Subscribe for N1000/month for downloading access and an ad-free site. Contact WhatsApp +2348140419490 if you can't pay / subscribe. SUBSCRIBE

24 yin

SIRRIN DAUKAKA Complete Hausa Novel Document by SIRRIN DAUKAKA


SIRRIN DAUKAKA

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 82878



SIRRIN DAUKAKA

Reading Time: 6 Hours

Added On: 04, Mar 2025

Author: Aisha JB ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : F.J.W.A

Author Phone : Not Inserted

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 456.02 kb

File Type: txt

Views: 41+

Download: 61+

Last download: 3 days ago

Description/Story: UMMI JB:
♡SIRRIN ƊAUKAKA...




*FARIN JINI WRITER'S ASSOCIATION..📚📚*




_♡F.J.W.A


'''Wa sallallahu ala Akaramil Mursalina Aj'main Muhammadin wa'ala alihi wa Sahabihi wa,sallam'''


PAGE ONE..


"Baba burina kasha kafini bukata dan Allah." kawar da kanshi ya yi gefe duk da jikinshi baya motsi sakamakon ciwon dake tattare da shi bakin shi ma a karkace yake ƙwalla ne ya gangaro masa da sauri ta ajiye kofin tana share mishi hawaye "Baba na ɓata maka rai ko? Toh kayi hakuri ln Sha Allahu bazan ƙara ba." A hankali ya soma magana "Jiddah ni baki min komai ba, hasalima bana buƙatar komai ya shiga bakina.. da sauri ta dakatar dashi "kar kace haka Baba in baka shaba maganin fa? nafi son lafiyanka fiye da komai domin kai da mama kaɗai kuka ragemin kune gata na! kunne bangon da in na jingina ajikinku nake jin daɗi ku kaɗai ne farin cikina kayi hakuri kasha kaga jiya bakaci komai ba."


"Jiddah ina ganin gazawata! ni ya dace in fita in nimo muku abinci ni yadace na muku komai keda mahaifiyarki Amma dubi halin da nake ciki kalla fa? jiddah na gaza muku wannan abubuwan gashi dangina wanda ya kamata su tsaya su temakeni duk sun gujeni kowa guduna yake sabida banida kuɗi ni talaka ne!.." kukane ya kwace mishi Mama da fitowarta kenan daga banɗaki ta karaso tare da durkuwa a hankali ta ajiye butan hannunta dakyar ta miƙe sakamakon cikin jikinta dayafara tsufa "Kayi hakuri Allah yana sane damu kuma wannan jarrabawace bawai don baya sonmu bane a'a ya yi haƙan ne don ya gwada imaninmu kuma a kullin muna gode masa Allah ya ubangiji Allah kai kayi Adamu kayi hawa'u Allah bamu da kowa bayan kai Ubangiji ka sassauta mana Allah ka kawo mana agaji Alfarman wannan rana ta juma'a kabawa Mijina Usama lafiya" jiddah dake jikin mahaifinta ta amsa da "Ameen mamana. "
Dafa cikinta tayi tare da girgiza kai rabonta da abinci tun jiya shima kanzone wanda jiddah taje makota tayi wanke wanke ta samo musu Allah kenan! me yanda yaso da bawanshi "Asama'u ɗauki kokon nan ki sha." mama tace. "a ah Usama kai yafi dacewa daka sha domin kasha magani." Usama yace "Asma'u bana son jayayya kin fini bukata bani da burin da yawuce ganin farin cikin iyalina daga shi se bashin Mu'azzan dake kaina inna roƙon ka Allah ka billomin da hanyar da zan cika wannan burin nawa kafin mutuwata.. "kabarmu dawa usama?. "Akwai Allah.."
Juyo da kanshi yayi ga Jiddah "ɗauki ki baiwa mahaifiyar ki Allah ya miki Albarka ubangiji ya tsaremin ke da mutuncinki Allah ya rabaki da sharrin samarin zamani!." ɗaukan kunnun tayi ta nufo mahaifiyarta dashi "buɗe bakinki nabaki mamana." ba musu ta buɗe bakinta domi Ɗan cikinta harya fara motsi tsaban yunwan dake cinta cokali kurɓa uku taman kokon ya kare cire kofin jiddah tayi a bakinta Ahankali Asma'u ta lumshe idonta hawaye na gangaro mata wani irin yunwane ya taso mata.


Wurgar da kofin Jiddah tayi tana kiran sunanta "Mama mamana meya sameki?." cizewa tayi tare da faɗin "bakomai Jiddah..."


