Join Our WhatsApp Group

Subscribe for N1000/month for downloading access and an ad-free site. Contact WhatsApp +2348140419490 if you can't pay / subscribe. SUBSCRIBE

LABARINA Complete Hausa Novel Document by LABARINA


LABARINA

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 19918



LABARINA

Reading Time: 1 Hours

Added On: 30, Jun 2024

Author: Salma Ali Wada ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : ‪+234 703 962 5239

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 101.88 kb

File Type: txt

Views: 304+

Download: 130+

Last download: 1 day ago

Description/Story: Copied By
HAYATU BABA ZUBAIRU
(admin
Arewa hausa novels
Novels villa
Duniyan novels
Hayat hausa novels
Hausa novels and fashion
And
Cool novel, makeup and cooking)

WHATSAPP NO:
+2347039625239

[2/15, 7:20 PM] ‪+234 703 962 5239‬: 💕💕💕 *LABARI NA*💕💕💕


*Written by*✍✍✍
*Salmah Ali wada*
~*(Aunty)*~

Page 1-5


Umma na tafi makaranta,wai Ke saurin me kike haka da baza ki tsaya yan uwan naki ba ko karyawa ma baki yi ba,
Haba umma kalli fa lokacin 7:30 kuma kin san yanxu wahalar mota ake sai kafi minti nawa kana jiran adaidaita baka samu ba kuma sai kaje duk saurin da kai prefects su raina ma hankali ni dai gaskiya kuyi sauri......

Ke kinga in baza ki tsaya mu ba ki tafi prefects din banza,
to ya isa haka ku shige ku tafi Allah ya kiyaye hanya to umma sai mun dawo.....

zainab ni gaskiya bazan hau hayis ba duk kan kaje skul uniform dinka yayi squeezing nima wllh, daman Aisha mayyar hayis...

bana son wannan malamain ya shigo duk ya dami mutane,Ke mufeeda surutun me kike in kika kuma magana zaki fita.....

Ke yi sauri kizo muje mu siyo sbd kar a fara cika,ke ban baki lbr b jiya banyan na koma gida na hau fbuk na hadu da wani guy amma fa ya hadu kut😳 kice kin kamu mtsw Ke kinji matsalar ki d anfara magana sai ki fara zance soyayya kin san ni nace miki ba yanxu zan fara ba.to naji

ah ah me ake tattaunawa haka to uwar gulma, kin san ban so lbr ya wuce ni bakomai,in tai wari maji,maryam Ke nan har kin fusata wai yau me zamu cine ko awara ma ae tayi Ke ni nagaji da awara,kin ga maryam in bazaki ci ba ni sai mu siya to naji........

Ina zaune ina assignment waya ta tafara ringi dauka ne tare da dubawa wata special number ce dauka nayi tare da sallama,yar uwata naji an fada nasan baki gane me magana ba dan uwanki ne Ahmad Lah ya kake lpy lau kinyi mamakin kiran da nai miki ne a'a ae na baka number dn naji shiru ban gan ki online ba shine na dau number da kika bani jiya,aiki ne yamin yawa shiyasa,lallai ga dan uwanki me yasa baki kirani nazo na taya ki ba, uhmmm sis daman hk kike da sweet voice I lyk it. Uhm ae kaima hk naka yake to ya samari kai samari rufan asiri😳😳

Me yasa kika ce hk ah haba am too young na kula samari yawwa sis na gwanda Karki kulasu....

Hka muka Kasan ce kullum sai ya Ahmad ya kirani,gashi ya iya bani lbr in be kira ni ba sam bana jin dadi.har wata shakuwa ta kullo a tsakanin mu.....
Sis zainab sun yi candy dn hk ynx ni kadai Ke tafi skul...

Mufeeda maihaifin su yarasu shekara daya da ta huce yana da 'ya'ya ashirin maza da mata.....

Shirye shiryen fara waec muke karatu nake sosai narage wasa sbd ina son in ga nasami gud result,
Zaune suke suna hira maryam tace Ke ni har na tsaugu muyi candy aemin 😜😜😜da gaske kike nagode fa,mufeeda sai naga kamar akwai soyayya a tsakanin ku,da wa😳 ba wani kawai muna mutunci fatima kyaleta kawai maji nan gaba hmmm kwaji da shi, yace ma yana gaishe ku......

Yau alhamis ta kasance ranar candy mufeeda,maryam da Fatima da ka kalle su Kasan suna cikin farin ciki sbd an kamalla neco raba calendar da sukayi suke yi cikin farin ciki da annashuwa, kowa da burin sa a ransa haka suka rabu ba dadi duk da sunyi alkawarin zasu dinga ziyarta junan su.....

