Join Our WhatsApp Group

MIJIN ALJANAH Complete Hausa Novel Document by MIJIN ALJANAH


MIJIN ALJANAH

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 76783



MIJIN ALJANAH

Reading Time: 6 Hours

Added On: 29, Jul 2023

Author: King Boy Isa ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : 5⃣STAR ONLINE WRITER'S ASSOCIATION

Author Phone : Not Inserted

Book License : Free

Category: Horror novels

File Size: 426.37 kb

File Type: txt

Views: 1121+

Download: 606+

Last download: 5 days ago

Description/Story:  
🙎🏿☠ MIJIN ALJANAH ☠🙎🏿


page 1 - 2


|
|
na king boy isah👑
|
|
__________________________
🌟5STAR MAR 2017 🌟
|_________________________|




***** 5 star *****
🌟5⃣STAR ONLINE WRITER'S ASSOCIATION 🌟 ©5SWA
***** 5 star *****



dukkan yabo da godiya sun tabbata ga allah. tsira da aminci su kara tabbata ga shigaban mu kuma annabin mu mai cetan mu shugaban halittu baki daya ANNABI MUHAMMADU S.A.W



ina rokon allah ya kara hada kan yan kungiyar mu wato 5star kuma allah kasa mu dinga rubuta abunda zai amfane mu baki daya allah ina rokon ka yanda na fara rubutun nan lafiya kasa in gama sa lafiya.

.
.
.
.
.Tana zaune a falo tana kallo ita kadai ne a gidan ba kowa shiru gidan sai waje da take jin wani irin kuka kamar na tsintsaye duk a tsorace take .




shi isa ta kamo tv channel mbc2 domin ya dan rage mata zafi wani film ne American horror take kallo mai suna world war .




duk a firgice take kamar kace arr ta saki fitsari a wando gashi ba dole aka sata kallan ba amma taki tashi sai razana take ita kadai tana kalle-kalle kunsan film din horror ko ku da yawa ne ya balle ita daya kuma gata mace ma.





ji tayi an shafe ta ta baya tayi saurin waigawa bata ga komai ba a hankali ta koma ta juya tana ci gaba da kallan ta.




wani mugun kara ne irin na razanarwa ya daki dodan kunnan ta ta saki iho tayi saurin rufe kunnuwanta ta dan dade a kame sannan a hankali ta bode ido sannan ne ta lura ashe a cikin film din ne.




sannan ta dan samu natsuwa ita dai tama rasa me yasa taki kashe kallan ko ta canza tasha.




Kofar waje taji an buga gwamm gwamm kara sosai sai da ta dan firgita a zuciyarta tace to minene haka tasan dai al ameen baya dawowa har haka domin yanzu karfe tara da rabi shi kuwa sai karfe 10:00 yake dawowa daga aiki.




ta tashi a hankali cikin sanda ta leka ta window abunda ta ganine yasa ta rusa uban iho hade da yowa baya da gudu wani abu ta gani a tsakar gida kamar mutum mutum dinma kamar mace da bakaken kaya gashin ta duk ya barbaje a fuskarta idanunta jajawur kamar garwa shi kunnuwa fato fato hakoran zako-zako sun zuro daga cikin bakin abun abun tsoro sai wanda ya gani ma (ni dai ba dani ba).



abun tsaye yake chik baya tayi da gudu ta nufi dakinta ta jawo kofa ta rufe gam garin sauri kuwa bata ma tsaya cire key din ba ta haye gado ta ja katan bargon ta rufa ta wani kudun duni kamar mage.




a hankali taji an murda key din an turo kofa kara kudun dunewa tayi ko motsi taki yi ji tayi an kulle an kara budewa alamun dai ana wasa da kofar.






itadai tana nan ko lunfashin kirki bata yi dan kar tayi motsi wai ji tayi an kama abunda ta rufa ana ja............. Uhm tsoro ya kamani sai ya sake ni tukun
i hope kuna so inci gaba????




king boy 🤓














🙎🏿☠ MIJIN ALJANAH ☠🙎🏿


page 3 - 4


|
|
na king boy isah👑
|
|
__________________________
🌟5STAR MAR 2017 🌟
|_________________________|




***** 5 star *****
🌟5⃣STAR ONLINE WRITER'S ASSOCIATION 🌟 ©5SWA
***** 5 star *****




Wata kalar shu'mar dariya taji dakin ya dauka hahahahaj irin wasu muryoyi da taji yana fita daga baya taji ana cewa




"hahahaha keee karya kike wllh baki isa ba kinyi kadan domin al ameen yafi karfin ki miji nane kuma ki sani cewa.






bazan taba barin ki ba domin mu aljannu ba kamar yan adam muke ba mu matan aljannu ba'a mana kishiya kuma baza'a fara a kaina ba.....







