Join Our WhatsApp Group

SAIKA AURI ƘAWATA Complete Hausa Novel Document by SAIKA AURI ƘAWATA


SAIKA AURI ƘAWATA

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 33104SAIKA AURI ƘAWATA

Reading Time: 2 Hours

Added On: 15, May 2024

Author: Shamsiya Adam ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : 08160375544

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 211.31 kb

File Type: txt

Views: 204+

Download: 68+

Last download: 6 hours ago

Description/Story: SAIKA AURI KAWATA
(DAFIN SO /
2019
NA SHAMSIYYA ADAM (matar Yaya)
Aiki danaxari domin farincikin makaranta (readers)
Story and written by matar Yaya

📚📚📘SAIKA AURI ƘAWATA..........📚📘.😢😢😢
Da sunan allah mai rahma maijinkai

《%《》%《%yarane kanana guda biyu acikin wani relangida madaidaichi dakyanfasali va lefi gidan kace gidanmasu kudiba bakuma xakace gidan talakawava gida maudauke da daki uku kowanne ciki da falone da bandaki nayaranne cikidaya dabandakinsu awaje gefendakin,saikitchin dake hannun dakin uwargidan hj,umma kenan da kishiyarta ummie,
kukadayar tafarayi tanayarfa hannu yayinda idontake rufe tanatsalle tinkarfe take tsalakukan har ummie tafuto tanadaura xani "a a a a ke kuma haulat wayatabaki kikekuka haka tindaga daki nake jiyo ehunki, dayar dakdake xaune haryanxin agunko motsibataiba takallesu yanda taga sai ririta ta ummie take tana watsemata harara samha ba keceko kintsanarmun ya agidannan tamkar bagidan ubantabne ita wlh nikinganninan akan wannan shalelen ba avundabaxanba donhaka ki kiyayi YARINYATA tunmuna shaida juna samha kamsunkuyar dakai tayi domin indasabo tasaboda bala in ummie musamman in ummanta batanan hardukanta take kotace saina kasheki,nice ajalinki,shiyasa yanxinma tashafawa kantalfy tasunkuyardakai imbahaka ba yanxintahau dukanta tace mayya mai manyan idanu,
janhannunta tayi sukayi cikin gida samha naganinshigansu tafito waje adaritasamu dakalinkofar gidansu taxauna tana tallafe fuskanta da duk hannayenta tafada tunanin baya. su ukune awurin ummanta allah yama kannenta rasuwa daga su hj umma batakara haihuwaba saini samha naragemata amma duk dahaka umma batahanawa innai laifi ummie taminhukunchiba,hakanyasa dagayyama ummie kan kalaminlaifi kobanba don tadakeni, yaran ummie biyu tafarko itace haulat wacce akahaifumu kusan lokaciguda satydayanabama haulat,tanada kani ibrahim,tintasowana nafuskanchi tsatstsar tsanan da ummien haulat keyimani domun banida waniabu daxan nabirge mutkar akan idontane,kuma batanuna mintsana aidon ummana shiyasa kwatakwata Ummmana bata ankara da mugunhali irin na ummien ba,tayarda da itasosai domin har Intatashi tafiyagarinsu inlokacin bansamu hutun makarantaba toh agidaxatabarni wurin ummie, nikadai nasan irin axabtuwardanake ahannunta, mahaifina malam isma il yanada kokari wuringanin munsamu kyakkyawan rayuwa yanakuladamu