Join Our WhatsApp Group

SARAUNIYA JUHA Complete Hausa Novel Document by SARAUNIYA JUHA


SARAUNIYA JUHA

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 64056



SARAUNIYA JUHA

Reading Time: 5 Hours

Added On: 18, Jul 2023

Author: Ismail Abdullahi ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : Not Inserted

Book License : Free

Category: Adventure novels

File Size: 446.83 kb

File Type: txt

Views: 1491+

Download: 519+

Last download: 7 hours ago

Description/Story: SARAUNIYA JUHA
Littafi na Daya 1
Na Ibni Abdullahi Abdullahi
Complet
Ebook creat by Shuraih Usman
Ebook publish by www.hausaebooks.com.ng
Ebook din nan yazo maku ne daga shafin www.hausaebooks.com.ng
Kuna ziyartar shafinmu don samun sababbin littatafai
Ga duk wanda ke bukatar ebooks nashi ya samu shiga cikin wepsite namu sai ya turo mana da littafin ta Email namu hausaebooks@gmail.com



ΔΞΞSARAUNIYA JUHA daga www.hausaebooks.com.ngPART1AΞΞΔ ##CIGABAN
KICIBIS MUGUN GOMO Sarauniya Salimatul andulus
takarema sadauki Ashraf kallo sannan tace kasani yakai
wannan jarumi kamar yadda kanemi inbaka labarin dana
Sadaukin maxa daukakansa da faduwarsa dakuma dalilin
xuwansa gidan kurkukun xama har ada to zambaka
amma sai kamana alkawarin cewa zaka yaki bakin Zaki
komai hadarinsa Yarima Ashraf yace lallai nayi miki
alkawari yake wannan Sarauniya xan tunkari Bakin zaki
koda kuwa zai zamo sanadiyar mutuwata Koda Sarauniya
Salimatul andulus taji kalaman Sadauki Asraf sai tai
murmushi sannan taxauna akaragar mulkinta
gamidaharde kafafu sannan tafara magana kamar yadda
nabaka labari galaba da yarima Baulaki yayi akan Sarki
Kakus bn makus Sarkin da mudauki tsawon Shekaru
ashirin muna gwabza yaki bamui nasara akansaba amma
Acikin kwanaki yarima Baulaki yatarwatsa rundunarsa
gamida Sare kan Sarki Kakus yarabamu da fargabada
tashin hankali damuke fama dashi iyaye da kakanni
towannan nasara itace tajawoma yarima Baulaki daukaka
da girma akasar andulus tsofaffi nasamasa albarka
samari na alfahari dashi yammata Suna reramar wakokin
yabo hakadai yaxamo tauraro mai haske wanda hartakai
yadda ake ganin girman dana yarima Baulaki ba,amin
wannan kallon saidai kash duk wannan girma
dadaukakan da yakedashi sai yasami wata tawaya tacewa
bashida wani aiki sai bin mata indai ana bukatar wani abu
ahannunsa toda ansa mace aciki to angama watarana
akai bakin wasu kyawawan yammata guda biyar
yankasuwa suntaho kasar andulus dan gudanar da
kasuwancinsu kawai Sai Yarima Baulaki yakyalla idonsa
akan shugaban yammatannan Mai suna Munaya Munaya
takasance kyakkyawan macace tagaban kwatance tabbas
tsananin kyanta babu wani danamiji da xaiyi toxali da
Munayya batareda yaji yakamu dasontaba aiko sai
sukama soyayya mai karfi da yarima Baulaki inda
taitayaudaransa har yakamu da tsananin kaunarta
tayadda baki daya yataremata hakika Yarima Baulaki
bashida wani buri aduniya Face yasami dama ya aikata
Masha,a da Munaya amma Saitaki yardadashi kwatsam
watarana Munaye ta aika cewa tanason ganin Yari Baulaki
agidanda take Zaune kamar walkiya Sai gashi yaje
yataradda ita tana xaune abisa wata katuwar kujera ta
alfarma tasanya wani kaya Sharashara komai na jikinta
abayyane yake takasance tamkar tsirara kayya aikoda
