Join Our WhatsApp Group

JINI NA NE KAI Complete Hausa Novel Document by JINI NA NE KAI


JINI NA NE KAI

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 13463



JINI NA NE KAI

Reading Time: 1 Hours

Added On: 29, Jul 2023

Author: Chamsiya Laouali Rabo ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : Not Inserted

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 73.95 kb

File Type: txt

Views: 1205+

Download: 208+

Last download: 5 days ago

Description/Story: ο»Ώ[29/11 Γ  22:47] Chamsiya Laouali Rabo😘: πŸ‡³πŸ‡ͺπŸ‡³πŸ‡ͺπŸ‡³πŸ‡ͺπŸ‡³πŸ‡ͺπŸ‡³πŸ‡ͺ
An dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from www.dlhausanovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
__


πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”
*JINI NA NE KAI*
πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”
*Na*
*Chamsiya*
*Laouali*
*Rabo*😘
❣❣❣❣❣
Dedicated to *my lovely sister Mdm Bacho Nafissa*
❣❣❣❣❣

*GROUPE CHOKIII_CHOKIII* πŸ‘―πŸ»β€β™‚πŸ‘―πŸ»β€β™‚ ina alfahari daku😍😍


*Anty Marcy* wanan page dinki ce sai kin yarda yen *Official Marcy Novels* zasu karantaπŸ˜‰


πŸ…Ώ3⃣1⃣


Da yar murna ta Rukaya ta shiga gida,direct dakin mu ta shigo ta baje kayan dake cikin leda.

"My lil sis sabko kiga kayan da wanan guy kin ya siyo mani, shiru nayi kamar ban jita,ihu tayi tare da cewa" kai wlh harda phone a ciki"ai inajin haka nayi zumbur na diro daga gado dan ni ciwon waya ce.

Wurinta na nufa na Shiva duba kayan,turaruruka ne da sablu mai kamshi sai kayan kwalliya,portable kin ta miko mani in hadata dan ita bata ta6a yin portable ba,amman ni kawata farida ta ta6a bani tata da saurayin ta ya tsanza mata wata.


Fidota nayi daga cikin portable sabuwa gal da ita kira galaxy, puces biyu nagani airtel da moov na zura su a phone kin sanan na sakata a caji"anty ki bari har gobe da safe sai ki kuna sanan ta cika"da toh ta amsa mani.


Bisa gado na koma na kwanta yayinda anty Ruky ta ibi ruwa a bokita ta shiga wanka da sablun da aka kawo mata,girgiza kaina nayi dan nasan halin anty indai tayi abu sabo to tin ranan sai ta gwadaya.

Ban gama shan mamaki ba sai da naga anty ta sa kayan kwalliya a gaba sai shafawa take,ni dai ido na zuba mata har kwana ya kwashe ni.

Ta naganin nayi barci tayi murmushi tare da dauko phone kinta daga caji dan tasan indai ina falke ba zan bari ta kunata ba.


Tana kunawa kamar jira ake appel ya shigo kasak'e tayi tana tunani har kiran ya katse dan a gaskiya ita bata san yadda zata daga kira da Android ba,wani kiran ne ya kara shigowa nan ta tuna yadda taga maimuna keyi in an kirata.

Tana dagawa ya sabke ajiya zuciya wadda tasa anty Ruki lumshe ido,"aslm my beauty da fatan dai ba kwana kike ba na tashe ki?"murmushi tayi kafin ta amsa mashi salama ta kyale.


Dan huci ya furzar kafin ya fara da"wlh tin lokacin da na dora idona kanki naji inason kulum na rinka ganin kyakyawar fuskar ki shiyasa na tsiri zaman fada to daga nan ne na samu na rubuta duk lokacin da kike wucewa ko wace rana,dan murmushi mai sauti yayi yace ranar da kikayi karo dani ina sauri ne dan naga lokaci ya dan gota".

Maimuna batasan lokacin da dariya ta kubce mata ba,"au dariya ma kike mani ko?him!Dan baki san yandda nike sonki bane wlh yadda kika san wani mahaukaci haka nike koma duk ranar da nayi chomΓ©n ganinki".


