Join Our WhatsApp Group

ASHE KAINE MIJINA Complete Hausa Novel Document by ASHE KAINE MIJINA


ASHE KAINE MIJINA

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 28041



ASHE KAINE MIJINA

Reading Time: 2 Hours

Added On: 01, Sep 2023

Author: Hauwa M Jabo ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : Not Inserted

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 149.59 kb

File Type: txt

Views: 908+

Download: 212+

Last download: 4 days ago

Description/Story: ASHE KAINE MIJINA? MARUBUCIYA HAUWA M.JABO
ASHE KAINE MIJINA?1...?
Na HAUWA M. JABO...
Ke nazia kiyi sauri ki tattaro kayanki kizo mu tafi yayanki yana jiranmu,
ko walle mu tafi mu barki! ganinan zuwa inna! nazia ta baiwa inna amsa tan
a qoqarin fitowa daga tadinka da dan gunshin kayanta a hannu, da yar jakar
ta inna ta kalleta a hantare, kekam kinji haushi Kullum idan za'afita sai
an barki, duk zumudin da kike ya zama na banza tunda har na rigaki shiryaw
a, nazia ta kwashe da dariya, wallahi inna kesan kayana sunada yawa shi ya
sa ban samu na fito da wuriba, ke dan Allah wuce ki bani guri ko in hantar
eki, mara kunya, dama haka kike kullum da baqar shiririta, ta qara kwashew
a da daria, hadda gyagyataWa, duk wanda yaga nazia a gida idan ya ganta a
waje zai dauka ba ita bace, yanda take daure fuska kamar bata taba murmush
i ba, zaka dauka kamar ma bata taba dariyaba a rayuwarta,tafito da dan gud
u gudu tana kallon ko ina idan basuyi Mantua ba ta kalle ko ina amma komai
babu tafito tana murmushi, yayanta ya kalleta, ke wallahi kinci albarkac
in inna da sai mu tafi mu barki kinfi kowa cewa a koma birni amma kuma kin
fi kowa shiririta,
mtsww yayi tsaki, na qyalqyale da dariya abina na fada jikinsa yi haquri y
ayana, yanzu ai gashinan na fito mu tafi ko, amma fa abu daya ya rage min
, inna da yaya duk suka juyo suna kallon juna da mamaki, inna tace dama ba
ki kammala ba Nazia??? aah inna na qare komai amma ai kince inje gidan....
...
ASHE KAINE MIJINA..??
Na HAUWA M. JABO....
Amma ai kince inje gidan su abban fatin birni in musu ban kwana,
Inna ta saka salati tana tafa hannu, dama nazia da nace kije ki musu salla
ma bakije kin musu sallama ba, yar duniyar ta qara kyalkyalewa da dariya,
amma anyi shaqiyiyar yarinya inji inna, ta kawo min duka amma ina na kauce
, na qara kyalkyalewa da dariya, mutuniya banza, sai ta ishimutane da dari
ya sai kace mai tabin jinnu, yaya ya gama qufula, baice komai ba.!!! Na za
bga a guje ina ta dariya, ina shiga dayar kwanar na daure fuska, kamar ban
ice mai kyalkyala dariyannan ba, na gyara hijabina nashiga gidansu hafizun
birni mamanshi tana ganina ta hau washe baki,tana min kirarin da ta saba
amma ko ajikana nasha magani abina tace auta matar auta, badai tafiyar cet
a tashiba, kamar banason magana na kebe baki nace, E, tace yar nan Allah y