Yarima Baulaki yai toxali da Munayya awannan yanayi Sai
yarude gamida futa ahayya cinsa yakama sambatu
yananeman ya aukamaya Tamike cikin yauki da salo na
yaudara tafara magana cikin shagwaba tace yakai yarima
Baulaki hakika nayarda dakaunarda kake nunamin
sannan na yarda xan aminta inbaka kaina amma inada
Shara guda dayatak arude yarima Baulaki yace wani
Sharadine maxa kifadeshi lallai inamai rantsuwa da abin
bauta Diman sainacika mikishiAtsorace Munaya tace
inasone kadauko kan abin bautarku Diman kakawomin
gabana wohoho ai koda yarima Baulaki yaji Sharadin
Munayya sai yakwarara ihu gamida xare takobi yasaita
makogwaran Munaya afisace yace ke mahaukaciya lallai
badan ina tsanani kaunarkiba datuni kanki yai gare akasa
yadaka mata tsawa yace lallai kijanye wannan sharadi
kokuma yanxu inkasheki abinka da Makira Sai
tasabiwasukalamai na yaudara tanacewahaba jarumin
maxa nifa ba ina nufin kabani kan abin bautanku bane
aainada wata bukatace wanda bokayen duniya
suntabbatarmin indai inaso bukatata tabiya sai nakwata
da namiji agaba Kan abin bauta Dinan lallai wannan shine
dalilin Xuwana kasar andulus cikin makirci takauda
wukan da yadaura mata awuyanta tafadajikin yarima
Baulaki saida tatabbata tafiddashi acikin hayya cinsa
tahanyar shayardashi giya tagusar maida tunaninsa har
ya amince xaikawomata Kan abin bauta Diman take
yanufi gidan bauta yanaxuwa yafada cikin gidanbauta
saboda girma dadarajarsa Saidakaru da malaman gidan
bauta suka rika durkusawa suna gaisheshi amma dasuga
yanufi abin Bauta Diman har yacire kanta sai sukayo
kansa Domin abin bauta Diman takasance abu nafarko
mafi soyuwa azukatan al ummar kasan andulus saboda
haka induk xasu kare to bazasu taba yarda awula
kantataba afusace malamin Bauta yadakamar tsawa yace
kai Shinkasan abinda kake shirin aikatawa kokasan bala
indakake shiri xunguro manaYarima baulaki yaxare
takobi yacelallai kusani babu wani abu maimuni da xan
aikata da abin bauta xantafida itane natsawon dakika
talatin sannan indawo da ita yadaga murya yace kuma
duk wanda yaikokarin dakatardani to saina datse kansa
sanin halinsa da jarumtarsa dole abarshi yafuta da kan
abin bauta abinda fiye dashekaru dubu baya ba,atababa
koda yatafi saidakarusunufi Sarauni sugaya mata halin da
akeciki take tadebi dakaru tabi bayansa shiko lokacin da
yaje gidan Munayya kawai sai yatararda itatsirara
haihuwar uwanta dankari aibaisan lokacinda yajefarda
kan abin bauta dinanba yaje yarungumeta take munaya
tarika yaudararsa hartabashigiya wanda agaurayatada
maganin barci aiyanasha barci yadaukeshi kawai sai
Munaya tadauki kan abin bauta Dinan tabace bat adaidai
lokacinne Sarauniya Salimatulandulus dadakarunta suka
shigo suka tarar Yarima Baulaki yanata sharar barci
afusace Sarauniya tasa takobi tayankeshi acinya tsananin
xafin yankan yatashi afurgice yana kiran Munaya sai yai
arbada mahaifiyarsa kawai sai yafashe dakuka yadukusa
agaban mahaifiyarsa afusace Malamin gidan bauta yace
lallaiyarima kacucemu kayi sanadiyar rabamu da abin
bautarmuSarauniya tace malam mekakenuf,iyace
wannan yarinyar watasarauniyace da ba,amasan
sunantaba takebi kasa kasa tana sace abubuwa masu
mahimmaci naksashe duniya tabbas intarabakuda abu
tohar abada Kunrasa WACECE,ITA

