Join Our WhatsApp Group

BAKAR IZAYA Complete Hausa Novel Document by BAKAR IZAYA


BAKAR IZAYA

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 47942



BAKAR IZAYA

Reading Time: 3 Hours

Added On: 02, Sep 2023

Author: Ansholy ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : Not Inserted

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 284.68 kb

File Type: txt

Views: 934+

Download: 376+

Last download: 1 day ago

Description/Story: BAKAR IZAYA
Na Ansholy
Ebook creat by Shuraih Usman
A.K.A 99%
Ebook published by http://hausaebooks.cf
.

BAQAR IZAYA😭 1
Bissimillahir rahamanin rahim
sadaukarwa ga qawata maryam rimaye much love you💋💋💋
😘Ansholly😘
Rugar jalo ruwa ake kamarda bakin qwarya kowa
yamaida gidanshi yakolle dan darene sosai ruwan harda
kankara gidan mlm iro
Yarinyace wacce aqastin shikarinta bazasu wuce goma
ba
Zaune ruwa nadokanta sai karkarwa take kowa nacikin
gidan yana daki
Amma ita tana waje acikin ruwa harta babanta yana
cikin gidan
amma baidamu da itaba yana dakinshi akolle yana bacci
mai dadi itako tananan
Cikin ruwa kuka tasa mai tsuma xuciyar mai saurare duk
da tasaba amma ba asbd da wahala
Ba adaina ruwan nanba sai kusan asuba kana aka daina
amma duk dahaka ana yaiyafi
Tananan zaune har akafara kiran sallah mahaifinta yafito
cikin dakinshi dauke da bota alamun alwallah zaiyi
Jikinshi wata irin rigar sanyice jibgegeya amma duk da
haka rawar dari yake
kallo daya yaima inda take yadauke fuskarshi yakama
hanyar bayi
Itadai tana zaune tana kallanshi harya fito yagama
alwalla yatafi masallaci
wani irin kuka tasa maiban tausayi tana tunanin anya ita
diyar mlm iro ce
dan da ita yarshice daya tausaya mata yadda yaganta
cikin wannan sanyin
shikanshi babba yanajin sanyi ina ga ita wacce bata wuce
shekara gomaba
nanda nan gabanta yafadi data tuno saura wata biyu
tacika shekara goma
takama tunani itadai tasan tunda tatashi mutane
ketsoran sura beta ciki harda mahaifinta
Wasu harkiranta suke aljana qawarta daya Hadixa
itama sadda tacika shekara tara hadixa tamutu wanda
sanadin haka uwar hadixar har gida tazo tai mata
danbanxa duka dawata maganar da harta mutu bazata
manta tab
[3/8, 1:04 AM] +234 703 962 5239: 😭BAQAR IZAYA😭2
😘Ansholly😘
Saudakarwa g hadixa tunau
Ta zurfafa cikin tunani kowai taji saukar ruwa ajikinta da
sauri tadago
taga waye yai mata haka dan bata gama jin sanyin ruwan
daya doketaba gashi anxuba mata
wasu ganin inna uwalace yasa tamaida kanta kasa cikin
tsawa inna uwale tace dan ubanki mikike
da har yanxu bakitai rafiba ibar ruwa cikin ladabi tace
inna naga anyi ruwan sama kuma duk sadda akai ruwa
Naga bana zuwa rafi juyawa inna uwaletai duk tadauko
ruwan duk tamaka mata ajiki
wa yannan ruwanne kikace kin tara to bari keji xuwa rafi
yaza mammaki dole
daga yau kodaza akwana ana ruwa bance kisaman kuda
roba daya ki taraba
nagaji dashan ruwan tare narafi nakeso kobakiji ba
Cikin rawar murya tace naji kana ta dauki tulin tatafi rafi
yayinda tabar uwale nata xaginta dan sotai taimata mgn
taimata dan banzan duka
tana fita kofar gida taga babanta dashi dawani
makwabcinsu dagaji maganarta
akeyi dan taji anacewa saura wata biyu tacika shekara
goma
tasan kuma da ita ake danduk cikin rugar ko yaro zaka
tambaya shekarunta indai harya iya magana zai fadama
tazo tagifta tagabansu tawuce dantasan kota gaishesu
bazasu ammasa ba dan babant yace karta qara gaisar
dashi domin
shiko gaisuwa bayaso tahadashi da ita duk cikin rugarsu
sarkin rugarne kawai yake mata magana
