Join Our WhatsApp Group

ANAL Complete Hausa Novel Document by ANAL


ANAL

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 25224



ANAL

Reading Time: 2 Hours

Added On: 18, Oct 2023

Author: Aliyu Ultimate 3mc ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : Not Inserted

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 159.25 kb

File Type: txt

Views: 473+

Download: 213+

Last download: 6 days ago

Description/Story:
ANAL 01
✍🏻✍🏻✍🏻 Aliyu Ultimate-3mc
Aguje tatawo tana yaya yaya please kataimakin ya
teema zata dakine tawada kansa ya cellar daita u are
not still a kid haba kidinga behavn kamar yarinya just
look yadda kikawado kaina. Yaya am so sorry bansan
ranka zaibaceba yaya u are d only one that make me
happy in this house but know a days duk katsanene.
Ataki yaji jikinsa yamutu yasan baikyauta mataba amma
yanzu anal tagirma aduk lokacin da ta rungumishi yakan
fita hayyacinsa. Yatako harkusa dai ta yace am sorry sis
banda lpya ne buh u no i really care for u. Yauwa
yayana lurv u tayimai pick yace anal tashi muje musha
icecream Yauwa yaya give me 1 suka tafa saidatayi naisa
yacemata anal kisako hijjabi u have only 2min tarugu taje
tasamu ya teema afalo taje ta rungumita tace swt sis am
sorry please lurv u . Teema tayi dariya tace ltr kizo
zanbaki story tace okay ya teema kigayawa mom
muntafi shan icecream da yaya tace okay yargidan yaya
tafito tasamisa yanata waya tace yaya am ready yace
okay lezz go . Sunatafi suna hira yakaita grand sqr
sukasha yakaita country mall sukasai shawarma........
urs Aliyu Ultimate-3mc





ANAL 02
✍🏻✍🏻✍🏻 Aliyu Ultimate-3mc
Wacece anal yar asalin kano ce sunan mahaifinta alhaji
umar shahararren Dan kasuwani subiyu babarshi
tahaifa shida dan uwansa alhaji usman yanada yaya 5
akwai fatima, aisha, zainab, atika, sai dan autansa umar
wadda yasaka sunan dan uwansa alhaji umar sunan
.mahaifiyarta hajiya umma matace kamila ga addini
itakadai mahaifiyarta tahaifa wacce take ajigawa gumel.
Shekararsu bakwai basu haihuwaba sanadiyar haka
danuwansa alhaji usman yabashi dansa umar tunyana
yaro yayita rainonsa haryakai shekara 27 awannan
shekararne yadawo daga Barack yaga ummansa batada
lpya ashi cikine daita . Murna gurin su ba aciwa komai
har Allah yasaukita lpya ta haifi yarta fatima wacce
akekira da teema badadiwa Allah ya kara azurtata da
yarinya santaliliya ANAL wacce sun shago da yaya
sosai sheyake mata komai wanka dasauransu.
Shekararta 7 yaya yakoma barack harsaida tayi
shekara goma sha 15 yadawo yaganta taceko tayi kyau
gashi tazama doguwa ga colour dinta maikyau chacolte
ga lips dinta dangaramiki wadda yake pink with her big
eye's ga hanci kamarna deejarh s baba. Gata da hips ga
boobs abun ba'acewa komai mashaa allah. Suna sauka a
airport din aminu kano tazo tadugu tarun gumishi aa
anal haka kikagirma ya karatu tace yaya muji kace
abinci kayi wanka sainayimaka tausa saina baka labari
yayi dariya yace duk nikadai tace eman. Suna isa gida
tabarshi yashirya takaima abinci yace suka fito falo
yagaida su alhaji teema tagaishe tace yaya saura 2
weeks biki fa yace haba sis mai isah baki gayan dahuriba
but don't worry gobe mafita ANAL tace yaya yace
sister what wrong tace saura 1 year muyi grad kaga
nakusa zama brstr amma kasan country din danakeso
has I wish cyprus but Abba paris zani please abba yace
yimun shiru nonsense aure zanmiki yaya yace
what?? .....urs Aliyu Ultimate-3mc



