Subscribe for N1000/month for downloading access and an ad-free site. Contact WhatsApp +2348140419490 if you can't pay / subscribe. SUBSCRIBE

24 yin

BABY Complete Hausa Novel Document by BABY


BABY

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 68286



BABY

Reading Time: 5 Hours

Added On: 10, Jun 2024

Author: Mhiz Innocent ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : 08105359153

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 380.45 kb

File Type: txt

Views: 1273+

Download: 1871+

Last download: 1 day ago

Description/Story: ๏ปฟ*BABY* An amazing and heart touching story

By MHIZ INNOCENT ๐Ÿ˜ป

~08105359153~
Number dina d take always welcoming naku a DM ๐Ÿ˜ but pls message me amfani couz number nan an tanade ta ne especially sbd ku ๐ŸŒš๐Ÿ˜ป

Its a fictional story so duk wata ko wani d labarin yyi kama d nashi akasi ne aka samu ina fatan xaku kasance d alqalamina tun daga farko har qarshe dan jin wannan labarin me dauke d nishadi zallar cakwakiyar soyayya cin amana d sauransu

Ina miqo gaesuwa a gareku INNOCENTIES ๐Ÿ˜๐Ÿ‘Œ Mhiz Innocent luv u owl ๐Ÿ˜ป


Bismillahirrahmanir rahim

Godiya ta tabbata ga Allah madaukakin sarki wanda y bani ikon fara rubuta wannan littafi yah Allah na roqeka dan tsarkin mulkinka kasa yanda na fara rubuta shi lpia na gama shi lpia ameen y rabbil alameen
Wannan littafi gaba dayansa sadaukarwa ne ga er uwata rabin jikina *Yaya* Allah y qaro muku xaman lpia keda mijinki d xuri'a dayyiba ๐Ÿ˜

Godia ta musamman ga en uwna Sa'adatouh Yusuf d Fateema Aliyu ina matuqar qaunarku irin sosae dinn

Qawayena kuma aminaena fateema bashir ummulkhaer Yusuf and maemuna abubukar

Gaesuwa ga en amanata
Khaleesah
Hajara
Azeezah
Humaerah
Aesha
Jameelah
Heart u owl ๐Ÿ˜

Page 1

SHIMFIDA

A firgice ta miqe tsaye d wayar a hannunta

Alh alqaseem dke gefenta shima miqewar yyi ganin irin xaburar d tayi

yanayinta gabadaya y chanja har qwalla ce ke shirin fitowa dg idanunta

ckn kulawa y qarasa kusa d ita yana fadin
" rahama lpia kuwa ?

Kukan dke shirin taho mata y samu damar fara xubowa

tce

" fateema! Fateema!!

Cikin rashin fahimta yce

" fateema me ? Meya faru ?

seda taja sheshsheqa kana tace

" mijinta yyi hatsari Allah y ms rasuwa ita kuma razana ce ta sanya ta fara naquda ynx haka m tana asibiti " ta qarasa fada yanayin fuskarta yana sake komawa cikin tsananin damuwa

" ya salaam ! Innalillahi wa inna ilaehi raji'un " Alh alqaseen yketa maemaetawa jin rasuwar mijin fatiman (qanwa a wajen matartasa)

hularsa dke ajiye kan centre table y dauka

ganin hakan y sanya ta itama daukar hijabinta ta zura sukayi waje

shigowar wani kyakykyawan farin yaro dan kimanin 10 years d jakar goyo a bayansa y sanya Alh alqaseem dakatawa

ckn kyakykyawar muryarsa yce

" daddy ina xakuje xan biku !

" Aah boy maza kaje gidan Abba k xauna kafin mu dawo "

cikin shagwa6a yce

" no plx dad xan biku " y fada yn jefar d jakar hannunsa d basket din

ganin haka y sanya Alh alqaseem qyaleshi suka fito tare

tun kafin su qaraso haj rahma ta shiga mota driver harya qaraso

Alh alqaseem yce y barshi xeyi driving din d kansa.

