Join Our WhatsApp Group

WAYE SANADI Complete Hausa Novel Document by WAYE SANADI


WAYE SANADI

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 77251



WAYE SANADI

Reading Time: 6 Hours

Added On: 21, Jul 2023

Author: Muhammad Abba Gana ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : 09039016969

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 418.27 kb

File Type: txt

Views: 1639+

Download: 528+

Last download: 4 days ago

Description/Story: ο»Ώ πŸ’˜WAYE SANADI?

1⃣
πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜ πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜
πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜ πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜
πŸ’˜πŸ’˜ πŸ’˜πŸ’˜
πŸ’˜ πŸ’˜

πŸ’–MUH'D*ABBA*GANAπŸ’–
09039016969

www.muhdabbagana.blogspot.com

Misalin karfe sha biyu na ranar lahadi mama ta nufi gidan alhaji mukhtar dake unguwar dorayi.Dan Allah malam ina son ganin mai gida hajiya zuwanki wajen nan uku yana kin fitowa ni gaskiya na gaji da zuwa kiranshi dan Allah.dana ka taimaka min wallahi in dai bai fito ba daga yau bazan kara zuwa ba yayi cikin gidan yana shiga can ya dawo kinyi sa'a yana zuwa to na gode nafi minti goma kan ya fito har nayi tunanin tafiya na hango fitowarsa yana cikin yana batsuwa ya karaso wajen.yau kuma da me kika zo? bbu abin da naxo maka dashi sai alkairi Alhaji ka dubi girman Allah ka tausayawa rayuwata rakiya kuma ka tuna kaunar da ka kewa rakiya har kai mata mugun sakamako kinfa malama ya isheki ni da kuke so ku cuceni ku batan suna ku zubar min da mutunci sannan ku raina hankali magajiya kar ki dauke ni wanda bai san me yake ba in baki sani ba ki sani in kuma kin manta in tuna miki ni din cikakken likita ne wanda yasan meye ke na riga na saki yarki ba aure a tsakaninmu sannan kizo min da batun tana da ciki har na tsawon wata uku yau duka rabuwarmu wata biyu ya akayi ciki a jikinta har na wata daya ban san dashi ba? to wallahi magaji yau shine maganata dake ta karshe duk ranar da kika kara zuwa nan gidan sai nasa police sun kameki maza ki fice daga nan yar ku taje tayi abin kunya ana so a likan daman can na aura bisa tsatsayi yanzu kuma Allah ya rabamu,kuke neman doran masifa ya juya ciki hajiya kiyi hakuri in har kuna da gaskiya komai daren dadewa zata bayyana na gode ta juya zata tafi ya zaro naira dari ya bata.WANE NE DR MUKHTAR?
Dr mukhtar isah, haifaffen garin kano ne cikin unguwar yakasai su hudu mahaifinsu suka haifa binta da lamratu sai kuma sadiya sannan shi dan auta dukan su sunyi aure har ma sun aurar da ya'yansu sun sami jikoki shi ka daine Allah bai bashi haihuwa ba Allah ya zuba masa son yaya yayi aure aure da dama duk dan ya samu haihuwa amma shiru yana zaune a dorayi da matansa biyu,hajiya zuwaira da hajiya saratu yana yawan karbar yayan yan uwansa ya rike amma rikon baya zuwa ko ina saboda makircin matansa ana cikin haka ya hadu da rakiya bafula ta nace suna zaune a fanshekara,a salinsu yan gongola ne rakiya yarinya kyakkyawa dr mukhtar ya nuna mata ra'ayinsa nasan ya aureta ka ba a sha wata wahala ba, ta amince nan da nan magana ta kankama har takai batun aure sai dai tun shigarta gidan bata taba farin ciki ba koda na minti daya ba,


πŸ’–MUHD*ABBA*GANAπŸ’–


πŸ…°bbagana hausa novels @ facebook.
πŸ’˜WAYE SANADI?πŸ’˜

2⃣
πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜ πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜
πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜ πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜
πŸ’˜πŸ’˜ πŸ’˜πŸ’˜
πŸ’˜ πŸ’˜