sosai,yakasance mutum mai neman halal da karfinsa kuma cikin ikon allah yanasamu inda yake diraba awani gidan babban maikudi dan kasuwa alhaji dan axeemi kenan mai kudin dayayi kaurin suna akasashe da kewaye,mahaifina yadade yana aiki akarkashinsa kuma yana yabamutumchin maigidan nasa alh dan aximi domin yanavamu lvri inyaxaundamu bayan munci abinchin dare har lbrin 'ya'yansa yanavamu, jinkamar ana tabamin hannune yadawo dani daga tunanin danatafi dasauri namike "wayyo waye da allah ?
turo bakinayi ganin mas ud yanata kyakyata mani dariya "kai samha kwai matsoraciya, daga wannan abun kara cona baki tayi tana kunkuni "nidai banason irin wannan wasan wlh kawai lilin mutum yasamu damuwa toh banaso nidai nafadamaka , murmushi mas ud yayi "hm samha kenan toh imbanwasa dakeba dawaxan Kinmanta kece kadai kawata ? Harara ta cillo masa "eh toh kasan tsoronkwa danaji wallahi nayima zaton ko ummien haulat ne xatabigeni saikaji yadda yan hanjina ke disko ayanxuma haka, hhhh "toh mikaimata ?ina kuma umma ? "umma taje kwarin malam gaisuwa , itakuma ummie chinxaline kawai akan waccan yar tata maikamada biri take so tadaken aidama nashafadamaka in ummana batanan ummien haulat dukana take, taimaganan Tana batafuska alamun kuka lallashinta mas ud yayi Yanakama Hannunta "xo muje gidanmu inna na nan kixauna har ummanki tadawo "toh amma xakabani wayanka inyi game ko ? Daga mata kai kawai yayi domin mas ud bawani fiye magana yayba itakuma samha kwai surutu, haka, inna baxaune tana hada fura tagashigowarsu samha dasauri taje wurinta "inna ina wuni furane kinayi inna DARIYA ooh samha manyan gari kafin ma na amsa gaisuwar an aikomin tambaya yau furarma kinmantata tsalletayi "laaa inna kinga wani kwaro xaifada "kinga amsa wayan bari naje sallah masallaci naji xa atada cewar mas ud yana mikamata yayi hanyar waje nan taxauna wurin inna sunata HIRA har tagaji taje tayo alwala tayi sallah awajen datayi sallan anan tahau barchi , sai wajen biyar ummanta tadawo bayantaje gida take tambayar ummie cikin munafunchi take cewa aitanagidan su mas ud kinsan ba arabata da abokin nata , datakecwwa amma wannan katon inashi ina samha kawai yanaso yahaike matane watarana "a a ummie da allah KIDAINA irin wannan maganan inada kyakkyawan xato akan yaron nan mas ud baxaicutar minda samha ba tinyaushe suke tare tintanakarama yake renanta banjin komai gameda mas ud kema kumasa xato maikyau shida na kowane , umma takarasa fita tana magana harara ummie tabita da ita "hmm ainida xai lalatatadinma dadixanji yar banxan 'ya alakakyai ,sainayi maganinku asannu daga ke har itan, sun gaisada inna sannan ta nuna mata samha dake tavarci bisa gadon inna da mas ud yadawo da ita daya tarar tayi barchi bisa abinsallah,()@;()