##SARAUNIYA ¥¥¥JUHA PART1B
Lokacinda Sarauniya Salimatul andulus taji xancen
malamin fada cewa wata Sarauniyace daba ama san
sunantaba itace takebi manya manyan kasashe tana sace
musu abubuwa masu mahimmanci tabbas wannan
Sarauniya tai rantsuwa da karfin ikonta gamida darajar
abin bautanta sai ta sace duk wani abuda yaxamo
natarihi aduniya tabbas aikinta natafiya yadda takeso
domin ahalinyanxu tasace manyamanyan abubuwa
natarihi aduniya dake Masarautu dubu goma tajefa
kasasheda dama cikin balai da musifa sannan dayawa
tasa sarakuna yake yake gamida kashekashe malamin
fada yakarke dabarkewa dakuka yanacewa tabbas
har,abada bazamu taba samun kan abin bautammuba
sannan musaurari bala i da musifan daxata ruftomana
Hankalin Sarauniya yatashi takalli yarima Baulaki takifeshi
damari taxare takobi zataSare kansa Sai malamin Gidan
bauta yadakamata tsawa yaceyake Sarauniya hakika
yarima Baulaki yatafka babban kuskure tahanyar
salwantar mana da abin bautanmu mai daraja tabbas
yajefamuacikin tashin hankali to amma inmuka tuna
abubuwan alkairi da yarima Baulaki yamana abaya wajen
ceton rayuwammu daga hannun axxalumin Sarki Kaku
bn Makus to yana bukatan Sassauci acikin hukuncin daxa
aimar malamin yakarisa maganansa dacewa lallai bai
cancanci akasheshiba Sarauniya tamaida takobinta
tadubi Yarima Baulaki tace kaiconka dana karushe tarihin
da kagina sannan kaxubar da girma da daraja dakake
dashi a idanunMutanen kasar andulus tadaga murya tace
dadakaru kudaukeshikukaishi Babban gidan Kurkukun
andulus ku ajiyeshi Zama na har abada kuma lallai aciki
xaimutu domin Kasar andulus bata bukatansa har abada
Sarauniya Salimatul andulus tadubi Yarima Asraf tace
tokaji dalilin dana sa akulle Dana yarima Baulaki agidan
Kurkuku xama nahar abada taci gabadacewa to yanxu
saika shirya katunkari Bakin xaki domin kakasheshi
amma kasani lallai baxakai nasaraba domin gogaggun
Jarumai naduniya suntunkareshi amma babu wanda yai
nasara akansa kawai rayuwansuce take Salwanta tace
idanko harkai nasaran kashe bakin Zaki tonaima
alkawarin duk abinda kakeso aduniya katambayemu
mukuma xamui makashi Kawai Sai Sadauki Asraf yace
lallai ina tabbatar miki cewa nine ajalin Bakin Zakin da
yagagari jaruman fama kawai sai yai waje yanufi yanki
Buxra inda Bakin xaki,ke rayuwa saida sadauki Ashraf yai
tafiyarsa,abiyar cur sannan yafuta birnin andulus yafada
dajin Zubur inda Bakin Zaki kerayuwa koda yashiga
yankin sai yaji anasakin wani gurnani gamida wani kugi
dankari ai sai wani Shirgegen Zaki yabayyana girmansa
yakai rikakken sa bakidaya jikin Zaki bakinkirinne gawasu
Jajayen idanu kamar wuta sannan yanada wasu gatsau
gatsaudin hakoraabakinsa koda sukai idobiyu da Sadauki
Ashraf Sai Zakin yakalleshi yahamgame bakinsa yakarci
kasa yadanno agujee yayokansa tuni shima Ashraf
