Join Our WhatsApp Group

DILLALIN MUTUWA Complete Hausa Novel Document by DILLALIN MUTUWA


DILLALIN MUTUWA

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 40449



DILLALIN MUTUWA

Reading Time: 3 Hours

Added On: 17, Jul 2023

Author: Ismail Abdullahi ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : Not Inserted

Book License : Free

Category: Adventure novels

File Size: 272.33 kb

File Type: txt

Views: 825+

Download: 356+

Last download: 5 hours ago

Description/Story: DILLALIN MUTUWA
Littafi na Daya 1
Na Ibni Abdullahi
Complet
Ebook creat by Shuraih Usman
Ebook publish by www.hausaebooks.com.ng
Ebook din nan yazo maku ne daga shafin www.hausaebooks.com.ng
Kuna ziyartar shafinmu don samun sababbin littatafai
Ga duk wanda ke bukatar ebooks nashi ya samu shiga cikin wepsite namu sai ya turo mana da littafin ta Email namu hausaebooks@gmail.com
KUNDAN DILLALIN MUTUWA ΨPART 0-1 BARKA DA
SALLAHΨ Duniya tanaxaune lafiya babu wani yake yake
kotashin hankula tabbas tunyan yakin duniya akasamu
raguwar zubarda jini kwatsam sai matar Sarki Musluhu
bn Salfas dake mulkin kasa Duma tahaifi wata
kyakkyawan yarinya wanda kyanta yagirgixa halintun
duniya labarin kyanta yakarade duniya bakidaya tayadda
saida yaxamo manyan sarakunan duniya da kananansu
attajirai da jarumai da talakawa suka dinga yin takakkiya
suna xuwa ganin wannan yaririya tabbas awannan lokaci
anhakikance aljanu da mutane dabbobi da kwari naruwa
dana tudu babu halittan da yakai wannan jaririya kyau
inda dayawa mutane kemata ganin bamutum bace
aljanace inda sukuma aljanu kemata kallo iblishiyace
kawai ranan suna taxagayo aka shirya kasai taccen biki
inda bakidaya sarakunan aljanu damutane saida suka
hadu awannan rana bayan anci ansha makada sun saki
ganguna mawakasuka fara rera wakokin yabo dana
zambo nan wata kasuwa tabude shagali yabarke mata da
maza sai tikar rawa akeyi bayan kowa yashagaltu
danishadi gamida hulewa to alokacinne mai sanarwa
yafara yekuwa yanacewa yaku taron mutanen duniya da
aljannu naduniya Sarki Musluhu yace afada muku sunan
jaririyarsa mai sanarw yadan tsaya bakidaya hankalin al
umma yakar kata akansa kowa yakosa yaji wanii irin
sunane yadace akira wannan jaririya sai mai sanarwa
yaciba dacewa sunan jariyarmu sarauniyaDuma nagobe
kuma sarauniyar kyawawan duniya ZINARIYA wohoho ai
sai kida yabarake iface iface yagauraye ko ina tabbas
jama a sunyi na amda wannan suna inda saida akai wata
guda ana bushasha sannan akawatse tabbas kowani sarki
kowani mai arxiki yakoma gida kaunar ZANARIYA
axuciyarsa tofa ananne maikullawa yakulla Dillalan
mutuwa suka fara sa farashi inda sarakunan duniya suka
amsa jaruman fama sufara tayawa bala in yafarune daga
fada Sarki Sif sin hau mai mulkin kasar birnin Sin wato
chana watarana ana xaune ana fadanci fada tacika makil
sai Boka Gaushan yakwarara ihu yamike yai zarya sau uku
sannan yakurama kasa idanu tamrka mai neman allura
Sarki Sif sin Hau yadubi Boka Gaushan yace yakai uban
bokayen duniya inadalin wannan tashin hankali hakaBoka
Gaushan yace Daukaka da girma daraja dakarfin mulki
lallai sai yajuya duniya kamar waina fadarsa zata kasaita
mulkinsa zaigagara sai andaina jin labarin kowacce
masarauta saitasa Sarki yadakamai tsawa yace a inane
awata fadar awace kasace wannan abun xaikasance
mutukar ba afada tabace ba akasata bace tokuwa baxam
bari yafaruba Boka Gaushan yace wannan abun
zaitabbatane kuma zai farune afdar da gimbiya ZInariya
