Join Our WhatsApp Group

BAƘIN KISHI Complete Hausa Novel Document by BAƘIN KISHI


BAƘIN KISHI

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 13327



BAƘIN KISHI

Reading Time: 1 Hours

Added On: 04, Aug 2023

Author: Mujahida Matar Malam ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : *????ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION????*

Author Phone : 07064904617 or call number 07031012948

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 88.79 kb

File Type: txt

Views: 708+

Download: 169+

Last download: 5 days ago

Description/Story: *BAƘIN KISHI!!! '''PAID BOOK #200 ONLY*






*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}

https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c

```MARUBUTA MASU AIKI DA FASAHA DA ZALLAR TSAKWARON AMANA, FAƊAKARWA HAƊI DA NISHAƊAN TARWA GAMIDA WA'AZANTARWA HUNMM WANI ABU SAI ROYAL STAR'S WRITE'S ✍🏻📚✨⭐✨ ASSOCIATION RUWA ƘAƊAI KE MAGANIN ƘISHI (R..S..W..A) 💪💪💪💪
UP-UP-UP BEST WRITTE'S EVER💖 ```



_🍂"ALƘAWAMINMU🖋️ ƳANCINMU"🍂_






_*RUBUTA LABARI DA TSARAWA 🥰MUJAHEEDAH🥰 (MATAR 💖 MALAM) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN.. AMMYN KHAUSAR CEE.... KUMA TAURARUWAR ROYAL STAR🥳*_






*📝NOTE Ada banyi niyar fara buk ɗinnan yanzu ba gaskiya naso sai march na fara so lura yawan ƙorafin wasu da nuna zallar soyayyarsu ga wannan buk ɗin yasa naɗan duba kuma nayi nazarin wasu Abubuwa haƙiƙa idan nabarshi sai A march zan fara to typing ɗinsa zaijani zuwa Appril, April kuwa watan A zumin ne insha Allah to kunga bazai yuba naja typing harciki Ramadan shiyasa na ƙarɓe ƙorafin ku, kuma nima na nazace wasu Abubuwan to gadai yanan nafara yau SATURDAY 26/2/2022 FE BRUARY DA MISALIN 11:54 p.m ,, kadafa kuce nayi typing dare ina malam so my malam yaɗan yi tafiya ne inacikin kewa hakan yasa naɗan tsaya wannan time ɗin dan baku nishaɗi...... GARGAƊI---- Banyarda wata ko wani ya sauyamun Akalar littafi ba, labarin zainuna tsantsar kishi ne dam illar bijirewa maganar iyaye Allah yasa mu Amfana da darusukan da nakeson koyarwa Aciki kuma Allah yasa marasa kyau masu hali irin hakan sudaina, A koda yaushe burina nakawo Abunda zai Amfanemu bawai dan yabamu nishaɗi ƙaɗaiba, Allah yasa mudace*






°••°°``••°°``••°°``°

*NASA DAUKAR GA DIKAN MASOYANA*






_TARIN YABO DA JINJINA GAREKI MY SWEET MARYAM INAJI DAKE FA,,,, FATANA CIKIN WATANNAN MUSAMI TWINCE GAREKI😁_






°°••••°°°°```````°°°••••••
JINJINTA GADIKAN ILAHIRIN MEMBERS NA ƘUNGIYAR ROYAL,,,,, DOLE NASAKU MEMBERS NA NOVELS OF MUJAHEEDAH,, INASONKU OVERRR.....





*TAYAMA ZANYI SUYA NA MANTA DA ALBASA?? AI SAKI MY BESTY QUEEN MARYAM SANUSI WANNAN DOLE NE DOMIN KECE FITILA TA DAKE NAKE RAWAR GABAN HANTSI,, INAMIKI SO NA MUSAMMAN*







_BISMILLAHI RAHMANI RAHEEM_

_^DIKAN YABO DA GODIYA SUNTABBATA GA MABUWAYIN SARKI MAIRAYAWA SANDA YASO DAMA ƊAUKA SANDA YASO, INA GODIYA GA ALLAH DAYA SAKE BAN IKON SAKE RUBUTA WANNAN SABON LITTAFIN NAWA MAITAKEN BAKIN KISHI_




*MARUBUCIYAR °•° MAIZAMAN KANTA "PAID BOOK" DOCTOR HEESHAM ""PAID BOOK" BARRISTER KHALEEL FREE BOOK-- RAUNIN MACCE BAYA HANA ƊAUKAR FANSA, FREE BOOK-- SAINA KASHE MIJINA FREE BOOK-- FAHAERT HOT LOVE FREE BOOK,,, SO SIRRIN ZUCIYA-- AND BAKIN KISHI!!! ""PAID BOOK"" IS LANDING........ MUJAHEEDAH (MATAR MALM) CE KADA KUMANTA KUMA AMMYN KHAUSAR...*






FREE 🅿️ 1 TO 2..






Wani kyakykyawan gaye nagaban kwatance na hanga yana Zaune kan resting chair gefen sa ƙaramin stoll ne ɗauke da drinks na kwali sai kofin glass, lokaci lokaci yakan ɗauka ya kurɓi lemon dika hankalinsa nakan jaridar dake hannunsa, Sanye yake cikin t.shourt baƙa da gajeren wando trozer baki,



Idanuwansa farare sol kamar madara da zara zaran giran idanuwa, bazaka kirashi baƙi ba, haka kuma ba zaka kirashi fari ba, baida tsawo kuma baida gajarta gayanan dai dai dai misali,



Lips ɗinsa pink ne bakinsa ɗan karami kamar Antsaga da reza,



Hunmmmmm bari dai nabar mukushi hakan readers dan harna ga su o.o Ana haɗiye yawo to wannan mallakar wata ne watar ma wadda keda baƙin kishi!!! idan ko dakwai wadda zata iya to bismillah badai ruwan Mujaheedah ɗauko rahoto ne kawai nawa........




Lunshe idanuwa kawai yake wadikan Alamu yanajin daɗin ya nayin,





_•••LABARI YAKORO AMMA SAIDAI KASH BACCI YACI ƘARFIN IDONA YANZU 12:26 p.m SO KUMUN AFUWA SAI ZUWA SAFIYA DANJIN NEXT PAGE MUJAHEEDAH TAURARUWAR ROYAL_°°°°°







_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_






WhatsApp number 07064904617 or call number 07031012948






*BAƘIN KISHI!! "PAID BOOK #200 ONLY*


FREE 🅿️ 3/4



*RUBUTA LABARI DA TSARAWA 🥰MUJAHEEDAH🥰 (MATAR 💖 MALAM) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN... AMMYN KHAUSAR CE..... KUMA TAURARUWAR ROYAL🥳🥳*



*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}

https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c