Shuru suka zauna chan Jidda ta miƙe butan da mahaifiyarta ,ta ajiye ta ɗauka roban fentin da take zuba ruwa ta nufa shuru tayi sakamakon ganin bokitin ba ruwa "Sauran ruwan na zaga dashi." cewan Mama bokitin ta ɗauka "bari inje in samo ruwan" fatan Alkhairi suka mata bayan ta fita Asma'u ta matso jikin mijinta kwantar da kanta tayi a jikin taburman da yake kwance "lna son shafa fisƙanki babu halin haka ko zaki temaka ki ɗauki hannuna zuwa ƙan fusƙan taki?" wani irin marayan kuka tasa a hankali sautin kuƙan nata yake fita hannunshi ta kama takai saman fisƙanta amma lna ko motsi bayayi dalilin haka yasa ta kara sautin kuƙan nata "meyasa haka! meyasa wasu mutanen basa duba gobensu! meyasa wasu mutanen suke manta alkhairi ? yanzun sakamakon temakon kenan? usama duk kai kajawo mana wannan masifar meyasa ka Auro mana masifa jubeni da yarintata na koma tsohuwa kalleni... kalli cikina wai yau mune abinda zamuci yake gagarar mu? me muka mata?, takwashe komai Allah kana gani ƴata ba makaranta ko ɗaya Ƴar da zamu ciyar amma i'ta take fita tasmo mana abinda zamuci Yarinyar da bata huci wanka ba amma wai yau i'ta ke ɗawainiya damu Allah ka kawo mana agaji.. "Asma'u kiyi hakuri tausayinta naji gani nayi kowa ya gujeta gani nayi ta fara fusƙantar tsana da tsangwaman mutane kowa ya gujeta bansan haka ze kasance ba na nufeta da Alkhairi amma ta saka min da sharri ta rabani da Ɗana ta ruguzamin komai nawa kalli yanda ta mayar dani, *LAIFINA NE"* (Shima sabon buk ɗina ne yana nan tafe da yardan Allah),


"Asma'u." ɗagowa tayi taga shima yana hawaye share mishi tayi sannan i'tama ta share na fisƙanta "Jin yanayin da ka kira sunana kaɗai ya shedamun magana kakeso kayi dani me muhimmanci koma menene in na Addu'ar Allah yasa kunnuwana suji Alkhairi.." "Tabbas maganace zamuyi wanda nake so kiyi mata kyakkyawan fahimta ki hangi nesa karki juyawa akalan maganata zuwa baya , ina nufin karki tuna baya domin inhar kikayi haka sheɗan ne ze rinjayeki ki bijiremin wanda inhar haƙan ta kasance bazanci daɗi ba nayi iya tunani da hange hange Asma'u bani da hanyar da zan biya Mu'azzan dubu talatin dalilin haka na yanke shawarar.. "shuru yayi yana nazarin yanayin da zata ɗauki maganan bezata ba, yaji tana faɗin "Ka yanke shawarar bashi Auren Hauwa'u koba abinda kakeson cewa ba kenan kayi shuru kanajin tsoron faɗa domin bazan amince bako? shifa mutumin nan baka sanshi ba, babu abinda kuka haɗa matarsa uku kasuwancine ya haɗaku gani nake kuma be damu da kuɗinsa ba domin yanada wanda sukaci uban dubu talatin Hauwa bazata iya ratsa mata uku ta zauna ba wallahi na tabbata zata ci baƙar wahala yarinyar da bata san menene rayuwa ba watan gobe fa Hauwa zata shiga sha-huɗu.." katseta yayi "wake sama da wani cikin neda ke?." sunkuyar da ƙanta tayi kasa "wakeda ikon zab'arwa Jiddah mijin Aure? cikin nida ke wake da iko da Me-Jiddah? akwai wani bayan ni akwai abinda uba shine adon ƴar sa, mutumcin ƴa mace Gidan mijinta.."


......."Tabbas Da Uba ake Ado, amma ka gane man, Hauwa bazata iya ɗauƙan nauyin da kake shirin ɗaura mata ba, kayi hakuri mijina bawai inna jayayya dakai bane a'ah halin da zata tsinci kanta nake tunani Ya zanyi? Na amince..." bata rufe bakinta ba taga mutane suna shigowa "Lafiya? ya zaku shigo mana har ɗaki ba niman izini?.." maƙalewa sauran maganan yai sakamakon ganin Maigidan dasuke zaune a ciki hannu ya miko mata cikin rawan murya tace "Kayi hakuri Ado.. "Ke Dakata bashi ya kawoni ba kud'i zaku bani banja da tsayi ba, shekara ta zagayo kunce na muku uziri nabarku kun sake wata biyar Kai! Gaskiya ina bukatar kud'i ko abarmin Gidana, domin zan zuba sabbi 'Yan haya"


