Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

 
🙎🏿☠ MIJIN ALJANAH ☠🙎🏿


page 1 - 2


|
|
na king boy isah👑
|
|
__________________________
🌟5STAR MAR 2017 🌟
|_________________________|




***** 5 star *****
🌟5⃣STAR ONLINE WRITER'S ASSOCIATION 🌟 ©5SWA
***** 5 star *****



dukkan yabo da godiya sun tabbata ga allah. tsira da aminci su kara tabbata ga shigaban mu kuma annabin mu mai cetan mu shugaban halittu baki daya ANNABI MUHAMMADU S.A.W



ina rokon allah ya kara hada kan yan kungiyar mu wato 5star kuma allah kasa mu dinga rubuta abunda zai amfane mu baki daya allah ina rokon ka yanda na fara rubutun nan lafiya kasa in gama sa lafiya.

.
.
.
.
.Tana zaune a falo tana kallo ita kadai ne a gidan ba kowa shiru gidan sai waje da take jin wani irin kuka kamar na tsintsaye duk a tsorace take .




shi isa ta kamo tv channel mbc2 domin ya dan rage mata zafi wani film ne American horror take kallo mai suna world war .




duk a firgice take kamar kace arr ta saki fitsari a wando gashi ba dole aka sata kallan ba amma taki tashi sai razana take ita kadai tana kalle-kalle kunsan film din horror ko ku da yawa ne ya balle ita daya kuma gata mace ma.





ji tayi an shafe ta ta baya tayi saurin waigawa bata ga komai ba a hankali ta koma ta juya tana ci gaba da kallan ta.




wani mugun kara ne irin na razanarwa ya daki dodan kunnan ta ta saki iho tayi saurin rufe kunnuwanta ta dan dade a kame sannan a hankali ta bode ido sannan ne ta lura ashe a cikin film din ne.




sannan ta dan samu natsuwa ita dai tama rasa me yasa taki kashe kallan ko ta canza tasha.




Kofar waje taji an buga gwamm gwamm kara sosai sai da ta dan firgita a zuciyarta tace to minene haka tasan dai al ameen baya dawowa har haka domin yanzu karfe tara da rabi shi kuwa sai karfe 10:00 yake dawowa daga aiki.




ta tashi a hankali cikin sanda ta leka ta window abunda ta ganine yasa ta rusa uban iho hade da yowa baya da gudu wani abu ta gani a tsakar gida kamar mutum mutum dinma kamar mace da bakaken kaya gashin ta duk ya barbaje a fuskarta idanunta jajawur kamar garwa shi kunnuwa fato fato hakoran zako-zako sun zuro daga cikin bakin abun abun tsoro sai wanda ya gani ma (ni dai ba dani ba).



abun tsaye yake chik baya tayi da gudu ta nufi dakinta ta jawo kofa ta rufe gam garin sauri kuwa bata ma tsaya cire key din ba ta haye gado ta ja katan bargon ta rufa ta wani kudun duni kamar mage.




a hankali taji an murda key din an turo kofa kara kudun dunewa tayi ko motsi taki yi ji tayi an kulle an kara budewa alamun dai ana wasa da kofar.






itadai tana nan ko lunfashin kirki bata yi dan kar tayi motsi wai ji tayi an kama abunda ta rufa ana ja............. Uhm tsoro ya kamani sai ya sake ni tukun
i hope kuna so inci gaba????




king boy 🤓














🙎🏿☠ MIJIN ALJANAH ☠🙎🏿


page 3 - 4


|
|
na king boy isah👑
|
|
__________________________
🌟5STAR MAR 2017 🌟
|_________________________|




***** 5 star *****
🌟5⃣STAR ONLINE WRITER'S ASSOCIATION 🌟 ©5SWA
***** 5 star *****




Wata kalar shu'mar dariya taji dakin ya dauka hahahahaj irin wasu muryoyi da taji yana fita daga baya taji ana cewa




"hahahaha keee karya kike wllh baki isa ba kinyi kadan domin al ameen yafi karfin ki miji nane kuma ki sani cewa.






bazan taba barin ki ba domin mu aljannu ba kamar yan adam muke ba mu matan aljannu ba'a mana kishiya kuma baza'a fara a kaina ba.....