```MARUBUTA MASU AIKI DA FASAHA DA ZALLAR TSAKWARON AMANA, FAƊAKARWA HAƊI DA NISHAƊANTARWA GAMI DA WA'AZANTARWA HUMMM WANI ABU SAI ROYAL STAR WRITER'S ✍🏻📚✨⭐✨ ASSOCIATION RUWA ƘAƊAI KE MAGANIN ƘISHI (R..S..W..A) 💪💪💪💪
UP-UP-UP```

_🍂"ALƘALAMINMU🖋️ ƳANCINMU"🍂_




_GODIYA TA MUSAMMAN GADIKAN MASOYANA🥰_




```YABAWA GAREKI SWEET MARYAM YUSEEF "MAMAN JUWAIRIYYA```



```MARUBUCIYAR -- MAIZAMAN KANTA "PAID BOOK" DOCTOR HEESHAM PAID BOOK-- BARRISTER KHALEEL FREE BOOK -- SAINA KASHE MIJINA FREE BOOK --- RAUNIN MACCE BAYA HANA ƊAUKAR FANSA FREE BOOK--- SO SIRRIN ZUCIYA FREE BOOK'' FAHERTH 'FAHAT" HOT LOVE FREE BOOK... YANZU KUMA BAƘIN KISHI!!! PAID BOOK"" YA SAUKA GAREKU MASOYA```








*LITTAFIN ƘUƊI NE IDAN KINASO KI GAGGAUTA BIYA DOMIN SAMUN NAKI #200 KAWAI*






A fusace ta shigo gidan har tana tuntuɓe idan ta sunrufe saboda tsabar fushi...



