Subscribe for N1000/month for downloading access and an ad-free site. Contact WhatsApp +2348140419490 if you can't pay / subscribe. SUBSCRIBE

24 yin

YAR KWANGILA Complete Hausa Novel Document by YAR KWANGILA


YAR KWANGILA

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 59917



YAR KWANGILA

Reading Time: 4 Hours

Added On: 13, Aug 2024

Author: Asma Baffa ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : +234 8061929616, 08033933642, 09032409668, +227 90795939

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 312.46 kb

File Type: txt

Views: 1267+

Download: 2408+

Last download: 20 minutes ago

Description/Story: [8/6, 12:44 AM] Sis Asma: 🔰🔰'YAR KWANGILA🔰🔰
COPY BY ZAINAB BUTALAWA






BISMILLAH




ALHMDLLH Ina matukar farin ciki da Allah ya kawo mu sabon Novel dina,Allah yasa mun Fara a sa'a Kuma Allah yasa mu Gama lafiya Ni Mai rubutawa da masu karatu.
Ina gaisuwa fans Dina a duk inda kuke da Wanda na sani da Wanda ban Sani ba.

Pls Sharhi nafi bukata fans,ba sai Wanda zasu siya ba harda Wanda baza su samu dama ba indai kun karanta Free pages.





NA KUDI NE





RASHIN SA'A cmplt
Dari Uku 300 ne

TA GYARU cmplt
Dari Uku 300 ne

'YAR KWANGILA
Dari biyu 200 ne


Zaku iya siya ta Bank,accnt Number Kamar Haka:
2177560408,
Yahaya Garba
Muhammad,
Zenith Bank.

Zaku iya siya ta Hanyar tura katin waya MTN Sms ko ta Whatsapp a
Wannan number
08033933642.

Zaku Iya yin Transfer Kati ko Vtu a wannan number
09032409668.

'Yan Niger ga number da Zaku nema ga masu bukatar Siye.
+227 90 79 59 39.





'YAR KWANGILA IS
DEDICATED TO
DR RABIU MUSA KWANKWASO.







1




FREE PAGE





Official





By
AsmaBaffa






Page na Farko naku ne
ZAINAB GARBA BUTALAWA.
MARCYCOOL
ADALA FLOWER
AIDA MAMAN TASNEEM


FREE PAGE.








2019
Makarantar secondary ta Gomnati Dake kauyen Fulani rigar Arma a karkashin jahar Yobe, Malam Yusufa ne a ajin Yana koya musu darasin turanci English, yace da fatan kowa ya gane? maza da Mata Suka daga hannu sama tare da Furta ae mun gane,Malam Yusufa yace tunda an gane to Cikinku wace ko waye zai fada min sunan tsohuwar mace da turanci? Tsohuwar mace da turanci waye zai fada Mana Muji? Kowa a ajin yayi Shuru tsit kake ji an rasa me fada.

Can daga kusan karshe baya wata Kyakyawar budurwa fara da ita Amma ba Kar Kar ba,ga kyau iya karshen kyau da sura Allah yayiwa wannan yarinya da baza ta wuce 17yrs ba suna Ss3, Hannu ta daga malamin yace Ilham yau kece Zaki bamu amsar kenan? Budurwar Ilham tace ae nice ta furta da gadara ita irin me sani ta san komai, Mikewa tayi tsaye Amma tayi Shuru Bata fada ba,malamin yace a kwashe Mata da tafi tun kafin ta fara,Haka aka dinga tafawa Ilham.

Malam Yusufa yace muna jinki Ilham ya sunan tsohuwar da turanci,Ilham tace Dan ubanku duk nasan gidajenku kowa akwai tsohuwa a gidansu Amma Baku san sunanta ba Kuna asarar kudin Tara,Malam Yusufa yana washe Baki yace yawwa Yi musu fada wlh kin birgeni, Sai da Ilham ta Gama zagin yan ajin sannan tace badan halinku ba sunan tsohuwa da turanci shine Expire Lady, dukul Malam Yusufa yaji, yace Sha shashar banza fice min daga class, Dariya student Suka dinga yiwa Ilham, Ilham ita a Dole Yar gayu ta waye ta wani yarfe Hannu Kamar me wakar Raps tace Yusy Man, Da bulala ya bita ta zura da gudu,ya samu kofar ajin da bulalarsa.