ANAl 03
✍🏻✍🏻✍🏻 Aliyu Ultimate-3mc
Yaya yace abba please kabari tafara skull din pls abba
kobaka kaita abroad ba sai na samarmata wata anan.
Abba yace toh shikenan Dana yanzu gobe kuje suzabe
kayan dasukeso. Itakuma ANAL nawane kudin
dinkinki tace dadi dubu 50 ne yace shoes dinfa tace sai
anjima zaakawo umma tace ai duk nata baifi dubu 70 ba
yace okay dasafe kixo ki ansa tace nagode abbana yaya
bari naji nayi wanka see u ltr yace okay sis, tayi wanka
tayi sallah tashirya cikin vest da skin tyd tasakko tana
yaya teema ina phone dina tace gatana nan tace ok bari
naje dakin yaya tashiga yakallita sosaisai ga hips dinta
sai rawa suke ga saman boobs dinta sunwane ciko tazo
tazauna kusa dashi tace yaya please kasaimun system
yace maizakiyi dai ita tace ina sonta sosai da sosai ok
tomorrow zansaimiki. Takwanta akan cinyarsa tace
yaya kaban lbr hankalinsa yafara tashi idonsa yayi ja
yace bacci zanyi kiji ki kwanta tace yaya please anan
zankwanta yace what will u get out .yakama cikinsa
yana cikina anal cikina ta kan kameshi tana kuka yace
amal fita nacimiki kifita takwanta yanata burgema
takara kankamishi wallahi bazan fitaba wayyo yaya
karkamutu tashimuje asubiti sunazuwa akadaukishi
emgency akashiga dashi saiga su abba sunzo da sauran
yangidan anal tanata kuka kusa dashi doctor yace
subiyoshi office yana zuwa yacemusu danku yana cikin
wane hali cuxx sperm yatsayami amara at any tyme he
can loose his lyfe what I mean shine yana bukatar mace
if yakai 1mouth baya tare damace zai iya mutuwa
kokuma ayimai operation which ba lallai yatashiba abba
yace ai abune mai sauki ga......urs Aliyu ultimate-3mc



ANAL 04
✍🏻✍🏻✍🏻 Aliyu Ultimate-3mc
Abba yace Ai abune mai sauke ga yammata dayawa bari
yatashi muje ko yanada wacce yakeso. Anal tashigo
dakin tana murna yaya yajikin naka inafatan kawarke
yace sis nawarke tace to tashi kayi wanka sai kace
abinci yace to sis yayi wanka yafito yashirya aka
sallamesu yanazuwa suka zube afalo kowa nakeransa
awaya yana yajikinka umma tasakko tana dana yajikin
naka yace dasauki ummata tamatso kusa dashi tace
wato haka zaka zauna bazakai aureba ko yasosa kiya
ummana bahaka bane bansamu wacce taimun bani
kitayane da addua tace to Allah yakawo tagare yace
amin ummata. Teema ce tashigo tare da kaya nuke nuke
tace yaya yajikinka yace dasauki sis kaga dinkunan gobe
fa zaafara mothers even, jibi kamu,gatakuma ayi dinner
akai amarya ganaka katin. Yace toh tashiga daki umma
tabata tsumi aroba da su turaren tsugunno tayi godeya
tashi ga daki taga ANAL sai bacci take tafito tadaura
girke sai 3 tagama tashiga tai wanka tatashi Anal itama
taiwanka tayi sallah tadakko wata doguwar rigarta
purple tasaka rivom tasaka purple lipstick tasaka kwalli
tasa turaren ulul abyad tasaka flat shoe tafito tace
yatima bani card dina xankaiwa friends dina kidauka a
kan bed tace ok sis. Tafito tashi ga dakin umma tace
umma barka da hutawa tace barka auta inaxuwa tace
zanraba card ne umma ina bag dina tace gatachan
ummana bye sai nadawo tace okay dota. Tasakko daga
stps tafito plour tadauki phone dinta tafito takera drive
yace bari yadakko key's tace alright am waiting sai ga
yaya yafito yayi kyau yasaka jcs da dark pink din shirt
yasaka royal watch sai kanshi yake Na wannan turaren
meong doug yakallita yaga tayi kyau amma kayan tasun
matseta ga uban hips ya nononta duk yabi rigar
yadakamata tsawa kee Anal tace am sorry yaya wallhi
bangankaba inayini yace will u get out from here idiot
ahaka xaki fita tasaka kuka ya ya mainayi ooh you
asked me such nonsense questions u better go and wear
hijab or Change the clothes tace yaya please am sorry
ynzu xandawo yace sorry for u r self yafara ciro blet
yabiyota taruga ciki aguje zatashiga daki yakamota.
Tafara cewa wallhi yaya zancire yace will u shoutup
yabata dirty slap........ursAliyu ultimate-3mc


