Join Our WhatsApp Group

ZAINABU ABU Mai Tagwayen Suna Complete Hausa Novel Document by ZAINABU ABU Mai Tagwayen Suna


ZAINABU ABU Mai Tagwayen Suna

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 19662



ZAINABU ABU Mai Tagwayen Suna

Reading Time: 1 Hours

Added On: 29, Jul 2023

Author: Mom Islam ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : AREWA WRITER'S ASSOCIATION

Author Phone : Not Inserted

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 119.6 kb

File Type: txt

Views: 968+

Download: 289+

Last download: 6 days ago

Description/Story: *ZAINABU ABU.*
🌹🌹🌹
_{metagwayen suna}._



🌹🌹🌹
*WRITING & STORY BY ZAINAB HABEEB {MOM ISLAM}.*


*DA SUNAN ALLAH ME RAHMA ME JINKAI, TSIRA DA AMINCI SU ƘARA TABBATA GA FIYAYYEN HALITTA S.A.W.*


*BANYI WANNAN LITTAFIN DAN CIN ZARAFIN KOWA BA NAYI SANE DOMIN FAƊAƘAR DA AL'UMMA.*


*EDITING BY DOCTOR MARYAMAH!!!.*




*BISIMILLAHEER RAHMANIR RAHEEM.*

________________________________


*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
arewawritersassociation@gmail.com

*PAGE 1*


____Da sallama tashiga gidan hajiya domin tanada kokarin ziyara yaya aliyu tatarar a Palo zaune akan kujera dasauri ta isa dakin oyoyo brother yaushe kazo yace mata "wlh nada ɗe da zuwa, gashi har yanzu babu hajiya babu alamarta.

Tashi tayi domin dora mai girki cemata yayi "hadamin black tea" nan ta shiga kitchen t dauko kayan kamshi ta haɗa mai takawo mai a cup tashi tayi sbda gida zata wuce yy aliyu yace "ki gaida umma nima ganinan zuwa amsamai tayi. t'

Bakin titi tanufa domin samun abin hawa.

me adai daita ne yayi parking kofar tangamemen gete ɗin gidan nasu kudinshi taciro a hand bag ɗinta inda tashiga gidan da sallama baba megadine yaketa jeramata sannu durƙusawa tayi tana gaisheshi domin hafsat batada girman kai.


Bedroom ɗinta ta wuce domin watsa ruwa kaya tahau cirewa sannan t shiga bathroom dinta dadu,a a bakinta tadaɗe tana wanka sannan tafito daure da tawul goge jikinta tayi kana ta nufi dressing mirror ta janyo kujera ta zauna.

simple make up tayi tadau ko doguwar riga pink me adon black stone se dankwalinta shima pink ɗakin umma ta wuce domin faɗa mata yaya aliyu yazo.


Nanta tarar da umma tana waya d abbanta fita tayi domin jiranta ji tayi umma na kwala mata kira da sauri taƙaraso umma tace "hafsat meya faru ne¿"
hafsat tace "am umma dama yy aliyu ne yazo.

nan umma tafara murna tace mata "zomu shiga kitchen domin yimai kayan tsara ba.

ummace tasa hafsat tayimata dambun nama ita kuma umma tafara haɗa mai kunun aya d kayan kamshi domin umma akwaita da iya girki.

Dankali tadauko bayan ta markaɗe aya tasa mata kankara fere dankalin tahauyi domin tasan bayacin abinci me nauyi.




sungama haɗa komai Sega karar motarshi nan parking yayi a parking space sannan yanufi cikin gidan.

Da sallama yashiga Inda yatarar da hafsat na jera abinci a dining table.

Momi ce tafito damurna sukafara gaisawa inda take tambayarshi nasir d Fatima.


