUBSCRIBE

24 yin

A WANI GARI Complete Hausa Novel Document by A WANI GARI


A WANI GARI

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 14655



A WANI GARI

Reading Time: 1 Hours

Added On: 06, Jun 2024

Author: Halima Musa Leemat ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : AL'UMMA WRITER'S ASSO

Author Phone : Not Inserted

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 94.9 kb

File Type: txt

Views: 977+

Download: 601+

Last download: 3 days ago

Description/Story: ๏ปฟ๐ŸŽช๐ŸŽช๐ŸŽช๐ŸŽช๐ŸŽช๐ŸŽช๐ŸŽช๐ŸŽช

*A WANI GARI*

๐ŸŽช๐ŸŽช๐ŸŽช๐ŸŽช๐ŸŽช๐ŸŽช๐ŸŽช๐ŸŽช


*Story and writing*

*BY*

*Leemart Yar pilloh*๐ŸŒฒ

*Page* 1_2



*ุจุณู… ุงู„ู„ู‡ ุงู„ุฑุญู…ู† ุงู„ุฑุญูŠู…*
*____________________________________________*
ยฉ๐ŸŽ†
*AL'UMMA WRITER'S ASSO...* โœ๐Ÿป

_Aโ€ข Wโ€ข Aโ€ข_

_{{Al'umma writers_
_Kungiya daya tamkar da dubu farin cikin mu mu fadakar da Al'umma domin su farfado sugane gsky al'umma sai dan Al'umma Allah ya bamu ikon fadakar da Al'umma}}_
https://www.facebook.com/Alumma-Writers-Association-101394218126525/?referrer=whatsapp
*_________________________________________*