yakwarma ihu yaxare takobi yaikan Zakin suna haduwa
Zakin yasa kirji yabanke Ashraf tuniyai fatali dashi
Sadauki Ashraf yabaje akasa tsananin dakuwa dakyar
yake motsawa Zakin yadako tsalle daniyar danneshi cikin
Zafin namaAshraf yagoce Zakin yadira agurin daya kauce
afusace Ashraf yarumbaci Zakinnan sukacame da fada
tamkar mutum da mutum suka rinka gungure Suna
dukan juna can Zakinan yai nasarar kafa kunbunansa
akirjin Sadauki Ashraf yana kokarin tsaga kirjin biyu
tsananin xafi yakwarma ihu jini yafara tsatstsafowa kai
koda Ashraf yaga xakinnannakokarin mai illa sai yaita
maxa yabarka ihu yaxaro wata karamar wuka
adamararsa yakafama Zakinnan wukarnan idonsa tuni
idon zakinyafashe tsananin Zafi zakin yasaki Ashraf yafasa
ruri yakama tsalle tuni Sadauki Ashraf yaxaro wani katon
gatari yadaka tsalle yadare bayan Xakinnan indakasan
yahau giwa kawai sai yarika tafkama Zakinnan sara kota
ko,ina Zakin yaita juye juye gamida zambarma amma
sadauki Ashraf yamakale abayan Zakin yana kaftamar
sara kamar ruwan sam tilas Zakin yagaji Zaryarsa yadur
kushe akasa jini naxuba kota ko ajikinsa tun yanamotsi
har yashura yadaina motsi Sadauki Ashraf yakwarma
ihun samun nasara yasa Gatari yayanke kan Bakin Zaki
yahaye dokinsa yanufi Cikin Birnin Andulus Turkashi
tunda yashiga cikinbirnin andulus jama,a suga kan bakin
Zaki ahannunsa sai jama,asubarke da ihu damurna suka
rika bin bayan Sadauki Ashraf sunamai jinjina gamida
reramai wakokin yabo da cinnasara ahaka suka rakashi
har Fada aikoda Sarauniya,taga sadauki Ashraf da kan
bakin Zaki ahannunsa sai tamike bakidaya jama,ar dake
Fadansuka mike Sarauniya tatari Ashraf tarungumeshi
can tasakeshi takama Kafadarsatagirgixashi tace dakyau
namiji uvan maxaje lallai kai sadaukin Sadaukaine
karabamu da annobar da yadamemu yagallabemuhar
takai yana baraxanar tarwatsa mana kasammu takoma
kujerar mulkinta taxauna sannan tace yakai ashraf kacika
alkawarinka kakashe mana Bakin Zaki maza
katambayamekakeso,awannan duniyar tamu Kudi dukiya
mulki mace maxa katammbaya nikuma xan baka sadauki
Ashraf yace ni banaso Dukiya mulki ko mace Sarauniya
tace mekakesone Uban mazaje Sai yace sonake kiyardaki
zaki bani Yarima Baulaki domin xamui wani aiki tare
dashi Kaiiii Sarauniya tadakamai tsawa tace wanenekai
dakakeso kabude kofar da adade da killeta lallai kasani
badan daraja dakima na alkawariba danasa ansare
kankan Ashraf yace wannan shine bukatata mutukar
baxan Samuba to nahakuraSarauniya tadakamai tsawa
tace maxa kaficemin afada kafin insa asaremin kanka
kawai sai Ashraf yajuya yadauki hanyar futa haryakusa
futa saiji muryar sarauniya tanacewa shinme yasa kakeso
abaka yarima Baulaki Ashrafyajuyo yace Saboda
Sarauniyar data cutardaku nima Tacutar dani KUMA
NIDA DANKI MUNABUKATAR DAUKAN FANSA

