Subscribe for N1000/month for downloading access and an ad-free site. Contact WhatsApp +2348140419490 if you can't pay / subscribe. SUBSCRIBE

24 yin

RUHIN JINN Complete Hausa Novel Document by RUHIN JINN


RUHIN JINN

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 6343



RUHIN JINN

Reading Time: 0 Hours

Added On: 03, Mar 2025

Author: Mujahida Matar Malam ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : 07064904617 or 07031012948

Book License : Free

Category: Horror novels

File Size: 40.79 kb

File Type: txt

Views: 76+

Download: 45+

Last download: 5 hours ago

Description/Story: ๏ปฟ*RUHIN JINNโ˜ ๏ธ๐Ÿ’€๐Ÿ˜ˆ*

_PAID BOOK #300 ONLY_


_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR ๐Ÿคฑ..._

```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN ๐Ÿ’ž ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR โ˜ ๏ธ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar ๐Ÿคฑ QUEEN OF WRITER ๐Ÿ“```

_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *RUHIN JINN๐Ÿ’€โ˜ ๏ธ๐Ÿ˜ˆ๐Ÿ‘น PAID BOOK 300 ONLY*
_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._



_Monday 28/8/2023 August_



*Free ๐Ÿ…ฟ๏ธ 1 to 5*



Wata irin guguwa ta turnik'e garin, harta Haifar da ruguza wasu gidaje, itatuwa kuwa suka Soma karyewa suna zubewa k'asa, tafiya guguwar take duk Abunda ya Shiga gabanta tofa Saidai wani bashi ba,

Mutane kowa guduwa yake Yana neman tsiratar da rayuwarsa, wasu har motocinsu suke Bari suna guduwa,



K'ok'arin fitowa cikin motar Yake cikin tashin Hankali Yana Janyo Hannuwan matarsa Domin su gudu suma,

Saidai Ina domin guguwar tini ta hangosu tayo kansu,


Gudu suke d'auke da k'aramin d'an su da bazai haura Shekara 15 ba,

Cikin k'ank'anen lokaci guguwar ta rutsa su fad'uwa Kawai sukayi su duka inda Yaron ya gangara gefen titi,
Take guguwar ta lunk'umesu, Fit tacire Kan mutumin jinin Ya wasu har fuskar Yaron, wata Irin k'ara mahaifiyar sa tasaki Kuma sai suka b'ata b'at tab'ace, Haske ya gauraye garin, ba komai sai jinin da ke malala Kan titin,

Yaron kuwa Yana kallo Kuma Yana Jin Ihun Iyayen nasa Yana gani Aka halaka mahaifinsa,

Hannunsa yasa ya shafe fuskarsa sa jinin mahaifinsa Ya kalla, take Ya rusa wani Uban ihu Ya sulale gurin,.





Saida suka tabbatar Komai ya lafa garin yayi Lafiya sannan Suka soma fitowa, Wad'an da Gininsu Ya ruguje suka hau gyara,
Wasu Kuma suka fita domin Aikin gabansu,



Yana cikin tafiya Idanuwansa Suka fad'a Kan Yaron,

Cikin sauri ya K'arasa gurin ya dubashi, ganin Yanada sauran numfashi yasa ya d'auke sa, tafiya Mai nisa Yayi Kafin ya Isa bakin gari, wata Y'ar bukka nagani ya tsaya, cikin bukkar ya Shiga Ya shinfid'e Yaron Kan tabarmar sak'a dake d'akin, wasu ruwa ya d'auko ya shafa masa,

Dogon numfashi Yaron yaja Kan Yabud'e idanuwansa, k'urawa mutumin Ido yayi, Tina Abunda yafaru yasa ya mik'e zumbur Yana K'ara,


Rik'eshi mutumin Yayi tareda Masa Addu'o'i Yana tofa Masa Cikin d'an lokaci kuwa saiya natsu, zama sukayi suna fuskantar juna Mutumin Yana rik'e da Hannun Yaron,