*Bismillahir'rahamanir'rahim*

```Duk kan yabo da godiya sun tab'bata ga Allah ubangijin talikai Wanda shi yabani ikon Fara wannan littafin lafiya kuma Ina rokon Allah yanda yabani ikon Fara shi lafiya yabani ikon gamasa lafiya Kuma Ina fatar wannan littafin zai karbu agareku FANS dan akwai abun Al ajabi acikinsa```๐Ÿค”




"Zaune suke itada iyayen'ta suna'cin rogon da suka dafa ba kajin motsin komai sainaย  taunar'da mahaifiyar'ta takeyi kasan'cewar'ta me raunin hankali
Cikeda tausayin'ta baban marcy yad'ago yazuba mata idanu idanunshi ne yaciko da hawaye tsayin shekara ashirin kenan take famada wannan lalurar tun basu haifi mersy baย  ko yaushe zata warke oho

'Daga robar burkutunshi yayi ya tuttulawa cikinsa yasaki wata uwar gyatsa me cikeda d'oya.

Da sauri mersy tarufe hancinta zuciyarta na tashi. I

Wani wawan dundu ya zuba mata abayanta

"Ni kike toshewa hanci??

Saurin mi'kewa tayi Dan tasan yanzu yana iya kaimata duka.

Bayan bukkarsu taje ta d'ebo ruwa a raminda sukayi Dan zuba ruwan cikin 'bawon kwakwa mai d'an zurfi ta zubashi tadawo wajen uwar tata .


Ahankali take bata ruwan tagama tawanke mata hannu sannan ta matsar da ita gefe takwanta

Itakuma tawuce wajen tanufi gidansu 'kawarta yemmi a bakin 'kofar suka had'u da ita tafawa sukayi had'eda Jan hannun juna suka nufi jeji

Gani nayi kawai suna ta ratsa tsakanin kwakwa batareda wani yayiwa d'an uwansa magana ba

Abakin wata 'korama Naga sunyada zango sunzauna alokacinne suka sake ajiyar zuciya atare

Yemmi ce tad'ago ta kalleta

Kinsanme 'kawata??

" a'a saikin fad'a.

"Cikine dani"

Wani kyakykyawan murmushi mersy tasaki Daga baya kuma idanunta yaciko da hawaye

Natayaki murna sosai da sosai kice wannan shekarar za'ayi aurenki zaki huta zaki tafi kibarni shikenan iyayenki zasu zama 'yantattu acikin garinnan.
Ta'karashe maganar idanunta cikeda hawaye

Dafa kafad'arta Yemmi tayi sannan tace.

"Ki kwantar da hankalinki mersy kema zakiyi aure zaku zama 'yan tattu kuma mahaifiyarki zata samu lafiya"

Murmushin takaici mersy tayi tad'an 'batarda zancen ta hanyar cewa.

Cikin waye ne kuma watanshi nawa??

"Wata biyu kenan kuma Daniel ne yaron sarki"

Ah kice ke jinkirinki yabaki Abu me kyau kunzama manya,amma yakamata ace kinfad'a asan da zaman cikin, tunda kings yanzu matanshi biyarne bansan mata nawa zai aura wannan shekararba,Ni wallahi banason wannan halaiya tamutanen garinnan shiyasa kika na'ki amincewa da kowa bare ayimin cikin nayi aure su suna ganin ba'kin jinine dani hmm.


Tagumi Yemmi tayi sannan tace.

"Nifa ajikina inajin ayanayin rayuwarmu ba rayuwa me kyau mukeba kiduba kigani yadda ake Abu kamar dabbobi agarinnan kwata kwata shekararmu shabiyarne amma anbar iyayenmu abayan gari anharamta mana cin komai sai rogo anhanamu shiga gari sailokacin bikin shekara,hmm abinnan yana bani haushi sosai"


Hmm.

Ni yadda suke Tara matane yake bani takaici kiga namiji da mata samada goma kuma basajin kunyar kusantar matansu ako ina ko agaban yaransune saikiga yara 'kanana suna neman junansu amma saima ace kaga yara masu kwazo.

Ta 'karasa fad'a hawaye nabin fuskarta na tausayin ahalinta Dan tasan akwai duhu sosai cikin rayuwarsu.

Ihunda sukajine yasasu mi'kewa da sauri suka nufi bakin gari tunda anhanasu shiga cikin

Megarin suka gani yana ri'keda jariri sabon haihuwa yanausa daji tsirara yaron yake sai tsala uban kuka yake jikinsa duk jini ko cibiya ba'a yanke masaba yayinda mutanen garin suka biyosa abaya sunata ihu wasuna kuka suna jifan jaririn yayinda sarkin kuma yaketa sauri kuma afusace.