"Ai ko ni har haushi nikeji in naganka cikin yan iskan fadar nan" Ruky ta fada tare da tanke fuska kamar yana ganinta .

"Ai tinda gimbiya tace bata so na daina", nan suka cigaba da hira masoya kamar uwanda suka shekara tare.



Yau na riga anty tashi daga barci dan ita kwana tayi waya, sai da tadata sanan na shiga wanka.


" Anty kiyi sauri mun fa makara amman kin tsaya kallon kanki a madubi kamar wata bakauya"na fada tare da dauka bag kita nayi gaba ina mita,jina a cikin k'irjin mutum yasa nayi saurin dago kaina Dan gata ne tsaye kikam cikin shirin fita.


Dan zare jikina nayi daga saman shi zan ra6awa ta gefe in wuce yayi saurin fizgoni na fada kirjin shi,hanuwan shi yasa ya zagaye k'uguna yana shirin aza bakin shi bisa lips kina anty Ruky ta fito tana kwala mani kiran in tsaya mata.


Turus tayi ganin ina wutsulniya kwace kaina,da sauri cikin kunar rai tayo kan mu ta fizgoni tare da shimfida ma Dan gata lafiyayun maruka biyu hagu da dama .


Bata jira cewar shi ba ta ja hanuna mukayi gaba mukabar shi dafe da kunci yana mamakin kokari da jarumtar Rukaya.


Saman hanya ne na kwashe labarin komi na gayama anty Ruky,kamar zata canye ni danya haka ta yayak'o mani nidai sai hakuri nike bata.


Ana tashi daga ecole mukayo gida abun mamaki yau bamu a Alio cikin yan fadar ba,muna karyo kwana tagaba muka tsinkayeya jikin bishiya a tsaye ya dau wanka sai zuba kamshi yake da alamu wucewar anty Ruky yake jira.

Muna kawowa daidai dashi yayi mamu salama cikin sanyayar murya shi iron ta masu jin barci,yau ma kamar kulun gabana naji ya bada damm na rasa miyasa nikejin haka a duk sadda naji sautin murya shi.


Tinda na gaida shi ban sake maga ba ina can duniyar tunani,sai da ya rako mu har kofar gidan mu,ant Ruky naji ta dan zungure ni ashe tin dazu yake miko mani kudi ban gani ba,amsa nayi tare da yi mashi godiya muka wuce gida.


Ko ida hutawa banyi ba aka aiko hajiya na kirana ai zumbur yaya Ruky ta fita kanbaci na...........







*C.L.R*πŸ’“
[29/11 Γ  22:47] Chamsiya Laouali Rabo😘: πŸ‡³πŸ‡ͺπŸ‡³πŸ‡ͺπŸ‡³πŸ‡ͺπŸ‡³πŸ‡ͺπŸ‡³πŸ‡ͺ



πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”
*JINI NA NE KAI*
πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”
*Na*
*Chamsiya*
*Laouali*
*Rabo*
❣❣❣❣❣
Dedicated to *my lovely sister Mdm Bacho Nafissa*
❣❣❣❣❣



πŸ…Ώ3⃣2⃣


Tana karasa shiga ta duka ta gaida hajiya wadda idonta ke rufe jin murya Rukaya yasa ta bude idanu"yo ina maimuna take ko batanan ne?"ta tambaya,"a'a tananan bata jin dadin jikinta ne shiyasa nazo kanbacin ta".

"OK babu damuwa part kin dan gata ne zaki gyara mashi ki tabatar yayi kyau yadda ya kamata,ya kusa dawowa daga aiki" da toh kawai na amsa ta miko mani key tare da nuna mani dakin.

Dan daki ne madaidaici mai dauke da bed sai yar karama bandaki.

Sai da na gyara dakin tsaf na goge shi da kyau na tsanza dara gado tare da feshe dakin da turare,sanan na shiga toilet kin dan gyarawa nan ma babu wani darty na wanke ta da kyau .

Motsi naji a bayana ina waigowa muka hada ido na galara mashi harara,murmushi yayi mani na kema zaki ci ubanki tare da fita.