"Waye Kai Yaro Ina Iyayenka,"? Tafiyar da mutumin ya jefawa Yaron



Hawaye Suka soma zarya daga idanuwan Yaron Yace"Ankashe su Agabana Akacire Kan babana Kuma Aka tafi da mamata bansani ba ko ita Ankasheta Yanzu,"




"Waye ya kashesu,"?



"Bansani ba wata guguwa ce kawai,"



"To meya fiddaku Cikin guguwar? Bakusan ba'a fita Ranar ba gaba d'aya saboda guguwar,"?



"Bamu sani ba Domin mu Bak'i ne muntashi daga gsrinmu ne nundawo Nan zamu zauna,"




"To Ina Y'an uwanku suke,"?



"Mu bamuda kowa sai Allah, kowa baya son mu shiyasa muka baro gidanmu, kaima waye kai"?




Ajiyar Zuciya mutumin Yayi, " Ni sunana Malam Bukar ganau, Ni shahararren malamine Kuma Ina fad'a da Aljanu Sosai Domin duk taurin Kan Aljani nakanyi maganin sa"




"Meyasa kake Zama inda ba kowa bakajin tsoro ne, Ina Ahlinka Kai,"?




Murmushi Yayi"Ni banda kowa Kamar Kai Wannan guguwar data kashe Ahlinka Nima ita takashe nawa Kuma sanadinta Yasa nadaina tsoro nake fad'a da Aljanu,"




"Itama guguwar Aljanu ce? Taya takashe naka Ahlin,"?




"Irin yarda ta kashe naka nima Haka tayi, Sosai Wannan guguwar Aljani ce Mai matik'ar k'arfin tsafi jarumtaka Wannan Itace Ake Kira da *RUHIN JINN๐Ÿ’€โ˜ ๏ธ๐Ÿ˜ˆ๐Ÿ‘น*"





" *RUHIN JINNโ˜ ๏ธ๐Ÿ’€๐Ÿ‘น๐Ÿ˜ˆ* Kuma baba,"




Shafa Kan Yaron Yayi Yana zubda Hawaye yace"Ashe zansake Samun Wanda zaikirani baba? Nacire Rai da tsammani zaka zauna dani dagaske Ni baba ka d'auke Ni,"?



"Banida kowa A Yanzu sai Kai Kaine kowa nawa idan zaka taimake Ni zanso baba, Amma waye Kai Kuma meye silar zuwan wannan Aljani har Ake kiransa *RUHIN JINN๐Ÿ’€โ˜ ๏ธ๐Ÿ‘น๐Ÿ˜ˆ*"?




"Hunmmmm Zan fad'a maka Komai Kafin Nan meye sunanka,"?



"Sunana Jalal, Inason nasanin samuwar wannan *RUHIN JINNโ˜ ๏ธ๐Ÿ’€๐Ÿ‘น๐Ÿ˜ˆ,* Domin Inason Zama silar mutuwar *RUHIN JINN๐Ÿ’€โ˜ ๏ธ๐Ÿ‘น๐Ÿ˜ˆ* d'in na gogeshi da zaluncinsa Ina son dawoda mamana idan Bata mutu ba Kuma na d'auki fansa Kan mutuwar babana,"




"Zaka iya fad'a da Aljanu da Gaske kana son Zama Jarumi,"?


"Eh baba Inason kaban labarin Komai kuma ka koyamun fad'a,"



Jinjina Kai Yayi Kafin Yashiga bashi Labarin....



_ASALIN ABUNDA YAFARU,. SHEKARU 40 A BAYA DA SUKA SHUD'E.........._




*SHIN SALON WANNAN LITTFIN NAWA YAFARA MUKU DAD'I? IDAN HAKANE MU KASANCE TARE DAKUMA BIYAN 300 KAWAI DAN MALLAKAR NAKA NAKI DAMA SANIN YA ZATA KAYA, WANNA SALON LABARIN NA DABAN NE.......*





_BASEERATA ITACE ARZIKINA๐Ÿ˜_




WhatsApp number 07064904617 or 07031012948
*RUHIN JINNโ˜ ๏ธ๐Ÿ’€๐Ÿ˜ˆ*

_PAID BOOK #300 ONLY_


_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR ๐Ÿคฑ..._

```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN ๐Ÿ’ž ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR โ˜ ๏ธ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar ๐Ÿคฑ QUEEN OF WRITER ๐Ÿ“```

_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *RUHIN JINN๐Ÿ’€โ˜ ๏ธ๐Ÿ˜ˆ๐Ÿ‘น PAID BOOK 300 ONLY*
_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._