SARAUNIYA JUHA daga www.hausaebooks.com.ng PART 1C
CIGABAN
KICIBIS ¥¥¥¥ MUGUN GAMO
koda Sarauniya Salimatul ansulus taji bukatan sadauki
Ashraf baya bukatan komai saidai ahadashida Yarima
Baulaki Sai dakamai tsawa gamida cewa yai gaggawar futa
daga fadarta kafin tai umurni asare kansa Ashraf yajuya
yanufi kofar futa har yakusa futa afadan sai Sarauniya
Salimatul andulus tace yakai wannan sadaukin maxa shin
menene dalilinka nasan haduwa da yarima Baulaki Ashraf
yace saboda Sarauniyar da tacuceku tonima tacuceni
kuma nida danki yarima Baulaki muna bukatan daukan
fansa Sarauniya tace yakai wannan Jarumi shin xaka iya
bamu labari Cutarda wannan sarauniya taimaka Ashraf
yace xanbaku labari ammada sharadi Sarauniya tace
menene Saradinnaka Ashraf yace sai yarima Baulaki ya
amintacewa zaibini sauda kafa turkashi sai Sarauniya
salimatul andulus tabushe dadariya tanacewa ina
aishidana xakine lallai shi sarkine sam baya xama
akarkashin wani sadauki Ashraf yace kina yawan kuranta
jarumtar danki wanda idan an hadata da jarum tata
shiba kowabane to inaso kishirya mana gagarumin yaki
tsakanin nidashi lallai duk wanda yainasara toshine
jagora atafiyar da zamuyi sarauniya tamike tai taku
bakwai ta isa xuwa gaban yarima Baulaki tadafa
Kafadarsa tace tabbas banso ka cutu akasataba domin
kataimakemu karabamu da bakin Zaki to amma kacika
baki dakurari agaba al ummata tabbas idan muka barka
katafi batare da kun gwabxa yakida danaba to xaka tafine
kana mai alfaharin cewa katari yarima baulaki yaki munji
tsoro tadaga murya tace lallai kashirya domin gobe xakai
kicibis mugun gamo lallai xaka raina kanka bansan iya
adadin yanka da sara da dana xaimakaba amma inafatan
kada yakasheka sadauki Ashraf yace ba,asan gwaniba sai
angwabxa Kodagari yawaye sai jama,a sutaru afilin gasa
na jankala inda za,agoga tsakanin yarima Baulaki da
Sadauki Ashraf jama,sukai dafifi sai ihu gamida kururuwa
sukeyi sunama yarima Baulaki kirari gamida reramai
wakokin yabo yarima Baulaki da Sadauki Ashraf suka
fuskanci juna sunama junansu kallon hadarin kaji
dankari Yarima Baulaki yadakama Ashraf tsawa yanacewa
kai karamin jarumi shi danka kashe bakin xaki shine kake
tunanin zaka iya arangamadani lallaikasani yau saika
raina jarumtarka domin saina turmusa hancinka akasa
Ashraf yai murmushi yace kai yaro tsaya matsayinka kar
zancen yan duniya yarudeka kadauka cewa kai jaruminne
da gaske lallai kasani kurin yaro nagidane amma idan
yaje Dawa tofa yaxama nama wohoho wadannan kalamai
na sadauki Ashraf sun fusata Baulaki yakwarma ihu
gamida xare takobi yace kai yawan maganganu rashin
artabu rashin jin rashi tsagawa lallai surutunka yayi yawa
taho inbaka jikinka atare suka kwarma ihu sukaikan
junansu suka hadu sukai kwaram sukacame da yaki
tamkar zasu cinye kansu dankari nanfa sushigamasayan
takubba surika kaima junanansu miyagun sara tabbas
karfi yahadu da karfi domin yakin yakasancene ana bigi
in buga anacikin wannan gumurxune yarima Baulaki
yatakarkare yakawoma Sadauki ashraf wani nagartacce
sara dakyar Ashraf yakare tsananin kafin Saran saida
takobin Ashraf tafadi tuni Baulaki yasa kafa yabankeshi
yaisama yafado tim Jama,a subarke da ihu gamida
tafama yarima Baulaki,afusace sadauki ashiraf yamike jini
nazuba ahancinsa yaikokarin daukan takobinnan amma
sai yarima Baulaki yatare yahanashi dauka dankar
sadauki Ashraf yajada baya yakwarma ihu yasheko
agujee hannu bamakami yarima Baulaki yakaimar sara
caraf yadamki hannun Baulaki kamar yadagaBuhun yayi
yai sama dashi yamaka dakasa Baulaki yakwarma ihu
gamida kokarin yunkurawa xaimike aibasamu wannan
damarba tuni Ashraf yasa kafa yabankeshi yaje can yafadi
jini tabaki tahanci afusace ya afkama Sadauki Ashiraf
sukame da mitaccen danbe mai ban tsoro domin saida
suka hadama kansu jini da majina bakiyaya jikinsu jini
kexuba duk inda dayansu yadun kule hannu yagabxama
dan uwansa tofa sai gurin yakumbura yafashe akarshe
sukaima junansu karo da kawunansu tsananin xafi da