πŸ’–MUH'D*ABBA*GANAπŸ’–
09039016969

www.muhdabbagana.blogspot.com



in ka ganta cikin farin ciki to tana tare da mijinta ko kuma ta shiga cikin yan uwa kullum tana daki a takura dai dai da mahaifiyarta basa zuwa har tsahon wata bakwai yau ta fito tana faman kwara amai,hajiya saratu tana kicin tana hangenta tayi saurin fitowa tana kwallawa hahiya zuwaira kira tayi saurin fitowa suka tsaya akaina ke baki da lafiya kike kwara amai? suka yi min tambayar cikin tsawa nayi saurin dago kaina ina kwalla shegiya kin zuba mana ido kamar aljana muna tambayarki cikin sarkewar murya nace zuciyata ce take tashi inji dai naci abu sai ya dawo ba kuma bana jin dadin jikina to kin gayawa alhaji? na gigiza kai to bakar munafuka saura ki gaya masa wallahi sai mun yankaki (auxubillahiπŸ™Š) ta juya tana kallon hajiya saratu kin san ba muga ta zama ba ki shirya mu fit ko masan mafita wani azababbin rankwashi naji a tsakiyat kaina kaune ki bamu waje makira bayan kwana biyu ina zaune a dakina naji muryar Alhaji yana kwallan kira da sauri na mike na fina yana tsaye sai faman huci yake na tsugun gaban alhaji gani" bai ce kala ba ya hurgun farar takarda jikina ta mace ki tashi ki tafi bana son ganinki takadar sakice,na sake ki saki uku fice min da gani" ina kuka na dago alhaji me ya faru wani abu nayi maka? get out yafada yana huci bana sonki,bana kaunarki bana kaunarki na sake ki bana son ganinki,tashi daga gabana ko nayi ball dake a,a alhaji hayaniyar me kuka wani abu tayi maka? zuwaira bana kaunar yarinyar ban ta bar gidan nan ya juyo yana kallona wallahi na baki mintu biyar in har baki fita ba sai na kira police sun fita dake ya juya ya koma dakinsa,to bakar ashana sai a mike a fita fidan nan yafi karfinki sai a koma tallar nono da fura ta juya ciki tana dariya ina kuka na koma dakina na hada kayan sawata da yan kudina na fito ina share idona nayi sa,a mai gadin baya nan ya tafi kai hajiya saratu unguwa na fita daga gidan ina fita daga layin na samu adai-daita sahu ban tsaya wani yin ciniki dashi ba na shiga muka tafi har cikin unguwarmu ya kaini na zaro kudi na miki masa hajiya nawa zan dauka? rike kawai nace da shi na shiga wajen mahaifiyata ina zuwa na fada jikinta ina kuka tana ta tambayar lafiya amma nayi shiru sai da nayi kuka na gaji sannan na gaya mata abin da ya faru to me abin kuka in dai kin san babu abinda ki kayi masa wallahi bbu abin da nayi masa to shi kenan"

πŸ’–MUHD*ABBA*GANAπŸ’–



πŸ…°bbagana hausa novels @ facebook.
πŸ’˜WAYE SANADI?πŸ’˜

3⃣
πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜ πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜
πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜ πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜
πŸ’˜πŸ’˜ πŸ’˜πŸ’˜
πŸ’˜ πŸ’˜

πŸ’–MUH'D*ABBA*GANAπŸ’–
09039016969

www.muhdabbagana.blogspot.com



Na zauna a gida har tsawon wata daya sannan ciki ya bayyana mamata ne ta tsare ni da tambaya rakiya cikin naki wata nawa ne? wallahi vaba ban sani ba "watan ki nawa baki ga Al'adarki ba? in wannan watan ya fita wata uku shi kenam na sami mallam mado yaje ya gayawa mijin naki kina da ciki ai ran da yaje ya gaya masa rakiya nada ciki sun kwashe bbu dadi wanda hakan yasa vaba magajiya zuwa da kanta sai dai ita ma taga ruwan ba'a'i zuwanta uku har yau da taje na hudu ina cikin daki a kwance na rasa me yake min dadi wannan abin kunyar da Dr,mukhtar yake nema ya likan baba ta shigo sannu da zuwa.yauwa rakiya ta nemi waje ta zauna rakiya abinda mijinki yayi mana sai dai mu barshi da Allah shine kawai zai mana sakayya yau har cewa yayi zai sa yan sanda su kamani dan haka na taho kuma naje wajen malam mado na gaya masa yace karmu kara zuwa Allah zai miki sakayya yace da kin haihu in kin yayeta shi zai sa akaita gongola tayi girma acan saboda gudun magana ina kuka na daga kaina yanzu vaba haka zai min,yasa a dinga kallona Allah zai saka min kiyi hakuri damu Allah zai miki sakayya bayan wata shida yau na tashi da ciwon nakuda tun karfe uku nake ciwon har gari ya waye ina abu daya sai karfe takwas na haihu yarinyar kamar mu daya kamar an tsaga kara kyau kamar balarabiya jajir,vaba kuma ta gyara ni bayan anyi wanka vaba ta mikon yar na karba ina hawaye nasa hannu na karbeta meye kuma abin kuka Allah ya raba ku lafiya "vaba ina tsoron ran da yarinyar zata tambayen mahaifinta kada wannan ya dame ki ai da kin yayeta za'a kaita gongola,wallahi vaba tunda na haifi yar nan naji ina kaunarta,kaunar da bana yiwa karan kaina,gaskiya bana jin zan iya rabuwa da ita ko dai dai da minti daya dan Allah vaba ki barta basai an kaita wani waje ba ba sai ke daya a gabana kuma ni ina yi miki kaunar da bana yiwa karan kaina dan haka duk abin da kike so inaso Allah ya raya ta"malam madone ya shigo dan ganin jaririyar,malam mado aminin babana ne*kai masha Allahu rakiya kamar kinyi kaki kin ajje wannan yarinyar bbu abinda ya raba ku na sunkuyar da kaina ina murmushi to magajiya da wane suna za'a mata huduba? malam kasa mata duk wanda kake so a,a rakiya wane suna kike so? malam kasa mata vaba bayan yayi mata huduba na nana safiyyah yace ni kuma gudumawata na bada ragon da za'a yanka Allah ya raya Mana ita""AMEEN"