Jikin ta duk ko ina bari yaki sai karkarwa take kuma duk jubi ya jike ta sharkaf kamar wace aka zubawa ruwa.






Hahahaha bari ki gani ji tayi an kama bargo da karfi anja.... Firgigit ta tashi ta dafe kirji tana nunfashi da daya hakika mafarkin ya girgizata saida taga ba gaske bane sannan ta dan sama natsuwa haka bata yi wani add'ua ba.....



.
( hmm kaji matsalan mu yawacin mu bamu cika add'ua a lokacin da zamu kwanta ba kuma haka wasu idan sukayi mumunan mafarki basu damu da yin adda'u ba bayan akwai adda'u masu yawa da annabi ya bamu mu rinka yi pls dan allah yan uwa mu kula)






Haka ta tashi sumi sumi ta shiga toilet ta dan watsa ruwa sannan ta dauro tawul fito tana tsane ruwan gashin kanta da dayan tawul din hannunta taje gaban mirror ta dade tana kwaliya tukwanan ta je ta bude wardrobe wasu hadadun kaya naga ta dauko riga da sket ta saka kayan sun mata kyau sosai bama kamar rigar ta mata kyau sosai kasan cewar rigar fara ce ita.








kuma Yasmeen ta kasan ce chacult color ce duguwa ce kyakyawa tana da hanci iyayan ta gaba daya yan fulani ne. Saida ta shirya tsaf sannan ta fito ta nufi kitchen domin ta dako abinci .






domin yanzu karfe 1:00 al ameen ya kusa shigowa cin abinci domin karfe 1:30 yake zuwa cin abincin rana kafin kace me ta dauko uwayan kuloli ta jubge a dinner.






sannan ta koma jikin socket ta ciro wayanta ita kadai dai a gidan sai tayi nan tayi nan ta zauna ta kunna data ta shiga facebook gabanta ne ya fadi ganin wata mumunar hallita data cika mata screen................ .



King boy kuneeeeeeee










.




🙎🏿☠ MIJIN ALJANAH ☠🙎🏿


page 5 - 6


|
|
na king boy isah👑
|
|
__________________________
🌟5STAR MAR 2017 🌟
|_________________________|




***** 5 star *****
🌟5⃣STAR ONLINE WRITER'S ASSOCIATION 🌟 ©5SWA
***** 5 star *****







Abun ba kyan gani kallo da sauri tayi lock din wayar ta rufe ido domin pic din ya tsoratata sosai wani irin abune shidai gashi nan kawuna sun fi a kirga a jikin sa abun kamar jaki yake saidai shi baya da bindi baki wul da shi.





kuma ko wanne ido na jikin kan jawur da shi gashi busu busu duk dai abun sifar tsoro a hankali ta daga ido ta danna switch na wayar tare da kauda ido daga kallan wayar wai a nufinta dan karta kuma ganin abun sannan ta juyo.




mamki ne ya kamata domin yanzu kuma hotan wata balarabiya ne ma a gun kunsan home din face book notification duk nan yake zuwa ta basar ta shiga dube duben novels din da take bibiya wajan karfe 1:30 ya shigo gidan.




Ya yi salam da fara'a sa da sauri ta taso ta tare shi tare da rungumo shi ta daura mai wasu hot kiss a kuma tu.





ta wani shagwabe mai shine sai ynz zaka dawo ko. Shima ya yi kmr ynda tayi yace to da yaushe nake dawowa.




ta kalli a gwogwan wayan ta sannan ta ce ka kara 4mint a kai dan haka sai ka dau hukunci ya dan zaro ido yace a kan minti hudun ma sai anmin hukunci to shikenan ina jira.




tace to kasan cewa laifinka kadan ne to hk ma hukuncin daukar ni ka kaini dinner daga nan sai a idasa yanke ma hukunci kafin ta rufe baki ji tayi yayi sama da ita yayi mata irin daukan yar baby.