Fashewa da kuka sukayi suka ru'kun'kume juna cikin tausayawa wannan jaririn Domin sunsan zuwa z'ayi a yaddashi a rami yagama kukansa ya mutu ya ru'be domin haka sukeyiwa duk jaririrn da uwarsa ta mutu wajen haihuwarsa acewarsu 'kashin tsiyace dashi sun chanfa wannan abin sosai.


Sunanan tsaye suka ga dawowarsu tabbas dasunada halin taimakawa dasun taimaki wannan jaririn amma babu yadda zasuyi.

Bukkarsu Yemmi suka nufa suka zauna saidai kukanda Yemmi takeyi yawuce hankali.
Bakomai take tunawaba sai yadda takeda ciki yanzu kenan idanta mutu shikenan haka za'ayiwa jininta tabbas tana cikin tsaka mai wuya

Tunaninsu yakusan zuwa d'aya da mersy haka sukacigaba da kukansu har sukagaji sukayi shiru

Saidare mersy takoma gida sanin cewa ba inda mahaifinta yakezuwa kodayaushe yana zaune agidane

Tana zuwa takwanta a bukkarta Dan tasan sunyi bacci itamma bata dade da kwanciyaba baccin yadauketa cikeda mugayen mafarkai irin Wanda tasabayi

Come and plxxx

*_Leemart Yar pilloh_*

๐ŸŽช๐ŸŽช๐ŸŽช๐ŸŽช๐ŸŽช๐ŸŽช๐ŸŽช๐ŸŽช

*A WANI GARI*

๐ŸŽช๐ŸŽช๐ŸŽช๐ŸŽช๐ŸŽช๐ŸŽช๐ŸŽช๐ŸŽช
*ุจุณู… ุงู„ู„ู‡ ุงู„ุฑุญู…ู† ุงู„ุฑุญูŠู…*
*____________________________________________*
ยฉ๐ŸŽ†
*AL'UMMA WRITER'S ASSO...* โœ๐Ÿป

_Aโ€ข Wโ€ข Aโ€ข_

_{{Al'umma writers_
_Kungiya daya tamkar da dubu farin cikin mu mu fadakar da Al'umma domin su farfado sugane gsky al'umma sai dan Al'umma Allah ya bamu ikon fadakar da Al'umma}}_
https://www.facebook.com/Alumma-Writers-Association-101394218126525/?referrer=whatsap
*_________________________________________*
*story and writing*

*BY*


*Leemart Yar pilloh*๐ŸŒฒ

*page 2_3*


*_Biamillahir'rahamanir'rahim_*



A firgice ta farka daga baccin datake idanunta ga'ba daya duhu take gani gata dai kaamar me bacci amma ba baccin bane rintse idanuwanta tayi hawaye na zubowa kan piskarta akowanne dare haka take kasancewa bata iya bacci amma daga ta tashi mantawa take da abinda tagani amafarkin.

Kanta tahad'a da gwuiwarta tabbas akwai duhu da ya mamaye rayuwarsu tanaji ajikinta tamkar akwai wani duhu daya mamaye rayuwarsu itada yan garinsu.

Wannan wane irin rayuwane Babanta kawai zata iya tambaya yabata amsa amma shi kullum cikin maye yake dukda bata ta'ba ganin shi da wata maceba matarshi d'ayace kuma bataga alamun yanabin wasuba amma shid'in tamkar ta'ba'b'be yake ko mahaifin Yemi maatansa biyar ne kuma shi da matannashi suna cikin gari yayinda itakuma Yemi da mahaifiyarta aka korosu waje har sai sunyi ciki.

Itakuma haka kawai tana tsoron mu'amala da mazan garin Sam basa wanka ga wari ga d'oyi dukda baiwar da 'karamin garin nasu yakedashi

Tunda take bata ta'ba ganin wasu mutaneba bayan su kai itakam azatonta sukad'aine suke rayuwa aduniya babu wasu halittun sai irin wad'anda suke gani aduk lokacin da suka yi nisa adaji itada Yemmi

Tayi nisa acikin tunaninta taji ihun mamanta aduk lokacinda taji hakan tasan gari ya Waye da sauri tanufi d'akin shige mahaifinta tagani ya ri'ke hannun maman yana bata ruwa a 'bawon kwakwa tana zuwa ta kar'bo ruwan taci gaba da bata shi kuma ya mi'ke yad'auko rogo yakawo mata

Sai'da taci ta 'Koshi sannan tayi shiru dama indai kaji kukanta to yunwa takeji

Ajiyar zuciya Marcy taja sannan takoma gefe tahad'e kanta da gwuiwarta cikeda tausayin mahaifiyarta ta

Kallonta mahaifinta yayi san'nan ya kad'ai kai yafita ya barsu su kad'ai tadad'e azaune shiru ita d'aya Dan mahaifiyar tata batamagana ita tunda suke tarema bata ta'ba jin maganartaba


Said a gari yawashe sosai sannan ta fito waje batajin yunwa Sam shiyasa tazauna abakin bukkarsu tanajiran fitowar Yemi

Bata dad'e awajenba taga fitowarta

Akusada ita tazauna tana murmushi

A'a manyan masu ciki ya akayine sai yanzu akatashi ko?

"Wallahi kinganni bacci naketayi Ni yunwa ma nakeji gashi mama tace zamu shiga cikin gari yau mugayawa sarki inada ciki "