Ɗagowa Za'i'd yayi harya buɗe baki zai kirata Amma ina harta shige cikin gidan bakan bakan,

Girgiza kai yayi A fili ya furta "Anur Zafin fushi ga Zuciya ko dawa take A yau ɗin kuma,"?






Shigowa su Najwa da Amal da Afan sai salman dake ta faman faɗa yana kunfar baki, Sukuwa dik sunwani sumi sumi suna tafiya,





Girgiza kai Za'i'd ya sakeyi Yace," Wannan gidan namu Akwai gwara cikin sa",
Ɗaga musu hannu yayi batare da yayi magana ba Alamar dikansu suzo nan,




Najwa Tace," Shikenan munshiga uku wllh Anur halinta A kwai gyara mukam munshiga ukunmu ga wannan baƙin mugun bayan mu gawani gaban mu," kamar tayi kuka take maganar...






Amal Tace," baku ne kuke wani biyeta ba ni wllh daidai nake da ita,"







Ƙarasowa wurinshi sukayi suka ɗan duƙa ƙasa,


Salman ya zauna kusa dashi,



Za'i'd Yace," me kuma ke faruwa yau ma faɗan suka sakeyi ko,"?






Salman Yace," ni inama nasani koda naje ɗauko su ita waccan mai *BAƘIN KISHI!!!* Harta tako ƙasa fa tadawo,"





Saida yaɗan ƙurɓa lemunsa hankalinsa kwance still idanuwan sa nakan jaridar Yace," Ni Abunda yafaru nake son sani,"






Salman Yace," Affan faɗama yaya Abunda Akayi,"




Affan ƙarami ne dika shekarunsa 11 ne Amma yanada shegen wayo ga surutu hakan yasa Za'i'd ya dage Akan saidai A kaisu makaranta ɗaya dan shine ƙaɗai zai riƙa bashi rahoto Abunda suke..




Affan Yace," Uncle wai da Aunty baba da ƙarama sukayi faɗa da wata, Aunty Annur Tace ita bazata haɗa ƙawa da kowa ba shine ƙawar tace wai Aunty Amal takeso to sai sukayi faɗa har jiwa Aunty Annur sukayi ga Hannu jini yafito Uncle maths ne yada keta yace wai ita *BAƘIN KISHI!!* ne da ita,"







Salman Yace," kagani ko wllh ina tsoron halin *BAƘI KISHIN NAN NA ANNUR* Kowa yasa narma da Abu ɗaya A kan me,"?





Ɗaure fuska Za'i'd Yace," wato harkuna ƙarfin faɗa ko,? to tinda hakane kai Affan jeka kira Annur kace tazo yanzu kona sameta can natatta kata,"



Dagudu Affan yayi ciki...... .....







_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_



WhatsApp number 07064904617 or call number 07031012948






*BAƘIN KISHI!! "PAID BOOK #200 ONLY*


FREE 🅿️ 36/6



*RUBUTA LABARI DA TSARAWA 🥰MUJAHEEDAH🥰 (MATAR 💖 MALAM) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN... AMMYN KHAUSAR CE..... KUMA TAURARUWAR ROYAL🥳🥳*



*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}

https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c

```MARUBUTA MASU AIKI DA FASAHA DA ZALLAR TSAKWARON AMANA, FAƊAKARWA HAƊI DA NISHAƊANTARWA GAMI DA WA'AZANTARWA HUMMM WANI ABU SAI ROYAL STAR WRITER'S ✍🏻📚✨⭐✨ ASSOCIATION RUWA ƘAƊAI KE MAGANIN ƘISHI (R..S..W..A) 💪💪💪💪
UP-UP-UP```

_🍂"ALƘALAMINMU🖋️ ƳANCINMU"🍂_




_GODIYA TA MUSAMMAN GADIKAN MASOYANA🥰_