*FARKON LABARIN.*

Hajiya tana zaune a zariya mijinta alhj aliyu yarasu tun shekaru biyar da suka wuce tana da yara biyu alhj Ibrahim se hj salma inda alhj Ibrahim y auri hj Hauwa,u Allah y albarkace su d aihuwar aliyu wato yaci sunan kakanshi inda yana shekara uku takuma aihuwar nasir , murna a gurinsu ba,a magana.

sedai ban bancin ra,ayi aliyu yafi nasir son talakawa shiko nasir be damu da kowa ba inda itakuma hajiya salma......✍🏽✍🏽✍🏽.

*ZAINABU ABU.*
🌹🌹🌹
_{me tagwayen suna}._




🌹🌹🌹

*WRITING & STORY BY ZAINAB HABEEB {MOM ISLAM}.*



*EDITING BY DOCTOR MARYAMAH!!!.*





*BISIMILLAHEER RAHMANIR RAHEEM.*

________________________________


*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
arewawritersassociation@gmail.com
*PAGE 2.*



___Hjya salma tayi aure a zariya kusada hajiya amma tsakaninsu d rata, inda ta auri wani sha hararren Dan kasuwa watanta bakwai Allah yabata cikin hafsat kulawa sukebai wa cikinnan har Allah yasauketa lpy t haifi kyakyawar yarinya taci suna HAFSAT

*Back to story*

Hajiyace taji wayarta nata kuwa dauka tayi d sallama hafsat tafara fadin "wato hajiya baki dena fita yawon bako"¿
hajiya tace "to ina kan hanyar dawowa driver ya daukoni meya faru"¿

"yaya nasir ne yazo yada ɗe yana jiranki amma ya wuce gidanmu".

"Toto ganinan zuwa".

kashe wayar hafsat tayi.




Yaya nasir yacika cikinshi d abinci a gidan umma sannan yayi musu sallama ummace tami ƙa masa jakun kuna masu kyau guda biyu data kanwarshi Fatima data momynshi godiya yashiga yimata sannan yakira hafsat t kwaso kaya a bayan motarshi takawowa umma.

Gidan hajiya yawuce inda yasameta tanata cin farfesun kifi da sallama yashiga ya gaidata amsawa tayi tana maraba da megidan kirki yamutsa fuska yayi kamar wani mace yace "ina kika jene nazo bansa meki ba"¿

hja tace "wlh dan makociyata ne bbu lpy shine nasa driver yakaini".

"OK am nizan tafi ga wannan godia tayimai sannan ta bashi tsaraba nan take gayamai yafaɗawa momy suna da biki a kauyen kano wato dan baure amsawa yayi sbda befiya son yawan magana ba.


Aliyu ya isa gida lpy inda kowa ke tafaman yi masa maraba dawowa sbda nasir bayanan miƙawa momy kayan tsarabar d su umma sukayi yayi snn yamika mata n hajiya murna sukayi sosai inda Fatima ta hango kayan makeup ne aciki masu kyau nan fa tayi bedroom dinta mikewa yayi zuwa dakinshi domin watsa ruwa tunawa yayi da sakon hajiya nan yafara neman number momy dauka tayi yake faɗa mata sakon hja, Fatima na kusa da ita tanaji tafara murna dan tana son zuwa kauye kodan cin drya kashe wayar yayi ya cigaba da uzurin gabanshi.

faty ɗakinta takoma ta lalubi number hafsat nan fa take gayamata maganar biki kuma bikin du_du_du saura kuwana ɗaya ana biyun zasu tafi ranar alhamis daurin aure juma,a murna suke sosai inda hafsat sukayi sallama d fatyma.

Shirye shirye suke fatyma ta haɗa kayan dilka na amarya d turaruka acewarta shine gudun mawarta itako hafsat kayanta tazaɓo sababi Wanda bata sawa dasu hijabai masu kyau domin baiwa amarya.



