Join Our WhatsApp Group

SO SIRRIN ZUCIYA Complete Hausa Novel Document by SO SIRRIN ZUCIYA


SO SIRRIN ZUCIYA

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 14631SO SIRRIN ZUCIYA

Reading Time: 1 Hours

Added On: 03, Nov 2023

Author: Mujahida Matar Malam ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : 07064904617, 07031012948

Book License : Paid

Category: Horror novels

File Size: 97.87 kb

File Type: txt

Views: 957+

Download: 255+

Last download: 10 hours ago

Description/Story: 
SO SIRRIN XUCIYR True indicated by Shapa'atu Aleeyou HAIDAR ©\\MUJAHEEDAH\\©
MY WHAT'S APP NUMBER 07031012948 FACE BOOK KM Usman Mujaheedah dawannan xakuyi searching dina A face book INA SONKU MASOYANA
Mujaheedah MARUBUCIYAR Faherthsssssssss , ,,ΠΠΠΠΠΠ•••••÷•••√√√ bismillahi rahmani raheem,,, , ........ Inarokon Allh🙏 yadda yaban ikon para wannan littapin lpy Allh🙏 kabani IKON gamashi lpy, ,,
Nasadaukar dashi gadik masoya na gsky.
Jinjina ga ilahirin novels of Mujaheedah
Gaisuwa hadida yabawa gareku Nana fiddasy da meerry queen AKODAYAUSHE ina Alphari daku
,,,,,,,, WANNAN LBRIN KIRKIRARRENE NAYISHINE DOMIN FADAKARWA DAKUMA BAMU NISHADI, NI BANA SATAR FASAHAR KOWA DIK KANIN LBRDA XAI PITO DAGA GARENI BANA SATAR FASAHAR KOWA SAIDAI NAXAUNA NATSARA NA NAXARCE ABINA DAKAINA,, WANNAN BOOK DINMA BANA SAIDAISHI AKYAUTA NAKE MUKU MASOYANA, DAPATAR XAMU AMPANA DA WANNAN KM XAKU KARBESHI KMR YADDA KUKA KARBE LITTAPIN FAHERTHS........
.page 1-2 cikin sauri yapito tolet yadaga wayarsa domin dajin ringings din yasan fadeela ce yanadagawa cikin col voice dinta tace haba Aboki kana ina tindaxu naketa kiranka amma baka dagaba shima cikin tasa sweet voice maidauke hankalin dik wani maisaurare yc am so sorry Abokiya inawankane yanxun napito yadai yawon yataso ko? Murmushi tayi wadda saida yaji saukar sa cikin wayar ido yarupe yanajin bugawar xcyrsa tareda jindadin voice dinta
Tc Aboki nashirya kaxo karakani restaurant inason naci my best food sakawara da miyar Agusi, to ganinan xuwa kapar yawo dry tayi tc kagaida Aunty saina gankaaaahhh Katse kiran tayi yadade dawayar Akunnensa kapin ya'aje yapara shiri kananan kaya saka yy kyau sosai , daukar wayarsa yy yapice dasauri. Nikam dakin nabi da kallon bawani tarkacen gadone kawai sai wadrof dakaramin firig dika bangon dakin photunane birjik kala-kala nawata KYAKYKYAWAR budurwa, Yanapitowa yahadu da yayansa yaseer xaipita matarsa Rukayya tarakosa saida yagaidasu sannan yana sosa kai yc dama yaya inason ka'aramun motarka yc kaidai kullum yawo fadell? Aunty takarbe xancen dacewa aiko fadeell baya xuwa yawo amma kullum inkaga pitarsa to fadeela tayi kira
Yaya yc wacece fadeela km? Autny tc nan suke Bamuda nisa sosai dasu itadin ai........ Dasauri fadeell yakarbe xancen dacewa kawai kawatace yaya yc shikenan kibashi key din motar ni natapi to allh yatsare tc shikuwa yrakashi har mota yy masa Addu'ar dawowa lpy Sannan yakarbe key din gun Autny yc natapi Auntynaah tc indai tayi tsami maji Adawo lpy. Dry yy yc ba'abinda xaiyi tsami Auntyna ita kawai kawatace..... Saida yakai bakin gate dinsu ykirata yc ganinan waje kiyi sauri baijira ansawartaba ykatse kiran domin baison tc yawuce inda momy gashi kananan kayane Ajikinsa...........
Page 3-4