kana yake janta ajiki kamar jikarshi zata iyacewa shika
daine ke santa duk fadin duniya
hakadai taketa tunane tunane harta kai rafin saida tayi
alwalla tai sallah kana tashi zata ibi ruwan kamin
takai tulin cikin ruwa tuni wani irin bacci ya dauketa ba
ita tatashiba sai yamma lis tatashi dasaurinta
tadauko tulin dataga gefanta taibi ruwan cikin sauri
tajuya xata tatafi taji kamar anriqe mata kafa tawai wayo
bataga kowaba
nantake tasa kuka dan tasan duk sadda tai irin wannan
to ranar mai qwatarta gurin inna uwale sai Allah kuma
tunda taji kafarta tariqe tasan ita da komawa gida sai
anyi sallar magariba haka taita zama anan har
aka kira sallah kana ta tashi tatafi lokacin data isa gida
har anfara sallah
[3/8, 1:05 AM] +234 703 962 5239: 😭BAQAR IZAYA😭3
😘ANSHOLLY😘
Uwale nazaune wurin murhu tahassala wuta
kamar maida huwar kai ko inda innuwarta takema bata
kallaba
to ita kantama tasan duk sadda tai irin wannan baqar
izaya take gallaxa mata
shiyasa tana juye ruwan tatahu gurinta tadir kusa
kawai jitai tace kwanta kimiko man kafarki da sauri ta
kwanta
tamiqa mata kafar dan tasaba dasalan cuta irinta inna
uwale saidai
duk da tasaba tana tsoran yaukuma wace irin izaya
tatana darmata tana cikin tunanin nan taji wata
irin azaba tashiga daga cikin kafarta har cikin kanta wani
irin ihu tasaki
dukda sunada taxara daga gidansu zuwa masallaci
amma harcan saida sukaji wannan qara
liman da sauran mutane dama angama sallar sukayo
gidan mlm iro danjin mike faruwa
kamin sukawo ankuma fasa wata qarar da sauri suka
fada ciki ko jiran abasu ixinin shiga basiba
Uwalece riqe da wuka jajjawur ahanninta taqara
azamata akan kafa tana azamata tana shedewa tasuma
liman ne
yafara mgn haba uwale mi xakici jikin wannan yar
yarinyar duka Hainan nawa take daxaki taimata irin
wannan baqar ixayar
yarinyar dabata wuce agoya taba uwale tadaga mashi
hannu mlm dan Allah kada kataman
kasan mitaiman aikentanai tunda asuba rafi ibar ruwa
tanacan tana baccin dana san
bazai zame mana alheriba duka rigarnan dan duk sadda
hainan tai bacci nanda sati kajira
kaga abinda zai samu rigarnan kuma konsani baccinta
ba alkairi bane
shiyasa nace kamin wani abu yasamemu ita xaifara
samu dansu aljanninta insukaga anacis guna mata sun
barmu muhuta
daga liman har wa yanda suka shigo tare saida suka
yabama uwale gani suke tayi abin arxiki atunaninsu
inhar ana musguna ma hainan dole abar masu rigarsu
tahuta dan tunda aka haifeta rugarsu take cikin tashin
hankali
Liman yace ai uwale bansan haka bane cigaba daga inda
kika tsaya dan baxan taba mance
wannan yarinyaba ranar sunanta mai dakina tamutu
ranar da tacika shekara dana yamutu ainibaima dace
nazo nacece taba kawai dan xuciyar musilinci amma
yanxu ko kasheta zakiyi nagama magana
wani daga chan gefe yace wallahi dama kashetan akayi
dama yafi mana kwanciyar hankali
hakadai suka juya sukatai kowa yana fadin albarkacin
bakinshi
😘Ansholly😘
[3/8, 1:05 AM] +234 703 962 5239: 😭BAQAR IZAYA😭4
😘Ansholly😘
Ruwa inna uwale tadebo tawatsa mata afuska wata ajiyar
zuciya Hainan
tasaki wadda dagaji bata dadi bane tai maza tatashi
xaune
tana kallan inna uwale dan ubanki bari kallona shegiya
maiya toni kurwata tafi karfinki wallahi saida kicinye
tawasu badai uwale ba
kuma kitashi ki maxa ga wankinan kiman cikin ladabi ta
bude baki tana magana
tace dan Allah inna uwale kiyi haquri sai gobe nai maki
bakiji yadda qafata takeman ciwo
aikamar jira take tarife baki taji duka ko ina ajikinta