radadi saida suka futa ahayyacinsu sufara ganin bakin
taurari sukama layi tamkar masha atare kuma alokaci
guda susa kafafunsu sutokari junansu bakidayansu sukai
sama tun asaman suka suma atare suka baje akasa bamai
motsiii Hankalin jama,a yatashi filin yai shiru tamkar
mutuwa tagifta Sarauniya salimatul andulus tamike
gamida kwarma ihu tafada filin gasa MEXAI FARU KWAJI
BAYAN NA SUBURBUDI TALIYA
SARAUNIYA JUHA daga www.hausaebooks.com.ng PART 1D
CIGABAN KICIBIS
MUGUN GAMO
Lokacinda sarauniya salimatul andulus takwarma ihu
tafada filin gasa saitaikan Danta yarima baulaki tatabeshi
taga komotsi bayayi tajijjigashi tamkar yamutu tamike
gamida rarumar tulun rurwa takwarara mai take yaiwani
Dogun numfashi ya farfado saita juya kan Sadauki Ashraf
sahima takwaramai ruwa take shim yafar fado aikoda
yarima Baulaki sukai ido biyu da Sadauki Ashraf sai
sukwarara ihu atare sannan sukai kan junansu dashiri
yakin Karshe Saura kirs sugamu Sai sarauniya Salimatun
andulus takwarara ihu gamida daka musu tsawa caik
suka tsaya suna Hararan juna gamida yunkurin afkama
juna Sarauniya tadubesu tace yaku maxajen fama lallai
dukkanku jarumaine Sannan kunada buri iridaya Shine
Kunaso kunemo Inda Fadar SARAUNIYA JUHA daga www.hausaebooks.com.ng take lallai
fada atsakaninku yakare tabbas kuna bukatan Hadin
kaine domin yakar tsinanniya kuma Shaidaniya Sarauniya
Juha kawai sai suka jefar da makami Suka rungume juna
bakidaya Mutane suka barke da tafi da suwa Bayan wani
lokaci Sai sukarabuda Juna Yarima Baulaki yadubi
Sadauki Ashraf yace yakai jarumin maza shin awace
nahiya SARAUNIYA JUHA daga www.hausaebooks.com.ng take kuma mutumce ko aljan
Ashraf yadafa kafadan Yarima Baulaki yace sanin tarin
SARAUNIYA JUHA daga www.hausaebooks.com.ng sai munsami masanin tarihi haxikimmutu
Maisuna Fashiru sannan samun wannan Saurayin
masanin Tarihi bazai taba yuwa munaba Harsai mun
hada tawagar jarumai bakwai Wandadasune zamu
tunkari SARAUNIYA JUHA daga www.hausaebooks.com.ng mui arangama da ita Yarima
Baulaki yace to a,ina xamu Samesu kuma menene dalilin
Yin hadaka dasu Sadauki Ashraf yace dukkansu cikakkun
jarumaine makasa rayukan dan adam kuma
futunannune afagen yaki Sannan dukkansu Sarauniya
Juha tajefasu acikin Masifa dabala i kamar yadda tasamu
aciki Sarauniya Salima tul andulus tace shin yanxu ina
kunufa Sai Sadauki Ashraf Yadubi Sarauniya yace zamu
kasar Durbaj mu,isa Kurkuku Karfe da Karfe mukwato
Jaruma Shamsira jarumar mace gwanar iya Sarrafa
takobi gamida dadillanci rayukan makiya lallai ita din
gobarace daka kogi balbalin bala iine yakariki Maganarsa
dacewa mutukar munaso muyi nasara awannan yaki
todole muna bukatar SHAMSIRA wacce akema takeda yar
Kundumbala Sarauniya Salima tul andulus takwarara ihu
tadaki Kijin Sadauki Ashraf tace kai yaro lallai kai
mahaukacine tabbas kuruciya nadibarka Shin kasan wane
Sarki Lamsaru mai mulkin kasar Durbaj kuwa shin
kanada tarihin Kurkukun Karfe dakarfe kuwa to idan
bakasaniba kasani Sarki Lamsaru yafikar fin runduna
hatsabiban jarumai miliyayan dubu suyakeshi tabbas
shidin shaidanine kuma hatsabibine wanda sarakunan
duniya kemar takeda Mutum darabin aljan tagirgixa kai
tace samdana baxaiyi wannan tafiyaba lallai muna
bukatar cigaban rayuwansa domin shine magajina daya
tak dana haifa aduniya Yarima Baulaki yace aa mama
lallai mutukar idanmuka mallaka Jaruma Shamsira
xatataimakemu xuwa Birnin Juha tobamakawa sai munje
kasar Durbaj mun gwabxa yaki da Sarki Lamsara
munkaudashi adoran kasa domin mu isa kurkukun Karfe
da karfe mukwaci Jaruma Shasiraaa Sarauniya tace aaa
dana lallai baxaku iyaba domin karo da aljani baya
yuwama dan adan Yarima baulaki yakwarara ihu yaxare
takobi yace inarantsuwa da mamata saina tunkari Sarki
Lamsar na yakeshi shida jama,arsa yadaga mur yace lallai
mutum ko aljan ruwa ko iska rintsi da tsanani basu isa
suhanani cika Burinaba Sannan duk wata Hallitta...


Read / Download SARAUNIYA JUHA

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album