Tafiyar kusan 20mins sukayi kafin suka isa asibitin

seda sukayi tamvaya kafin suka isa

lokacin d suka isa Fatima n dakin haehuwa

sun shafe at least more than 30mins kafin dg visani wata er farar midwife ta fito tana fadamusu ta sauka
haj rahma xata iya shiga me jinyar na nemanta

har ckn xuciyarta taji wani irin dadi

d hanzari ta qarasa shiga ckn dakin

a kishingide ta samu Fatiman d babyn a hannunta tana murmushi amma kana gani kasan qarfin hali take

shigar haj rahma yyi daedae d dawowar midwife din ta shiga tana kallanta
kapin tce

" haj pls kar a cikata d surutu danma ta roqi d abarki tana son ganinki ne but she need more rest "

haj rahma bata iya bata amsa b illa gyada kae d tayi tana murmushi

ta qarasa shiga taja kujerar dke gefen gadon ta xauna

har ynx dae murmushinne akan fuskar fateeman
batae qasa a gwuiwa b wajen sake gyara xamanta daga kishingiden d take snn ta kamo hannun haj rahma ta dora mata kyakykyawar babyn

ganin magana take so tayi mata ya sanya ta miqewa d babyn a hannunta ta ajjiyeta ckn qaramin bed side ta dawo t xauna tana fadin

" sannu fati !

jinjina kae Fatiman tayi kana a hankali tce

" yaya rahama haqiqa Allah me girma ne d daukaka bayan shekara 11 d mukae d auremmu yau gashi y azurtamu d samun qaruwa abinda muketa fata kenan

sedae a ranar d yarinyar tazo shi kuma mahaefinta y koma ga Allah

ta fada wasu zafafan hawaye na zubomata

cikin son bata qarfin gwuiwa tce

" kinga fati ki dena wannan kukan b abinda xe miki addua kwae xaki bishi d ita shine gatan d xaki masa Allah y gafarta masa

girgiza kae tayi tace

" yaya rahama ga FATEEMAH nan nasan xaki kula d ita fiye d yadda xan kula d ita in ina raye

na san ba xata ta6a kukan maraeci b indae tana tare dake "

haj rahma taso daurewa amma seda hawaye suka xubo mata tce

" kibar fadin haka mana fati waya ce miki mutuwa xakiyi ae cuta b mutuwa bace xaki tashi mu reni fateema tare don Allah ki bari "

murmushi kwae fatiman tayi wanda ke dauke d ma'anoni d dama b tare d tace komae b dan ita kadae tasan abinda takeji

har ynxn hannunsu yana cikin na juna

Daedae lokacin d Alh alqaseem d ARMAN suka shigo dakin

Alh alqaseem na tambyr jikun fatiman yayinda shi km ARMAN tunda y hango baby a ckn gado y qarasa wajenta yana leqata sedae idanunta a rufe suke alamar bacci take

a hankali yakae hannunsa kan qaramin farin hannunta fuskarsa dauke d madaukakin murmushi

a hankali ta faara mutsumutsu alamar xata iya farkawa a kowanne lokaci

hakan ce kua ta kasance dan kua bude dara daran idanunta tayi wanda ke dauke d baqar qwayar ido se sheqi take yayinda ta kafe idanunnta waje guda saetin arman kamar tana ganinsa

shi kua farinciki kamar y taka rawa kamar jira yake

ya daga mata hannu alamar hyy yana fadin BABY!!!!

fadar hakan yyi daedae d sakin kukanta tana wawurar hannayenta and at the same tym fateema ta koma ga mahalicinta !!!


TUSHEN LABARI
Fateema d rahama yaya d qanwa ne wanda suke uwa daya uba daya sun taso tare kamar en biyu kasansewar basu d taxarar shekaru a tsakaninsu

komae tare sukeyi haka har bikinsu ma tare akayishi

ita rahama ta auri Alh alqaseem Arab wanda suke xaune anan cikin garin kano a family house dinsu

yayinda ita kuma fateema ta auri wani shima sunanshi alqaseem amma shi ba dan kano bane aeki ne y dawo dasu xaman kanon amma har en uwansa en maeduguri ne

yanxu haka shekara 10 kenan d aurensu dukkansu

tun a shekara ta farko haj rahma ta haefi danta na farko arman yayinda ita kuma fateema Allah be bata b se yanxu dt haehu kuma ranar d mijinta alqaseem y rasu itama kuma ta rasu. Wannan kenan