Satin mu biyu da candy tayi jugum tana tunani gashi munyi alkawari da yayana Ahmad da mungama exam zai zo ni inna tuna gabana har fadawa yake karan wayana me ya katse mun tuna ni na in dubawa na ga shine cikin sanyi murya na dauka yace sis kina lpy,yana Ji murya ki hk dg bacci na tashi amsar dana bashi Ke nan sweet sis kina sane da alkawarin mu.....
[2/15, 7:20 PM] ‪+234 703 962 5239‬: 💕💕💕 *LABARI NA*💕💕💕


*written by*✍✍✍
*Salmah Ali wada*
~*(Aunty)*~

Page 10-15

_*wannan shafin naki ne*_
_*F.A YA'U*_


Eh ina sane,to yaushe zan zo kabari na fara fadama umma sai na fadama sanda zaka zo tom shikke na asa da wuri kar aja lokaci dan na tsagu naga kyakkyawar fuskar ki me ciki da murshin da Ke sani fari ciki..hmm tom zan fada mata in ta dawo dg wajen aiki sai ki turo min da address din kamin lkcn tom, mukai sallama tare da daukin ganin junanan mu,umma na ma aiki ciyar gwamnati ce,kamar yanda abbana yake tsohon director a bangare ma'aikatar ilimi dake kano.

Umma yau fa Ahmad zai zo,to mufeeda kinsan dai dokar gidan nan,bnda kwashe kwashe kisan irin samarin da zaki dinga kulawa,samarin yanxu sai addu'a sabida ba kowanne ne na Allah ba to umma.

Salamu alaikum wai ana sallama da mufeeda kinji a kace gata nan,fadilah kai shi dakin baki kamin na karasa,ta fito dg daki sanye take da wata hadaddiyar atmafa pink dinki ya amshi jikin dan dama mufeeda ba daga nan ba wajen iya kwalliya ga sarrafa dan kwali ta yafa orange din mayafi da plate shoe ma orange Wanda ya dai dai da ratsin dake jikin atamfar kai masha Allah, ta feshe kanta da turaruka masu dadi kamshi ta karewa kanta kallo a mirror din dakin ita. Kanta Tasan tai kyau.
Umma bari naje tom ki kiyaye kan ki tom dai dai bakin kofar baki ta tsaya can sakamakon daddadan kamshin turaren sa Wanda yasa gabanta yafara faduwa kamar ta koma,ki shigo mana ko baki farin ciki.

Zaunawa tai cike da kunya ta shiga kanta a kasa tare da sallama,cikin muryar sa me dadi ya amsa,zama tai cikin sanyi jiki kamar wadda kwai ya fashe wa a ciki,sweet sis yau dai na ganki duk da nasha ganin k a pics amma kin fi kyau a zahiri,tana dago kanta suka hada ido dashi cikin kunya ta maida kanta kasa haba sis yau nazo muyi magana mai muhimmanci amma kin ki ki magana.

Uhmmm ina jinka a gaskiya mufeeda tun sanda na ganki naji kin kwanta min a raina kuma tun lkc nake son ki na bar maganar ne sbd na bari sai kin karasa skul dam gaban ta ya fadi ciki razani tadago kanta da sauri tana kallon sa maimaita maganar ta kana sona yes mufeeda ko baza ki soni ba,ko ban can canci hakan ba pls mufeeda wllh ina sonki ki taimakan dasauri ta tashi ta bar dakin dan gaba daya ita tsoron soyayya take dn gani take kamar wahalace kiranta yake amma har tashige cikin gida ya zauna yana tunani har yaga dai ba zata dawo ba ya tashi ya fita yana fita yaci karo da fadila kanwata ga wannan ki kaiwa auntyn taki tom,da sauri ta shige daki sharaf ta fada gado hade da rintse idanuwa maganganun sa suna dada yimata yawo a kanta mufeeda ina sonki tun ran da muka hadu nake son ki ki taimakn.

Aunty wai gashi inji bakon da ya tafi ajiye a nan,waya na nai saurin dauka na kashe dan gaba daya tsoron sa ma nake.

Gaba daya taka sa sukuni haka ta zauna a daki kamar mara lpy, juyi take a gado dan ta kasa bacci zuciyar ta da tunani kala kala Ahmad daie kyau ne,yana da kyau da duk wata mace zata so sukance tare,kuma yana da nutsuwa wannan tunanin bacci yai awon gaba da ita.

Shi kuwa Ahmad ya kasa samun nutsuwa sai kai komo ya Ke shi kadai yasan abinda yake Ji game da son yarinyar gaba daya ta sanja mai tunani saima da ya ganta a zahiri kuma trying number dinta yai still akashe tun da ya dawo yake kira amma a kashe,shi kan sa be san iya adadin messages din da ya tura mata ba.
Alwala yayi tare da sallah yana rokon Allah yasa mufeedan sa ta so shi.

Yana zaune dan yanda yaga rna haka yaga dare,har akai sallar asuba yana abu daya.

Tana idar da sallan asuba ta kunna wayar,messages ne suka fara shigowa,daukan wayar sa...


Read / Download LABARINA

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album