Jikin ta duk ko ina bari yaki sai karkarwa take kuma duk jubi ya jike ta sharkaf kamar wace aka zubawa ruwa.






Hahahaha bari ki gani ji tayi an kama bargo da karfi anja.... Firgigit ta tashi ta dafe kirji tana nunfashi da daya hakika mafarkin ya girgizata saida taga ba gaske bane sannan ta dan sama natsuwa haka bata yi wani add'ua ba.....



.
( hmm kaji matsalan mu yawacin mu bamu cika add'ua a lokacin da zamu kwanta ba kuma haka wasu idan sukayi mumunan mafarki basu damu da yin adda'u ba bayan akwai adda'u masu yawa da annabi ya bamu mu rinka yi pls dan allah yan uwa mu kula)






Haka ta tashi sumi sumi ta shiga toilet ta dan watsa ruwa sannan ta dauro tawul fito tana tsane ruwan gashin kanta da dayan tawul din hannunta taje gaban mirror ta dade tana kwaliya tukwanan ta je ta bude wardrobe wasu hadadun kaya naga ta dauko riga da sket ta saka kayan sun mata kyau sosai bama kamar rigar ta mata kyau sosai kasan cewar rigar fara ce ita.








kuma Yasmeen ta kasan ce chacult color ce duguwa ce kyakyawa tana da hanci iyayan ta gaba daya yan fulani ne. Saida ta shirya tsaf sannan ta fito ta nufi kitchen domin ta dako abinci .






domin yanzu karfe 1:00 al ameen ya kusa shigowa cin abinci domin karfe 1:30 yake zuwa cin abincin rana kafin kace me ta dauko uwayan kuloli ta jubge a dinner.






sannan ta koma jikin socket ta ciro wayanta ita kadai dai a gidan sai tayi nan tayi nan ta zauna ta kunna data ta shiga facebook gabanta ne ya fadi ganin wata mumunar hallita data cika mata screen................ .



King boy kuneeeeeeee










.




🙎🏿☠ MIJIN ALJANAH ☠🙎🏿


page 5 - 6


|
|
na king boy isah👑
|
|
__________________________
🌟5STAR MAR 2017 🌟
|_________________________|




***** 5 star *****
🌟5⃣STAR ONLINE WRITER'S ASSOCIATION 🌟 ©5SWA
***** 5 star *****







Abun ba kyan gani kallo da sauri tayi lock din wayar ta rufe ido domin pic din ya tsoratata sosai wani irin abune shidai gashi nan kawuna sun fi a kirga a jikin sa abun kamar jaki yake saidai shi baya da bindi baki wul da shi.





kuma ko wanne ido na jikin kan jawur da shi gashi busu busu duk dai abun sifar tsoro a hankali ta daga ido ta danna switch na wayar tare da kauda ido daga kallan wayar wai a nufinta dan karta kuma ganin abun sannan ta juyo.




mamki ne ya kamata domin yanzu kuma hotan wata balarabiya ne ma a gun kunsan home din face book notification duk nan yake zuwa ta basar ta shiga dube duben novels din da take bibiya wajan karfe 1:30 ya shigo gidan.




Ya yi salam da fara'a sa da sauri ta taso ta tare shi tare da rungumo shi ta daura mai wasu hot kiss a kuma tu.





ta wani shagwabe mai shine sai ynz zaka dawo ko. Shima ya yi kmr ynda tayi yace to da yaushe nake dawowa.




ta kalli a gwogwan wayan ta sannan ta ce ka kara 4mint a kai dan haka sai ka dau hukunci ya dan zaro ido yace a kan minti hudun ma sai anmin hukunci to shikenan ina jira.




tace to kasan cewa laifinka kadan ne to hk ma hukuncin daukar ni ka kaini dinner daga nan sai a idasa yanke ma hukunci kafin ta rufe baki ji tayi yayi sama da ita yayi mata irin daukan yar baby.