Gidan y kasance qatan gida ne na gani na fada wanda y kasance mallakin tsohon babban soja brigadier general Yusuf Arab wanda kafatanin en gidan ke kiransa d baffa

tsohon bafillacen daya kasance haefaffen cikin garin kano

wanda yake d 'ya'ya hudu maza 3 se mace 1

Alqaseem Arab shine babba ( mahaefin arman) wanda en gidan ke kira d daddy cikakken likita ne wanda yke d asibitin kansa me suna ARAB clinic

matansa 2 ta farko itace abida tunda y aureta tana d da 1 ( khaleed ) wanda mahaefinsa y mutu sannan Alh alqaseem y aureta amma bata ta6a haehuwa b bayan ta auri alh alqaseem hakanne ys ta dauko danna ta taxo dashi gidan

shikam dae Alh alqaseem yana son ganin jininsa hakanne y snyshi aurar haj rahma

cikin ikon Allah kua a shekara ta farko ta haefo ARMAN sedae km tun dg nan haehuwar ta tsaya mata

sam Alh alqaseem be damu b saboda ARMAN din kadae y isheshi sannan kuma y godewa Allah dy bashi shi be nuna butulci b seya hada arman din d Khalid din y riqesu sam babu banbanci baya nuna musu banbanci ko kadan

sedae kuma shi dan Adam ba'a iya masa haj abida ( mahaefiyar khalid ) ba ta d son xaman lpia tana so ta nemo wani abin dxe xama anyi masifa amma haj rahama bata biye mata sbd ita tasan kanta


Se Ahmad Arab wanda en gidan ke kiransa d Abba yana d 'ya'ya 2 souban d jinjirar d baa dade d haefarta b me suna afrah


Sannan se Abdullahi Arab wanda shi km en gidan ke kira d baba yana d 'ya 1 me suna amrah

Sannan se autarsu Khadijah Arab wadda take aure a kaduna tana da da 1 itama me suna Imam.


ARAB family kenan wanda duk namijin dke cikin 'yayan baffa ne a cikin gida 1 suke xaune tare dashi

baya son kan 'ya'yanshi y rabu shys yayi hakan

kowa d nasa 6angaren qaton part me bene d manya manyan dakuna

gabadaya mazan gidan ( iyayen kenan ) basu yadda d wata er aeki ba shys duk matansu basu d er aeki kowacce ita ce
Domin cigaba da karantawa sai ku downloading.
Yadda ake downloading na littafin: ku tabbata kunyi register da shafinmu sanna kunyi login, idan bakuyi register a kasa zakuga maballai guda biyu daya an rubuta LOGIN dayan kuma an rubuta REGISTER sai ku taba su kuyi register, daga nan sai ku yi subscription koda na naira 1000 ne, domin sai kunyi subs dinann ne kadai zaku iya dauko littatafanmu.

Ya ya akeyin Subscription namu : Bayan kun yi Login ko register daga kasa zaku ga wani jan maballi (button) an rubuta SUBSCRIBE sai ku taba shi zai kaiku inda zaku zabi package wato tsarin subs na ku da mu. akwai na wata guda, watanni biyar da shekara guda. da zarar kun zaba zai kaiku inda zaku biya kudin, wanda daga nan sai ku cigaba da downloading kawai abunku

ABUN LURA : duk wani littafi da kuka gani a shafinnan kyauta ne, wannan tsari mun zo da shine don mu samu hanyar da zamu iya rike shafin muna managing na shi, izan ku kayi subs na mu tamkar DONATION ne ku ka yi mana, ku ka bamu kwarin guiwa don mu ciagaba da kawo muku sabbin littatafai, amma duk wanda ya ga bazai iya ba toh zai iya karanta littafin kyauta a cikin shafinnan namu batare da ya downloading ba, kawai ya yi kasa zai ga Koren maballi (button an rubuta) START READING sai ya taba zai kaishi inda zai karanta littafin.

Sannan duk wanda yaga kamn wannan process din zai bashi wahala kai tsaye zai iya min magana ta whatssApp +2348140419490, ya tura min kudin ni kuma zan dora mai subs din akan account na shi

NB: iya ta haka ne zaku iya karanta wannan littafi a shafinmu babu wata hanyar. DAN ALLAH KU DAINA MANA MAGANA AKAN MU TURA MUKU LITTAFI TA WHATSAPP, BAMA TURAWA HANYA GUDA MUKE TURA LITTATAFANMU SHINE WEBSITE NA MU https://taskarnovels.com.ng DUK MAI BUKATAR LITTAFINMU YA JE CAN YA KYAUTA NE, AMMA DOWNLOADING KUWA BA KYAUTA BANE SAI YAYI SUBSCRIPTION NA WEBSITE NAM
This is not the real Download Button


Read / Download BABY

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

This is not the real Download Button
Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album