Join Our WhatsApp Group

DOCTOR HEESHAM Complete Hausa Novel Document by DOCTOR HEESHAM


DOCTOR HEESHAM

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 12552



DOCTOR HEESHAM

Reading Time: 1 Hours

Added On: 03, Aug 2023

Author: Mujahida Matar Malam ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : 07064904617 or 07031012948

Book License : Paid

Category: Love Novels

File Size: 85.85 kb

File Type: txt

Views: 1056+

Download: 338+

Last download: 5 days ago

Description/Story: [01/01 6:51 am] 🥰Mujaheedah🥰 (MATAR 💖MLM): _DOCTOR HEESHAM🧑‍⚕️2022 PAID BOOK_

*NA 🥰MUJAHEEDAH🥰 (MATAR 💖 MLM) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN*







Godiya ta tabbata ga ma mallakin rana haɗida dare mairayawa sanda yaso da ɗaukar rai lkcn da yaso,

Inagodema Allah dayasake ban damar sake rubuta wannan ƙasaitaccen littafin nawa wanda ba satar fasa Aciki kawai nakayi Amfani da ƙwaƙwalwatane..




Bana littafi dan zallar nishaɗinku kawai Abokai inayine saboda muɗau darasi masu kyau mu watsarda marasa kyau.....



*ALLAH KABA ƘASARMU NAGERI'A 🇳🇬🇳🇬🇳🇬 ZAMAN LAFIYA DA TATTALIN ARZIKI🤲🤲🤲*




```INASONKU DIK INDA KUKE MASOYANA❤️😘😘💯```



*NIƊINCEDAI HARYANZU MARUBUCIYAR _Faherths hot lover, So sirrin zuciya ,, Raunin macce baya hana ɗaukar fansa, Saina kashe mijina,, Maizaman kanta paid,,, And know is....... DOCTOR HEESHAM!🧑‍⚕️🧑‍⚕️🧑‍⚕️ 2022 paid book,,.......*




_BISMILLAHI RAHMANI RAHEEMM_


*DOCTOR🧑‍⚕️HEESHAM 2022 PAID BOOK*

Free 🅿️ 1 to 2


*1/1/2022 SATURDAY FOST JANUARY*



Aguje yashigo kwanar dik da Unguwar ƙaramun layine maiɗaukeda gidajen talakawa birjik kusan Akan kiran Unguwar Sansanin Talauci yaƙura waƙar Silendiyon waƙar tamasa daɗi dan har bitar ta yake.....






Wani tsoho nahango da zaikai kimanin shekara 45 kallo ɗaya nama nagane bawai tsoho bane tsabar talauci ne kawai yamaidasa hakan kan kekersa yabiyo kwanar batareda tsohon yasan zuwan yaron ba haka ma guy ɗin baiyi wani hong ba kawai jikake kifffffffffffff yabige tsohon


Faɗuwa ƙasa yayi take farcen kafarsa babba ""YATSA"" Yafalke jini yafara zuba ƴan tsirarun mutanda kegun suka sheƙo sunama baba Sani sannu


Fitowa yayi Amatiƙar hasale yaduba gaban motarsa taɗan karje ƙaɗan motar sabuwace full hasalima yau yafara Using da ita, Aƙalla ƙuɗinta zasukai naira millon 7 dan sam ba bugun nan bace Aƙasar cairon daddynsa yamasa oder ɗinta jiya jiya taƙaraso yau yafara Amfani da ita amma saboda tsabar walaƙanci wannan wawan yamasa ɓarna Ayyanawar kyakykyawan matashin kenan doctor🧑‍⚕️Heesham yaro ɗangata maitaƙama da dukiya haɗida ilimi uwa uba tsantsar kyau



Afusace yaƙaraso inda tsohon yake Zaune Aƙasa mutane namasa sannu kutsa kai yayi cikinsu jikake tas tass tassssss yawanke baba sani da kyawawan maruka




*NI MUJAHEEDAH YAU NAGA IKON ALLAH KABIGE MUTUM AMMA SBD GIYAR NAIRA KACE SHINE DA LAIFI HARDA MARINSA??? WAINIKAM ME MASU ƘUƊI SUKE NUFI DA RAYUWAR MU MUTALAKA???*