saida tai mata lilis da irin dorunar korar rakummar da
sike ta fiya da ita kiwo
kana tace kitashi kitafi kiman wankin kona qara maki
mayaiya wace harta mahaifiyarta bata bariba
haka taja jiki hartakai inda wankin yake kukanma bata
iyawa dan banda zafin duka da zafin da kafarta takeyi
wata irin yunwa takeji dan yau satinta guda ko lumar
tuwa batasa abakinta ba
hakadai tafara wankin cikin jiga tuwa wata tsawa taji
abayanta kobata wai wayaba tasan inna uwalece dan
ubanki daga zaune zaki man wankin
dasauri hainan tatashi tsaye duk da kafarta namata
azaba amma hakataita wankin harqafe daya nadare
kowa nagidan yai bacci ahankali takejan qafarta hartaje
cikin madahin gidan dan yinwa takeji tamkar zata mutu
tacisa a ta iske tuwo kuma yanada yawa tasan uwale ta
ajeshi nadimaman safe harta maida zata rife sai wata
zuciyar tace gwara kici
dan kinsan kokici kokar kici baxaki tsallake izayar uwale
ba gwarama kisan laifi kikai mata tazubo miya cikin
tuwan tazauna duk yawanshi saida tacinye shi
kana tatashi taje tasha ruwa tadawo tazauna jitake
kamarta yanke qafarta tayar sbd wani irin radadi take
mata haka taita kuka
har aka kira sallah asuba tanan zaune a inda yazame
mata daki wani irin xaxxafan zazxabi yarifeta sai rawar
sanyi take
[3/8, 1:05 AM] +234 703 962 5239: 😭BAQAR IZAYA😭 5
😘Ansholly😘
Haka malam iro yazo yawuceta yatafi masallaci ko kallo
bata isheshiba
itama tashi tayi daqel ta dauki tulu tana tafiya tana hada
hanya dan batasu inna uwale
tazo ta isketa tasan dan banzan duka zata sha
tana fita gidan sarkin rugarsu tayi dan tasan shikade zai
iya tai makonta
Shima bacikin gidan tashiga ba awajan gidan tatsaya dan
matanshi sun hanata shiga
sunce duk ranar da taqara shigam masu gida saisun
illatata tana nan zaune har aka fito masallaci
dayake akwai hasken farin wata shiyasa yaga neta
Yace hainan mikike anan da asussuba haka tadago
fuskarta daqel dumin ta gala baita iya gala baita
wani bafa danshi yasa yadaukota ya ajiyeta acikin
dakinshi kana yadauko wani magani yami qama bafadan
yace bata tasha
Ya dagata yabata maganin tasha kana yabashi wani yace
ammshi kashafa mata aqafar saida yagama duk umarnin
da sarki yabashi kana yaja gefe yatsaya
Saida suka kwashe kusan minti talatin har gari yasoma
haske
kana cikin ikon Allah xaxxabin yasauka kuma kafar
tarage yimata zafi
Takalli sarkin tace ardo nagode murmushi kawai yai
mata kana yace mikikaima uwale tai maki wannan dukan
bata boye mashi komiba saida yayi danjim domin
shikanshi yasan duk sadda hainan tai bacci
garinshi yana cikin matsala domin bata bacci daga
shekara sai shekara to yanxu gashi saura wata biyu tayi
shekara goma
kenan wannan karin bazata ciki shekara goma ba
abubuwa zasu faru dan bawai abu dayane ke faruwa ba
Ita dai hainan zuba mashi ido tai tana kallanshi can dai
yadago shima yakalleta yace kiyi haquri hainan Allah zai
saka maki
inda ita mahaifiyarkice aiba zatai maki hakaba
Hainan tace yauwa ardo dan Allah kabani lbrn ni wacece
dan naji wasu suna cewa waini nakashe mahaifiyata da
kakanni na
dan Allah dagaske ardo taqare maganar tana kuka
ardo yakalleta cikin tausayi yace share hawayanki kinji
hainan yanzu
zakisan koke wacece
*tuna baya*
😘ANSHOLLY😘
08136195038
[3/8, 1:05 AM] +234 703 962 5239: 😭BAQAR IZAYA😭 6
😘Ansholly😘
Kamar yadda kikasani rugarnan hade take da Fulani da
buzaye
to haka take tun kaka da kakanni gidan mlm sule da
malm amadu makwabtane kana kuma abokaine
nasosai da sosai wanda duk rugarnan ansan yadda
sukesan junansu har matansu haka suke