Yace wannan hukuncin gaskiya ya min dadi dole gobe ma in makara ya fada yana kalan fuskarta yana murmushi.





Huum uhm irin dan kukan shagwabar nan tayi tare da cewa wllh karka je gobe ka dade kaga dai bana iya cin abinci in ba tare da kaiba sahibina daidai lokacin suka karasa dinner ya ajiye ta a hankali.





Kallan ta yayi yace kin ma isa kici abinci bana nan ai da bazanci abincin ba ya dan tsuke fuska kukan shagwaba ta fara hada dan hawayanta ni ni ni tana buga kafa pls ya al ameen wllh wasa nake maka.







ta fara kuka ciki ciki da sauri ya taso daga kujerar sa yaxo ya rungumo ta tana tsaye haba my sweet me yasa kike kuka bafa fushe ne nayi ba kawai wani abu na tuna naji haushi dago fuskar ki ki kalle ni.






sannan ta dago tana kallan sa harshe yasa ya fara lashe hawayan wani irin abu taji na yawo a jikin ta da sauri ta rufe fuska tana murmushi yace my ynz hawayan ma rowar su ake.





ba haka bane abunda ta ce kenan ya sake ta daga rungumar da ya mata yace to zuba mana abinci ba gardama ta dau plats ta fara zubawa..............




Muje zuwa


King boy kune ♥ u oll











🙎🏿☠ MIJIN ALJANAH ☠🙎🏿


page 7 - 8


|
|
na king boy isah👑
|
|
__________________________
🌟5STAR MAR 2017 🌟
|_________________________|




***** 5 star *****
🌟5⃣STAR ONLINE WRITER'S ASSOCIATION 🌟 ©5SWA
***** 5 star *****





a plat daya ta zuba musu abinci taliya ce jolluf da miya sai farfesun kaji da dambun nama a gefe Yasmeen ta iya girki sosai.




a baki ta fara bashi nan fa ya fara yan surutai yana ta yaban abincin nan dai suka ciyar da juna jug ta jawo ta zuba musu kunnun aya mai sanyi wanda aka hada da madara da kwakwa al ameen dan dadin kunnun ayan nan sanda ya kwari cikin sa Yasmeen kuwa ta hau mai dariya ganin yanda yake nishi yaci da yawa.




my husband ko dai in dauke ka in kaika daki ne dan naga kamar baraka iya tafiya ba. " hmm wannan abincin naki ai bani ba kowa ya dandana dole yaci da yawa wai kura a kasuwar nama tace yau sai naci naji ba waje.



dariya Yasmeen tayi lokacin data kwantar da kanta a kirjinsa tana dariya tace ya zakaga kura a kasuwar nama ai nasan dai ba saya zatayi ba dan hk dole tayi zari. dariya sukayi.




kursiyya ce tsaye a gefan su gashi busu busu a fuskanta ba"a ganin fuskarta bakaen kaya ne a jikinta jini na malala ta kasanta ranta yayi mugun baci ganin Yasmeen da al ameen da tayi rungume da juna.



Yasmeen kamar ance ta juya wajen tana daga kai ta kalli wajen sai ta saka uban ihoo ! ahhhhhhhh! da karfi ta rufe idanunta ta fara karkarwa al ameen da shima ta firgita shi tambayar ta ya shiga yi miye me ke faruwa.?




yana tambayarta a firgice. bata yi mai magana ba sai ma kara shigewa jikinsa da take yi tana nuna wani bangare da hannunta. juyawa yayi ya kalli gun amma baiga komai ba. tambayarta ya kuma yi miye ne. ni banga komai ba me ya tsorata ki.?




ahankali ta dago kai ta kalli wajen wayam ba komai tuni kursiyya ta bar gun. Yasmeen tace wllh wata mata na gani abun tsoro sai jini ke ta futa ajikin ta a daidai can ta nuna mai gun. murmushi yayi yace tsorata dai kawai kikayi malam ba kowa a gidan nan sai mu biyu.




kinga tashi mu tafi daki mu kwanta. tashi sukayi har lokacin manne da juna suke ta wani kamkame shi. ahaka suka shiga dakin barcin nasu.



nan cikin su kowa ya tube yasa kayan barci. tun a tsaye suka fara aikawa da juna sakunan kiss kala-kala ta ko'ina suke kissing din juna. daukarta yayi chamak ya dora kan gado suka ci gaba da romantic.




abun ya kara bawa kursiyya haushi hakan ya kara sata fitowa. Yasmeen da tuni ta lula kogin kauna idanta a rufe yake tana jin wani dadi na shigarta.



domin yadda al ameen din ke sarrafata yana romantic dinta. bude idanta keda wuya ta kara sakin wani ihun da sauri al ameen ya sake ta. ya mike zaune.