```MUKASANCE TARE SANNU A HANKALI DANJIN WANNAN ƘASAITACCEN LITTAFIN KADA KUMANTA NA ƘUƊI NE, KUMA NI BARUWANA DAWANI PAID GROUP KO WANI NORMAL GROUP KAWAI KIBIYA KUƊINKI KISAMU LITTAFINKI SHINE KAWAI🙅‍♀️🙅‍♀️🙅‍♀️🙅‍♀️🙅‍♀️ AKAN FARASHI MAFI SAUƘI DA SAUƘAƘAWA 200 KACAL👌👌👌👌👌👌👌 ZAKIMUN MAGANA TA WANNAN WHATSAPP NUMBER NUMBER 09030835117 DOMUN BAKI DAMAR TURA 200 KIFARA MUN MAGANA NABAKI ACCOUT NUMBER KADA KITURO ƘUƊINKI HAKA KAWAI BATAREDA KEYI MAGANA DANIBA DOMUN WAYA DANI KIBI 07031012948 SANAJIKU MASOYANA MUJAHEEDAH CE DAI MATAR MLM```



_INA TAYA ƊAUKACIN AL'UMMAR ANNABI MURNAR GANIN WANNAN SABUWAR SHEKAR TA 2022 UBANGIJI KA NUNAMUNA WATA LAFIYA MUNA MASU RAI DA LAFIYA🤲 WAƊANDA BASUGANIBA UBANGIJI ALLAH KAGAFARTAMUSU MARASA LAFIYA ALLAH KABASU MUDA KEDA ALLAH YAƘARA MUNA KM ALLAH YASA MUYI MUTUWAR SHAHADAH...... AMEEENNN......... HAPPY NEW YEARS ALL😘💯❤️😘💃💃💃💃💃💃 FROM 🥰MUJAHEEDAH🥰 (MATAR 💖 MLM)_








_BASEERATA ITACE ARZIKI NAH😍_





WhatsApp num 09030835117
[02/01 12:30 pm] 🥰Mujaheedah🥰 (MATAR 💖MLM): DOCTOR HEESHAM👨‍⚕️ 2022 PAID BOOK

🅿️3 to 4



STORY AND WRITTEN BY✍️ 🥰MUJAHEEDAH🥰 (MATAR 💖 MLM) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN







*2/1/2022 SUNDAY FORST JANUARY*







Mamaki yahana tsohon koda motsi


Ido Heesham yarufe yafara zazzaga masifa "kai wane irin mahaukacine ko makaho ne dazakazo gaban hanyata dubi yadda kamun ɓarna kasan nawane Anan yanuna motarsa murmushin taƙaici yayi yace"inama zakasani tindakai matsiyaci ne talaka faƙiri ƙasƙantacce mara...... dakata Heesham kabari mana bakyau Abinda kake wllh Abokinsa kamal yace






Tsohon yace" karabu dashi duniyace itace mai gyaransa wanda baizo cikintaba ma jiransa take balantana wanda yashigo zaigani sakamakon Abunda yamun kuma insha Allah watarana saika durƙusa Agabana dahawayenka kana roƙona yafiya nikuma A sannan zan nunamaka talaka ba walaƙantacce bane idan ku masu ƙuɗi gunku talakawa ƙasƙantattune to tabbas watarana zakuyi nadamar ɗaukar hakan dama faɗin haka kuma A gun Allah dik ɗaya muke"




Kai kai kai dakata tsoho kada haukar talauci taɗibeka kafaɗamun magana kasani baza'a taɓa Abinda ni DOCTOR HEESHAM zan nema gun waniba koda mai ƙuɗine ɗan Uwana balantana kai faƙiri matsiyaci" yana gama faɗar hakan ya tsartar da yawuce yawuce


Jiki sanyaye Kamal yabi bayansa Heesham yaja wani birki ƙura dik tarufe tsohon sannan yawce Abinsa ransa namasa zafi.




Dataimakon mutanen tsohon yamiƙe yaja kekensa A hannu yakoma gida yanamai baƙincikin kalaman da yaron nan yagayama damasu ƴaƴan masu haka suke......






gidansa yashiga gidane madaidaici ƙarami irin natalakawa dai tsakar gidan d bishiya babba


Mama nazaune ƙarƙashin bishiyar tana tanƙaɗen garin masara danyin tuwo


Deeyana kuwa tana faman hura wutar


Shigowa yayi gidan ransa ɓace ko sallama baiyiba



Mama taɗago taganshi gashi buɗu - buɗu da ƙura hargoshinsa yaɗan kuje tace"subhanallahi mlm meke faruwa dakai haka"?