tagirma idanko har tagirma amasarautan hartai aure zata
haifi wani Gwoxon jarumi wanda zaibarma duniya tarihi
tabbas shine zai juya duniya atafin hannunsa Dodon
maxane kuma aradun makiya wanda duniya zataima
lakabi da DILLALIN MUTUWA DANDANONE
DILLALIN MUTUWA PART 0-2 Bakidaya labari yagauraye
duniya cewa mutukar Zinariya tagirma akowace
masarauta dake masarautun duniya to wannan
masarautazata shaharagamida daukaka tagagari dukan
masarautun duniya jin wannan albishir daga bakin
hatsabiben bokayi da shu uman aljanu yasa bakidaya
sarakunan duniya sudau damara gamidacin alwashi
saisun mallaki Zinariya tirkashi lallaiza ayita kenan domin
abin bai tsayaga mutaneba aa harda mutanen boye
dominkuwa sarakunan aljanu sunyirantsuwa kan ce
Zinariya afadarsu zata girma sa annan bokayeda attajirai
gamida jaruman fama ma abuto daukanrayukan mazaje
sunyirantsu cewa ahannunsu zinarya zata girma afadan
Sarki Husulub kuwa wato mahaifin Zinariya fada tacika
taimakil ana gudanar da sha aninmulki kwatsam sai ga
wanibadakare yashigo fada yai Gaisuwa ga sarki sannan
yamika wata jemammiyar fata sarki yakarba yamikama
magatakarda shikuma yafara karantawa sako daga Sarkin
yaki kasar Sin Shawn lallai Sarki Sib sin Hauwn yaturoni
cewa inxo intafi da Zinariya da mahaifiyarta Yaxira domin
basu cancanci zama afadar karsarkuba lallaikusani
nasauka abayan garinku darundunar maxaje dubu dari
takwas kunada cikakkiyar Sa o i ashirin da hudu kuyanke
Shawara shin zakumikomana Zinariya da mahaifiyartane
yaxira Salim alimne koko sai mun afkamuku dayaki
munkarkashemazajenku mukame matanku matsayin
bayi mukone kasar duma bakidaya murushe gedajenku
tabbas jayayyada Sarki SifsanHawn yana nufin shafewar
kasarku adoran duniya bakidaya dankari koda jin
wannan mummunan albishir sai hankalin jama ayatashi
shiga cikin dimuwa dadamuwa inda tuni wasu
sunfashedakuka wasukuwa cewa sukeyi kawai amikasu
domin raibiyu baxai janyo salwantar dubaben al
ummaba bakidaya Fada tahargitse dakace nace Sarki
Musluhu yai tsawaakai shiru sai yace yaku jama ata lallai
masifatafadomana to amma zamuzauna amajalisa
mutattauna domin musami mafuta take yammajalisu
dari hudu da goma shahudu sushiga majalisa ciki harda
dan aiken Sarkin yakinkasar SIN Bayan kowa yaxauna sai
sarki Musuluhu yamike yace yaku yammajalisuna tabbas
kuwannemmuyasan dalilin haduwarmu awannan wuri
shin menene abinyi sa waziri yamike yace magana guda
dayace kwata kwata adadin yawanjama ar kasarmu mu
dubu arba inne wandamafi yawanci aciki matane in akai
kididdiga tabbas maxaje akasarnan basufi su dubu
shabiyarba sannan cikakkun mayaka basu wuce
dububiyarba totayaya zamui jayayya da gogaggun
jaruman fama nakasar Sin wanda macedaya acikinsu zata
iyakawar damayakammu waziri yadaga murya yace
shawarata kawai a mika Zinariya da mahaifiyarta take
yammajalisusama dari uku sumaramai baya akancewa
amika Zinariya Sarkin yakin kasar yamike yace ni aganina
baikamata amikataba batare damujaba kodan gaba Kai
Sarki Musluhu yadakamai tsawa yace kawainatara
yammajalisatace don inji tabakinsu amma tuni na
sallama Matata da yarta domin mulkina yafiyeminkomai
aduniya tabbas zan iyarabuwa dakomai amma banda
mulkina Zumbur Ginbiya tamike gamida kwarara ihu tace
lallaikuncika ma abota sankai gamida son xuciya kuma
lalaci dakaskanci yatabbata gareku tunda bazaku iya kare
mutuncin sarauniyarkuba tirda wannan masarautaSarki
Musluhu yace kekisani gudunda babu mafuta lallai