Washe gari fatyma na hango a motar yaya nasir sbda tursa sashi da dady yayi domin ya kawota zariya gurin hajiya.

fushi yake sosai driven yake kamar zetashi sama fatyma ko chatting take gudunshi ko ajikinta sbda yayannata se a slow.

sun isa lpy inda ta lalubi number hafsat take gayawa hafasat ta iso tsalle hafsat tadoka sannan tace my sister tafiyarmu t tabbata masha Allah.

washe gari ummace d hafsat drivernsu yakawosu fatyma na hangosu tafara murna inda taje tarungume umma cikin gidan suka dunguma sunata hira da hja nan a kashigar da kayansu bayan mota sukayiwa umma sallama suka shiga mota se dan baure.

sun sauka lpy inda fatyma tayi mmakin kauyen akwai wutar lantarki.

nan iyya ta tarbesu domin gidan yafara cika da yan biki.

Wani ɗaki aka kaisu me tabarma d gadon kasa d katifa a shinfiɗe a kai.

Abinci iyya takawo musu shinkafa da miya nan iyya takira nasiba d zainabu suzo su gaida hja nasiba amarya se yanga ake fuskarnan tasha duge duge ABU ce tace "iyya munyi Bakin turawane sbda naga kamar basujin yarenmu".

hja CE tace wato uwata haryanzu baki dena kinjin naki bako¿.......✍🏽



*More comments more typing.*


*For comment only*
0814 179 9224



*Mom Islam ce✍🏽✍🏽.*
*More comments more typing.*


*Mom Islam CE!!!.*



*ZAINABU ABU.*
🌹🌹🌹
_{me tagwayen suna}._






🌹🌹🌹

*WRITING & STORY BY ZAINAB HABEEB {MOM ISLAM}.*





*EDITING BY DOCTOR MARYAMAH!!!."*





*BISIMILLAHEER RAHMANIR RAHEEM.*

________________________________


*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
arewawritersassociation@gmail.com

*PAGE 3.*




___Shirye shiye akeyi domin yau juma,a, fatima ce tasaka a kirawo mata amarya nasiba bbu musu tazo nan Fatima tahau fito da kayan dilka da turaruka aikuwa nasiba tau zazzaro idanuwa itadai batasan me wannan ba.

Kwaɓawa Fatima tayi ta umarceta akan tacire kayan jikinta tabar zani daurin kirji wuli wuli tafara sbda ƴan birni basu da gaskiya maganar da hafsat tayine yadawo da ita daga tunani cemata tayi "nasiba amarya".

Nan Fatima tahau durjeta kuzo kuga amarya nasiba zaki rantse ba nasiban kauye bace sekamshi take zubawa fatima ce tace tunda ya bushe jekiyi wankan soso tabata mai me laushi tafita.

zainabu ce tashigo d sauri tana kwalawa nasiba kira nanfa ta shiga kallon nasiba zainabu tace "yanaga kin koma kalar turawannan na dakinmu¿

zaro jajayen idanuwa tashigayi tana cewa uhm kibari kawai na wahala amma dai koba komai se haliru ya bani kudin yin hoto zainabu ce tace "yanzu ma kinsan meke faruwa wlh su uwanine sukaje gonar da zamu hako dankali shine nazo muyi sauri mutafi dan wlh bazan sha wuyar tariba.









Nasiba tafito daga wanka taje wajen buhun kayanta dan haliru beyimata zannuwa ba da sauri tashirya domin zuwa gona. (tofa yau daurin aure g maganar gona) fatimace t kwala mata kira nan tahau bubu ga kafa wlh yan binnin nan sun buwayeni tashi tayi tatafi kiran.

kaya tagani Lodi guda masu kyau masu tsada atamfa taciro mata daga cikin kayann da hafsat takawo mata mancewa tayi zainabu najiranta akahau yimata makeup tsaruwar amarya abin ba,a fadi.


bayan biki iyya tasami hja tace mata yakamata tatafi da zainabu tunda tana yawan dauko mata magana atakaice dai iyya bata kaunar zaman zainabu agabanta.