Yayinda malm sule yake ba fulatani shikuma mlm
amadu buxune duk dare tare sukecin abinci
Yauma kamar kullin mlm sule ke sallama agidan mlm
amadu da sauri yafito
Kayi haquri mlm sule kanata sallama ban amsaba wallahi
nagewaya bayan gidane yana maganar suka ida
qarasawa gurin da suke xama
domin cin abinci A,a bakomi abokina kana suka faracin
abincin saida suka gama suka wanko hannunsu
Kana suka dawo suka zauna domin tattauna abinda
yasha fesu mlm sulene yai gyaran murya
yafara mgn dama mlm amadu wani alfarma nake nema
agurinka saidai yagyara xama
yace ina jinka mlm sule dama iro nake yima neman irin
auran hadixa diyar wajanka
mlm amadu murmushi yai haba mlm sule dije yar kace
kaike iko da ita inma wani kace xakaba ba iro ba wallahi
bazance komi ba
Dan dije ikon kace ballantana iro Allah dai yasa alkairi
Amin inji mlm sule suduka akwai abinda suke tunani
dumin qa idar rugarnan indai maza dayawa sunasan
yarinyan tu dule sai anyi shadi
tu lukacin harda dan wajena kesan dija kuma duk rugar
nan ansan yafi kowa jarimta
gashi shi mlm sule antaba kashe mashi da a irin wannan
shadin dama su biyune yaranshi to yanxu saura iro anya
zai iya wannan kasadar
sana tunda buxuwace saiyayi wasa da rakumi su duka
sunyi zirfi cikin tunani
mlm amadu shiya katse shirun yace abokina nasan
mikake tunani
Yace mixai hana da asuba inminje masallaci adaura
auran kaga bawani shadin daza ai tunda tazama
matarshi
Mlm sule😁kai amma abokina kakawo shawara wannan
yayi Allah yabarmu tare nasan dai za asha surutu
arugarnan
ace munyi sar ranmu abinda ba ataba yiba kenan
Hmmm mlm sule inhar ana biyema mutane to subazasu
fadi abin alkairiba kuda abin alkairi kayi
haka kumafa ne abokina to yanzu tashi muje mugayawa
yan uwa dan sushirya
karsuce munyi gaban kanmu dan munga iyayanmu basu
raye
A,a Mlm sule ba inda xamu kasan daga yan uwanka har
yan uwana basanmu sukeba
zasu iya zuwa sufa dama sarki ace dole sai anyi wannan
shadin gara miyi shirinmu da asubar sunji
hakadai suka aje magana saida asubar kowa zaiji da
dauri auran kowa
yashiga gidanshi cikin farin ciki iro dayaji abinda
baffanshi yace yayi murna sosai dan dama yanasan
dija sosai gani yake kamar tafi ajinshi domin jail dan
sarkin rugarsu yana santa
Hakadai yakwanta cikin farin ciki yayinda dija koda mlm
amadu yafada mata abinda
suka yanke shida abokinshi bata nuna wani farin cikiba
kuma bata nuna bakin cikiba
yayinda iyayanta suka dauka kunyace takeji
*Asuba*
*Ansholly*
*08136195038*
[3/8, 1:05 AM] +234 703 962 5239: 😭BAQAR IZAYA😭 7
😘Ansholly😘
Asuba nayi iro yafito cikin sauri yashiga bayi yayi wanka
yafito yayi alwalla lokacin baffanshi yafito shima zaiyi
alwalla kallan iro kawai yayi yagirgiza kai
Yayinda iro akashege daki akashafa mai yadauko
shaddarshi tasallah yasa sai wani washe baki yake waishi
ango
Chan naga yan group din Ansholly novels sunata
lekenshi wai inama yace yana sansu dan sunga yasha
kwalliya to qwalelanko loll
Haka iro yafito sai washe baki yake kamar saban kamun
nan lol
tun kamin mutane suzo su malam sule suka samu liman
sukaimai bayani amma yaki amin cewa
saida mlm amadu yabashi raqomi daya kana ya amince
domin mlm amadu mai kudin rugar nan ne domin kuni
danake sarki zamanin dayana
raye yafini raqumma nisa bakusa shiyasa yan garinnan
suke girma mashi yayinda dangin ubanshi dana uwarshi
suka tsaneshi
dan dukiyar da mahaifanshi suka mutu suka bar mashi
shikuma Allah baibashi dana mijiba yarshi daya mace
itace dije
hakadai liman ya yadda dan akwaishi akwai san kudi