Nima ba a jima ba ta wanke jikinta ta fito,caraf naji an rike ni,kokowa suka shigayi har dai yayi nasara dauketa ya aza a bed,danne ta yayi ya sakar mata duk nauyin shi tare da tsutsar bakin ta,dukanshi take cincin karfinta amnan ko kizau bai yi ba sai ma salo da yake canzawa.

Wani wawawn harbi takai mashi a tsakiyar kafafu ai ba shiri ya sake ta,hijab kinta ta zura tayi gaba.


Misalin karfe bakwai na dare Alio ne a gaban baba Dan neman izinin zuwa zuwa zance wurin Rukaya da kuma neman aurenta,baba ya amince domin duk abinda diyan shi keso shi yakeso .


Cikin watanin uku kacal soyayya mai karfi ta shiga tsakanin Alio da anty Ruky indda ni kuma har yanzu in naji murya shi gabana sai ya fadi.

Tin lokacin da anty Ruky tayima Dan gata ta'asa bai sake kirana ba sai ma labarin ya bar garin da naji.


An kawo kudin anty Ruky na aure har an saka rana wata biyu kacal,tin daga wanan lokacin muka fara shirye shiryen bikin.


Yanzu banda damuwa komi a rayuwata sai ta faduwar gaba in naji murya Alio,ko da anty ta bani tsohuwar portable kinta sai na dan fara jin sauki kwatsam kuma sai na gamu da Mr Moctar tin daga nan na kamu da ciwon sonya.


Tin daga nan na maida rayuwata cikin daki banida aikin yi sai na kallon pic din shi.

Son shi yayi mani mugun kamu wandda har na fara washin ecole sai da anty Ruky ta jajirce sanan na fara zuwa kan lokaci dan tayi mani alkali zata cika mani burina na zama likita.


Kalaman anty ne na kulum da take gayamin matar mutun kabarin shi indai Allah ya kadarta Moctar mijin ki ne to sai ya aure ki,shi yasa na fara rage damuwa.


Ranar daren bikin anty Ruky na samu kudi sosai har nike tunanin mi zan saya kawai sai wasap da Facebook ya fado mani a rai dan na jima banyi connectΓ© ba,kudi na turo a layi na nayi mega na bude shafikan biyu.


Cikin zumudi na shiga Facebook abinda nagani mutane na yawan comment a kai yasa ni nima ainayin sakon, inalilahi wa'inna ileyhi raji'un kawai nike maimaita ganin wanga tashin hankalin,nayi dansanin connectΓ© fuskar da na dade ina begen son gani yau ganin ta ya sakani cikin bakin ciki.


Bakin ciki na har abada,mutunan da nafiso fiye da komi na rayuwata,Haidar kina shine zai auren anty Ruky har gobe biki.

Photon da ya aza shi da ita na sake wanowa dan in kara gasgatawa anty Ruky dai ce suna kallon juna cike da So da Kauna wani dishi_dishi na fara gani zuciyata na tukiki,na fita daga hayacina can naji muryar anty Ruky tana tunkaro ni................








*C.L.R*πŸ’“
[29/11 Γ  22:47] Chamsiya Laouali Rabo😘: πŸ‡³πŸ‡ͺπŸ‡³πŸ‡ͺπŸ‡³πŸ‡ͺπŸ‡³πŸ‡ͺπŸ‡³πŸ‡ͺ


πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”
*JINI NA NE KAI*
πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”
*Na*
*Chamsiya*
*Laouali*
*Rabo*
❣❣❣❣❣
Dedicated to *my lovely sister Mdm Bacho Nafissa*
❣❣❣❣❣


πŸ…Ώ3⃣3⃣


"My lil sis zo ki ga kayan da Alio ya dinka mamu ni dake" cewar anty Ruky tana murmushi,jin nayi shiru ne yasa ta aje kayan gefen gado har zata fita taga hawaye na tsiyaya a idona.

A dan rude ta nufo ni tana jijigana tare da kiran sunana"maimuna mike damunki?tashi ki gayamin kinji?"ta fada tare da fashewa da kuka.


A guje ta fita ta kirawo ammi,sai gasu sun dawo a tare,cici6ata akayi sai likita.

