Join Our WhatsApp Group

Subscribe for N1000/month for downloading access and an ad-free site. Contact WhatsApp +2348140419490 if you can't pay / subscribe. SUBSCRIBE

A'ISHA LABIBA Complete Hausa Novel Document by A'ISHA LABIBA


A'ISHA LABIBA

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 11891



A'ISHA LABIBA

Reading Time: 0 Hours

Added On: 07, Jul 2024

Author: Meerat Umar ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION

Author Phone : 09165855674

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 57.01 kb

File Type: txt

Views: 256+

Download: 77+

Last download: 1 day ago

Description/Story: https://chat.whatsapp.com/F1uZsFAFSUI6dIRXSQ1niH

Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/F1uZsFAFSUI6dIRXSQ1niHhttps://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️

A'ISHA LABIBA 🌺❤️

LOVE AND REMONTIC

SHORT STORY 📚✍️

MALLAKI N

MEERAT UMAR ❤️💞

AUTAR JAJIRTATTU 💪 CE

.

Ya Allah yan da na fara littafinan lafiya Allah ka sa na gama lafiya Allah ka sa darasin da ke ciki ya amfani yan uwa musulmai Ameen,

Bismillahi rahamani Rahim,


Ban yarda wanni ko wa ta ya juya min labari ba ba tare da izzinina ba ko a karanta mun ta YOUTUBE ba tare da an tambaye ni ba idan kuma hakan ta kasan ce na bar mutum da Allah,





1,.
ina zaune cikin bedroom ɗina naji kamar ƙara Mota tsaki na yi dan na san babu wanda zai shigo cikin gidanan ya na gudu da mota,sai ya Ayan, ta shi na yi na leƙa ta window dan na tabbatar wa da idona Ai kuwa ina leƙawa na gan sa
Ganin ya yo hanyar part ɗin mu ya sa na yi sauri na koma kan bed na kwanta dan na san dole ne sai ya zo ya ta kuramin,

Ji na yi am buɗe ƙofa, da sauri na ja belanket na rufe har kai na kamar mai bacci Mami na ji ta na magana "ai kam ka ganta nan ta na baccin, da ta sa ba ayi mutum kullum shi ya yi ta zaman ɗaki," ni dai ina jin su, munshari ƙarya na fara dan su tabbatar da gaske bacci na ke,

Ina ji Mami ta fita ta bar ya Ayan acikin ɗakin, wajan bed ɗin ya zo ji na yi an ya ye min belanket ɗin shafa gefan fuska ta ya yi " My "A'ISHA LABIBA 🌺 ta Allah ya mallakamin ke ki zama uwar ya'yana ina sonki sister amma ban son dalilin da ya sa ki ka tsaneni ba why LABIBA 🌺" na fashewa ya yi da kuka,duk da wannan abun da ya ke hakan bai sa naji tausayin sa ba , ni kai na shedace akan yadda ya Ayan ya ke sona amma ni kwata- kwata ba na sonsa kuma babu abin da na tsana Kamar na wayi gari na ga wannan mutumin, a raywata,

Bayan ya gama sambatu sa ya fita, ta shi na yi ina jan tsaki haba mutum kamar wanni maye, na ce ba na sonka ba sai ka ƙyale ni ba mtsss na ƙara jan tsaki


Bayan tafiyar ya Ayan part ɗin su futowa falo na yi Mami na gani zaune ta na kallo "auta kin ta shi ɗaga ma ta kai na yi Alamar eh yanzu ya yan ki ya fita har ɗaki ya shiga ki na bacci" turo baki na yi ban ba ta amsa ba" ko baki ji mi na ce ba" " naji Mami Ai tin da ya tafi wanni lokacin ma haɗu", "hmm Allah dai ya shirya min ke wai ace mutum ya ce duk Duniya babu wan da ya tsana Kamar ɗan uwan sa to idan baki sani ba ki sani Ayan tin ki na yarinya shine ya yi rainon ki ya ci kashin ki ya ci fitsari ki sai yanzu da ki ka girma ki ka ga kin zama mace sannan zaki ina wulaƙan ta shi to wallahi a hirr ɗin ki LABIBA ba zan ɗauki hakan ba sakarya kawai"

Haka Mami ta ƙaraci faɗan ta ban ce ma ta komai ba ni dai kawai abu ɗaya na sani shine na tsani ya Ayan kuma ba na son ganin sa ko mutuwa zai yi ba zan taɓa auransa ba Ahh,

Washegari da wuri na ta shi dan ina da lector kuma ba na so na yi late fitowa na yi harabar gidan mu zaune na ganshi acikin mota da alama kuma ni ya ke jira ban bi ta kansa ba na ni fi in da idi drive ya "ke kai idi ta so ka kai ne school kar na yi let,"