Bayan Malam Yusufa ya fita Malam Barau ya shigo malamin Biology, ya Gama Darasinsa a karshe yace babu tambaya? Ilham ce ta daga hannu sama tace Ina da ita Malam, Murmushi Malam Yayi irin ta birgeshi tana ganewa,yace Yi tambayarki Ilham,Ilham tace Malam ka manta sunana Ze(the) Golden girl, tana sagale hannu tace Sunana Ze Golden Girl, Dariya aka dinga Yi sannan tace Malam tambayata Wai ta Ina ake Haihuwa ne? Duk gamu an haife mu Amma bamu San ta wacce Hanya Muka biyo ba,bakin ciki ya Kama Malam Barau yace ta gemun Ubanki Yar iskar yarinya Fuuuu ya fice Daga class,ita kuwa Ilham dariya ma ta dinga Yi tace gaske ne ta Gemu ake Haihuwa.

Bayan an tashe su sun fito zasu tafi gida Uniform Dinta gashi me Tsafta yasha guga Amma Kuma duk maho da dinki a jiki wannan Alama ce ta su talakawa ne sosai, cikin Fushi ta fito shi yasa ko kawayenta bata kula ba sai gidansu.
Wani Rubabben gidan kasa ne Wanda rabinsa katangar Kara ce,Ko murfin Kofa Babu kamar ginin zai rufto kowa yaga wannan gida yasan talauci ya samu gindin zama.

Baba Zubairu Wanda akewa lakabi da Zubairu Rocket da shi taci Karo a zauren,Yana ganinta kamar yaga Mutuwa ya Bata fuska kamar zai mareta,ganin Haka ta zuge jakar makarantar ta wacce take ta buhun Leda ce ta dakko Naira dari a ciki ta Mika Masa tace gashi aci goro Baba,Baki ya washe hakoran Nan Jajir dasu yace yawwa Ilham Yar albarka an dawo? Sannu kinsha Rana,kwana Nan dai zan samu na siyo katuwar mota na dinga kaiku makaranta a ita,Dariya Ilham tayi Sabo da kowa yasan irin karyar Zubairu wacce yake Harbo ta kamar Rocket, dariya tayi tace Baba Rocket Ina gaisuwa Zubabu, Yana washe Baki yace Baki fa da kirki 'yata, tana dariya tace Alhaji zubairu Rocket yace Inshaallah bana zan keta hazo,ke nifa bazan daina sa Rai da tafiya ba sai na tabbatar an Gama Arfah,Ilham tace Haka yake ta wuce ciki shi Kuma yayi waje.

Tana shiga ciki Anty Halimatu ta zuba mata Harara tace munafuka shigo Mana sai wani rabe rabe kike Yi, kizo kici Abinci ki Fara aiki yau baza ki Islamiyya ba,sabo da dama Kun san Zubairu ba son karatun Boko da Islamiyya yakeyi ba don yafi son Makarantar Allo nice nayi muku gata Amma da tuni an tura ku almajiranta, mata da almajiranta?Ilham ta tambaya,Anty Tace kwarai kuwa Wlh garuruwa da yawa akwai Almajirai Mata yanzu Ana turasu can Garin da Malam suna Zama cikin matansa da Zaku dage ko kudi ai sai ki samo mana da yawa kiyi aikin karfi, Baki Ilham ta tabe tace ga Yaranki Nan su Bilkisu su ai da kina sonsu bakya Zancen su sai Ni da bakya kauna.
Halimatu duka ta rufe Ilham dashi tace Dan ubanki Ina Kanwar Uwarki Uwa Daya uba daya kike maida min magana? Ni sa'arki ce? Kai ta girgiza mata tace Amma Baki da girma a idona wlh bazan boye Miki ba kin cuceni da yawa bani da aiki sai na Bauta Miki na samo muku kudi ke da wancan Dan Iskan Mijin naki makaryaci Zubairu Rocket sai harbo karya.
Halima idonta ya canja kala sabo da kalamn Ilham sun mata ciwo tace ubanki ne makaryaci,Oho miki, To wlh ki mike aikin Neman kudi yanzu Kika Fara.
Mikewa Ilham tayi ta dauki abincinta taci sannan ta zauna tare da gyara gidan da ko Ina su Kuma yaranta sun tafi Islamiyya.