Umma ce tashigo dan gidan hajiya nan suka gaisa take musu sannu d zuwa zainabu ce ta gaisheta nan take rokar hajia akan t bata ita hja t kafe akan zainabu se abuja.

sunsha hira umma tayiwa hja sallama nan suka tattara itada hafsat suka wuce gida.

washe gari su Fatima suka shirya zuwa abuja inda zainabu t turje wai gurin hajiya zata zauna saboda shayin safe d burodi d wainar kwai acewarta wayasa ni ko intakoma can din gidan jiya ne.

seda rarrashi sannan suka tafi da isarsu gidan sukaci karo d uban gaiyya wato nasir kallon up and dawn yamusu Fatima tace bro ykk amsawa yayi sannan y maida kallonshi g zainabu yace "wannan yar aiki ki kasamo¿".

Zainabu ce t murgu ɗa mai baki haɗi da harararsa.

fatimace tace "wlh yarinyar kawuce t kauyennan tsaki yayi ya wuce waje karasawa cikin gidan sukayi inda suka tarar d momy d big bro wato aliyu d murna suka karɓi zainabu sabanin nasir.




Ɗakin Fatima momy tace awuce da ita fatimace tace zee biyo ni muje tashi tayi domin itafa bata kaunar sunannan.

Da isarsu ɗakin Fatima seda zainabu t firgita sbda faɗin haɗuwar ɗakin ma ɓata lokacine kodai yann binni hako kudade suke dan naga kamar basusan zafin shiba .

ashe Fatima harta shiga wanka tafito nan tararda ita a inda tabarta se muzurai take cemata tayi "sister tashi kije bathroom kiyi wanka zakin baki zainabu tayi a tunaninta rainin hankaline gashi tace mata star g bajirum tadaisan ance wanka tashi tayi tana turo bakin tsiwa tace "nanne¿" amsawa Fatima tayi d "eh".

shiga yayi babu adu,a se ihun t akajiyo Ashe data shiga seta shige bahon wanka ta kunna ruwan sanyi gashi ana sanyi Tarasa t inda zata fito.


Shiryawa nasir yayi cikin kananan kaya blue Jens d pink ɗin riga ajiki an rubuta am happy yadaura agogonshi mekyau yafito yana zuba kamshi dakin momy yanufa inda yatarar da ita tana shirin tashi tafiya alwala takoma tazauna nan suka tattauna tsakanin ɗa da mahaifiya.


washe gari jirginsu yaɗa ga se India inda abba yayimai bayanin komai kuma ya fahimta a can gida zainabuce na hango daga nesa bazakace itabace tasa uniform ɗ'in school masha Allah ammafa tayi kyau domin dama b mumuna bace gata fara riga da wando tasa se school bag dinta data rataya ayanzu kauyancin yafara raguwa zuwa tayi tayiwa momy d dady sallama suka wuce itada yaya aliyu inda acan makarantar akayi musu bayanin bata taɓa shiga makaranta ba amma akwai me lesson a gida sun gamsu sosai malaman kuma suna tunanin kamar baza tai wuyar daukar karatu ba. kuɗi yaciro yaba ta dari biyar sbda makarantar t yayan manyace amsa tayi tamai godiya domin tasan Wanda takeyiwa rashin kunya...✍🏽✍🏽✍🏽✍🏽✍🏽✍🏽✍🏽✍🏽





*More comments more typing.*



*For comment only plz*

0814 179 9224


*Mom Islam ce✍🏽✍🏽✍🏽.*

*ZAINABU ABU.*
🌹🌹🌹
_(me tagwayen suna}._







🌹🌹🌹

*WRITING & STORY BY ZAINAB HABEEB {MOM ISLAM}.*




*EDITING BY DOCTOR MARYAMAH!!!.*



*BISIMILLAHEER RAHMANIR RAHEEM.*

________________________________


*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
arewawritersassociation@gmail.com


*PAGE 4.*




_Zainabu na hango a store tana dube dube wai wake take nema.

tayi sa,a tasa mu buhun waken domin yunwa takeji itakuma yau se koko d kosai take so.