a kaiku ya lafiya gashi sameer baya nan da sai in ce ya baki number yayan
naki nura idan kunje sai ku nemishi ku riqa qaisawa, bance mata komai ba,
ta qare surutanta, nace zamu wuce su yaya hafizu suna jirana, tace to yar
nan Allah ya miki albarka, ta bani kudi wai insha ruwa a hanya amma naqi
in karba, nace ina fati take? Allah sarki bata dawo makaranta ba idan ta
dawo xan fada mata kun tafi, xatayi kewa Wallahi xan wuce yarnan baxaki ka
rbi kudin ba nagode hajiya, dama itama ta sanni da taurin kai aranta take
cewa tauri da tauri sai qaqa.. ......
ASHE KAINE MIJINA..3?
Na HAUWA M. JABO
Sai qaqa, koda na qaraso na tarar da an kulle gidan mu kuma ba motar yaya
ba labarinta!!! Tuni hanjin cikina suka shiga kadawa idona suka cika fal
l da hawaye sai kuka, yanzu su yaya da inna sun tafi barni, kuka Sosai
nakeyi na zauna dirshan a qofar gidan mu na rufe ido ina kuka,maimakon in
dan xagaya amma anan na dabe ina kuka, sai ji nayi ankwasheni da mari ta g
efen fuskata ! Kutumar uba waye yake dukana duk da ina cikin qunci amma da
bala'e na dago kai inga wane dan iska ne yake dukana!!! Daga kan da zany
i sai kawai naga yaya, fuskar nan a turnuqe kamar an aiko mishi mutuwa, wa
llahi idan baki tashi mun wuce ba zan babbalaki anan, mamaki da tsoro ya c
ikani, araina nace su tafi su barni sannan kuma yaxo yana dukana da zagi,
araina na fara balaee na daure fuska, ashe nice banida kai mota gatachan
gaban gidan mu kadan kwana sukayi suna jirana, da yake ni idan ina tafiya
bana qage sai ban hango motar ba, na kuwa sha kunu na fuske abina, ya shig
a gaba ina bin bayanshi saida muka isa jikin mota naja na tsaya, kamin kac
e kwabo inna ta wankeni da wani marin,ta buda baki xatayi magana na rigata
nashiga uku, nace minayi muku kukeson ku kasheni,sai inna ta shige mota t
a barni, naci gaba dan kunga ina zumudin zuwa birnin ne ake min wulaqanci.
..!! to Wallahi na fasa zuwa birnin banaso, bazanjeba asaukemin kayana...!
! ba inda zanje, na qara fashewa da wani kuka....
yaya ko kallona baiyiba shima ya zagaya ya shiga mota ya kunna yana jiran in
shiga amma ina taurin kai ya motsa, ko ajikina, yayi horn alamar in shiga a
mma ina sai ya fito ......,
ASHE KAINE MIJINA..4 ?
Na HAUWA M. JABO
sai ya fito, kinsan Allah nazia idan baki wuce muka tafi ba zan babbalaki
yanzu nan, ko kallonsa banyiba, na kauda kaina gefe, yaga da gaske nake y
akaimin duka, ko in kauce na tsaya qiqam mugun halin ya mosta hakan ya qar
a bashi haushi, dama shima gwanine a gun xuciya amma dai bai kaini ba, ya
fara dukana har na fadi yasa qafa yayi ball dani, hankakin Inna ya tashi t

asan idan zai kasheni a gurinnan ba tashi zanyiba, kuma tunda nace bazan j
eba ba tafiyar zanyiba, tazo ta janye yaya hafeez daga gareni, ba halin ta
mishi fada yanda taga ya chanza har fuskarshi tayi jaa dan tsananin fushi
,da yake shi yaya hafeez fari ne Sosai ko kunya yaji sai kaga yayi ja, ha
ka lokacin sanyi ma jaa yakeyi, uwa uba idan yayi fushi sai yayi jaa kamar
bature haka yake, tayi gefe dashi ta daura hannunta akan kafadar shi ta d
ama, haba yaya!! Ya zaka biyewa nazia? Yarinyar da ba hankali ya ishetaba
, kuma sam batasan ciwon kantaba, wuce ka shiga mota bari in daukota, yayi
mini wani mugun kallo, rai a bace ya shiga mota yana huci "nima dai m. ja
bo da nake biye dasu ya bani tsoro dan nayi niyyar in gudu sai mun hadu bi
rni amma dai nayi ta maxa na tsaya" inna tazo ta durqusa kusa dani, tace b
a tafiya mukayiba kinsan haryar qaramace shine sai yayanki yace bari muyi
kwana kamin kizo shi yasa baki hango muba kuma ke gashi bakya kallon hanya
kina zuwa baki ganmu ba maimakon ki duba gefenki sai kawai kika nemi guri
kika zauna kika fara kuka, abin ya bani haushi ne dan kada yayanki yace n
a goyi bayan ki shi yasa nima na dakeke amma nima raina baiso ba....!! hab
a autan inna kuka ba naki bane kinga kin bata wa yayanki lokaci kusan awa
biyu fa muna jiran ki kuma ya gayamana yanada aiki kuma duk ke kika janyo
araina ......,
ASHE KAINE MIJINA..5 ?
Na HAUWA M. JABO
Araina naji dadi ko banza na bata masa Lokaci, amma kuma naji jiki, Lallai
nice banida gaskiya sabida ina zuwa kawai banga motaba sai na zauna na fara
kuka, kuma ni kaina nasan ba yanda za'ayi su tafi su barni, wauta ce take
damuna ko qauyanci? na bude baki cike da yawu da jini na zubar da yawun ge
fen inna, inna da taga jini hankalinta ya qara tashi, maimakon in sassauto
in lallaba in tashi mutafi sai na fuske, "kamar jabo tayi rashin kunya ta
fuske" ina sheshe kar kuna bace inna ba inda zani na fasa tafiya,birnin ban
za, dan yaga inason inje birni ne shi isa yake min wulaqanci, yanxu kuma na
fasa zuwa asaukemin kayana, ashe yaya yana jina, da qarfi ya fito motar y
a bude bayan motar motar ya ciromin kayana ya jefini dasu kikaji jakar timm
n akaina, tabbas wannan yafi dukan da yamin qonan rai, inna ta kalleshi, ta
daure fuska, ashe bakada hankali? Mi kayi kenan? To sai ka fito min da naw
a kayan nima ba zaniba, tunda abin naku rainin hankaline, hankalin yaya ya
tashi, nima dai naji tsoro kuma naji kunya, ya durqusa inna.... kamin shiru
ka fito min da kayana nace ba zaniba ko dolene,!! Narasa yanda zanyi akain
a ake mishi fada kuma nice banida gaskiya ga uban taurin kai, ya juyo gurin
a nazia dan Allah kiyi haquri?? na sunkuyar dakai, banji dadin abinda na ma
sa ba...
Itama inna taga rashin dacewar hakan abu ya hade masa biyu ta miqe tsaye
ke nazia tashi ki shiga mota kaima wuce mu tafi sumui sumui kamar munafuk