```YABAWA GAREKI SWEET MARYAM YUSEEF "MAMAN JUWAIRIYYA```



```MARUBUCIYAR -- MAIZAMAN KANTA "PAID BOOK" DOCTOR HEESHAM PAID BOOK-- BARRISTER KHALEEL FREE BOOK -- SAINA KASHE MIJINA FREE BOOK --- RAUNIN MACCE BAYA HANA ƊAUKAR FANSA FREE BOOK--- SO SIRRIN ZUCIYA FREE BOOK'' FAHERTH 'FAHAT" HOT LOVE FREE BOOK... YANZU KUMA BAƘIN KISHI!!! PAID BOOK"" YA SAUKA GAREKU MASOYA```








*LITTAFIN ƘUƊI NE IDAN KINASO KI GAGGAUTA BIYA DOMIN SAMUN NAKI #200 KAWAI ZAKI BIYA*






*IDAN KINSAN DAN KIFITAR MUN DA LITTAFI KIKESON SIYA DAN GIRMAN ALLAH KIBAR ƘUƊINKI NIKUMA NARIƘE LITTAFINA, IDAN KIKA ƘARƁE LITTAFINA KIKA FITA DASHI WLLH WLLH WLLH BAN YAFEBA KUMA ALLAH YA ISA GADIK WADDA TASAMI LITTAFINA COMPLET TAFITA DASHI WAJE HAR WASU SUKA KARANTA WLLH ALLAH KA ISARMIN BANYAFE BA!!!*





*MONDAY 28/2/2022 FEBRUARY*






A tare suka dawo saiwani zuzzumɓura baki take, nesa dasu taɗan tsuguna Tace," Gani Uncle,"




"Shina saboda ku masu ƙarfi ne kukaje A school kuka Aza sansanin yaƙi ko? Harda bugawa, kuna ƴan'uwa ko kunya bakiji ke gaki babba Amma kina faɗa da ƙanwarki ƙanwarma ƙarama sosai ko "?






Tana tura baki Tace," Uncle Waifa dan nace bazatai ƙawance dawata bane shine tarufeni da faɗa wai ban isa ba ni ai ba uwarta bace, Shine ko na mareta sai muka fara faɗan,"






"A kan me zaki hanata Ƙawance da ita,"?
Batare da yaɗago ba yayi maganar...







"Uncle waifa dani take ƙawance shine dan tsabar munafurci saita dawo kan ƙanwata ma? wllh koda kan wata taje saina rabu da ita kuma in zazzageta to balantana tadawo kan ƙanwata Hunm wllh naso ta tsaya lokacin wllh dasai nafasa bakinta lokacin dan ba shegiyar da ta isa tahaɗani kishi da wata ƙarya ne wllh dole ta zuna dani niƙaɗai,"








Sai yanzu ya Aje jaridar yana kallonta yarda take zaro zance batajin tsoro kuma iya gaskiyarta take maganar shike ƙara masa mamaki dama burgesa sam bata ƙarya dan ta burgeka koda itace batada gaskiya tofa idan Aka tambaya zata faɗa wanan halin nata nadaɗa burgesa.







Salim Yace," ke dan Ubanki A gan Uncle kike magana haka bako tausasa murya, wai ma ni dan tsabar iskaci irin naki Saime dan wadda kike ƙawance da ita takoma gun ƙanwar ki, ke wacece da bazayi kishi da wata ba? ni wllh ina mamaki ina kika ɗauke wannan *BAƘIN KISHIN* naki dik Ahlinnan bamai shi, to bari kiji bama ita datake macce ba Idan Allah ya ƙaddara miki Auren Mijin Mai mata 3 fa kizama ta 4?,"






Wata irin zabura Annur tayi har boos ɗin jikinta na motsawa sa ƙarfi dan hijab ɗin jikinta tiyobo ne ya zauna mata Ajiki,





Su A zatonsu Wani Abu ya cijeta,





Za'i'd kuwa saurin rufe idansa yayi dan saida yaji wani irin shock da ƙarfi tindaga ƙafarsa harzuwa kansa,






Kuka tasa tana faɗin "Wllh saidai na mutu banyi Aure ba, Amma bazan taɓa zama da kishiya ba Dan wllh ni *ANNUR INADA BAƘIN KUSHI!!!*, wllh Ya salim sam baka sona ni wllh saina bar gidan nan yau,"
kuka take sosai tamiƙe dagudu tayi cikin gidan...







Mamaki hana Salim koda motsi sukayi,





Za'i'd kuwa maimata kallar mar yake *BAƘIN KISHI ANNUR*.......







Kamar najwa zatayi kuka itama tamiƙe tabi bayan Annur cikin sauri.


Allah sarki Najwa tana mugun son ƴar'uwarta Annur dik cikin gidan ba wanda tasu tazo ɗaya irin Najwa dik da halinsu ba ɗaya ba Amma tana mugun son Annur harda tausayinta yagama shige Najwa....










Cikin sanyi Za'i'd Yace," kutafi kuma kads naƙara jin faɗan Almal kinji ko,"?



"To Uncle"






Salim Yace," Ya Za'i'd nifa wllh inajin tsoron halin Annur irin wanan *BAƘIN KISHIN* Haka,?






Ajiyar zuciya Za'i'd yasau ke kafin Yace," Nifa ban ɗauke wannan A matsayin wata matsala ba, kawai yarin tace kedamun so foget Abourt it zata daina wannan dik ƙuruciya ce,"









Salim Yace," Ƙuruciya fa kace Ya Za'i"d dik fa tagirme su Amal Najwa ce ƙaɗai taɗan Fita ko ita basosai ba shekara 19 Annur takeda fa amma kake kira mata ƙuruciya Ya Za'i"d,"?







Murmushi Za'i'd yayi kafin Yace," ni ban ɗauketa wata babba ba kuma nasan yarintace wannan inatasan wani kiashi balanta kuma Ace *BAƘIN KISHI!!!* kaga ni maganar nan ta isheni bara naje ciki kunsamin ciwo kai da wannan surutun naku........







_BASEERATW ITACE ARZIKINA😍_







WhatsApp number 07064904617 or call number 07031012948






*BAƘIN KISHI!! "PAID BOOK #200 ONLY*


FREE 🅿️ 7/8



*RUBUTA LABARI DA TSARAWA 🥰MUJAHEEDAH🥰 (MATAR 💖 MALAM) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN... AMMYN KHAUSAR CE..... KUMA TAURARUWAR ROYAL🥳🥳*



*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}

https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c