ANAL 05
✍🏻✍🏻✍🏻 Aliyu Ultimate-3mc
Yabata dirty slap tafara kuka takankameshi tana yaya
danallah kayi hakuri baxan karaba take yaje yar ajekinsa
yatureta ya fito yahau motarsa yafita yana tafi yanajin
suratul wakia ya tsayar da mota yace innalillahi yanxu
niban taba bin mataba gashi feeling tanaso tahallakane ya
rabb see me through yaja mota yaji yasha ice cream.
ANAL dataga yafita tashiga daki kar umma tagani
andakita tasako hijjabinta har kasa tayiwa drv magana
sukaje gra gidansu fatima tabata nata tatsaya ajifatu
tasai mayafi wane guy yabiyota assalamu alaikum
yanmatta inayini tace lpya yace zansan sunanki pls tace
ANAL yace nice name pls inbazaki damuba can we be
friends sunana Dr hassan inazaune a abuja nazone kano
gurin cousin dina tace yayi kyau yace ur number pls
tace okay tabashi yayi godeya sukayi sallama tashiga
mota sai gidansu farida tanashiga tafara momcy saiga
mamn farida tasauko tace dota oyoyo tabata pick. tayi
sama besty fito ga life dinki farida tafara dariya tace ba
life ba death suka tafa tabata lbr sunhadu da wane Dr
hassan yahadu ke tafara tsalle that's wonderful
munsamu guy ANAL tamiko mata ankonta nagobe tace
ga nake tayi godeya tace to ninatafi sai goben tace ok
life. Tana zuwa gida tayi sallah tacewa umma tadawo
taje taiwanka tasaka riga da wando tasakko kasa
tagaida kowa tace yaya sannu da gida yadallah mata
harara tasunkuyar dakanta yauwa ya teema wace
zatayimiki makeup nima zatayimun tace DEEJARH
MAKEOVER CE 7FFA85BE zataimun ok sis
nima xataimun okay bare naje nakwanta ANAL tace ok
sister takalli fuskar yaya taga chat yake tataso
tadurkusa kusa dashi tace yaya please kayi hakuri
baxan karaba danallah yaya yadago yakalleta yace look
at ur self which kind dress be this asin ur are not
Muslim from to day karkikara saka kayan dasukayi tyd
dinki tadago tace toh yaya bazan sakiba yace yauwa sis
give me 1 suka tafa atake wayarta tafara ringn cekin
wakar yeme aladi tadauka tasa ka akunnenta taansa
sallama suka gaisa yaya duk hankalinsa yatashi yace will
u give me the phone ko saina bal. .....




ANAL 06
✍🏻✍🏻✍🏻 Aliyu Ultimate-3mc
Yaya duk hankalinsa yatashi yace will u give the phone
ko saina ballaki.cikin muryar kuka anal tace wallahi by
boyfriend dinabane he just called to great me. yagyada
kai yace dakyau kibakisan ahaka zaki fada love ba
ahankali yana kiranki awaya ahaka zakifara sonsa so
becareful if not bakison kizama barrister . Cikin muryar
kuka tace no Yaya wallahi nadaina bazan kara pickin
call nashiba yace kokifa kiji ki kwanta kiyi addua tace
ok good nyte yayana, yace night sis. Tana shiga daki
tayi wanka tasaka gown dinta takwanta kusa da sis tace
yaya teema I will miss you tace same sis, yauwa
ANAL gobe kije gidan su atika tarakake gurin kubrerh
mai snacks ok sis xanji. Ya teema bani story please tace
okk SANTIN RAKE
Wani Bamaguje ne da Bazamfare suka tafi wani gari
cin kasuwa sai sukaga mai rake yana talla, yana
zagayawa, sukuma suna zaune wurin sana'arsu, sai
suka kirashi suka saya, bayan sumfara sha sai
Bamaguje yace "wai don Allah rake yana haihuwa?"
Bazanfare yace "tab, har wankan jego yanayi" sai
Bamaguje yasake cewa "idan ana shuka rake suga ake
zuba masa ne a tushensa?" Bazanfare yace
"wani irin suga, ai mazarkwaila ake barbadawa masa ga
tushe, shiyasa kaji zakinsa ya wuce misali" . Hahaha ya
teema cikina zai kullefa hahaha wato mazalkwaika ake
barbadawa hahaha. Yaya bari nayi alwala bacci yazo
tace ok tohm sis tayi alwala tayi azkar takashi light
takwanta. Da asubah sukaji umma tana kutashi kuyi
sallah toh umma, sunyi sallah tatashi tafara
azkar......