a na miqe zan dauki jakar kayana yaya ya karba inna tace sake mata kayant
a ta dauka da kanta, Lallai ban kyautaba kuma duk ni na janyo amma......
ASHE KAINE MIJINA..6 ?
Na HAUWA M. JABO
Amma ya zanyi fuskewa kawai zan cigaba dayi yaya yashiga mota nima nashi
ga, nasani sarai idan akwai abinda ya tsana baifi ashiga bayan mota a ba
rshi shi kadai a gaba ba, na kuwa fuske nabi Inna baya, ya kalleni irin k
allon tausayi muka hada ido amma na fuske abina, na bude baya zan zauna,
Inna tace nan kika saba zama?? Sumui sumui naje gaba na zauna, yaja mota
sai sakwato birnin shehu, sokoto garin dan fodiyyo garin karamci qarin m
utumci, garin dattako, garin kashe kunya, na jinjina muku sakwatawa, Alla
h ya barmu da qaunar ma'aiki.!!
Tunda muka shigo nake raba ido sabida qarin yamin, Gaskiya qarin yanada k
yau da tsabta, sai kalle kalle nake sabida tunda nake ban taba zuwa sokot
o ba sai yau, rabona da sokoto tun ina shan nonon innata, haka kawai naji
hawaye suna saukomin, Lallai ban kyautawa yayaba! Na mishi butulci Sosai
, shine wanda Kullum burinsa ganin farin cikina! Shine Kullum burinsa far
antawa mahaifiyata,! Muna qauye amma ba wanda zai kirani da ba qauya! Ba
wanda zai rainani, a qauyen mu nice gwana, nice yar gayu, nice kowa yakes
o, kuma duk albarkacin yayanane, yanzu haka da na shigo cikin birni duk y
an matan da na riqa hangowa a mota, ba ko wacce na gani da irin tufafinab
a, sai daidaiku, cox yaya yayi ta fadamin tufafin da yake min ai na manya
n matane dinkin ma haka, tufafina masu tsada na yayan masu kudi amma shin
e zan yiwa butulci irin wannan gaskiya dole in........, ASHE KAINE MIJIN
A7?
Na HAUWA M. JABO
Dole in bashi haquri, na dan faki ido na kalleshi, sai ya qara bani tausa
yi,matuqa narasa irin halina, tun bayan rasuwar mahaifin mu munsha wahala
r duniya, wanda daga baya yaya yana karatu yana bin motar daukar kayan gw
ari irinsu ayaba da lemo da mangoro, duk dai wani fruits da ake yayi, ha
ka zasu loda cikin mota idan sun isa gari sai su sauke, ana biyansu, kuma
ahakan yake karatu yana wannan sana'ar har ya qare secondary anan mai ga
ri ya dauki nauyinsa da yake mai qarin mu abokin marigayi babane, ya dauk
i nauyinsa yaje dan fodiyyo sok anan yayi dgr na farko yana kammalawa ya
fara karantar wa a sokoto cement primary anan dai ya sami kudin shiga Sos
ai har ya ci gaba da karatunsa, duk albashinsa akan mu yake qarewa sabida
yaya mutum ne mai zuciyan yi kuma yanada son fitarda kanshi dama wani na
shi kunya shi isa tun yana qarami da yake dako kayan kwalliya ina dasu ko