Dasauri deeyana taɗago takalle mahaifin nata matsowa kusa dashi tayi kallonsa tayi tsaf dik ya kukkuje ƙafarsa harjini take



Dasauri taɗauko ɗan karmun first aid boox ɗinta na magani taja hannun baba yazauna tafara treating ɗinsa batareda tayi magana tanayi tana hawaye dan talura yanajin zafi



Mama kasa haƙura tayi tamatso dafdasu dace"kagayamuna meyasamaka mlm"



Saida tagama tasamasa bandage sannan yasauke Ajiyar zuciya yace" Hunm tsautsayi yafitardani rabi nahaɗu da wani yaro yamun....... ... tsaf yabasu labarin Abunda yafaru tindaga farko




Tsabar ɓacin rai wanda deeyana tatsince kanta Aciki faɗarsa ɓata lokacine


Afili tafirta wllh wllh wllh dik randa idona yahaɗu da wannan ɗan iskan wllh Baba saina ɗaukar maka fansa wllh danaganshi saina wankesa tafi kamar yadda yamareka wllh saina walaƙantasa saina tozartashi dole nadage nazama wata Abar dan naɗaukarma fansa Abba wllh sainaɗau maka fansa.. ...







(TO KUNJIFA READERS DEEYA DA ƘUDIRINTA AKAN HEEASHAM KOMAI ZAIRARU??????? MUKASANCE TARE KADA KUMANTA PAID BOOK NE KUHANZARTA BIYA ABOKAI)





*COMMENTS AND SHARE 🙏🙏*






_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_









WhatsApp num 09030835117



*DOCTOR HEESHAM👨‍⚕️2022,, PAID BOOK 200 ONLY👌*



🅿️5 to 6



STORY AND WRITTEN BY 🥰MUJAHEEDAH🥰 (MATAR 💖 MLM) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN





*3/1/2022 MONDAY FOSRT JANUARY*





Mama Asabe tace"ke deeyana kul kada kiyi Alƙawarinda bazaki iya cikawaba inake ina ɗan masu ƙuɗi? talaka dake? Abuɗaya kike tinƙaho dashi inda Allah yataimake mlm daya sasaukarda gonarsa danke yakwashe ƙuɗin yabaki dankiyi karatu Anan nefa kawai kikasamu gata amma kada kimanta keɗin ƴartalakace"







Mlm baba saminu yace"hakane Ummanki nada gsky deeyana kadama kiyi wani mugun ƙudiri"




To kawai tace" A bayyane Amma A zuciyarta tariga taƙaddarta wata manufa taɗaukar fansa



*********';;;;************




direct gidan gonar Daddynsa gawuce yayi hong kan kawai gate man yabuɗe wai harya ƙara hasala yana buɗemasa dayashigo

Yamasa nuni da hannu akan yazo


Dasaurinsa yazo aiko yawankeshi damari yace"next time idan nazo kasake ɓatamun lokacina kafun kabuɗe Mtwssss " yaja dogon tsaki sannan yawuce




Girgiza kansa kawai kamal yayi shiyarasa wanne irin hali ga Amininsa kuma ɗan'uwansa sam bashida hali maikyau baiɗauke talaka abakin komaiba kodayake yasami ɗaurin gindine daga gun iyayensa



Heesham kuwa tolet yafaɗa yasakarma kansa ruwa yarintse ido naɗan wasu seconda sannan yayi wankan yafito yasake shiryawa cikin ƙanan kayansa yadawo palourn saida yaɗauko sheesha ɗinsa sannan yazauna yafarasha zuƙar hayaƙin yake sosai cike da ƙwarewa




Kamal dake kallonsa ransa yafara ɓaci A yanzu dan idanda Abinda yatsana baiwuce kayan mayeba dik da bai Amfani dasu amma shesha kam Hmmmmmm ba'a magana cikin ɓacin rai kamal yace"waikai saiyaushe zakafara tattalin lafiyarka? kanasane da illar Abunar tinda ka karanta kagani amma sbd tsabar taurin kai irin naka bazaka bari ba ko"?




Idansa yaɗago yakallesa harsunfara canza launi yace .....





*COMMENTS AND SHARE🙏🙏🙏🙏*






_BASEEEATA ITACE ARZIKINA😍_





WhataApp number 09030835117




DOCTOR HEESHAM👨‍⚕️2022,,
PAID BOOK 200 ONLY👌



🅿️7 to 8




*STORY AND WRITTEN BY 🥰MUJAHEEDAH🥰 (MATAR 💖 MLM) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN*





*3/1/2022 SUNDAY FORST JANUARY*






Banason takura km kabarni naji da Abinda kedamuna kawai




Km yace"kai kasani tabbas watarana zakayi danasani"
Yanagafa faɗar hakan yafice Abinsa...