Yace wannan hukuncin gaskiya ya min dadi dole gobe ma in makara ya fada yana kalan fuskarta yana murmushi.





Huum uhm irin dan kukan shagwabar nan tayi tare da cewa wllh karka je gobe ka dade kaga dai bana iya cin abinci in ba tare da kaiba sahibina daidai lokacin suka karasa dinner ya ajiye ta a hankali.





Kallan ta yayi yace kin ma isa kici abinci bana nan ai da bazanci abincin ba ya dan tsuke fuska kukan shagwaba ta fara hada dan hawayanta ni ni ni tana buga kafa pls ya al ameen wllh wasa nake maka.







ta fara kuka ciki ciki da sauri ya taso daga kujerar sa yaxo ya rungumo ta tana tsaye haba my sweet me yasa kike kuka bafa fushe ne nayi ba kawai wani abu na tuna naji haushi dago fuskar ki ki kalle ni.






sannan ta dago tana kallan sa harshe yasa ya fara lashe hawayan wani irin abu taji na yawo a jikin ta da sauri ta rufe fuska tana murmushi yace my ynz hawayan ma rowar su ake.





ba haka bane abunda ta ce kenan ya sake ta daga rungumar da ya mata yace to zuba mana abinci ba gardama ta dau plats ta fara zubawa..............




Muje zuwa


King boy kune ♥ u oll











🙎🏿☠ MIJIN ALJANAH ☠🙎🏿


page 7 - 8


|
|
na king boy isah👑
|
|
__________________________
🌟5STAR MAR 2017 🌟
|_________________________|




***** 5 star *****
🌟5⃣STAR ONLINE WRITER'S ASSOCIATION 🌟 ©5SWA
***** 5 star *****





a plat daya ta zuba musu abinci taliya ce jolluf da miya sai farfesun kaji da dambun nama a gefe Yasmeen ta iya girki sosai.




a baki ta fara bashi nan fa ya fara yan surutai yana ta yaban abincin nan dai suka ciyar da juna jug ta jawo ta zuba musu kunnun aya mai sanyi wanda aka hada da madara da kwakwa al ameen dan dadin kunnun ayan nan sanda ya kwari cikin sa Yasmeen kuwa ta hau mai dariya ganin yanda yake nishi yaci da yawa.




my husband ko dai in dauke ka in kaika daki ne dan naga kamar baraka iya tafiya ba. " hmm wannan abincin naki ai bani ba kowa ya dandana dole yaci da yawa wai kura a kasuwar nama tace yau sai naci naji ba waje.



dariya Yasmeen tayi lokacin data kwantar da kanta a kirjinsa tana dariya tace ya zakaga kura a kasuwar nama ai nasan dai ba saya zatayi ba dan hk dole tayi zari. dariya sukayi.




kursiyya ce tsaye a gefan su gashi busu busu a fuskanta ba"a ganin fuskarta bakaen kaya ne a jikinta jini na malala ta kasanta ranta yayi mugun baci ganin Yasmeen da al ameen da tayi rungume da juna.



Yasmeen kamar ance ta juya wajen tana daga kai ta kalli wajen sai ta saka uban ihoo ! ahhhhhhhh! da karfi ta rufe idanunta ta fara karkarwa al ameen da shima ta firgita shi tambayar ta ya shiga yi miye me ke faruwa.?




yana tambayarta a firgice. bata yi mai magana ba sai ma kara shigewa jikinsa da take yi tana nuna wani bangare da hannunta. juyawa yayi ya kalli gun amma baiga komai ba. tambayarta ya kuma yi miye ne. ni banga komai ba me ya tsorata ki.?




ahankali ta dago kai ta kalli wajen wayam ba komai tuni kursiyya ta bar gun. Yasmeen tace wllh wata mata na gani abun tsoro sai jini ke ta futa ajikin ta a daidai can ta nuna mai gun. murmushi yayi yace tsorata dai kawai kikayi malam ba kowa a gidan nan sai mu biyu.