Itadinma wata Arabik gown ce tasaka tayane kanta da dankaramin gyalen Abayan Bawata kawalliya tayi sosaiba amma tayi kyau puskarta daukeda murmushi Akalla xatakai 20 yers tanupo motar, da sallama tashiga tc Afternoon Aboki amma kaki shiga ko? Afternoon Abokiya bakiga dressing din nawaba ne? Kinsan baikamata momy taganni hkn ba yana mgr ne tarida nupar RAUDHA RESTAURANT Kasaitaccen Restaurant ne sai wani da wani keshiga ciki. Tc tokai Abokine kawai pa ba surukiba to banga Abun kinshiga ba km ni banga aibin dressing dinkaba, daurewa kawai yy Yasauya pira dacewa napiki kyau yau ko? Axuciyarsa wani xapi yakeji meyasa Fadeellah baxata pahimcenibane? Kodai ban mata bane? Inkuwa hakane baxan bayyana mata SO SIRRIN RUHINA BA, Amma xanwaha gsky. Katse tinaninsa tayi tc inaaa ai Aboki kowa yaganni yasan napi ka kyau drya yy A lkc yake parking suka pito suka shiga tare Sunyi kyau dasuka jera kmr wasu masoyan xahiri,
Xamasukayi daya dg cikin masu aikin wurin suka kawomusu littapin domin xabar Abincin dasuke so, ita kawai taxabi best food dinta shikuwa wayarsa kawai yake latsa bakomai yakeba face kallon photunanta dake birjit Awayarsa mgn takemasa amma shuru bai ansaba leko kanta tayi daniyar ganin meyake kallo shikuwa daidai lkcn yadago dasauri yajanye wayarsa yc mexaki lekamun Awayana? Dantura baki tayi tc to mekake boyemin wadda bakason nagani? Tindaxu nake cewa kai mexakaci amma dika Attention dinka nagun wayar dan allh mekake kalla? Yc komai Banaso kawai jeka kawo mata ita kadai, bakomai kawai Inaaaaaaaa cikin pushi tace kana kallon wata budurwane ko? Ganin mood dinta yacanxa yc Aransa Kodai itama tana sonane? Ganin baibata ansaba tc Toni ina ruwana Inma itace kawai kanunamun photunta nagani intanada kyau? Km saina padama Aunty kasamu matar AURE washe BAKI tayi cikin dauriya tace kai daxamu shabiki wlh bikin babban Abokinaaah, ,,, takaici yaji Aransa yc wlh batasona tinda bata kishina, cikin dakewa yc kingani ba wannan mgnr wlh kada kipadamata dan wlh banda budurwa kawai ina karanta wani message ne dg Abokina yc yasami aiki Nima yakamata na yaya mgn kan yanemamin, murmushi tayi sbd tagamsu da Abinda yapada mata domin tanada tabbacin bayada budurwa kosanda suke school baruwansa da mata har yaje bautar kasa yadawo bai kula mata Alokacin tana parkon shiga mkrntr shikuwa baijima ba yawuce yobe gun bautar kasa, shi babban Amininta tane km Abokin shawararta km tana patan yaxama mijinta dik da talura sam baya sonta,,,,, Abincin tapara ci tana padin Akwai dadi Plxx kadana.. ...
Page. 6-7 nooo kinsan banason wannan Abincin yapada tareda yamutsa puska. Danturo baki tayi tc best food din nawane Abin bata puska km kace baxakaci ba? Am sorry to xampara ci Ayau kawai sbd kiyi parinciki Amma naki xanci, tc ai inason hkn indai xakaci
Baiwani ci sosaiba yc nakoshi Abincin naki da dadi amma wadda xaki dapa dakanki na tabbatar xaipi wannan dadi. Murmushin jindadi kawai tayi
Mikewa yy yc bari naje mota Akwai Abinda xanduba tc ohky nima yanxu XAN pito
Saida tagama tapito dama already fadeell yabiya , wani saurayi yacigabanta irin are boy's dinnan yc haba chika Inatamiki mgn amma kinawani shashshareni, batace masa komaiba tapice yariko gyalenta yayi cikin pushi tawasgama wawan mari
Cikin mamaki yc bura'ubah nixaki mara? Dry yy yc wlh kowaye ubanki saina halakaki Awurinnan Agan kowa dakowa saina bata wannan puskar dakike kuri da ita, wlh saina raunataki , yaransa dasuka taso kamar xasu cinyeta danya daya yc ogah kabari mukaddamarmata, yc a'a goje nixan walakantata dakaina, duk tatsorace jikinta har karkarwa yk hannu yadaga yawankamata wari bahagon mari saida bakinta yapashe paduwa kasa tayi Amatikar galabaice duk d hkn baikyaletaba yykanta gadan gadan damugun nupi,,,,,,,,,,,