ANAL 07
✍🏻✍🏻✍🏻 Aliyu Ultimate-3mc
Sunyi sallah tayi azkar tasakko kasa tagyara gidan
tadaura breakfast tasoya chips,tashiga dakin ummanta
tagaidata tagyara room din tawanke toilet tace umma
nagama sai anjema tace toh Anal Allah yayimiki albarka
yabaki miji nagare tace ameen ummata, yaya teema tashi
kiyi wanka kishirya tace to.sukayi wanka suka sakko
suka gaida abba yace Anal jike kiramin yaya tatashi
tashiga Dakin zaune taganshi yayi tagumi dasauri
tazauna kusa dashi tajanye hannunsa yaya maki
damunka yace bakomai tace please yaya kafadan mana
nacemiki bakomai tace kaji inji abba yace to. Yafito
sanye da jallabiya yadurkusa yagaida su abba , abba
yace jikayi breakfast saimuyi magana yace to, yagama
yace abba gani yace daman maganar aurenkani kasamu
yarinya yace aa abba bansamuba yace toh duk yanmatan
nan bawacce taima yace babu to shikenan , Anal
tashirya tasaka blue hijjab da light blue dinjaka da
takalmi tatafi gidansu yaya suka gaisa da hajiyarsu tace
hajiya ina anty atika tace tana daki tashiga tace sis
kitaso mu anso snacks sukatafi suka anso agurin kubreh.
Sukadawo gida mutane ancika kakarsu ta jigawa da
lodin danginta Anal tayi sallama tace hajiya kaka kunzo
cinyi mana abunciko tace kinji jairar yarinya toh bari
ingayamiki daki zantafi vayan biki tace yauwa kakus
bari muje mushirya 3 takusa. Yaya teema in deejarh tazo
zataimun make up tace to sis.
Tana shiga daki tayi wanka tashafa clear nature
tadakko bra da new pant tasaka tashafa humrah, daki
yaceka da kamshi, tadakko wane ash and black less
anmai stone work's ohhh takalli kanta a mudubi tace
woow haka dama nake dakyau tunkafin ma deejarh
tayimun makeup, mashaa Allah alhamdulilahi saiga
wayanta yana ringn cikin wakar boom boom hello yaya
teema tacemata kifito angama min inadakin umma
tadauki head dinta ash da sarka ash sai jaka da takalmi
ash tachanja cover din wayanta ash and black tana
sakkowa amarya irin wannan mashaa Allah, tayimusu
banza tashiga dakin umma tanashiga deejarh tace
subhanallhi tunkafin nayimuku make up teema tajiyowa
taga Anal tafita kyau takalli kanta gown ce Na less
coffee n milk head dinta milk sarka takalmi awarwaro
milk tayi kyau, amma tanaganin Anal tatsenci kanta
tanajin haushinta cikin tsawa tacemata Anal kiji kichanja
kayanki bakiyi kyauva ANAL tayi dariya tace haba
yaya teema harkin fara jinhaushi ton baaimun
kwalliyarba takwashe dadariya haushi kuma hmm u
better go and change d cloth if not saidai kixauna agida,
tace haba yateema kinga yadda kikayi kyau wallhi ko
matar govern saihaka sukasaka dariya ........