kinga tashi mu tafi daki mu kwanta. tashi sukayi har lokacin manne da juna suke ta wani kamkame shi. ahaka suka shiga dakin barcin nasu.



nan cikin su kowa ya tube yasa kayan barci. tun a tsaye suka fara aikawa da juna sakunan kiss kala-kala ta ko'ina suke kissing din juna. daukarta yayi chamak ya dora kan gado suka ci gaba da romantic.




abun ya kara bawa kursiyya haushi hakan ya kara sata fitowa. Yasmeen da tuni ta lula kogin kauna idanta a rufe yake tana jin wani dadi na shigarta.



domin yadda al ameen din ke sarrafata yana romantic dinta. bude idanta keda wuya ta kara sakin wani ihun da sauri al ameen ya sake ta. ya mike zaune.




Yasmeen wai yau lafiyan ki kuwa miye hk kike yi. wllh abuna sake gani. tsaki yaja mtseew wllh kedai kin cika tsoro. ta tayar mai da sha'awa amma dole ya hakura domin ita tace barci ma take ji. parllo ya koma ya dauko wayarsa dake makale a charji.






data ya bude ya koma daki lokacin massages sun gama shigowa nan fa ya hau dube duben replys din da suka shigo mai. massage din bakuwar number yagani an aiko mai da sako har guda 3. nan yayi saurin budewa.



1. ° assalamu alaika wara'hmatul lahi ta"ala wa barakatuhu. ya angona masoyi na.




2. ° angona ko ka manta dani ne naga duk yau baka nema amaryar taka ba a grp ganin haka yasa na biyo ka prvt sahibina.




3. ° ko dai baka shirya kai amaryar taka gidan ta bane ?





" murmushi al ameen yayi nan ya shiga tuna abinda ya faru jiya da dadare a cikin wani grp da yayi join jiya mai suna masoya zallah.



al ameen baisan ko grp din suwaye ba baisan ko yan ina ne ba kawai join yayi ta wani line da ya gani a Facebook.



jiya suka yi wata gasa a kan kursiyya kuma shi yaci gasar abokin gasar nashi saurayin kursiyya ne soyayya suke da shi sosai sai jiya take cewa bai iya kalaman soyayya ba idan ta sama wani wanda yafi shi wllh canza wa zatayi shi zata aura.




nan fa hankalin duk yan grp din ya karkata ya dawo kan su kursiyya a nan ne al ameen ya sama damar kutsa kai domin ya kware a fannin soyayya ya iya kalamai masu dadi. na soyayya.



al ameen da yaji wannan dream kawai sai ya kutsa kai farkon abunda yace shine. ..............

..king boy












🙎🏿☠ MIJIN ALJANAH ☠🙎🏿


page 9 - 10


|
|
na king boy isah👑
|
|
__________________________
🌟5STAR MAR 2017 🌟
|_________________________|




***** 5 star *****
🌟5⃣STAR ONLINE WRITER'S ASSOCIATION 🌟 ©5SWA
***** 5 star *****







al ameen abunda ya fara cewa a grp din shine


( assalamu alaikum warahmatullahi. da fatan na same ku lfy yan uwa wato a gaskiya nayi farin ciki da kasan cewa ta member na grp din nan naku kuma naji maganar da kika fada kursiyya dan haka ina fatan sarauniya nan gimbiya farin wata sha yabo da kirari zata yarda ta kuma amince in shiga wannan gasar domin in gwda sa'ata)



smile icon kursiyya ta saka tukun tace muna maraba da kai bakon mu kuma kofa a bude take indai zaka iya ai ga fili nan ga kuma mai doki.

kowa na grp din baiyi gangancin shiga gasar ba sai al ameen dan haka aka umarci kowa yayi shiru dursum da al ameen da kuma kursiyya kawai ake sauraro.