Cikin dan kankanan lokaci na dawo hayacina har an salamo ni muna gida,da aka tambaye ni mi yake damuna har haka nace zulumin Rabuwa da anty ne.


Ana gama sallah juma'a aka daura auren Alio da Rukaya,kowa na gidan murna yake yen uwa mu na kauye da birni duk sun halara.

Rana samedi aka gudanar da walima,bayan sallah isha muka raka amarya dakinta cike da murna a fuskar kowa in ka cireni ni danike ta kuka wanda bansan takamaime na minene ba.

Motoci sai jidar mutane akeyi dan komawa gida,ni kuma anty Ruky ta rike ni anan zan kwana.

Daki ne 2chambres salon ,babu laifi ammi tayi mata kayan daki gado 3places sai matala ta kwancin waje wadda aka shimfida mani a daya danki.


Abokanan ango sun rako shi bayan anyi siyan baki kowa ya wace nima na nufi dakina,can tsakar dare naji ihun anty tana faman Kiran sunana wai nazo na ceceta kar ya kashe ta.


Zaune nayi tsakiyar matala na zabga uban tagumi sai hawaye ke mani tarara,nan na shiga tinanin zuci "yanzu ni Haidar zai ma haka maimakin ya aureni shine ya dauki yayata,sai kuma na tuna hira da muke yawan yi a kulum.

" Ranar da zani ganin ki a fili nasan sai na suma dan dadi"cewar Haidar, dariya nayi mai sauti nace"ai baka kai kamata ba, nidai turo mani pic in ka in gani","no ba yanzu ba ki bari kawai muga juna yafi",cikin shagwa6a nike mashi korafi"kace kar na turo maka nawa kuma hum!" kulum hira mu bata wuce haka dan soyayya mai tsanani ta shiga tsakanin mu sai dai bansan ko miyasa ba ya so mu tura ma junan pic na kowa.


Wani sabon kukan ya kara kubce mani,a ranar dai banyi wani barcin kirki ba duk bakin ciki ya turnike ni duk abinda su anty keyi a kunena.



Da sahe Alio yayi ruwan zafi ya gasa matar shi sanan ya tado ni dan hada abun kari.

Indomi da kwai nayi sai dankalin turawa da na soya nayi jus kin mayonnaise, ina gamawa na jera a dan karamin table dake tsakiya salon wanda duk Alio ne ya saye su tinda bamuda hali.

Ina zaune ina jiran su har na gaji da zama,na mike kenan da nufin tayiyata naga sunfito yana jaye da ita sai dangyashi take wani malulu ne ya tokare mani makoshi dan yanzu duk haushi suke bani .

Gaishe su nayi suka amsa anty Ruky sai sune kai take wai kunyata takeji,abincin na zuba masu kowa ne a plate amman yace na game masu nima na zuba nawa.

Shi ya rinka bata a baki har ta koshi,da kyal nike cin abincin dan takaici alkawalin da yayi mani in munyi aure shi zai rinka bani abinci a baki shine yake yi ma yayata,murya su na jiyo a dan firgice "lil sis lafiya kike kuka??"..........






*C.L.R*πŸ’“
[29/11 Γ  22:47] Chamsiya Laouali Rabo😘: πŸ‡³πŸ‡ͺπŸ‡³πŸ‡ͺπŸ‡³πŸ‡ͺπŸ‡³πŸ‡ͺπŸ‡³πŸ‡ͺ


πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”
*JINI NA NE KAI*
πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”
*Na*
*Chamsiya*
*Laouali*
*Rabo*😘
❣❣❣❣❣
Dedicated to *my lovely sister Mdm Bacho Nafissa*
❣❣❣❣❣




πŸ…Ώ3⃣4⃣


Cikin i'ina nace"ba komi kawai dai na tuna wani abu ne",dariaya dukayi suka nufi hanyar dakin su ni kuma na tawowa ta gida.


Ina shigowa naci karo da Dan gata alamu sun nuna sabkar shi kenan garin,yi nayi kamar ban ganshi ba nayi gaba ina dan sauri hijab kina ya jawo tare da fizgoni na fada kirjin shi ya shiga tsutsar bakina...


Read / Download JINI NA NE KAI

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album