πŸ…°bbagana hausa novels @ facebook.
[7/7/2016, 8:14 AM] πŸ’–Γ„bbΓ₯-GΓ£Γ±Γ’πŸ’–: πŸ’˜WAYE SANADI?πŸ’˜

4⃣
πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜ πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜
πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜ πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜
πŸ’˜πŸ’˜ πŸ’˜πŸ’˜
πŸ’˜ πŸ’˜

πŸ’–MUH'D*ABBA*GANAπŸ’–
09039016969

www.muhdabbagana.blogspot.com


BAYAN SHEKARA GOMA SHA SHIDA
Gudu take akan keke har wani tashin tsaye take dan murna tana tsaka da gudu tazo kusa da layinsu kenan taga wasu maza suna nunata suna dariya har ta karya kwana ta shiga layinsu sai kuma ta fito da gudu fitowar da tayi shi kuma wani me mota ya karyo kwana zai shiga layin aiko sukayi taho mugama yayi mata dirar karan mahaukaciya da sauri ya taka birki ya fito yana salati su samari data dawo,dominsu suka taho da saurinsu yauwa dan Allah ku taimaka min nasa ta a mota "ka kaini ina? yayi saurin juyawa ganinta yayi a tsaye "a'a sannu tunda zaki iya shigo motar taho muje na kaiki asibiti kaga mallam bbu ruwanka dani mugu azzalumi dam.....mari da taji ya sauka a fuskarta shi ya hanata karashe abinda zata fada "wallahi bazan yarda ba saina rama "zoki rama mara kunya banza wadda bata san girman na gaba da ita ba bazan sani ba kuma sai ka biyani kekena,da bakai ka sai min ba "malam ka tafi ka rabu da wannan yarinyar dan ba ta da mutunci wani saurayi ya fada ya tafi gidan uwarka,munafiki to wallahi ko kashe ni zaiyi sai ya biyani ina magana ina karkada jikina gaban motar na tafi na tsaya sai dai kabi ta kaina ya juyo yana kallon samarin da suke wajen dan Allah wannan yar uban wacece a unguwar nan? tasowa suka yi daga fanshekara suka sawo nan,kuma gidansu ba namiji sai wani makobcinsu dan fulani amma abu daya zakayi ta rabu da kai babarta tazo nan to dan Allah kira min ita da gudu saurayin yayi cikin layin.wallahi da daban hakkin rai ba da sai nabi ta kanki naga waye gatanki,kan na bashi amsa na hango ummata tazi wajen da saurinta tunda ta tawo yake kallonta har ta karaso nana me ya faru har kika tarawa kanki mutane? umma bifeni fa yayi kuma ya mare ni nace ya biyani kekena wai bazai biya ba kuma wallahi ko kasheni zaiyi bazan bar nan ba sai ya bitani.ko nace ki hakura ba zaki hakura ba wallahi kome zakice bazan tafi ba, dan Allah mallam in kana da wata da ka taimaka ka biya ku shiga muje a sai mata banyi wata wata ba na bude gaban motar na shiga umma ta shiga baya muna tafe bbu wanda yace kala ya juyo yata yanzu zaki yarda muje chemis ne su baki magani na juyo ina haraeansa ni ba yarka ba ce kaje can ka nemi yarka;


πŸ…°bbagana hausa novels @ facebook


[7/7/2016, 8:16 AM] πŸ’–Γ„bbΓ₯-GΓ£Γ±Γ’πŸ’–: πŸ’˜WAYE SANADI? πŸ’˜

5⃣
πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜ πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜
πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜ πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜
πŸ’˜πŸ’˜ ...


Read / Download WAYE SANADI

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album