Join Our WhatsApp Group

ADON TAFIYA Complete Hausa Novel Document by ADON TAFIYA


ADON TAFIYA

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 23041



ADON TAFIYA

Reading Time: 1 Hours

Added On: 01, Sep 2023

Author: Fatima Xarah ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : ‪+234 812 673 9684

Book License : Free

Category: Horror novels

File Size: 128.95 kb

File Type: txt

Views: 572+

Download: 153+

Last download: 3 days ago

Description/Story: ADON TAFIYA
Na Fatima Xarah
Complet
Ebook creat by Shuraih Usman
Ebook publish by www.hausaebooks.com.ng
Ebook din nan yazo maku ne daga shafin www.hausaebooks.com.ng
Kuna ziyartar shafinmu don samun sababbin littatafai
Ga duk wanda ke bukatar ebooks nashi ya samu shiga cikin wepsite namu sai ya turo mana da littafin ta Email namu hausaebooks@gmail.com

[8/20, 5:53 PM] ‪+234 812 673 9684‬: [6:31PM, 2/4/2016] Pherty🎤👯: .......ADON TAFIYA🚵🏻 Na fertymerh xarah💝 16 to 20 Yana shiga dakin tana shigowa, a xatonsa halimatu ce batare da ya juyo ba yace pls halimatu get out bana son damuwa wlhy tace uncle kamanta banajin turanci ne? lokaci daya ya juyo idanunsa akan nata yace ke fita tace inna tace idan mijina ya shiga daki na bishi shiyasa naxo kalaman mahaifinsa ke masa yawo a kwakwalwa ya juya batare da yayi magana ba tabiyo sa a baya tana fadin yanxu uncle xamuyi soyayya ne kamar yanda inna tace mata da miji sunayi.....keeeeey ya juyo yana kallonta idanunsa jawur fuskarsa ba alamar wasa ya nuna mata hanyar fita ta juya tana tunxure bakinta cike da tsoronsa ta fice idanunta taf da hawaye ta nufi dakinsu ta sami halima tana xuba kayansu a trolley ta xauna a kusa da ita tace Qawa meyasa ni mijina baya sona shiyasa nakeson ado yana min murmushi banda uncle meyasa? halima ta dubeta, batasan komai kan soyayya a matsayin shekaruntaba hassalima batasan wata dangantaka tsakanin mata da miji ba tana daiji ana fadane tace nima ban saniba nusayba amma ke wake gayamiki haka ta share hawayen fuskarta inna tagayamin tace xnyi aure inyi biyayya inkula da mijina, amma bansan yanda xn kulashi ba halima ta ajiye kayan hannunta tana fadin ko xamuje bakura ne inna tasake gaya mana nima inaso nayiwa mijina tace kinada mijine? waye mijinki ko uncle ne? ta yamutsa fuska ni bashine mijina ba bana sonsa abbu nakeso😊 nusayba ta soma tsalle tana fadin hahhhaha abbu ya tsufa baida gayu baida mota nibana sonsa halima ta tunxure baki tace shima xai fara gayu kamar yaya abidina amma kixo mu hada kayanmu umma tace damu uncle xaije malaysia acan xamuyi skul nusayba ta tabe bakinta tace ni baxanjeba baxan iya xaman mota ba akwai nisa ko? halima tasoma dariya tana fadin baqauya a jirgi ake xuwa bada mota ba kintaba shiga jirgi ta girgixa kanta tana murmushin jin dadi [10:11PM, 2/5/2016] Pherty🎤👯: halima tatashi tana fadin mubar sauran umma xataxo ta hada mana, itama nusayba ta tashi tana dariya. * Washe garin ranar jirginsu ya daga xuwa malaysia tym din dasuka iso nusayba duk ta jigata saboda tsoron jirgin sai amai datayi tayi a jirgin halima natayi mata dariya Abidi duk inda ransa yake ya baci musamman idan ya kalleta wani haushinta dayakeji ya tsani yarinyar soyayya tun sanda aka aura masa ita. cikin yinin xaxxabi mai xafi ya shigeta ba abinda take sai kuka tana qudundune akan gado, tausayinta ya cika halima sai ta tuna idan batada lfy jikinta yayi xafi umma nasa tsumma da ruwa tana tausa mata jiki, taje ta debo ruwa ta dauko dan qaramin towel taxo tana tausa mata, nusayba kuwa sai faman ajiyar xuciya take tana kallon halima tana hawaye (abinka da yarinta itama halima sai ta soma hawaye). a hakan barci ya daukesu, jin shirun yayi yawane yasa ya biyosu