Join Our WhatsApp Group

WANI NAMIJI Part 1 Complete Hausa Novel Document by WANI NAMIJI Part 1


WANI NAMIJI Part 1

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 10033WANI NAMIJI Part 1

Reading Time: 0 Hours

Added On: 15, May 2024

Author: Shamsiya Adam ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : 08160375544, 07043185799

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 59.97 kb

File Type: txt

Views: 69+

Download: 27+

Last download: 9 hours ago

Description/Story: WANI NAMIJI 👤👤👤.

,👉Hot love,and funny story


Mallakin ni Shamsiyya Adam

🌹Matar Yaya🌹

OUM ARYAN 😘

Ina mutkar jidake my blood sista na
(Ummee Adam)

Wannan littafi na WANI NAMIJI nadaya nasadukar dashi agareki kiyadda kikeso dashi Allah yabar xuminci. Amin.

*KING AND QUEEN WRITING CHAMBER*
*(Sarki da Sarauniya Writers)*
" *We Rule the World of Writing* "


https://chat.whatsapp.com/EJyDTUGRuWoCSv2hvGEPB3


https://facebook.com/groups/1756414801245712/

Bismillahir Rahmanir Rahim.


DA SUNANKA ALLAH XANFARA KUMA INA NEMAN TAIMAKON KA ACIKIN WANNAN AL AMARI NA WANNAN LITTAFI DAXAN GABATAR INSHA ALLAH.

MASU KARATU KUYIMIN JAJE SAKAMAKON MISS IN BOOK DINA DANAYI NAGAMA NADAYA TSAF WANI TSAUTSAYIN YAFADO ANGOGEMIN SHI WLH AMMA CIKIN TAIMAKON ALLAH INA FATAN XAN KUMA RUBUTAWA SBDA BAIKAMATA NABAR LABARIN YATAFI AHAKA BA DON HAKA INA NEMAN ADDU AR KU 'YAN UWA PLS. 🙏

page 1️⃣

👤WANI NAMIJI 👤
yola.
Mufaddal Mahmud yakasance
kyakkyawa namiji mai hankali da
nutsuwa akwai yalwar gashin kai sosai
har kwantowa yake haka fuskarsa xagaye take da kasin ba kwance lif luf sai
sheki take da daukar ido hancine dashi
mai tsayi da dan fadi idaninsa ma
sunkasance masu tsayi sai suka bude kadan ba sosai ba idan yana lumshe
idanunsa tamkar maijin bacci gashi baya
dason magana shiyasa ma bai da abokai
sai mutum daya dasuka fi dan jituwa
shine almustapha
Xaune yake cikin shagonsa kan kujera
kafarsa bisa table in dake gabansa yana
daddan na waya da alama kuma hankalin sa ba akan wayar yake ba kawai
tunani ne ya fada
"Oga oga,

Sameer yaronsa kenan dake kofa yana
kiransa kasancewar sunyi baki

Dasauri yadaga kai yana duban kofa
sbda kamar yaji ana kiransa sameer ne
yakara lekowa

"Ya dai sameer

"Oga baki ne mukayi sun kawo maka
motoci biyu amma fa daya saidai akashe ta sbda.......

"Ya isa sarkin surutu oya jeka kira
muhsin yaxo yaduba duk yadda suka yi
shikenan niyanxu akwai abindana keyi
kuma yanada muhimmanci.

"Ys oga

Sameer ya fuce can shagon sule faffa
yahango muhsin yatafi gunsa bayan yayi
wa bakin masauki akofar shagon
mufaddal kan wani dogon benci

Musalin karfe biyar mufaddal yabar
kasuwa kaitsaye gidn sa dake unguwar
liman yanufa amma xuciyar sa cike da
wani irin tsoro da tunanin abindaxai je
kuma yau yatarar tabvas idan bai
kokarin barin gidan nan ba da alama
ransa kuma nan gaba kadan xasu koma
nema, dawannan tunanin mufaddal ya
isa gidan nasa saidaya sauko mashin
din nasa kirar liporm yasa key yabude
get tukunna yatura mashin din ciki
yakulle gidan can kusa da polawas ya
cakesa sannan yanufi falon kai tsaye
yana addu aransa Allah yasa ba
abindaya faru dai yau.

Jikin frij yamanne yana kara duban
tsakar falon yadda akashare sa tas akayi
mopin ga plate nan anci taliya jalop an
rage har glass cop dake dauke da
ragowar ruwan da akasha yana gun

Ai mufaddal amulyan yake tafiya
bedroom yafada yasaka key gabansa
nafaduwa kan bed insa yaxube
yanasakin ajiyar xuciya wannan abin ya
isheni wannan wanne irin bala ine al
janun gidan nan kuma abin yafara yawa
yaxasu rinka cinye min abinchi kai
amma shikenan nidasu aga wanda xai
gaji nida gidana baxan fasa jin dadi
acikinsa ba xuciyar sa adake yamike
yafada toleit wanka yafara yi sannan
yayi alwala yafuta masallaci.