Ganin tajima bataxoba yamike yanupi gurin yanamita waitadade ganin yy gurin mutane duk sunkewaye wuri harxai wuce km wata xcyr tace kaduba kagani menene? Lekawarda xaiyi yaga fadeelansa jini napita Abakinta da hanci gyalenta tuni yacireshi gashi Ahannunsa sai dry suke shida yaransa itakuwa kuka mai karpi take rusawa tanaja baya Axaune,,,,,,, ..... DOMIN SANIN MEXAI FARU KUKASANCE DANI AKARO NAGABA WRITING BY. MUJAHEEDAH \\ SHAPA'ATU ALEEYOU \\\\\
ΠΠΠΠΠΠΠΠΠΠΠΠΠ~~~~~~~~~~∆∆∆∆∆∆∆∆∆∆∆∆https://faq.whatsapp.com/general/26000015?lg=en&lc=US&eea=0∆∆∆∆∆~~~~~~~~~~~∆∆∆∆∆∆∆∆∆∆∆∆∆•••••••••ΠΠΠΠΠΠΠ
Pg 8-9 Ransa yy mugun baci ganin irin walakancinda Akama fadeelansa cikin mutane wani wani irin cakuma yyma wuyan Garwashi wani Axababben mari hadida naushi yakaimasa take hancinsa yapashe yapara xubda jini Aikuwa cikin bacin rai yaransa suka Apkamasa duka suke kamaisa tako ina dik duk sunpasama jiki kota ina jini kexuba harsun kaishi kasa , kukan Fadeellah ne yatsananta tarike kapar ogan nasu tana kuka tana rokonsa kada su kashe shi dan allh suyi hkr ita suhukuntata sbd itace tamusu laipi bashiba, cikin xapi Garwashi yatureta yc sbd namareki yasa yapitarmin jini to idan nayi raping dinki Agabansa mexaiyi? Watakil kasheni xaiyi? Wurinta yanupa damuguwar manupa kuka take tana bashi hkr hakama fadee cikin galabaita yk rokonsa ka kyaleta nace plxxx karabuda ita kada kamata komai ni kakasheni dan allh karabuda ita, mutanen gurin duk sunbasu tausayi amma bawanna xaisaka kansa Amasipa domin sunsan Garwashi yanada daurin gindi piye da tinanin maitinani, ganin yapara yagar rigar Fadeellah wani irin karpi yaxomasa dik yawatsarda mutanen kan Garwashi yanupa wani katon karpe dake wurin Adaure yapisge duk mutanen wurin mamaki suke ga kapa yakwadama Garwashi yapadi jini naxuba sai ihuuuu yake harda yaran yke duka duk yahaukace musu, mamaki hadida tsoro yahanata komai ganin yana kokarin kashe su yasa masu wurin suka kira police ba bata lkc sukaxo Dakyar suka dagashi Kansu Garwashi mutanen wurin suka bada shaidar su Garwashi ne basuda gsky dan hk Akakamau, jikinsa duk jini cikin tangadi yakarasa Wurinta cikin muryarsa dabata pita sosai yc kiyi hkr kibar kuka ai inanan ba Abinda xaiparu dake Abokiya rigarsa tasama coat ce danhaka yacire yasamata tashi mutapi, Mikewa yy taku daya biyu idanuwansa suka rupe luuuuuuhh yapadi kasa ba numpashi Atare dashi wani raxanannen ihuuuu tasaki tana kuka wayyo sunkashemin shi ,kutaimakamin cikin sauri police din suka daukeshi suka sakashi motarsa suka nupi Asibiti sauran kuwa suka saka su Garwashi Amotarsu ta police sukanupi Asibiti,, dukansu,
KOYA XATA KASANCE????? KOXAI MUTU KOXAI RAYU? DOMIN SANIN TAKAMAMMIYAR ANSWER MUKASANCE TARE TAKU HARKULLUM MUJAHEEDAH,,,,,,,,, SHAPA'ATU ALEEYOU √√√√√√√√√√√√ΠΠΠΠΠΠΠΠ^÷÷∆∆∆∆∆∆∆∆∆°°°^^^®©©℅¶ΠΠ√|~~~~~~∆∆∆∆∆∆∆∆∆∆∆∆ΠΠΠΠ√¥°°°==°°°==={{{}∆∆√¥ Page *8-9*