Washe Gari juma'a da Sassafe ta shirya cikin Kayan gwanjo na Riga da wando sabo da ita Ilham Dole fa sai ta Zama yar gayu bata sa kayan Hausawa ko kadan sai na Bature Amma Halimatu murna takeyi kudinta ya huta Kaya Yan gwanjo dari uku ta ishi Ilham, da Sallah Bata tunanin ta girma ta Hana ta Babu ruwanta gaba Daya ta lalace bata da kunyar kowa burinta harkar Gayu kawai Ilham tace Ni mutanen birni suna birgeni kawai ta Dole so nake na Zama Yar gayu Nima sabo da Haka nake yawan kallon fina finai a kauyenmu gidan Wata Amarya Haule.
Hijab Karami ta daura a saman Riga t-shirt da Jean blue trouser Data sa tayi kyau dake dama Ilham Kyakyawa ce ta karshe.

Ita dama bata kwalliya a fuska sai powder da jambaki kawai take sawa irin na Yan birni sai tayi kyau, katon tire ta dauka ta nufi kasuwa wacce Ranar Juma'a take ci.
Tana shiga kasuwar duk an santa kowa ji kake Ana cewa Ze Golden Girl ce, Wajen Idi me nama ta Karasa Yana ganinta yace Ze..ze..irin shegiyar Nan na Karasa Masa Golden Girl tana yarfe hannu Kamar Yar Raps, yau da me Zaki Fara ne? Tace Kitse Mana,kasan a kauyuka da yawa sunfi son kitse busashe akan Nama sabo da sunce idan ka yanki kadan ka jefa a Miya to yafi nama dadin Miya.
Idi yace Wai kinji shegu a radio naji rannan Wai masu sai da kitse a kasuwa su daina sabo da wani kitsen ba a San daga Ina ake kawo shi ba Wai wani ma na Alade ne, Dariya Ilham tayi tace Kai Dalla kyale su makaryatan banza Ana Basu kudi suna watsa labarin karya ai wlh wutarsu daban ce,mutane ba kudi idan ba a Sha miyar kitse ba ta me
Domin cigaba da karantawa sai ku downloading.
Yadda ake downloading na littafin: ku tabbata kunyi register da shafinmu sanna kunyi login, idan bakuyi register a kasa zakuga maballai guda biyu daya an rubuta LOGIN dayan kuma an rubuta REGISTER sai ku taba su kuyi register, daga nan sai ku yi subscription koda na naira 1000 ne, domin sai kunyi subs dinann ne kadai zaku iya dauko littatafanmu.

Ya ya akeyin Subscription namu : Bayan kun yi Login ko register daga kasa zaku ga wani jan maballi (button) an rubuta SUBSCRIBE sai ku taba shi zai kaiku inda zaku zabi package wato tsarin subs na ku da mu. akwai na wata guda, watanni biyar da shekara guda. da zarar kun zaba zai kaiku inda zaku biya kudin, wanda daga nan sai ku cigaba da downloading kawai abunku

ABUN LURA : duk wani littafi da kuka gani a shafinnan kyauta ne, wannan tsari mun zo da shine don mu samu hanyar da zamu iya rike shafin muna managing na shi, izan ku kayi subs na mu tamkar DONATION ne ku ka yi mana, ku ka bamu kwarin guiwa don mu ciagaba da kawo muku sabbin littatafai, amma duk wanda ya ga bazai iya ba toh zai iya karanta littafin kyauta a cikin shafinnan namu batare da ya downloading ba, kawai ya yi kasa zai ga Koren maballi (button an rubuta) START READING sai ya taba zai kaishi inda zai karanta littafin.

Sannan duk wanda yaga kamn wannan process din zai bashi wahala kai tsaye zai iya min magana ta whatssApp +2348140419490, ya tura min kudin ni kuma zan dora mai subs din akan account na shi

NB: iya ta haka ne zaku iya karanta wannan littafi a shafinmu babu wata hanyar. DAN ALLAH KU DAINA MANA MAGANA AKAN MU TURA MUKU LITTAFI TA WHATSAPP, BAMA TURAWA HANYA GUDA MUKE TURA LITTATAFANMU SHINE WEBSITE NA MU https://taskarnovels.com.ng DUK MAI BUKATAR LITTAFINMU YA JE CAN YA KYAUTA NE, AMMA DOWNLOADING KUWA BA KYAUTA BANE SAI YAYI SUBSCRIPTION NA WEBSITE NAM
This is not the real Download Button


Read / Download YAR KWANGILA

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

This is not the real Download Button
Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album