Ahankali ta futo daga bayan kujerun
tafuto hannun rike da robar ruwa
upstais tayi tana wai waye duk datasan lokacin dawowarsa daga masallaci baiba
Kan yaloluwar tabarmar taxube tana sakin kuka mai taba xuciya
Wayarta dake gefenta tadauko tashiga
kiran wani layi ringin uku aka daga kukan
natane yakaru sosai tafara magana cikin wata hausa daba futa take ba mekyau
kasancewar ta tamkar ba bahaushiyaba
"Janan da matsala yaufa watana biyu agidan mutumin nan kuma da alama bayada mace shikadai ke kwana nagaji da wannan rayuwar janan gabadaya nashiga rayuwar wanda baisan hawa ba baisan saukaba janan yadauka aljanune xuwa yanxu fa ina tsoro ina tsoron lokacin daxai kamani agidan nan wlh xai kashe ni ne kawai

Takare maganar tare da fashewa da wani kukan

Janan ta numfasa tana hura iska

"Humm ya isa ya isa Hammy kukan ya isa haka

Wacce aka kira da hammy taja majina tare da dan ture gashin ta baya wanda yasauko yarufe mata fuska

"Janan kukan shikadai yarage min abinyi ayanxu rashin sanin takamai maidin inda rayuwata yadosa wlh dana xauna na auri katon basamude wanda bai tsoron Allah arayuwarsa gwara namutu ahaka ban aure ba narasa menene matsalar mamy janan why tasa rayuwa ta awannan halin tunda Abba na yarasu bansake farinciki ba

Janan tafara magana cikin lallashi
"Hammy sorry for this, komai xaixo karshe dayardar Allah kuma yanxu hakurin daxakiyi nawani lokacine sbda nafada miki saura two weeks bikina kuma abuja ne xamu xauna so daxaran angama biki xamuxo har yola mudaukeki don yanxu haka maganar danake miki mungama maganar da shi yakuma amince so karki damu i'm with you my friend
Saida ta tabbatar hammy is ok sannan sukayi sallama da juna tayi sallah sannan tadauki wayarta takashe takwanta xuciyar ta cike da tunanin rayuwar ta nabaya.

WACE CE HAMMY.
ina shekara goma
Munkasance larabawa ne mu xaune muke asudan mahaifina Alhaji sheriff maikudin gaske ne nasha mamakin ganin mahaifina baki nikuma fara tas ammi na ma farace kamar ni duk da tafini haske sosai amma nawa shine irin mai daukar hankalin nan ban san yadda xanfada muku kamanni naba amma Abba na yace ni kyakkyawa ce sannan kuma kullum yana min fada akan karna sake na xama maikyan dan miciji Abba na yafi sona sosai kuma komi nakeso yanayimin har fada sukeyi da ammi akaina musamman yadda watarana take gwadamin mugunta shikuma yace sam baxai yarda ba ta cutar dani hakan yasa Abba yafara kokarin mayardani kasar hausa nikuma nace bansan maganar ba waye nawa akasar hausa sai lokacin yake fadamin shi ba haushe ne kuma acan duk iyayensa suke da 'yan uwansa, xaiban labari wani uxirin yashigo dole yatashi yatafi office
Nadau lokaci ina tunanin ammi akan wani hali datake nunamin daban kamar kyara harara da saurin dukana datakeyi
Nasamu Abba na nace "ammi kuwa babata ce Abba
Jugumm yayi nawani lokaci kafin yace

"Karki damu kinji uwata mamanki ce

"Miyasa take dukana da kyarata abba?

"Amm umm kidaina mata laifi hammy xata daina dukanki kinji oya maxa kije kiyi karatu gobe kuna da jarabawa
Haka na taso bakwari na nufi dakina


*KING AND QUEEN WRITING CHAMBER*
*(Sarki da Sarauniya Writers)*
" *We Rule the World of Writing* "


https://chat.whatsapp.com/EJyDTUGRuWoCSv2hvGEPB3


https://facebook.com/groups/1756414801245712/

Bismillahir Rahmanir Rahim.