Asibiti mapi kusa sukaje yayinda Fadeellah keta risgar kuka, daya dg nursing din takira docter bashir wato yayan fadeell koda yaga fadeell ne yc innalillahi wa'inna ilaihin Rajuun fadeel ne taimakon gaggawa yaparabashi cikinn kankanen lkc fadeel yadawo hayyacinsa amma yamasa Allurar baci pitowa YY ciki sauri Fadeellah takaraso tc yajikinsa yy? Wane hali yake ciki yanxu? Calm down Fadeellah everything going normal kawai bacci ykk,, xan iyaganinsa yanxu yeah you can enter,,, cikin sauri tashiga kusada shi taxauna sai kallonsa take tana ayyana Abubuwa da dama xcyta saipaman kai da komowa take Anya fadeel baisonta kuwa? Irin wannan kasadar dakuma kishi datagani Akan puskarsa xuwa idonsa Anya baso bane? Wani Sashen xcyrta yc basobane kawai shakuwace da tsananin damuwa dake, Amma sam bai sonki. Tana kawowa daidai nan taruntse Idanta sbd xapin da xcyrta kemata inkuwa hkane tinwuri taroke allh yaciremata son fadeel dan gsky tana sonsa. Tanacikin wannan tinanin Aunty MARYAM tashigo wato matar BASHEER yayan fadeel Adan rude takarasa gun gaidata fadeela tayi tareda Matsawa gurin xama Aunty tayi tareda Ansawa damata yamai jiki? Kanta Akasa ta Ansa dasauki HANNUNTA Autny takama taxaunar da ita gepe tc bai tashi bane haryanxu? Gyada kai tayi alamar eh puskarta dik takumbura ga idanuwanta Sunyi ja , janta tolet aunty tayi tawankemata puska tareda dan daddannamata puska, itadai Aunty tanason yarinyar tayaba da Hankalinta tarbiyarta dama natsuwarta, tabbas tinda taji lbrin Abinda yaparu tasan Akwai so tsakanin su saidai kowa yaboye tana ptn kada suma kansu illah Akan SO SIRRIN XUCIYA,,, koda sukapito toilet din suka gansa xaune yajingina da pillow idanuwansa A rupe karasowa sukayi tareda masa sannu, murmushi yy yc Aunty KINXO nipa bawani ciwo najiba yanxu hk am ohky amma dai inajin yunwa, yakarashe mgnr da langabarda kai kmr karamin yaro, dry yavasu musamman Fadeellah domin ita Aunty tasaba da wannan shagwabar tasa. Kallonta yy yc kema kinajin yunwa dagani dukanmu Abamu Abinci, itakam kasaci tayi shidinma kadan YACI,, docter BASHEER ne yashigo yaga sai pira da dry suke dukansu yc eyyee lalle Kasamu sauki tinda harda pira bara nadauko takardar salma hk kuwa Akayi saida docter bashiri yatsaya Akamusu tsakani da Garwashi Sannan suka wuce gd suka sauketa sannan suka shige nasu,,,,,
Bayan wasu KWANAKI Fadeel yawarke sosai harda iyayen fadeela sunxo dubashi,, shiri yake domin pita xasuyi shida yayansa special ringins dinda yasamata yapara kara cikin murmushi yadaga yc Abokiya tc Aboki yau muke bikin yaye dilibai tindaxu banga kaxoba, Am sorry Abokiya wlh yanxu hk inashiri pita xamuyi nida yaya wurin enter view xamuje Na neman aiki indai har mundawo dawuri to xanxo inkuma lkc YAKURE to kiyi hkr ,, kmr vanda kallon maxa then kada kiyi kwalliya,, km tc to badamuwa kasamuna budurwa cikin gwadashi tayi mgnr, shikuwa cikin para'a yc Bakida matsala gameda wannan budurwa tintini nasamu, km Akwai Albishir maidadi daxanmiki cikin raunanniyar murya tc to saimun hadu takatse kiran,, shikuwa murna yk yau xai pallasa SO SIRRIN XUCIYARSA°°°°°°°°°°°°°°°°∆∆∆∆ΠΠΠΠΠΠΠΠΠΠΠΠΠ===°°°℅℅℅℅℅℅℅℅.