Yasmeen wai yau lafiyan ki kuwa miye hk kike yi. wllh abuna sake gani. tsaki yaja mtseew wllh kedai kin cika tsoro. ta tayar mai da sha'awa amma dole ya hakura domin ita tace barci ma take ji. parllo ya koma ya dauko wayarsa dake makale a charji.






data ya bude ya koma daki lokacin massages sun gama shigowa nan fa ya hau dube duben replys din da suka shigo mai. massage din bakuwar number yagani an aiko mai da sako har guda 3. nan yayi saurin budewa.



1. ° assalamu alaika wara'hmatul lahi ta"ala wa barakatuhu. ya angona masoyi na.




2. ° angona ko ka manta dani ne naga duk yau baka nema amaryar taka ba a grp ganin haka yasa na biyo ka prvt sahibina.




3. ° ko dai baka shirya kai amaryar taka gidan ta bane ?





" murmushi al ameen yayi nan ya shiga tuna abinda ya faru jiya da dadare a cikin wani grp da yayi join jiya mai suna masoya zallah.



al ameen baisan ko grp din suwaye ba baisan ko yan ina ne ba kawai join yayi ta wani line da ya gani a Facebook.



jiya suka yi wata gasa a kan kursiyya kuma shi yaci gasar abokin gasar nashi saurayin kursiyya ne soyayya suke da shi sosai sai jiya take cewa bai iya kalaman soyayya ba idan ta sama wani wanda yafi shi wllh canza wa zatayi shi zata aura.




nan fa hankalin duk yan grp din ya karkata ya dawo kan su kursiyya a nan ne al ameen ya sama damar kutsa kai domin ya kware a fannin soyayya ya iya kalamai masu dadi. na soyayya.



al ameen da yaji wannan dream kawai sai ya kutsa kai farkon abunda yace shine. ..............

..king boy












🙎🏿☠ MIJIN ALJANAH ☠🙎🏿


page 9 - 10


|
|
na king boy isah👑
|
|
__________________________
🌟5STAR MAR 2017 🌟
|_________________________|




***** 5 star *****
🌟5⃣STAR ONLINE WRITER'S ASSOCIATION 🌟 ©5SWA
***** 5 star *****







al ameen abunda ya fara cewa a grp din shine


( assalamu alaikum warahmatullahi. da fatan na same ku lfy yan uwa wato a gaskiya nayi farin ciki da kasan cewa ta member na grp din nan naku kuma naji maganar da kika fada kursiyya dan haka ina fatan sarauniya nan gimbiya farin wata sha yabo da kirari zata yarda ta kuma amince in shiga wannan gasar domin in gwda sa'ata)



smile icon kursiyya ta saka tukun tace muna maraba da kai bakon mu kuma kofa a bude take indai zaka iya ai ga fili nan ga kuma mai doki.

kowa na grp din baiyi gangancin shiga gasar ba sai al ameen dan haka aka umarci kowa yayi shiru dursum da al ameen da kuma kursiyya kawai ake sauraro.



al ameen ya fara da cewa : yake dan masoyiya mai zakin suna da ya zarce na zuma zaki zan so ki amince min ki bani fili a cikin fafadar zuciyarki koda kuwa wajen daidai inda tsinin allura ne kawai zai iya tsayuwa a gun. ni kuma zan baje kolina in nuna miki tsantsagwaran so da kauna da kulawa na kuma mallaka miki zuciyata xan samar miki da farin ciki a cikin rayuwarki. kallo daya nayi miki na gane cewa kece matata uwar yayana sanki ya riga ya mamaye dukan garuruwa da kauyukan da ke fadin zuciyata bukata ta shine ki so ni kuma ki yarda dani zan rike ki amana.




yan grp kowa ya sa icon mai alamun good. ynz we ar waiting u dursum. ba'a...


Read / Download MIJIN ALJANAH

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album