al ameen ya fara da cewa : yake dan masoyiya mai zakin suna da ya zarce na zuma zaki zan so ki amince min ki bani fili a cikin fafadar zuciyarki koda kuwa wajen daidai inda tsinin allura ne kawai zai iya tsayuwa a gun. ni kuma zan baje kolina in nuna miki tsantsagwaran so da kauna da kulawa na kuma mallaka miki zuciyata xan samar miki da farin ciki a cikin rayuwarki. kallo daya nayi miki na gane cewa kece matata uwar yayana sanki ya riga ya mamaye dukan garuruwa da kauyukan da ke fadin zuciyata bukata ta shine ki so ni kuma ki yarda dani zan rike ki amana.




yan grp kowa ya sa icon mai alamun good. ynz we ar waiting u dursum. ba'a jima ba dursum ya turo nasa kamar haka..




aslm masoyiyata kinsan dai ina sank kuma duk wanda ya shiga tsakanina dake nine ajalin sa ke koda kuwa dan uwanki ne ko ma waye a duniyar nan wannan alkawari ne kuma ke tawa ce bana san fushinki bazan bar duk wanda yace yana sanki sakat ba a fadin duniya idan kuma kika juya min baya zaki san kin yaudari dursum ke kinfi kowa sanina ina sanki ina kaunarki kece rayuwata ke nake gani inji dadi kece fitila mai haske duniyar dake cikin zuciyata idan na wayi gari banji sautin ki ba a ranar wuni nake ba sukuni a tarw dani idan na rufe ido ba abunda nake gani sai hotan Kyakyawar fuskarki kar ki barni kursiyya sunanki shine abun ambato na ina san ki ina sanki.....






kursiyya abun ya daure mata kai a ciki ta rasa na zaba domin kowa ya yi bajintarsa sai dai dursum yayi bakaken maganganu dukda a cikin sone.



yan grp aka tambaya a kan waye yaci gasar. duk suka ce ai 50% 50% ne saidai a sake.

.ba bata lokaci kuwa al ameen ya shiga type....



hmm ya masoyiyata ki kwantar da hankalin ki ni naki ne ke kadai kursiyya sanki ya mamaye dukkan fadin zuciyata ya zama bishiya yayi jijiyoyo a cikin zuciyata kursiyya sanki ya zama sauro ya hayayafa ya yansa sun war watsu cikin duniyar zuciyata wanda yace zai hadasu gu dayama yana da babbN aiki balle yace zai ciro su domin sun zama jini da hanta kursiyya. bazan taba mantawa dake ba a rayuwa bazan barki ba soyayyar da nake miki banawa ko wace ya a nan doran duniya. nakan raba dare ina addu'a nafila da zikiri duk a kan allah ya mallaka min ke a matsayin matata uwar yayana bana san kukan ki bazan yadda wani abu ya bata miki raiba bazan miki kishiyaba ke daya ce only one in my house kursiyya....

( zeesa na kalla nace wannan yanada hankali kuwa daga haduwa yau. harara ta daka min tace duk mazan social net ai hk kuke sai kalaman syy na karya ta murgude baki..)




dursum ne ya fara typ kamar haka shima.



aminci annashuwa jin dadi da natsuwa tare da kwanciyar hankali su tabbata gare ki ya annurin zuciyata yanayin sanyi yakan sa kiga mutane sunata rufa da bargo wasu kuma a daki dakin ma sai sun rufo shi amma ni sanki shi yake zama bargo a gare ni. kyawanki ya zarta misali tafiyarki abar koyi ce murmushinki nasa wa in fita a hayyacina tsabar iya kwalliya kuwa daga anzo kan tawa saidai ayi baya. takawarki lafiya yar toran giwa gaba salamun baya salamun yar sarkin aljan dole ayi miki biyayya ko asha wuya tawa daya tamkar dubu damisa bakyasan kallan raini kin taho maza sun kauce wazai tari gabanki yau ya kwana kiyama. sanki shine gaskiya a cikin zuciyata kallan ki nasawa in futa a duk damuwar da nake ciki idanuwanki fararene tas abun sha'awa. karki barni ki so ni gimbiya kursiyyya.