Pg 10-12. Written by Mujaheedah.
Cikin takaici takatse kiran tana rayawa Aranta lalle fadeel baya sonta danhaka yakamata tacireshi Aranta. Dawannan tinanin takoma holl dinda Ake bikin Ancika anbatse maxa da mata, bayan sunpito be wani yabiyo bawani bata lkc yagabatar Mata da soyayyarsa harda number wayarsa dik Abinda tayanke tapadamai, Naseer kenan pari dogo siriri wadda naira kudi kemasa kugi, gd tanupa tanatinanin Naseer dakuma Amincewa soyayyarsa domin batada wani xabi dayapi wannan amma saitapara neman shawarar Aboki, shikuwa ganin kusan 6:00 tayi baije nemantaba domin yasan tadawo gd, wani wurin HUTAWA yaje shida Hassan Abokinsa, Hassan yc wai Anya mitimina bason yarinyarnan kakeba kuwa? Dry yy yc kuncika rigima wlh dabiyar kwakwkwapi Toni bansonta itama hk hasalima mu Abokaine kawai. Hassan yc haba wace Abota tace xatasaka kasa rayuwarka Ahadari. Kai inmadai bakasaniba to the wlh kasani kanason fadeela km inamai baka shawara kaje Kayi gaggwar padamata tinkan lkc ykurema wlh domin ba'a boye so wlh. Fadeel yc naji amma ni bana sonta itama hkn mu Abokaine kawai , kai nayi enter view Ayau km inajin Alamar samun Aiki son. Hassan yc ayya ALLAH yataimaka. Yaupa bakaga mutiniyarba wlh tayi kyau kai dole fadeela taxamo daya cikin kyawawan duniya kaga yadda Ake Kallonta daxun? Maxa saipaman shishshigemata suke kai wlh duk wadda ya Aure fadeela to yayi babbar sa'a wlh ,
Fadeel kuwa jiyake kamar Hassan nadabamasa wuka A xuciya dik yanayinsa yachanca dg para'a xuwa daure puska tareda tsananin damuwa, ganin hkn yadan daga hankalin Hassan domin yanason fadeel sosai tasu taxamo daya, cikin kulawa Hassan yariko hannunsa yc yadai Ko bakada lpy ne? Gyadamasa kansa yy, Hassan yc amma daxunnan pa normal kake yanxun kawai...


Read / Download SO SIRRIN ZUCIYA

START READING

OR

DOWNLOAD TXT NOW
Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album