WANI NAMIJI
👉Hot love story 🧡

Na. 🌹Matar Yaya 🌹

Page 2️⃣

Shekara na goma sha biyar nagama scondry xanfara babbar makaranta ammi tashiga tafuta akan batasan xancen ba idan nayi karatu dayawa lalacewa xanyi gwara amin aure Abba bayadda ya iya sbda nafuskanci yana jin maganar ta sosai kuma yana tsoron bacin ranta shiyasa komi tace xaice toh ammi na da wani babban shop data bude kuma tasa ma aikata sosai aciki bayan wani lokaci Abba yakwanta jiyya yau lfy gobe ba lfy dahaka Abba na yarasu nasha kuka badan kadanba sbda me sona yamutu ammi batamin irin son da Abba na kemin nacigaba da fuskantar rayuwa mai cike darashin dadi tare da ammi tahau kan dukiyar Abba tayi kane kane sai abindata ga dama take niko banda kallo bance mata komi sbda yanxu nagama sallama ammi koni 'yar tace ni toh bata kaunata.
Bayan shekara daya ammi tasamu wani mijin xata aura bata fadamin ba saida aka daura aure da yamma naga ana faty agidan tsaki naja nayi upstais ina sharar kwalla tabbas uwata ba irin uwar kowa bace bata damu dani ba bata bi takaina kawai abindake gaban TA kawai take ko mekyau ko mara kyau.
Bayan kwana biyu tace nahada kayana xamu bar sudan nace
"Ammi inaxamu

"Ganah

Bansan garin ba amma nasan cewa bantaba jin sunan garin ayankin nan donhaka nahada kayana ina murna xanje wani garin daban naga gari
Lokacin da muka xo gana nasha mamaki sbda kwata kwata mutanin mu dasu daban wadannan bakakene kuma banajin irin yarensu larabci kawai na iya lokacin turanci kadan kadan nakeji gidanmu babva ne komi namore rayuwa akwai dan danan ammi tasaba da makwabtan mu maman amla akwana atashi maman amla tashawarci ammi akan akaini makarantar su Amla ta islamiyya ammi dakyar ta amince yayan Amla kabeer shine yakaini balaifi inafahimtar karatun amma banajin yaren malamin idan yana bayani hakan yasa amla idan muka dawo gida taxo tarikamin bayanin dalla dalla daturanci dayake ina da kokarin dauke abu yasa bana shan wahala wajen kwashe wa
akwana atashi munsaba da amla sosai asanadinta nahadu da janan sune suka fara koyamin hausa sannu a hankali har nasoma fahimtar su muna magana da hausa amma ni sainayi dagaske nake iya hada harufan kafin nafada saisu tamin dariya nikuma natabe fuska kamar xankuka sai sunban hakuri sannan nasaki raina

Watarana ina kwance adakina ammi batanan saiga mijin ammi yashigo Alhaji habu yana bina dakallo natashi xaune tare darufe kaina da mayafi

"Daddy sannu

Nafada muryana can kasa ina kallon wayana sbda naga sai wani lashe baki yake kamar maye

"Lfy lfy kalau hammy yaaaaa gida

Yafada yana matsowa tare da kama tsintsiyar hannu na

Dasauri nafisge inamikewa da guduna xuba bakin kofa ina rike jikina

"Daddy heee daddy what hpen

Yana wani karkashe min ido yace

"All is hpen my dota come pls come on pls help...... Help me pls i will dei mutkar baki bani hadin kai ba

Hannu hammy tasa aka tana sakin kuka

"Wlh baxantaba yarda dakai ba kuma wlh sainafadawa ammi duk abindaya faru saidai kamutu amma wlh nafi karfin ka

Gidansu janan natafi ina kuka tamkar raina xaifuta sbda yadda nake jin kunchi da da cin irin abubuwan dake faruwa dani tabbas Alhaji habu yaga irin ko in kulan da ammi ke nuna wa akaina shiyasa son xuciyar sa yake kokarin gwadawa akaina

Watarana nasamu ammi ina fadamata abinda Alhaji habu yamin nasha fada sosai dabakaken magan ganu ciki har da fadan sonake nakashe mata aure tunda ni banda farinjini ranar nasha kuka amma bayadda na iya haka na cigaba da hakuri da ita har tsawon wasu shekaru kamar biyu toh alokacin ne nahadu dawani saurayi dan masu kudu sosai kusan mahaifin sa yana nabiyu amasu kudin ganah bantaba tsammanin benuud arne bane wanda ke bautar gumki sai watarana danaje islamiyya nadawo sainaga jerin motocinsa akofa yana amotar tsakiya scurits insa kuma namoto cin biyu ga wasu gefe da gefensa yayikyau sosai cikin farin cort kansa yasha gyara har kyalli yake
Benuud farine tas don yakaini haske sannan dogo ne ma abocin dogon hanci da manyan idanu jarumi ne na dagaske tundaga kirar jikinsa xaku gane hakan sannan baida tsoro tun yana yaro kuma baya daukar reni idan kaga yasa yadi saika ran tse musulmi ne sabda yanada hankali musamman idan magana tahada ku dashi toh nan xaka kara tabbatar da nutsuwar sa
murmushi nasaki ina nufo sa sbda nasan guna yaxo kuma dama time to time yana xuwa dakansa yadauke yakaini gida duk daya bani driba damota wacce takai milion hudu

"Honey barka da yamma

Nafada cikin harshen turanchi

Yana murmushi yabude mun bayan motar

"Yawwa yakaratu baby?