"Ado kasake Kara Mana lokaci wallahi a halin yanzun ko ficika bazaka samu ba abincin da zamuci ma ya gagaremu.." Ado yace abincin da zakaci ma ya gagareka bare dubu takwas ku kwashe komatsansu ku watsar su fita min daga Gida wannan ai zance banzane! 'yan kayayyakinsu suka shiga kwashewa suna watsar dasu a kofan Gida "Dan Allah kiyi hakuri karku tozartamu ka dubi Allah ka dubi Halin rashin lafiyan da Mijina yake ciki... "Ku jasu ku fitar mun dasu daga Gida bana son Kara ganinsu Kona sak'an d'ayane" (Nayi Alkawari insha Allahu babu turanci a littafina sede in ya zama dole ne, dolenma me k'arfi).


Tafiya take riƙe da bokiti Gurin d'iban ruwansu na tuka tuka, ta nufa nan ta tarar da Gurin cike da mutane Fam shuru ta tsaya tana tunanin yanda zata tsaya har layi yazo k'anta ga Halin da iyayenta suke ciki matsowa tayi Kusa da Yarinyar da layi yazo k'anta "Ayya 'yar uwa dan Allah ki temaka ki zuba min nabar Gida IYAYENA duka babu me gamsheshshen lafiyan jiki." Cikin tausayawa Yarinyar ta karb'i bakitinta ta Tara mata cik'e da murna Jiddah ta Mata godiya sannan ta shiga kok'arin d'agawa har ta d'aura a k'anta "Chabd'i jan ai wallahi Baki isa ba Taya zakiso a Bayan mu sannan kije kid'iba ruwa ai wallahi kinyi kad'an.." yarinyar data zubawa Jiddah ruwa tace "haba Baraka ki dubi Halin da take ciki dan Allah ki rage niman fitina Hauwace fa wanda Da, muke makarantar Allo tare kafin daga baya Allah ya jarrabe mahaifinta da rashi karatunta ya tsaya a halin yanzun ma Yana kwance baya motsi ai ko don Haka kya barta taje Gida." tsalle baraka tayi "Ke Zubaida ban tambayeki ba, surutu chaaa kaman wani kanari Ina ruwana da jarabta waya jawomusu ba ubanta ba ruwan Nan Kuma
Domin cigaba da karantawa sai ku downloading.
Yadda ake downloading na littafin: ku tabbata kunyi register da shafinmu sanna kunyi login, idan bakuyi register a kasa zakuga maballai guda biyu daya an rubuta LOGIN dayan kuma an rubuta REGISTER sai ku taba su kuyi register, daga nan sai ku yi subscription koda na naira 1000 ne, domin sai kunyi subs dinann ne kadai zaku iya dauko littatafanmu.

Ya ya akeyin Subscription namu : Bayan kun yi Login ko register daga kasa zaku ga wani jan maballi (button) an rubuta SUBSCRIBE sai ku taba shi zai kaiku inda zaku zabi package wato tsarin subs na ku da mu. akwai na wata guda, watanni biyar da shekara guda. da zarar kun zaba zai kaiku inda zaku biya kudin, wanda daga nan sai ku cigaba da downloading kawai abunku

ABUN LURA : duk wani littafi da kuka gani a shafinnan kyauta ne, wannan tsari mun zo da shine don mu samu hanyar da zamu iya rike shafin muna managing na shi, izan ku kayi subs na mu tamkar DONATION ne ku ka yi mana, ku ka bamu kwarin guiwa don mu ciagaba da kawo muku sabbin littatafai, amma duk wanda ya ga bazai iya ba toh zai iya karanta littafin kyauta a cikin shafinnan namu batare da ya downloading ba, kawai ya yi kasa zai ga Koren maballi (button an rubuta) START READING sai ya taba zai kaishi inda zai karanta littafin.

Sannan duk wanda yaga kamn wannan process din zai bashi wahala kai tsaye zai iya min magana ta whatssApp +2348140419490, ya tura min kudin ni kuma zan dora mai subs din akan account na shi

NB: iya ta haka ne zaku iya karanta wannan littafi a shafinmu babu wata hanyar. DAN ALLAH KU DAINA MANA MAGANA AKAN MU TURA MUKU LITTAFI TA WHATSAPP, BAMA TURAWA HANYA GUDA MUKE TURA LITTATAFANMU SHINE WEBSITE NA MU https://taskarnovels.com.ng DUK MAI BUKATAR LITTAFINMU YA JE CAN YA KYAUTA NE, AMMA DOWNLOADING KUWA BA KYAUTA BANE SAI YAYI SUBSCRIPTION NA WEBSITE NAM
This is not the real Download Button


Read / Download SIRRIN DAUKAKA

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

This is not the real Download Button
Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album