saibayan sallan mangaruba sannan samha tatashi jinmagana maganu afalon ummanta yasatagane lallai avvy yadawo dasaurita sauko tanamitsike idanuwanta tareda karanto addu antashi abarchi kaitsayebandakin cikin vedroom dintashige, hj,umma xaune kusada malm isma il sai ummie dake dayabangaren nasa kasa kuma ibrahim neda haulat sai fira ake sama sama suna kallon wani shiri da akehaska a arewa 24 maisuna TARKON KAUNA, da sallamanta tashigo avvy tanufa tana murmushi "avvy barka da dare ? Budehannunsa yayi yarungumi ta yanashafa kanta "yawwa samhana yagida autundana dawo nake nemanki ummanki tace barchi kike "eh nagaji avvy yaw wlh kafana saikaji yanda yakeciwo jankafar yayi xuwa kancinyarsa yana matsamata ummei da bakinciki yakusa kasheta tadago kai tana basarwa "ke kwai inakikaje har kafanki keciwo haka samha? Avvy namurmushi samha taharari ummei takasan ido indabawanne xaigani sai wadda akayi dominta,aikuwa ummei tajixafin hakan amma tadanne domintasan takusa maganinta gavadaya daga gidan, "sannu uwata kinji hj,xubo, mata abinchinta mana , tindana shiga bata dagoba saiyanxin da avvy yamata maganan sannan tadago tanufi kitchin ummei ma kama hannun haulat tayi sukayiwa avvy saida safe tatafi bangarenta, XUCIYARTA cike dakunchi da hassada ,ta tsani samha sam fiyeda yadda tatsani uwarta, donhaka dolene tadauki kwakkwaran mataki akanta sambaxaiyuwuba wayarta tadauko tafara kiran yayarta magajiya dake aure atuduntsamiya, saubiyu wayan baringin kafin tadaga cikin muryanta maikamadana maxa tace "hello baraka (sunan ummei nagaskiya kenan ) kina lfy ,jin ayadda ummei ke amsamatane yasa tagyaraxaman wayan akunnenta domun tasan ba lfy ba "baraka amma ba lafiyaba ,yana jiki awani sanyaye haka kawa maiciwon baki,kehaba da allah kamarwata raguwa, nimfasawa ummei tayi "uhum anty magajiya kenan kedai bari abinne kara gabayake aidole jikina yayi sanyi,kinsan masalata anty inacikin damuwa dagani har YARANA bakomai bane agidannan, hankalin malam gabadaya nakan wacce langalnagan yarnyar, wlh anty natsaneta tsana wacce nikaina bansan iyakantaba, dariya magajiya ta shekeda ita tare da karawa bisanita tsayatamkar gata ga barka suke maganan," keba ai bakyajin magana baraka,dakinbi shawarata nafarko da duk haka baifaruba ,dakin amince munkashe ta tuntna jajiriyan aidakomai baifaruba,yanzu ina 'yan uwanta suke "munkashesu cewar ummei HHH MAGAJIYa tayi dariya "toh kinga datuni itama tajima datarardasu domin boka bawasa bane indai yasa abin agaba , ummei na mai damuwa karara tace "toh anty yaxa ai yanxu dan allah wlh mafita kawai nake nema kowacece yanzu xanbi "eh ba masala kibari jibi xanxodama gidan naki kuma kinga maganan vaxaiyuwuba awaya gwara muhadu saumusam mafita kawai "tohm shikenan sai kinxo. Zuciyoyinsu cike da mugwayen nufi sukayi sallama akan ita magajiya xataxojibi, KUCIGABA DABINA DOMIN JINWANNAN KAYATACCEN LBRI MAICIKE DA TAUSAYI,MAKIRCHI,KUNATARE DA NI SHAMSIYYA' ADAM MATAR YAYA ❤️ ).