"Idi I zaman ka idan ba za ta zo ta shiga mu tafi ba to sai dai ta fasa zuwa makaranta" ya faɗa a hassale sani idan ban shiga ba sai dai na haƙura dan na san halinsa buɗe ƙofar baya na yi na zauna be cemin komai ba ya ja motar'sa,


Mu na isa na sauka ko godiya ban ma sa ba fatima na hango da alama ita ma ba ta daɗe da shugowa ba rungume juna mu ka yi mu na murna dan Allah ya sani duk duniya ba ni da wa ta aminiya Kamar Fatima,

Ya na komawa gida kai tsaye part ɗin sa ya wuce ya na da fe da ƙirjin sa" wai shin yaushe ne LABIBA za ta gane abin da na ke ji a kanta? "

Wanni babban bedroom ne mai Kyau da girma ga wasu kayan na alfarma Royal bed ne shin fiɗe a ɗa ki ga ba ɗaya ɗakin pic LABIBA 🌺ne tin da ga saman bangon ɗakin har zuwa jikin derowa ɗin, ɗakin, wa ta durowa ya jawo mai ɗauke da muhimman ta kadun sa buɗe ta ya yi akwati ya ciro yar ƙarama mai kyan gaske abin da ya ba ni mamaki gaba ɗaya pic LABIBA 🌺 ne a ciki har da wan da su ka yi ta na yarinya, Alokacin da ta ke ji da shi komai ta ɗauko ya Ayan ɗinta ti na wa da haka ya sa ya fashe da kuka mai tsima rai, Ayan jarumine amma akan LABIBA 🌺


jarumatar duk ta gudu ya na ji kamar in ya rasa ta wanni abun zai faru da shi,

To fa a kwai chakwakiya shi fa Ayan ya na tsananin ƙaunar LABIBA 🌺 to amma fa in da matsalar ta ke ita ba ta san sa kuma ba ta ƙaunar ta buɗe ido ta gansa anya kuwa bai ɗaukarwa kan sa wahala ba,?

Ma su tambayar littafin rayuwar mafarkina payment ne idan kin yi shirin biya kimin magana karki ba ri ayi tafiya babu ke dan yanzu ma aka fara wasan ayanzu ne zamu ji yadda a ka haifi Afaf da kuma yadda wainan sheɗanu su ke bi biyar rayuwarta ki biya ki sha karatu sister, 500 amma na yi duba da yan da mu tane su kace na rage mu su hakan ya sa na mai da shi 400, domin jin daɗin ku shine na mu

AUTAR JAJIRTATTU 💪 ce

Comments and share,
https://chat.whatsapp.com/F1uZsFAFSUI6dIRXSQ1niH

Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/F1uZsFAFSUI6dIRXSQ1niHhttps://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️

A'ISHA LABIBA 🌺

LOVE AND REMONTIC

SHORT STORY 📚✍️

MALLAKI

MEERAT UMAR

AUTAR JAJIRTATTU 💪 CE

____________________________________
BISMILLAH I RAHAMANI RAHIM,

2,

Bayan na dawo da ka school wanka na yi na shirya tsaf cikin doguwar riga mai kyan gaske fake kai na na yi wan da kullum ya ke ba ni wahala fakin wani sain ma sai dai Mami ta fakemin shi dan Allah ya sani ina jin wahala ba yan na gama shiryawa part ɗin su ya Ayan na wuce saboda na je na ga Momy samun ta na yi zaune ta na waya da alama kuma wayar mai mahimmanci ce ji na yi ta ce "ka ganta nan ga ta ma ta shigo bari na baka ita" miƙa min wayar ta yi duk da ban son wanene ba amma sai da naji faɗuwar gaba

Murya ya Ayan ce naji ta doki dodon kune na "hello Angel" naji ya faɗa a kasale ban ba shi amsaba kuma bai damu ba ya cigaba da min magana eh kawai na ce ma sa na kashe wayar, Yusra ce ta shigo cikin palon ta na murna rungumeni ta yi "sister Albishirinki goro na ba ta amsa da ma Uncle Jabi ne ya ce gobe in Sha Allah I yanzu sun sauka" ni ma murna na shiga yi dan mun shaƙu da Uncle Jabi sosai ga shi ya na shagwaɓɓa mu dan idan ya na ƙasarnan tofa ko tsawa ba ya bari amana wannan dalili ya sa ba ma so ya tafi ƙasar faris

Momy ce ta dube mu ta na dariya "ai dole kuji daɗi tin da mai goya mu ku ba ya ku yi abun da ku ke so zai dawo ba"

Banbar part ɗin Momy ba sai kusan 9:00pm dan Allah ya sani ina son Momy sosai kuma ita ma ta na sona ina shiga na tarar...


Read / Download A'ISHA LABIBA

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album