ANAL 08
✍🏻✍🏻✍🏻 Aliyu Ultimate-3mc
Ya teem kinga yadda kikayi kyau ko matar govern
saihaka sukasaka dariya, deejarh tadura foundation
akyakyawar fuskar Anal wadda yayimata kyau
tayimata jagira tagyara da light and dark concealer
wacce tagyara jagirar takara kyau, sai tayi contour din
face din abunka damai kyau saitayi wane kyau ansaka
maka eyeshadow ash and black tayi kyau big eyes dinta
sukayi wani kyau ga eyeliners hmmm mashaa Allah
tasaka pencil jagira tayi linn bakinta at d middle tasaka
purple janbaki tadaura mata head's ina anagamawa
takalli kanta amudubi tace deejarh ur such a nyce
person dubi yadda nayi kyau ohh god maizan cimiki
deejarh tace malama wait le me take you pic u look soo
muah tasaka a insta ohh god almost 20000 mutane
sukayi like bayan comments da ake taturowa, takera
faty tace lyfe kina ina tace ina waji ki mukejira fa ga dr
hassan yazo tace toh taji dakin umma tace umma munyi
gaba tace subhallahi auta kinga yadda kikai kyau
kikaranta lahaula kafa 10 da lielafi kafa9 kifita da
bismillah tace to ummana see u dear tafito takira faty
tace kuna inagani awaje faty tace zakiga rng rover
muna ciki tana Bude mutor duk suka jiyo woww Anal
kinyi kyau tace tank's Dr mutafi no sai amarin suntafi
tace to, sai ga angonan yazo Dr kaleed kinan akwai
kyau gakwarjini yasaka milk din gexner sai aikin dinkin
coffee sai cff shoes ga wani gld watch sai hularsa coffe
wadda yayi masifar kyau saiga amaryarsa tafito tashiga
mota sukayi cnbt suka tafi amota yace amaryata kinyi
kyaufa tace Allah swty yace wallhi, fatyma tace Anal
hope kinsan mai zakice kixakiyiwa amarya speech tace
ok suna isah country mall amare sukafara hawa steps
sunyi kyau fa duk wadda yaga dr hassan da Anal sai
anyimusu kabbara saboda kyau sunashiga hll mai police
band yafara kida kowa yatashi sai daukarsu ake wane
yacewa Dr kaleed wanan yarinyar tayimun abokina
inasonta tahadufa mashaa allah yace okay mutumina
sukaji kujera suka zauna Anal ta tsaya aka daukesu da
amari tasakko taji gurin umma wacce tasaka blue and
white less tayi kyau ummana bani 20k tadakko tabata,
ANAL akafara rawa abokanin ango sai leki sukemata
alokacin amarin sukasakko daga stge mai waka sai
wasasu yakiyi.........



ANAL 09
✍🏻✍🏻✍🏻 Aliyu Ultimate-3mc
Mai waka sai wasasu yakeyi anal taji tajawo anty atika
come muyi rawa haba ya teema fa tayimuku anty aisha
kufito mana aminiyar amarya fiddausi sani ayage (nana)
tayi kyau tasaka less dinta pink tayi kyau tazo tadauki
Anal awaya taji tafara yiwa amari hota dama fidausi
akwai rawa suka fara rawa abun abin shaawa sunyi
kyau, jikake Mai waka yana Allah yakara azuki yaya
tafiya yaki makiya nadarewa yaro Mai kwarjini, ya ya
yakaraso cikin ash din gexner yayi kyau sosai yadaga
idonsa yaga anal sai rawa take tayi masifar kyau
abokanan ango sai leki akemata yakallita yayi tsake
yakaraso yadinga ruwan dollars haba maikida yagigice
haba saiwasasu yake yamatso kusa da Anal tadaga
kanta taga idonsa yayi ja kawai taja hannunsa suka fara
rawa wayyooo kowa yagigice saboda sunyi kyau kowa
sai leki yakimusu yaja hannunta sukabar gurin tatsorata
yace malama kinutse kobakijeba tace to yaya guri yayi
tset abokin ango yana bada tahirin ango yagama akaimai
tafi akakera Anal domin tabada tahirin amarya Anal
tayi sauri taje gurin fiddausi sani ayage (nana) tace ya
fiddausi kifa yakamata kiyi speech tace aa anal jikeyi
nayi rankamu tahau stage akabata lound spkr tafara da
"ASSALAMU ALAIKUM AM ANAL AS
SOME OF UR ORDY KNOW, AM
STANDING HERE FOR THE BRIDE
TO SAY ABOUT HER FAMILY
BACKGROUND HER ATITUDE AND
ALSO HER MANNERLIZN SHE GROW
UP WITH MANNERS AN ALSO A LADY
WITH HIGH...


Read / Download ANAL

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album