bayan angama sallah liman yai sanarwar daurin auran
Iro da dije cikin ikon Allah cikinmu ba wanda yai musu
kamar anrife mana baki har aka daura auran
Kana tsegwamin mutane yafara tashi sudai su mlm
amadu hakuri kawai sukeba mutane duk wanda yace
basu kyautaba saisuce yayi hakuri
to andaura aure ba yadda za ace dole awarware shi
saidai surutun yayinda yan uwan mlm sule dana mlm
amadu sukace sunfidda hannunsu
daga kan almuransu dan sunga basu daukesu kan
iyayeba inda iyayansu nanan zasuqi gaya masu
sudai haquri suketa basu nan suka gama surutansu suka
qara gaba
da mlm sule yace abari amarya tatare jibi amma mlm
amadu yace ranar zata tare tunda bawani abu zatai
mashi cikin gida ba
Kuma tanada komi nakayan daki dan kayan dakin da aka
kaima dije irin nacikin yan borni ne dan mlm amadu
yanada
aboki cikin borni shiyaba kudin yaje yasawo mai kaya
masu kyau wanda duk yashiga cikin dakin dije bayasan
fitowa
dan gurin kayan dakin dije mukasan miye wannan abun
mai laushi katifa yake nifi
hainan tace dama ardo wannan abin mai laushi nadakin
inna uwale na innata ne tabbas shine hainan
dan tunda aka sawowa marigayiya dije har yanxu ba
wanda aka kara sawuwa irinta
hakadai amarya tatare gidan mijinta suna zaman lfy dan
hadixa bata da matsala yayinda jail dana har rishin lfy
yasha saboda
rashin dije dan dije ko kyanta zaisa asota dan lokacin
yan matan cinsu itace tarike kambon
kyaikyawa dan duk cikin rugar saiya zammana ba wanda
yakama qafarta agurin kyau
hakadai amarya da ango sukaita rayuwarsu cikin
mutunta juna dije nada shekara biyu Allah yabata ciki
karkiso kiga murna wurin wa yannan bayin Allah yayinda
ranar da yan gari sukasan da cikin aranar
gonar makwabcinko tayi gobara takone kurmus kuma
alokacin baza ace ga abinda ya haddasa gobarar ba
kinsan kauye da canfi
to daga nan wasu suka fara yan magan ganu dan
alokacin da abin yafaru ana cikin fadin mahaifiyarki
tanada ciki kawai sai wuta takama
agurin to alokacin da aka fara canfe canfen wasu sun
yadda wasu basu yadda ba
alokacin da aka fara mgnr liman yadawo daga kiwon
rakumin da kakanki yabashi yazu ya iske ana wannan
mgn
yaja yatsaya yace haba bayin Allah yazako fara yimana
canfe canfe daga ance matar iro nada ciki kawai sai ace
wuta takama agona aikamin ya ida rife bakinshi
rakuminshi yafadi yana shure shuran mutuwa kamin
adauko wuka ayanka tuni ya mutu to nanfa wa inda basu
ida yadda ba suka yadda
magana tabaza ruga dan dagaske hakanke faruwa da
mutum ya ammabaci dije nada ciki saiyai asarar wani
abu
Kuyiman haquri anjima zan qaro mako wani
😘Ansholly😘
[3/8, 1:05 AM] +234 703 962 5239: 😭BAQAR IZAYA😭 8
😘Ansholly😘
sadaukarwa ga Ansholly novels group 💋love you all💋
Hakadai abubuwa sukaita faruwa harya xama anbar
maganar cikin dija acikin rugarnan
cikin dija nada wata bakwai bazan mantaba mlm amadu
da mlm sule da abokinshi Alhaji hamza wanda nace
maki shiya sawowa dija kayan daki acan birni
to sunanshi alhaji hamza yana zuwa rigarnan sosai sayan
nono to nan suka hadu da mlm amadu
suna gaisawa har zuminci yaqullu to ahakada har abota
mai qarfi tashiga tsakanin su domin mlm amadu
Yayaba da addinin alhaji hamza dan inyazo shiyake koya
mashi abubuwan addini dan rugarnan muna da qaranci
sanin Allah domin akwai jahilci
sosai dan liman kadaine mlmn dake koyawa to zuwan
alhaji hamza yasa muka qara sanin Allah domin duk
sadda zaizo saiya fadakar...


Read / Download BAKAR IZAYA

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album