```MARUBUTA MASU AIKI DA FASAHA DA ZALLAR TSAKWARON AMANA, FAƊAKARWA HAƊI DA NISHAƊANTARWA GAMI DA WA'AZANTARWA HUMMM WANI ABU SAI ROYAL STAR WRITER'S ✍🏻📚✨⭐✨ ASSOCIATION RUWA ƘAƊAI KE MAGANIN ƘISHI (R..S..W..A) 💪💪💪💪
UP-UP-UP```

_🍂"ALƘALAMINMU🖋️ ƳANCINMU"🍂_




_GODIYA TA MUSAMMAN GADIKAN MASOYANA🥰_




```YABAWA GAREKI SWEET MARYAM YUSEEF "MAMAN JUWAIRIYYA```



```MARUBUCIYAR -- MAIZAMAN KANTA "PAID BOOK" DOCTOR HEESHAM PAID BOOK-- BARRISTER KHALEEL FREE BOOK -- SAINA KASHE MIJINA FREE BOOK --- RAUNIN MACCE BAYA HANA ƊAUKAR FANSA FREE BOOK--- SO SIRRIN ZUCIYA FREE BOOK'' FAHERTH 'FAHAT" HOT LOVE FREE BOOK... YANZU KUMA BAƘIN KISHI!!! PAID BOOK"" YA SAUKA GAREKU MASOYA```








*LITTAFIN ƘUƊI NE IDAN KINASO KI GAGGAUTA BIYA DOMIN SAMUN NAKI...


Read / Download BAƘIN KISHI

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album