( zaro ido mukayi muka kalli juna nida zeesa nace bari in gyara zama inji yanke hukuncin nan waye zai ci ) ........ ... ........................ ??????



king boyn ku ne ♥ INZAN ♥










🙎🏿☠ MIJIN ALJANAH ☠🙎🏿


page 11 - 12


|
|
na king boy isah👑
|
|
__________________________
🌟5STAR MAR 2017 🌟
|_________________________|




***** 5 star *****
🌟5⃣STAR ONLINE WRITER'S ASSOCIATION 🌟 ©5SWA
***** 5 star *****

...
.




bayan yan grp sun danyi shiru suna nazari kuma sai suka ce al ameen 70% dursum 60% al ameen kalamai yayi amfani da su zallah dursum kuma yasa ka kirari a ciki bayan kuma nan dandalin soyayya ne.




dursum yaji haushi sosai domin a lokacin left yayi daga grp din. kursiyya ta saki yan kawuna luv tana farin ciki nan fa ba bata lokaci tace a daura aure. al ameen da ya dau abun wasa gashi dama da jan fada a whatsapp ga zolaya da san wasa da nishadi. nan aka shiga shirye shiryen aure a grp.




shi ba ruwansa baisan ko suwaye ba baisan ko yan wane gari bane ba sunnayen su ma ba tambaya yayi ba sai wanda akasa a login nan fa aka daura aure kursiyya da al ameen ango cikin barkwanci. abunda ya lura kawai shine suna matukar bawa kursiyya girma.




to ko prvt baibi kursiyya ba bayan sun gama hirar su a grp ya sauka cikin farin ciki yayi barcin sa mai dadi bai sake hawa whatsapp din ba sai ynz. da ya bude yaga kursiyya ta biyo sa.




ynz bata onine murmushi yayi tukun ya mata reply kmar hk.





wa'alaiki slm amarsu ta ango amarya bakya laifi ai ba matsala in kin shira ko ynz ni a kawo min amaryata. yayi sent abun mamaki yana turawa kawai sai ganin ta yayi a online oyoyo ta fara mishi tukun tace to shikenan ango na yau za'a kawo maka amaryar ka kuwa. ka dai tana di kaza ko?





icon din dariya yasa tukun yace kwarai akwai kaza. ...



sauka yaga kursiyya tayi daga online murmushi yayi tukun shima ya kulle data ya jona carji ya kwanta.




Yasmeen barci take abunta nan fa ta shiga mafarki. zaune take cikin shiga ta alfarma a parllo nan fa ta fara jin goda yirrri,! yrii! gabanta ya shiga faduwa ga gudar kara nufo gidan akeyi.




bude kofa aka yi nan ta zurawa kofa ido tana kallan ikon allah.
wasu fararen yan mata ne maso kyau kamar larabawa suka dinga burarowa gidan tana kallan fuskar kowa sai wata ta tsakiya da fuskanta ke rufe da wani gyale mai duhu.




bata ce da su komai ba ido kawai take binsu da shi. kujerar da ta kalli Yasmeen a nan aka zaunar da amaryar sauran yan matan kuma suka zagaye ta.




wata tsohowa ce Kyakyawa fuskanta duk furfura ta zo ta zauna kusa da amaryar nan fa ta fara cewa




to uwar gida ga abokiyar zama mun kawo miki duk da dai ta girme ki yanzu tanada shekara 600 amma hakan bazai sa aki kiranta da kanwarki ba domin ke muka iske a gidan kece uwar gida ki tauke ta kamar kanwarki kinji.




Yasmeen gyada kai tayi abun ya daure mata kai . tsuhuwar ta juya ta kalli amaryar tace to kursiyya ga yayarki nan uwar gidan ki ki bita sau da kafa kinga ita mutun ce yar adam tana da rauni dan haka duk abunda zata miki kiyi hkr ki kyale..




ta karfinku ba daya ba. nasiha akawa amarya sosai nidai kallo ne nawa. tsohuwar ce ta juyo ta kalle ni tace inane dakin amaryar.






banyi gardama ba na nuna wani bangare inda ba kowa a

Please Login or Register in order to submit comment