kakwanta abitakanka yafi Gimbiya Yaxira tacekaryane
lallai bagirma ga damusaba sai axaba shinbaka dalabarin
Samarin birnin askandariyane Jama arkasan Du dari
hudune sannan samari bakwaine kekaresu kuma ahaka
suka gagariduniya tadaga murya tace tabbas idan jama
arkasata damijina sunjuyamin baya tobana tunani mace
kamata mai yan uwa maxaje goma shabiyu zasu bari
acimutuncina nida Jaririyata bakidaya majalisan sai
akafashedadariya bakomai yasa yammajalisa dariyaba
face sanin yan uwannata wasu lusaraine sugoma shabiyu
asalinsu sunkasance yayane nawani masunci wanda
talaucitaimar kakagida abaya yakasance shidamatarsa
yadade bai sami haihuwaba saidaga baya matarsa
tarikahaihuwar yambiyu yambiyu har sau shida bakidaya
maxa take haifa kuma bakidaya basuda wata sana
datawuce kamun kifi kwatsam sai matar tahafi yamace
ahaihuwa na gomasha uku inda tahafi yamace
maitsananin kyau domin awannaan lokacin babu wata
yamai kyau kamarta awannan nahiya koda labarin kyan
yaxira yagauraye gari sai Sarkin dake mulkin kasar Duma
yasa akawomai yaxira yaganta koda akawota yaga
tsananin kenta sai yaceda masunci lallai wannan yartaka
nama dana Yarima Musluhu kamu koda na mutu
lallaishin mijinta tundaga rannan kulawarsu
takomakarkashin fadan Duma susami waraka suzama
manyanmutane ababen girmamawa ahaka yaxira
tagirma agidan sarauta tana isa aure akadaura musu aure
da yarima Musluhu sannan awannan lokacinne
mahaifinsa yai murabus yadaura musluhu duniya takara
zamama yan uwan yaxira sabuwa dawannan daliline suke
matukar girmamata Sarki Musluhu yadakamata tsawa
yace wadannan malalatanne cima zaunen masarauta
sune zasu cecekidaga wannan masifa sai yakara
bushewadadariya awannan lokacinne yan uwan yaxira
goma shabiyu suka fice amajalisar inda akabisu dadariya
ananunasu Gimbiya Yaxira tai niyyar bin bayan yan
uwanta sai Sarki Musluhu yadakama dakaru tsawa yace
kukamata kutsareta ita dajaririyarta yadubi dan aiken
sarkin yaki yacemai kaje kagayama shugabanka lallai
gobe dadare zamumikamai ZINARIYA DA MAHAIFIYARTA
afusace Sarkin yakin kasar Duma yafuta amajalisar
DOMIN JIN INA SARKI YAKI MARWA YANUFA
SAINASUBURBUDI TALIYA MAIZAFIIIIIDILLALIN MUTUWA 0-3 Lokacinda yan,uwan laxira suka
fice daga majalisan kasar Duma sai sunuFI bakin teku
domin dama shin asalin gatansu bakidayansu suka
jungum jungu akarasa mai maga acikinsu tabbas suna
cikika tashi hankali da rashin natsuwa lokacin da shirun
yaiyawa saidan autansu maisuna Asifu yace kai bafa
zaiyubamunaji munagani adauki yar uwammu da yarta
amikama axxalumin sarkinnanba babbansu yadakamai
tsawa yacekai mahaukacine idanbaka hakuraba yaya
zakayi shin kanada karfine kotabi acikinmu babu wanda
ya iyarikewa tayayya zamu fuskanci sarakuna biyu dayaki
kuma kasani koda munada karfi hana Sarki Musluhu
yamika zinariya gasarkin kasar Sin Sifsinhaun to akwai
sarakunan duniya masu farautarZinariya damahaifiyarta
kawai saina kunsu masuna Sahib yace sam Asifu
bamahaukaci bane tabbasdahankalinsa Axira tamana
hallacci munkasance acikin bakinki da mummunan
talauci gamida wulakancin akasar Duma amma daga
ranarda mahaifiyarmu tahaifi Axira bakin cikinmu yaye
haske yashigo duniyarmu to yau shine sabodatsoran
mutuwa zamu toshemata nata haske tabbas inmukai
haka munci amanarta kuma munci amanar iyayanmu
yadagamurya yace ninasan banida karfin jarumta ko yaki
amma inamai rantsuwa da kabarin mafimmu mutukar
ina raye bazan bari Yar uwuta taxauna ahannun wanda