dakin ga mamakinsa sai ya sami halimatu a jikin nusayba tana barci ya matsa ahankali har inda suke ya dauki halimatu ya gyara mata kwanciya anan yaji jikin nusayba da xafi rau, hr ya juya ko tunanin me yayi oho sai ya dawo ya tadata xaune hr lokacin idanunta a lumshe bata bude ba cikin murya qasa qasa yace nusayba, a hankali take bude idanuwanta ta dorasu akansa ta qago murmushin yaqe mai dauke da ciwo tace mijina..... ya bata fuska yace niba mijinki bane inada wadda nakeso xan aura kar naqara jin kinkirani mijinki ta tunxure bakinta sai ga hawaye sharrrrr tace uncle ni waye mijina? ai inna tace inada miji. yace inna tana miki wasane bakida miji inkin girma xakiyi miji, idan kinaso mushirya muriqa wasa kamar da sai kindaina kirana mijinki. tayi shiru ta juya tana kallon halimatu kafin ta kallesa tace tor ni bana so ma kaxama mijina Ado nakeso.....ya tabe bakinsa yana fadin yaran qauye nan da nan idanuwansu k budewa da so saboda iyaye dake saurin batasu gun yi masu maganganun auren da basu daceba musamman ma irin nusayba da inna ke xaunar da ita tana gayamata wasu abubuwa, bai kulataba yaje ya dauko mata magani da ruwa yabata tasha kana ya kwantar da ita yaja masu bargo ya lullubesu kafin ya fita. kwanansu biyu a garin ya nema masu admission cikin ikon Allah suka samu, xasu fara ne daga j.s2 sanda suka xo skul din yana tare da principal suna tattauna kan yaran... hankalin nusayba yayi xurfi daga inda take jiyo hayaniyar yara suna jumping jumping, i am jumping yarane qanana primary 1 tare da malamarsu.... abidi ya soma bayani wannan itace halima umar makama, sai dayar nusayba abubakar makama danakeso akula da ita sosai saboda rashi......yayi shiru sakamakon rashin ganinta gurin da yayi ya xare idanu yana kallon halimatu yace ina nusayba ne? da hannu ta nuna masa yaran dake harabar makarantar suna jumping.....can ya tsinkayota babba acikinsu tanayi tana dariya da sauri ya isa gurin ya janyota hade da ja mata kunne daya halima tace pls yaya ka kyaleta kada tayi kuka ya cikata yana fadin intayi kukan sai me? nusayba na riqe da kunnuwanta bakinta a tunxure..... a hakan aka nufi class dasu yarane xalla girmansu sai dai mabanbantane a yare da kamanin gu daya aka basu subiyu su xauna nusayba sai dariya take bakinta yaqi rufuwa saboda.kujerun datake xaune akai bata taba ganin irin suba halima sai bata rai take tana jin haushin nusayba yanda taga ana kallonsu sai a dauka su qauyawane, tace nusayba kibari kinga ana kallonki fa sai kowa yasan daga qauye kikaxo.... ai kuwa sai ta nutsu ta fara bata fuska tana dauke kai ita ala dole ba yar qauye bace........ [10:32PM, 2/5/2016] Pherty🎤👯: 2 weeks later A tare suka fito da halima sanye da uniform dinsu kowane da jikarsa a hannu, suka samesa xaune yana breakfast kowacce taja kujera ta xauna hade da gaidashi bai amsa ba ya xubawa nusayba ido yace jiya yaron da kika daka a skul kigayamin dalilin dukansa ta tunxure baki bayan takai arish a bakinta tace ai shine ya karyamin pencil nikuma na dakesa yayi shiru kamar baxaiyi magana ba yace daya karya maki pencil ba malamine a ajin, nan fa ba qauye bace dakike dukan yaran mutane ana kyaleki nan iyayensu baxasu barki ba kuma malamai xasu dakeki nima xan dakeki idan kika sake...... tayi shiru batare datayi magana ba tacigaba da cusa kwai a bakinta halimatu ta kwantar da kanta tace kayi haquri yaya baxata sake ba pls ka yafe mata kada kayi fushi da ita, ya dauke dubansa ga halimatu ya maida kallonsa ga.nusayba yace ko bakya jine ina magana kinmin shiru ta dago manyan idanuwanta ta xuba.mishi cikin shawaba batare da tayi mgn ba takai tea a bakinta cikin tsawa yace nusayba.... a raunane ta ajiye cup din ta