Rayuwa tacigaba datafiya Heesham yaƙara samun girma Agun Aiki dan haka walaƙanci da raina talaka yaƙaru idan mutu yayi tsufan kwando zai iya cimasa mutunci yazageshi ba Abinda za'ai tinda yanada ƙuɗi



Wando trozer ne jikinsa sai ƴar ƙaramar riga Amless zaune yake kusada tafkeken sweeming-pool nagidansu sai juice dayakan ƙurɓa lokaci lokaci yana kuma kallon wayarsa cikeda nishaɗi



Wasu ƴammata 2 naga sundosa gusa kowacce da muguwar shiga taɗame cikin riga da wando ko mayafi babu


Heello my guy ɗayan tafaɗa tana mai shafa sajen fuskarsa



Aɗan hasale yawaiko yasa hannu yatureta saikawai cikin ruwar


sa'arta ɗaya ta iya ruwa


Masifa yafara waiku mayun inane nagayamuku cikin ku bawadda nakeso so ku kyaleni mana"



Ɗayan tace"haba doctor meyasa kake haka saikace baka waye ba? inalaifin wanda yanuna maka ƙauna mudai munasonka kuma bazamu janyeba"........





COMMENTS AND SHARE PLZZZ




_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_






WhataApp num 09030835117





DOCTOR HEESHAM👨‍⚕️2022,,
PAID BOOK 200 ONLY👌



🅿️9 to 10






*STORY AND WRITTEN BY 🥰MUJAHEEDAH🥰 (MATAR 💖 MLM) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN*



*5/1/2022 Forst january wednesday*



```INAMAIBAWA MASOYANA HAƘURI NARASHIN JINA GABAƊAYA AJIYA HAKAN TAFARUNE SBD NARASA WAYATA DA SIM ƊINA DASUKA FAƊI NAKIRA WAYAR AMMA HAR ANKASHE YANZU NARASA WAYATA DAMA SIM ƊINA 09030835117 SIM NE CIKIN WAYAR DATAƁATA DANHAKA YANZU INAMAISANARDAKU 07031012948 ITACE TAWA YANZU DIK WANDA YASAMI WANI TEXT DA 09030835117 KOWATA MAGANA DA WANNAN👆 NUMBER BANIBACE KADA KUBADA ƘUƊINKU GA KOWA SAIGARENI DAN NICE MAI LITTAFI NGD```











Murmushi yayi
yace"dikanku bakuda Aiki shiyasa ni Aguna macce kamar riga naɗauketa nasaka sanda naso nacire sadda naso kuma ma Acikinku bawanda nataɓa gayawa inasonta kai nifa dik macce ƙarya take ni Heesham nace inasonta saidai ita tabiyoni kamar karya niko najefamata kasusuwa kawai nabarta tana lasa" hannu yasa A Aljihunsa yaciro ƙuɗi yawatsamata Afuska


Sannan yamiƙe yayi cikin gidan Abinsa



Ran zeze yayi matiƙar ɓaci Akan Abinda yamusu





Gidan yashiga yanata guna guni


Momy dake karatun jarida taɗan zare glass ɗin idanta tace"whats Happening my son"?



Yana wani shamƙamshi yace"ni momy narasa yadda zanyi da matannan ko ina sai bina suke wai suna sona nifa nagaji da hakan"




daddy dake saukowa kan tsep-tsep ɗin yace"my son towai sai yaushe zakayi Aure ne"? dik wadda muka baka kace bakaso izuwa yanzu yakamata Acekanada mata"




Mommy tace"gayamasa dai natara ƴammata dayawa dan yazaɓa amma daga ƙarshe walaƙanci kawai yamusu dika wai basu masaba nibansan wace irin macce zatamasaba"




Mommy nifa banason kowace wadda za'akawomun tallarta ko tallar kanta dikansu dukiyata sukeso da haɗuwata ni banɗau soyayya da mahimmanciba kai bama wadda zan haukace Akatan mommy so idan naga wadda tamin zan Aura"

Yana gama faɗar hakan yawuce



Mommy tace"Heesha kenan watarana zakayi nadama so yakan maida maiƙafafu gurgu wllh"




daddy yace"banda my son domun shi tsayayyen namiji ne"





Ɗakinsa yashiga yafara haɗa kayanda zaifita dasu gobe dan yasan gobe Akwai ƴan Attechment dayawa daza'a kawo hosbitals ɗinsa.....