mai yana siyamin har na tasa nadan girma, kuma sam bashida qyashi duk abi
nda ya samu inna da naxia,
Mu biyu muke a gurin mahaifin mu ni da yaya, mahaifin mu ma'aikacin priso
n ne yana gadi a sokoto prison a wani rikici da akayi a gidan yari aka ha
rbeshi anan Allah ya karbi ranshi, tun daganan muka dawo qauyen mahaifiya
ta da zama tun ina shan nono ataqaice dai bansan mahaifinaba.....
ASHE KAINE MIJINA 8?
Na HAUWA M. JABO
Bansan mahaifinaba sai yaya da inna stakanina da yaya shekara takwas ne, s
abida inna tace har ta daina tunanin haihuwa sai ta sami cikina ta haifeni
, yaya na matuqar sona kamar shine babana, bansan wahalar rayuwaba sam,
Ki fito mun iso naji ya fada cikin sassanyar murya, tausayinsa ya qara k
amani, ban san lokacin da na masa murmushiba, amma sam fuskar sa bata ka
ina, gidan da na gani ya tsoratani, wani fakacecen gidane, da gate yaya
ya bude, muka shiga, naga ikon Allah araina nace a cikin wannan gidan za
mu zauna, sabida ko a mafarki ban taba ganina a iran wannan gidan ba, gi
dane bangare biyu ban gare daya an kammala ginin dayan banqaren kuma ba'
a kammalaba amma wanchan bangaren da ba'a kammalaba yafi banqaren mu gir
ma, muka shiga, muna shiga na tabbatar da yaya yamin gatan da yake fadar
zai mini, naga so da qaunar da yace zai nuna mini, tabbas nayi sa'ar da
n uwa, wasu hawaye suka sake zubomin, yaya ya shigo da kayan mu, ya nuna
min dakina komai a tsare hattana kayan make up an saka min toilet dina
sai wanda ya gani dakin inna ma haka komai tsab an gyara, sai dayan daki
n da ya nuna mana na baqi, ya nuna ma inna kitchen da kayan abinci da ko
mai a ciki duk da tana daure masa fuska yana mata bayanin komai nima yam
in bayanin komai amma yaqi bari mu hada ido yayi waya ya.........,
ASHE KAINE MIJINA 9?
Na HAUWA M. JABO.
Yayi waya yace aturo yaron sun iso, almajiri ya nema mana wanda zai riqa
mana cefane da sauransu, ya baiwa inna kudi kamar yanda ya saba sai kawai
yace sai anjima ya fita, nida inna mukayi jugum jugum sabon gida sabuwar
rayuwa, Lallai yaya ya cika min alqawarina, sabida ya kawo ni birni kama
r yanda kullum nake cewa inason akawoni birni gurin mijina, yau gani a bi
rni a birnin ma sokoto birnin shehu, gari mai kyau kuma gida mai kyau, i
n kalli inna ina tsoron in mata magana naga ta daure fuska, sai na tashi
nashige dakina, nayita kalle kalle, komai a tsare kuma tsab dai dai da bu
qatar duk wani dan birni, hotona dana yaya da inna munyi kyau Sosai anyi
babban frame dinsa an kafa a dakina, nayi kyau a hoton yarinta na a fuska

qarara amma bai hana kyauna fitowa ba, yar qaramar fuskata das da manyan
idanuwana das dasu, hmmm gaskiya nayi kyau a hoton, na zauna jigum, sai
na fara tunanin qawayena na qauye fatima yarin yayar nura ce duk qauyen m
u ita kadai tamu tazo da ita sabida itama yar gayuce iyayenta suna birni
amma ita tana qauye abinta, nura shine wanda tun da mahaifiyata ta sami c
ikina yace idan mace aka haifa matarshice, hak kuwa akayi tunda aka haife
ni ya ke sona ana cemin matar nura, mamanshi takance dani auta matar auta
, tun inada shekara uku, ya koma birni gurin yayanshi baban fatima qawata
ban qara ganinsa ba har yanzu da nakeda shekera 14 a duniya....,
ASHE KAINE MIJINA.10??
Na HAUWA M. JABO
Shekara14 A duniya, tun ina cewa a kaini birni gurin mijina har na daina
da na fara wayo na fahimci ba sona yake ba, lamarin qauye ne kawai, gashi
kuwa mahaifina yace bai yarda in auri wani idan bashiba, kuma kowa ya sa
n ni matar nura ce, amma nura sam bai damu da harkataba, bai damu daniba,
ko.qauye yaje gurin mamarshi baya kwana ranar da yaje ranar yake dawowa
ban taba qaninsaba sai dai yakan yomin tsaraba tuli tuli, nida fatima, da
alama ma iyayen fatimar ne suke min siyayyar, sabida komai iri dayane...


Read / Download ASHE KAINE MIJINA

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album