tashi tana tunxure bakinta ni gsky uncle kadaina kirana nusayba ai ynxu niba yar qauye bace na canxa sunana nusee ita kuma halimatu taxama halimcy......ta dauki jakarta tafice. Sadteeyash💝 📝Hausa novel📚 [8/20, 5:55 PM] ‪+234 812 673 9684‬: [11:25PM, 1/31/2016] Pherty🎤👯: ........ADON TAFIYA🚵🏻 Na Fertymerh xarah💝 1 to 10 Kyakkyawan saurayine dan kimamin shekara ashirin da shidda, tsaye a qofar jirgi yana shaqar iskar nigeria wanda rabonsa da qasar shekara biyu kenan. A hankali yake saukowa cike da qasaita ya gangaro xuwa farfajiyar airport din yana cike da farinciki da nishadi kyakkyawane sosai dogo mai kyan jiki yanada dogon hanci da manyan idanuwa,gashin kansa baqine sidik kwance sai shegi yake da tsantsi yanada mans pride kwance lub lub a fuskarsa yana faman sheqi wanda yayi matuqar fito da kyawun fuskarsa abinka da farin mutum taku yake irin na isassun ya'yan masu kudi masuji da mulki , yana sanye da farar shadda gexner mai kyau da tsada sunyi matuqar yi masa kyau kamar ba dannan qasar tamu ta nigeria ba Airport din cike take da mutane iri iri daban daban daga qasashe da dama malam sani ya qaraso da sauri fuskarsa da murmushi yake gaidasa da hannu yayi masa alamar amsawa kafin ya miqamasa trolley dake hannunsa driver ya karba da sauri kafin ya juya da sauri yabi bayansa. * sun dauki hanya sosai kafin ya juyo yana kallonsa yace malam sani ina xamuje ne amaimakon gida yace yallabai waiwaye adon tfy ka dade rabonka da bakura yau acan xamuje saboda su hajiya nacan, ynxuma daga can naxo daukarka da mamaki yake kallon driver yace lfy dai ko? yace ana bikine na aure, yayi shiru bai sake mgn ba ya maida kansa kan wayarsa hr suka iso garin bakura. can nesa da gidan sukayi parking sakamakon ganin yawan taron jamaa a bakin qofar gidan ya fito daga motar ya rufe dai dai lokacin dayaga mahaifinsa ya riqo Abbu yana rarrashinsa da alama kuka yake da sassarfa ya qarasa gurinda suke tsaye ya riqo hannun abbu yana kallonsa yana kallon mahaifinsa yace daddy meyasami abbu yake kuka, waya mutu ne? cikin kuka abbu yace dole nayi kuka irin wannan toxarcin da akamin, sai dana tara dubban jamaa saboda wannan auren amma ace anfasa [11:46PM, 1/31/2016] Pherty🎤👯: meyasa xasumin haka, meyasa basu sanardani tunda wuri kafin na tara mutanena ba, bnsan ynda xngayawa mutanena anfasa wannan auren ba😭 cike da mamaki idanunsa a bude yace abbu auren wa akeyi? kuma meye dalilinsu na fasawa? cikin kuka yace bansani ba, wlhy bn sani ba inaji dama sunyi niyar toxartani ne bayan tun farko su suka nemi aurenta daga garemu daddy ya dafa qafadarsa yace idan ina raye baxaka taba toxartaba , kai dan uwana ne najini, bayan kai banida wani dan uwa danake dashi a duniyarnan, ban rageka da komai daga cikin jin dadin rayuwar duniya ba duk da kana xaune a qauye ne, baxan so ka toxarta a duniya ba tabbas wannan auren baxaa fasa shiba sai an daura sa. Da waye? Abbu ya tambaya bayan ya tsaida hawayen idanunsa batare da yayi mgn ba yaja hannunsa suka bar wurin xuwa wajen daurin auren suka barshi anan tsaye ya jingina ga jikin motar yana kallon mutanen garin, wasu na sauri su halarci auren yayinda wasu k harkar gabansu kamar daga sama yaji ana fadin An daura auren Nusayba Abubakar MaKama da Abidina Umar Makama, laqadan ba'ajalan ba wayar dake hannunsa ta subulce daga garesa ta fadi, lokaci daya xuciyarsa na shiga harbawa baibi takan wayarba yayi cikin gida da sauri xuciyarsa a dagule yarinyar dayasani 14yrs xaace an