Ta'karasa tana ta'be baki

Nikam da zan baki shawara da sainace kiyi ha'kuri kar agaya masu tukunna abari sai ranar bikin shekara kafinnan yafito kowa yaganki da abinki koya kikace??

"Amma kinkawo shawara me kyau 'kawata amma kinsan menene?

A'a saekin fad'a.

" Ni tunani nake idanna mutu wajen haihuwa shikenan jinina saidai ya salwanta abinnan yanamin ciwo sosai fiyeda zatonki 'kawata"

Hawaye masu zafi suka biyo fiskarta


Murmushi Marcy tayi sannan race.

Nayi miki Al'kawarin muddin ina jininki bazaije ramin yara ba namiki wannan Al'kawarin.

Murmushi kawai Yemi tayi amma tasan wannan Abu ne da bazaiyiwuba domin basusan INA ramin yaran yakeba kaf garin sarkine kawai da d'ai d'aikun jama'a sukasan wajen

"Dakike maganar haka kinsan ramin be??


Atareda ta kalletaba tace.
Bansaniba amma ko a inama yake zan nemoshi ayau dinnan .

Mi'kewa tsaye tayi tace

Tashi kirakani muduba kawai ramin nakeson gani da tsayin girmansa domin ko ba jininkiba inason nayi taimako ko bayauba nasan jaririn jiya tuni ya mutu taho muje.

Tayi gaba abinta batareda tsoron komaiba


Adole itama Yemi tabi bayanta amma jikinta a sanyaye ne sosai

Suna tafiya suna waiwaye lungu da sa'ko dubawa suke amma har suka gaji basuga ramin ba abin ya matu'kar daure musu kai haka sukaji suka dawo

Amma Marcy tayi Al'kawarin saita nemo ramin yara ko a in a yake


Ahaka suka rabu akan cewa gobe zasu koma


*Cikin gari*

Ba abinda kakeji sai kad'e kad'e da Raye Raye yayinda bad'ala ya yi yawa wannan duk bikin mutuwar da akayi jiyace wadda akayarda jaririn domin d'aya daga
Domin cigaba da karantawa sai ku downloading.
Yadda ake downloading na littafin: ku tabbata kunyi register da shafinmu sanna kunyi login, idan bakuyi register a kasa zakuga maballai guda biyu daya an rubuta LOGIN dayan kuma an rubuta REGISTER sai ku taba su kuyi register, daga nan sai ku yi subscription koda na naira 1000 ne, domin sai kunyi subs dinann ne kadai zaku iya dauko littatafanmu.

Ya ya akeyin Subscription namu : Bayan kun yi Login ko register daga kasa zaku ga wani jan maballi (button) an rubuta SUBSCRIBE sai ku taba shi zai kaiku inda zaku zabi package wato tsarin subs na ku da mu. akwai na wata guda, watanni biyar da shekara guda. da zarar kun zaba zai kaiku inda zaku biya kudin, wanda daga nan sai ku cigaba da downloading kawai abunku

ABUN LURA : duk wani littafi da kuka gani a shafinnan kyauta ne, wannan tsari mun zo da shine don mu samu hanyar da zamu iya rike shafin muna managing na shi, izan ku kayi subs na mu tamkar DONATION ne ku ka yi mana, ku ka bamu kwarin guiwa don mu ciagaba da kawo muku sabbin littatafai, amma duk wanda ya ga bazai iya ba toh zai iya karanta littafin kyauta a cikin shafinnan namu batare da ya downloading ba, kawai ya yi kasa zai ga Koren maballi (button an rubuta) START READING sai ya taba zai kaishi inda zai karanta littafin.

Sannan duk wanda yaga kamn wannan process din zai bashi wahala kai tsaye zai iya min magana ta whatssApp +2348140419490, ya tura min kudin ni kuma zan dora mai subs din akan account na shi

NB: iya ta haka ne zaku iya karanta wannan littafi a shafinmu babu wata hanyar. DAN ALLAH KU DAINA MANA MAGANA AKAN MU TURA MUKU LITTAFI TA WHATSAPP, BAMA TURAWA HANYA GUDA MUKE TURA LITTATAFANMU SHINE WEBSITE NA MU https://taskarnovels.com.ng DUK MAI BUKATAR LITTAFINMU YA JE CAN YA KYAUTA NE, AMMA DOWNLOADING KUWA BA KYAUTA BANE SAI YAYI SUBSCRIPTION NA WEBSITE NAM
This is not the real Download Button


Read / Download A WANI GARI

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

This is not the real Download Button
Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album