*Free ๐Ÿ…ฟ๏ธ 6 to 10*


........Shekaru 40 Dasuka shud'e Abaya Ak'asar Madar Babu Addinin musulunci Sam duk wani dake garin mabiyi Addinin bautar Tsauni ne, daka shigo garin madar, Zakaci Arba dawani tangamemen dutse Wanda duk kusan Rabin garin dutsen ne, Yanada girma Fad'i tsawo nisa, ko wane sati kowa zai fito domin bauta, sannan Ranar bautar dutsen na buk'atar jini, jini nasabon jariri musamman maza, indai Agidanka Anhaife yara 2 tofa dole idan sati ya zagayo zaka bada d'aya, Wanda Kan dutsen zaka kaishi, Ana Aza jaririn zai b'ata Saidai kawai Aji kukansa da ganin jini na saukowa,

Wannan Abun yana damun mutanen garin musamman iyayensu mata,

Anacikin wannan bautar kwatsam Watarana sai ga jariri ya bayyana Kan Wannan dutsen Kuma Aranar ne Za'a gabatar da wannan bautar, batare da wani tunani ba Suka d'auke jaririn Acewarsu yau suma zasuyi bauta d'an Abun bautar tasu yau zasu Rama zaluncin da Ake musu,


Cikin Rashin tinanin Komai suka yanka jaririn Kan dutsen,


Take wani hadari ya game garin Mai matik'ar duhu gari yayi Bak'i, Koda tafin Hannunka bazaka iya gani ba Saboda duhun garin safiya ce Amma Takoma tamkar dare, wata irin guguwa ta game garin d'auke mutane take tana musu kisan gilla ihu kawai ketashi jini Yana fallatsuwa, Aranar Saida Aka rasa mutane dayawa,


Tindaga Ranar Suka daina zuwa wannan bautar, Kuma duk Wannan Ranar ba Wanda zaifita Domin kuwa Idan kafita Lalle kasheka wannan guguwar zatayi,

Suna cikin Wannan mugun halin mahaifina ya bayyana shike taimakon su Kuma dayawansu sun K'arb'e Addinin musulunci, Kuma kisan ya d'an ragu Amma muddin wannan Ranar tazo sai Anhallaka mutane, garin
Domin cigaba da karantawa sai ku downloading.
Yadda ake downloading na littafin: ku tabbata kunyi register da shafinmu sanna kunyi login, idan bakuyi register a kasa zakuga maballai guda biyu daya an rubuta LOGIN dayan kuma an rubuta REGISTER sai ku taba su kuyi register, daga nan sai ku yi subscription koda na naira 1000 ne, domin sai kunyi subs dinann ne kadai zaku iya dauko littatafanmu.

Ya ya akeyin Subscription namu : Bayan kun yi Login ko register daga kasa zaku ga wani jan maballi (button) an rubuta SUBSCRIBE sai ku taba shi zai kaiku inda zaku zabi package wato tsarin subs na ku da mu. akwai na wata guda, watanni biyar da shekara guda. da zarar kun zaba zai kaiku inda zaku biya kudin, wanda daga nan sai ku cigaba da downloading kawai abunku

ABUN LURA : duk wani littafi da kuka gani a shafinnan kyauta ne, wannan tsari mun zo da shine don mu samu hanyar da zamu iya rike shafin muna managing na shi, izan ku kayi subs na mu tamkar DONATION ne ku ka yi mana, ku ka bamu kwarin guiwa don mu ciagaba da kawo muku sabbin littatafai, amma duk wanda ya ga bazai iya ba toh zai iya karanta littafin kyauta a cikin shafinnan namu batare da ya downloading ba, kawai ya yi kasa zai ga Koren maballi (button an rubuta) START READING sai ya taba zai kaishi inda zai karanta littafin.

Sannan duk wanda yaga kamn wannan process din zai bashi wahala kai tsaye zai iya min magana ta whatssApp +2348140419490, ya tura min kudin ni kuma zan dora mai subs din akan account na shi

NB: iya ta haka ne zaku iya karanta wannan littafi a shafinmu babu wata hanyar. DAN ALLAH KU DAINA MANA MAGANA AKAN MU TURA MUKU LITTAFI TA WHATSAPP, BAMA TURAWA HANYA GUDA MUKE TURA LITTATAFANMU SHINE WEBSITE NA MU https://taskarnovels.com.ng DUK MAI BUKATAR LITTAFINMU YA JE CAN YA KYAUTA NE, AMMA DOWNLOADING KUWA BA KYAUTA BANE SAI YAYI SUBSCRIPTION NA WEBSITE NAM
This is not the real Download Button


Read / Download RUHIN JINN

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

This is not the real Download Button
Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album