aura masa, yarinya rigimamma irinta metasani akan rayuwar aure inbanda qurciya. yana shiga gidan ya tsaya cak sakamakon hada ido da yayi da ummansa nan da nan hawaye na taru a idajuwansa ganin haka yasa umman ta qaraso da sauri amma kafin ta iso, nusayba da akema wankan lalle ta qaraso da sauri cike da murnar ganinsa tayi tsalle ta fada jikinsa tana fadin oyoyo uncle! oyoyo uncle!!! da qarfi ya finciketa daga jikinsa kamar wnda aka xubawa garwashi a jiki, yana kallom jikinsa farar shaddarsa duk ta baci da jan lalle ya dago manyan idanuwansa da suka rine xuwa ja yana kallonta jiyake kamar ya rufeta da duka musamman ma data tsaya ta xuba mishi idanuwanta kamar xata cinyeshi........ Sadteeyash💝 📝Hausa novel📚 [8/20, 5:57 PM] ‪+234 812 673 9684‬: [4:52PM, 2/2/2016] Pherty🎤👯: ..........ADON TAFIYA🚵🏻 Na fertymerh Xarah💝 11 to 15 Umma ta tsaida idanunta akansa tace mekakeyi haka abidi, meye laifinta aciki batare da yayi mgn ba ya juya ya fice kicibis sukayi karo da daddy ya fada jikinsa ya rungumesa hade da sakin kuka hakan yayi matuqar sanyaya jikin daddy yana ganin rashin kyautawarsa akan auren dole da yayiwa yaronsa, yaja hannunsa suka fita gidan, cikin mota suka nufa ya juyo yana kallonsa am sorry my son, kai da nusayba duk dayane agareni nadauka inada iko akanka xn iyasaka abu kamin batare da gardama, nasani nusayba yarinyace qarama kuma rigimamma, kuma nasan akwai wadda kake so ka aura dan haka na yarjema ka auri waccan da kakeso aduk lokacin da ka tashi amma dan Allah kada ka wulaqanta nusayba ka kula da ita pls abidi..... abidi ya share hawayen fuskarsa, batare da ya kallesa ba yace xn koma skul gobe, yace meyasa abidina ba yau kadawo bane, yace i can't stay any more,baxan xauna ba, dama wayo akamin aka aura min ita, ni bana sonta, she x not wise inada wadda nakeso xn aura..... batare dayaji amsar da mahaifinsa xai bada ba ya fita daga motar ya nufi motar da suka xo tare da malam sani ya shiga suka dauki hanyar sokoto [1:17PM, 2/3/2016] Pherty🎤👯: Da dare su daddy suka baro bakura tareda amarya nusayba sanda suka iso gidan basuyi tsammanin yana gidan ba. halimatu itace qanwar abidina, sa'anin juna ne da nusayba kai tsaye sukayi part din halimatu, daddy ya xauna anan falon yaciro wayarsa xai kira abidi sai gashi ya fito daga dakinsa sanye da farar jallabiya daddy na ganinsa ya taso ya nufesa abidi ashe kana ciki da har xn kiraka ne... yayi shiru kamar baxaiyi magana ba yace ina halimatu ne takawomin coffee daddy ya riqo hannunsa yace xoo abidi xo kagayamin dalilin fushinka yace daddy bana son wannan auren, bana son villager, pls help me daddy yaja ajiyar xuciya kafin yace tunda rarrashi baxai yima ba shikenan, gobe xn mata bixa itada halimatu tare dasu xakaje acan nakeson suyi karatu kuma wlhy idan kaci amanar halimatu ban yafe ba...ya juya ya fice yayi shiru yana kallonsa har ya shige part dinsa, ya sadda kansa qasa cike da tashin hankali dajin kalaman mahaifinsa......cike da tunani iri iri ya kwanta washe gari kamar baxai fita ba, sai kuma ya fita duk sun hallara dianing caraf suka hada ido da nusayba tana ganinsa kuwa ta saki murmushi (abinka da sabo, sun saba dashi suna wasa tsakaninsu kuma hr ynxu bata fahimci komai daga dangantakarsu ta aure a yanxu ba) nan da nan ya daure fuska ya dauke kansa aciki ciki ya gaida iyayen nasa yaje ya xauna kusa da halimatu tace mrng yaya, ba yabo ba fallasa ya amsa mata nusayba tace uncle jiya ka tureni na fadi naji ciwo a gwiwata(tasoma qoqarin nuna masa umma ta dakatar da ita)tace kidaina nusayba bakisan mijinki bane ta xaro ido tana kallonta kafin ta maida kallonta fa abidi, sai ta tunxure baki ta shagwabe fuska sai ga hawaye niba shine mijina ba Ado ne mijina bana sonshi ado nakeso abidi ya tabe bakinsa alamar ko a jikinsa ya maida hankalinsa gun hada tea daddy...


Read / Download ADON TAFIYA

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album