mudu ɗaya ta auno sannan ta ji ƙashi ɗakin momy tanufa tace "momy turmin gidannan fa¿ tambayarta momy tayi me zata yi¿

cewa tayi ta gaji da cin abincin ƴan binni koko da ƙosai zatayi momy tace ai "bamu da turmi sbda ko dakan yaji bayar wa mukeyi na kuɗi.

zainabu dajin haka tafito tana tura baki ga wake ajiƙe kugunta taɗaure tayi hanyar fita baba megadine yace "mutuniyar inazuwa ne¿"

cemai tayi "zani anguwane adawo lpy yayi mata.

wani gida nakusa dasu tashiga inda tatarar d wata datijuwar mata tana dakan kuli kuli hamdala zainabu tayi sannan suka gaisa tsohuwar ta tambayeta daga inatake tace daga gidan alhj Ibrahim ne babansu Fatima ni bakuwace kuma shine nazo aron turmi zan surfa wake tsohuwar tagama dakan tamika mata dan turmin ficewa tayi tana murna bayan tagama surfe memakon ta tambayi gurin zubar da ruwa ina kawai seta sheka shi a tsakar gida Ashe yaya nasir natafe itako batasan ma ya shigo ba saukar wani gigitaccen mari taji ɗago kai tayi daomin ganin me marinta kuka tasa hadida cewa Allah ya,isa mugu azzalumi kuma bazakaci kosan ba ya biyota daniyar ƙara mata wani ai zainabu ta jefo tabarya nasir yasule jikake tikk.....

Dagudu tayi cikin gida inda tatarar da anty Fatima taci kwalliya da alama fita zata yi da gudu taƙaraso gurinta tana haki tmbayarta tashi gayi .

labarin abunda yaya nasir yamata ta bata, kana ita kuma ta ɗaura da bata haƙuri ,don tasan baya shakkar kowa se iyayenshi. komawa tayi gurin surfen nan takai niƙa tace "wai za,a kawo kudin bayan takoma gida tasamu momy t umarci yar aikinta da tayi mata alale d kosai aiko murna ba,a magana a gurin zainabu domin abun nema yasamu zama tayi a hanyar shiga kitchen se kwalalo ido take tana dada sas sauta ɗaurin zaninta.

yaya aliyu ne yazo wucewa yace a a sister ykk amsawa tayida lpy sanan taci gaba da abinda yazaunar da ita tamika roba kenan adado mata kosai Sega nasir nan yataho ranshi a ɓace mai aikin yasamu tana kokarin zubawa zainabu ƙosai azuciye yace mata inkin gaji d aikinne ki gayamin banyi miki kashedi akan base anzo Neman abinci ba.

sunkuyar dakai tayi tace yallabai kayi hakuri wlh zainabu ce tace yau koko takeso d ƙosai shine hajiya tace inmata badan haka ba da tuni nagama tsaki yayi y zo wucewa itako zainabu faɗan da yakeyi ko ajikinta burinta shine takai ragowar kokonta ɗaki sboda anjima shi zata sha.

nasir ne yayi mata wani mugun kallo yace munafuka yar kauye kawai yakaimata rankuwashi kafin ta kaiga gyara daurin zaninta yakarɓe kofin kokon ya watsa mata a fuska ihu tasa tana tsinemai.......





Abba yatara iyalanshi a palor sbda bashida lpy shine yakira sunan nasir nan yake gayamai tafiyar da takamashi gashi bashida lpy shine yakeson nasir ya je a mada dinshi sbda tafiyar shekara biyu zeyi sedai insunsami Hutu ze iya dawowa nasir beso tafiyar nan ba amma duk rashin mutuncinshi baya yiwa dadynshi musu shi kuma yaya aliyu zeje Zaria dubo hajia Dan bata da lpy momyce tayimusu adu,a fatan alkairi domin bstada abin cewa sun tashi kowa ya wuce part dinshi yayinda tafiyar nasir takama jibi dadyne ya kwalawa zainabu d...


Read / Download ZAINABU ABU Mai Tagwayen Suna

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album