***************-*****-*---




Yau Suka kammala Exam ɗinsu dik Anrarrabasu zuwa Attachment


Deeyana itada ƙawarta zeenarh Akaturasu Heesham Luxury Hosbital



On monday zasu fara fita aikin.. . .






COMMENTS AND SHARE





_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_







WhatsApp num 07031012948






DOCTOR HEESHAM👨‍⚕️2022,,

PAID BOOK 200 ONLY👌



🅿️12 to 13

_Free page_




*STORY AND WRITTEN BY 🥰MUJAHEEDAH🥰 (MATAR 💖 MLM) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN*





*8/1/2022 Saturday january forst*






*DAF NAKE DA KAMMALA FREE PAGE DAN HAKA KI KA HANZARTA BIYAN 200 kacal DAN MALLAKAR BUK ƊIN KADA KUMANTA WANNAN NUMBER 07031012948 ITAZAKU TUNTUƁA DOMUN BIYAN KUƊINKU SAINAJI DAGA GAREKU*






Dawuri mama tasakata tashirya ko Abinci bataciba saiga ƙawarta Zeenarh tashigo tagaida su mama tace"to ai saiki fito sarkin delay ga Abba dakansa zaikaimu kafin yahuwuce yace muyi sauri fa"


Agurguje tasaka hijab ɗinta fari daidai ƙafaɗarta wandon blue yazauna daidai jikinta tayi kyau cikin uniform ɗin hakama Zeenarh balaifi tayi kyau




dika Abaya suka zauna tareda Abba bayan tagaisadashi


Yace"iye yau yarana zasu fara Attarchement to Allah yabaku sa'a banda ɗaukar kai wata tsiya musamman ke zeenarh nasan halinki kuma insha Allah Anan zansa Alhaji mansoor yabaku Aiki dan Asibitin taɗansace Heesham kudai kuji tsoron Allah Adik inda kuka sami kanku"


dato suka Ansa


Alhaji Bashar kenan ɗan kasuwa mutum ne mai haƙuri dason ƴarsa sosai dama Abinda takeso dik wani jindaɗinda Deeyana Zata samu Agun Abba to zeenarh ce sila tana matiƙar ƙaunar deeyana tana tausayamusu




Saida yashiga dasu yasaukesu sannnan yawuce

Inda sukaga taron mutane A zaune dayawa dagani suma ƴanwani depertment ne Akaturo
Sallama sukaimusu suma suka zauna gunsu



Fira sukeɗan taɓawa lkc lkc



Wata daga cikinsu tace"kai wannan mutumin Anyi ɗan rainin hankali wllh kudabafa yanzu kugani Almost 2 hours munajiran wannan bawan Allah amma sbd tsabar walaƙanci Ace haryanzu baizoba ga yunwa ta Addabeni yazo yashanyamu Anan kamar munzo maula"




dasauri Ramla tarufema Salma baki tace"kiwa Allah kirufawa kanki Asiri muma kurufamana bakisan waye doctor Heeesham ba shiyasa kike faɗar hakan yanzu saiya ɓatamuna takardu duka wllh ba ƙaramun Aikinsa bane"






damamaki deeyana tace"kamar ya"?





Ramla tace"Hunm bakusan waye shiba wllh baida mutunci Ai inasamun labarinsa gun Ruka saboda ita permanert ce tana aiki anan kuma ƙawatace Kuma A hankali zakusan waye shi"






Jinjina kai kawai deeyana tayi batasake maganaba ammafa itama tanajin yunwa

+---------------------------------------+




Baccinsa yasha Mai isarsa yanaji Anamasa nocking da ƙarar wayarsa zuwa Alert ɗin Agogon kusada gadon amma saiya ɗauke pillow yaɗaura a kansa yadafe yayi kwanciyarsa Sai Around 10:30 yatashi yajima Agun shirinsa kamar wani macce kafin yasaka suite blck neck tiet white have cover white wach hands ɗinsa ma white haɗida white glss yatashe lallausar sumar kansa bayan yashafeta da kalolin mayuka sai sheƙi kansa keyi sauɗaya zaka kallesa Kaji kamar kahaɗiyeshi sbd kyandayayi kai gaskiya docter heesham kyakykyawane...


Read / Download DOCTOR HEESHAM

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album