Naxauna shima yashigo scuriti yarufemu yashiga yafara jan motar lokacin nakalli benuud ina fari

"Makaranta allahamdulillahi

"Ok
Na numfasa bayan shurun daya gifta atsakanin mu

"Ammmmm my Benuud dama inaso nayi magana dakai

Yana sakar min murmushi yariko hannu na

"Karki damu baby kowanne irin magana ne kiyi xanji ki

"Hmm ammi nace...............

Chag maganar ta tsaya jin wayanshi na ringin yanadubawa yaga mom nasa ce donhaka yadamke hannu na cikin nasa yadaga wayar

"Hello mom

" shiru shiru min anan benuud dama ashe yarinyar musulmi kake nema dama kasan musulmi kake nema kanasani toh kafita harkanta inko kaki benuud benuud xaka kashe mu ne darenmu don munki musulmi karka sake ka min wani magana oya xo gida muyi magana

Dayake duk abin datake fada inaji kuma da turanci tai maganar ai alokacin bansan ma yaxan kwatanta muku yadda narude nariki ce ba sbda dama janan da Amla suntaba fadamin naki yarda sabda soyayyar Benuud tagama rufe min idanu itakuma ammina ulaita son kudi irin nata yasa tasan arnene amma take kokarin sani inmasa maganar aure hannu na nake kokarin kwacewa amma nakasa don haka nafada jikinsa inasakin kuka sbda nasan bakaramin kunchi xanshiga ba idan narabu da Benuud inasonsa yana sona nasaba dashi yana min so kamar ya mutu amma dole narabi dashi tunda yakasance ba musulmi ba,

"Sorry baby

Afasace nadago kai "sorry for wht? Himmm sorry fou your self wlh don kasan baxan taba aurenka ba kacuce ni Benuud kasa mun sonka araina amatsayin ka na ba musulmi ba wlh daga yau bani bakai kabar rayuwata har abada nabar taka

Dai dai lokacin draiba yafaka akofar gidanmu nabude dagudu nafuto domin kokarin kuma rike ni yake

Benuud bai hakura ba haka yay ta bibiyata amma inatoshe duk wata hanya daxata sada ni dashi ana ahalin haka cikin ikon Allah alhaji habu ammi na takamasa adakina yaritsani yanamin maganar banxa nan tahausa da masifa tace saiya saketa atakaice saida Alhj habu yasaketa duk yadda ammi ke tsammanin tsananina akan Benuud abin yawuce haka domin kuwa ko kashe ni xatayi bana futa wajensa
Haka har ammi tayi idda bayan wata takwas takuma samun wani Alhaji ta aura wanda yadauko mu daga ganah kenan yakawo mu yola naji dadi sosai ko bakomi narabu da ala kakai Benuud ammi ta takurawa yaran mai gidan biyu daya namiji daya mace karama daga karshe karamar saidauketa akayi yakaita gidan 'yan uwa namijin kuma bama yashiga harkar gidan amma saida ta san yayatai takoresa shima abindaya rabo ni dagida shine ammi tasame tafadan cewa Benuud xai kawo mana xiyara shiyasa nabar gida cikin duhun dare tafiya nake sosai ina kuka dakayana kala hudu mashin natara nace ina xasa yace unguwan mutane
Nace toh aikowa mutum ne amma kaini kawai
Nahau hamsin nabasa ya ajiye ni ajikin wani masallaci ina rakube naboye sbda sanyi dake damuna gashi riga da wando ne ajikina sai hijabi iya gwiwa
Anafara futowa daga sallar isha i wani matashi rike da charbi yafuto yadanyo kwanar danake domin wucewa wayansa yayi kara saiya tsaya yana dagawa bayan yagama wayar naji yana cewa
Allah yakyauta amma babu imani kam acikin wannan al amarn Allah katsare mun kaina daga aika ta kowanne irin mummunan aiki kamin kyauta da hakuri da juriya dayin biyayya gareka arayuwata ya Allah yasha fa hannun sa akirji yana cigaba da tafiya sosai hankali na yakwanta da wannan mutumi dasannu narinka binsa abaya Ahankali har naga yaxo wani kofan get key yasa yabude sannan yashiga yarufe
Hannu nasa abaki ina kaicon miyasa bannemi taimakon saba daganinsa baxai iya cutar da mutane ba gamamki na can jikin katangar wani gida nake alabe naga yasake futowa yanufi wani shago yabar gidan abude aikuwa wuuff nafada ina rarrava idanu jikina kasan stais nalabe naxauna inasauke ajiyar xuciya sbda naji yashigo yamai da kofar yarufe yanakaratun...


Read / Download WANI NAMIJI Part 1

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album