sanye suke da uniform dinsu namakaranta ISLAMIYYA kowacce hannunta rike da jaka,bawanne kewa wani magana kowacce tafiynta take kuma ajeresuke barakataba tunanin wai akwai wani abu atsakaninsuba nafada, har suka isa gida kowacce dakin uwarta tayi daga bayane samha tafiti nashiga dakinsu tanaxuwa kankatifarta tafada tareda fadan "wash allah !nagaji , jimmmmm taji kamar abayan kunnenta , dasauri tamike tana tohshe kunnuwanta da dukhannayenta amma karajin dimmmm dintake kumatanadaga kai saitaga silin dakin nakewayawa da ita ehu tasaki tana fita aguje,har Ta nufi wajen ummanta Saikuma taji kamar anjuyarda ita tare da tsinkulinta amara aitini tayi waje,ga duhun magaruba,amma tafiya kawai take tanasoshe soshe najiki,
umma dake sallah taji lokacin da samha tayi kara amma baxatayanke sallah ba sbd tasan shakiyanci irinna samha, tana sallamewa ta shafa fatiha tanufo dakin nasu nayara,amma ga mamakinta wayam bakowa sai xanen katifar datagani ayamutse,DAKINTA tadawo tana xance xuciya "kinganmu shasha shar yarinya toh inatatafi kuma daga dawowa daga makaranta yanxin, ko humaira ta shigo tajata sunfita, hmm allah dai yashiryanki samha, har akayi sallan isha malam yashigo umma VAtaga samha ba,sai lokacin hankalinta yafara tashi,dominta san dik inda samha take batabari isha yayi mata awaje sai inkwana xatayi, gashi kuma malam ba adakinta yakeva bare yashigo tatambayeshi, talekagidan su humairan taga kotana can, tana tsaye sai saka take da warwara taji sallamar haulat "kixo aci abinchi inji avvy ku ake jira, afirgice take shiyasa bamagama jin abindatace tayiba tabita da 'tohm inaxuwa,
duk suna xaune avvy natinamasa in za aci abinchi yanadakyau ayi bismillah tohm shaitan baxai xo yaci abinchinka harkagama chi, umma tayi sallama tashigo batakarasa xamaba avvy yadubeta "aa hj,ina kuma samha naga kinshigo kedaya , kamar jiratake tamike tsaye " malam nima tindasuka dwo a ISLAMIYYA tashigo tacire uniform tatafi dakinsu bankuma jintaba amma ina tuanin ko tanagidansu HUMAIRA KO GIDAN iinnan mus ud, ranshi abace yakalleta "banji dadiba BINTA (sunan hj umma nagaskiya ) sam bakyakulamin da yarinyar nan,naga nsha fadamuku mutkar suka dawo daga makaranta kar asake bari sufita ko ? Yanxu diba fa karfe nawa takwas da wani abu samha nawaje , hnnn yaja numfashi tare da mikewa "bari naje nataho da ita amma wannan shine karshe wallahi kar asake barimun yarasufita bayan magaruba "kayi hkr malam wallahi bansan tafitaba lokacin ina sallah tafita, baikuma maganaba yafice yabargidan,kaitsaye gidan innar mas ud yanufa domin yasan shakuwar dake tsakanin mas ud da samha, abin mamaki batanan haka yanufi gidan su humaira dakechan tsallaken titi,akofar gida yasamu ml,hudu wato baban humaira cikin girmamawa suka gaisa m yanacikin tamvayarsa ko humaira na nan saiga humairan tafito daga gida hannunta dauke da jakar makaranta xata makarantan dare dake nan kofar gidansu, babantane yakirata dasauri taje, yatmbaye ina samha kotanaciki tana xaro ido tace tun a islamiyya muka rabu vangantaba kuma yanxu, kusankamewa malam isma il yayi haka yajuyo yadawo gida ransa amutukar bache domin wadannan gidajen biyu sune kdai samha kexuwa taxauna,hartakai wani lokaci, bai san ya isa gidabasbd tsabar kwanyansa tacika da tunanin ina mafita ? Umma dake kofadasauri ta taso "malam ina take ? Idanunsa da suka kada sukayi ja yawatsa mata yana kallonta tamkar yau yafara ganinta,"malam kayi magana katsareni da ido ,duk kasamun tunani malan ina samha ? Again yayi shuru kawai yawuce yafara tfy yashiga dakin ummei wacce dama batafitoba tanaxaune indayabarsu rumgume da ibrahim, umma na biyedashi harya xauna tana watsa masa tambayar ina SAMHA ? "bata duk gidajen nan biyu binta kitina ko akwai wani gidan da tana shiga, zaro ido umma tayi tana mikewa "nashiga uku ,samha inakikaje waje tayi malam yabita yakama hannuta "inaxaki kuma binta ,? "xanje ko ina ne innemo yata malam ahankali yakamadayan hannun nata "aa baxaki fitaba bari naje ni xan nemota banaso kifita arudinnan kije wani abinyabigeki abin yaxamar min biyu , ummei itama sai lallashin umma take yayin da dakyar tabari malam yatafi cikin gari nemanta,hawaye ne kawai kebinfuskanta tanasharewa ,

malam isma il yasha wahala wuri wuri lungu da sako haryagaji wajen shabiyu dawani abuyadawo, agajiye , umma kukatake sosai taxube tindatahango malam yashigoba samha, ummei ko nantahau matsar hawaye dagabaya tashige wajenta malam, akwa cikin gidan yakwana yana sallah yana rokon allahgari na wayewa yashiga shigar da cigiya gidajen redio da tv.


INA SAMHAT ???
ayayinda samhat tafita agida ba ahayyachinta ba,tafiyakawai take tana sosajikinta tamkar maijn kaikayi,kaitsaye wajen gari tanufa,batare datasan indatake cillah kafafunta,domin sambatasan ma metakeyiba,har duhun dare yayi batasaniba tagalabaita sosai da tafiyar amma takitsayawa duk duhunguri shigakawai take tanada da cusa kanta dajin, yanke jikitayi tafadi adaidai kasanwata bishiyar dorawa,sbd yunwa da kishi dakecimata rai batasan inda kanta yakeba, sai jinxafi xafidatake afuskarta ne yatasarda itadaga wahalallan barchi datayi, da wani xaburata mike tanakarkade jikinta tabude bakintada niyarmagana taji dimmm yaki buduwa,tanaso tayi magana amma takasa gashidai taganta adaji toh ina ne nan , wayakawoni nan ? Wayyo uamna , abindatake fadakenan axuciyanta,yayinda hawaye sukafara saukowa samun fuskanta,batasan indaxata nufaba ,xamatayi wurin saibinguntake da ido bakomitsin komai sai iiskadake kadawa na bushiyon wajen sanyi ne yafara busowa,maishiga jiki ,kamkam tahadecinyoyinta da kirjinta tanarawar sanyi hakoranta saihaduwa suke sunabada sauti kasa kasa ga bala inyunwa dakedamunta,nantakuma xubewa tanakankameda jikinta, salatin annabi take kawai acikin xuciyarta tana rokon allah yakawo mata mafita acikin wannan lokaci ,kuka take amma babu maijinta domin bakinma yaki buduwa balle taimagana,saijitake ranta nasoyuwa,waye yakawota nan ? Wata karadatajine yafirgitan da ita tamike akidime tana fidda idanu waje,jinkarar nakusantota yasa tafara tfy tanakara sakai cikin dajindonsamun mafakabata auneba taji anriketa tabaya aikanwar suma tayi fitsarikuwa tina tasaki yafara binkafafunta sai maxaritake takasa juyawataga wayeriketa haka gam tabaya," ki taimakeni xasukasheni baiwar allah! Taji watakaramar muryanayi mata waccan magana aidasauri tajuyo,idanunta suka sauka akan fuskar wanikyakkyawan yaro, maikyan fuskada yalwan gashi fari tas dashi,fuskarsa jike da hawye saikarkarwa jikinsa yake alamusun nuna arikide yake, " muje ki mugudu xasuxo sukamani sukasheni,kitaimakamin dan allah, arude samhat take amma dik dahaka batakasa fahimtar abinda wannan yaron kefadamataba,dasauri takamahannunsa sukafalla cikin dajin nan batareda tunannin inaxasuba,me xasutarar? Karar bunduga kawai sukeji anaharbawa bakakkautawa, jikinta rawa kawai yake jin lallai mutanen nakusa dasu kamasu donhaka kawai tadaga wannan yaro tagoyashi tafara gudu ahankali ahankali domin yayimata nauyi,dayawa,dakyar suka iyakarasawa gindinwani katon dutse maikogo, wanne kana kallon cikinsa bakirkiri bako alamun haske aciki nantachi birki,tanasaukesa tatsuguna rikedacikinta, tanajuye juye dasauri yariketa yaron "sannu bakida lfy,badamar magana saidaga masa kaitayi,shima tsugunawa yayi"munemi wurin buya xasu iskemu yanxin fa ,insuka sameni xasukasheni xasukashe wannan badamuwarsu bane, kitaimaki kaceceni dan allah, tundayafara maganan taikur tatsareshi da ido tanaso tayi tunani akansa,tausayinsa danakanta yakamata ,batasanma hawayenabin fuskartaba saijita hannusa tai afuskanta anagogemata hawayen, tadago takallesa tana...


Read / Download SAIKA AURI ƘAWATA

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album