batasoba aikodajin haka sai bakidayansu zuciyarsu
takekashe suka hada hannayansu aguri guda sukai
rantsuwa cewa kodazasu rasa rayuwarsu to bazasu bari
Yar uwansu da yarta zinariya suzauna agurinda batasoba
adaidai lokacinne su hango Sarkin yaki Marwan
yatunkarosu nanfa sufara tsorata sunajada baya Asif
yadakamusu tsawa yace haba yan uwana kuda zaku
tunkari tawagar dakaru samada miliyan goma shine xaku
rikujin tsoran mutum daya Asififu yadaga murya yace
dukda yakecewa shi Sarkin yakine mutukar yaxonan da
sabanin ra,ayinmu tokuwa zaisha mamaki kawai sai
yakama kaikomo yana muxurai tamkar sadaukin maza
koda sarkinyaki yakariso sai Asifu yatareshi yace
meyakawoka shin axxalumin Sarkinka yaturone
katafidamu Sarkinyaki yadafa kafadan Asifu yace dakyau
haka akeson namiji dadakakkiyar xuciya inasone inyi
magana daku bakidaya suka kewayeshi sarkin yaki
yacedasu yaku wadannan yan uwanjuna hakika banji
dadin hukuncin da sarki da yammajalisarsa suka yanke
akan yar uwarkuba kuma kuma Shaidane amajalisar
bakidaya nine nanuna rashin amincewata game da
wannan hukunci Asifu yace to yanxu meyakawoka Sarkin
yaki yace inasone intaimakeku kukubutar da Zinariya da
mahaifiyarta daga hannun dakarun sarki Musluhu,
babbansu yaceda Sarkinyaki Marwan yace akanme xaka
bujerema Sarkinka dayake biyanka albashi yadauke maka
duk wata matsala narayunta kataimakemu muda ba
abinda yahadamudakai hasalima anyi lokacin da babu
mutanendakatsana akasar Dumasama damu Sarkin yaki
yai ajiyar xuciya sannan yace hakika Suduf kanada
gaskiya ammakasani babu wani Sarkin yakidaxaiso
azokasarsa dayaki domin hakantawayane kaskancine
tabbas idan nabari sarkin yakin Kasar Sin yaxohar
yankina masarautata yakarbi Zinariya Salim alim to
duniya zataimindariya sai yadaga murya yace nikuma
sambaxan bari hakan tafarufa Asifu yace dasarkin yaki to
yanxu mekakenufi Sarkin yakiyace naxone mukulla
cinikin mutuwa lallai sunake naxo muku dillalin mutuwa
lallai idanmuhada karfedakarfe mucire tsoro mutunkari
mutuwa gaba dagaba to itama saitaji tsoranmu Asifu
yace nine farkon wandazaimaka mubaya alallai
inataredakai totunda yaro yabada hadinkaiwaye zaiki
bakidaya sukayi mubaya a take Sarkin yaki yace kusani
kunkasance bakuda jarumta kumabaku iya yakiba to
amma akwaihorona natafida gidanka lallai
zambakohoron yaki na sa o, i biyar kafin shigan dare
lokacinda Sarki Musluhu zaimikama Sarkin yakin kasar
SinZinariya da mahaifiyarta lallai saikun sami karfinjiki da
kwarin zuciyar daza ku iyafuskantar mazajen duniya take
yafara basu horan yakecikin sa a uku yagama fahimmtar
cewa Asifu bakaramin jarumibane kawaida rashin
horone acikin raguwar sa abiyu kuma yakoyamusu harba
bakada kwari tayadda zasu farmakimakiya daga nesa
Ranata gushe duhundare yashiga saida mutane sukagama
kaiwa dakomowa sushige gidajensu domin barci to
asannanne sarkiMusluhu dadakarunsa,suka futo da
Zinariya damahaifiyarta domin mikataga sarkin yaki
Shawn wanda tuni shida dakarunsa sunyidafifi akofa
garin Duma suna jirin isowar Sarki Musluhu lokacinda
kofa tabude dakaruda sarki sukayo waje da xumman
mika Zinariya to asannanne balbalin bala,i yasauka musu
ruwan kibau masu cida wutane sushiga sauka kota ko ina
kamarruwan sama take dakarun kowani bangare suruda
gamida kidimewa inda mutanen kasar SINN sudauka
mutanen kasar Duma sun munafuncesune aisai kawai su
afkamusu dayaki nanfa kasuwar yaki Yakama annobar
mutuwa tarika zarya tana wafce masu gajeran kwanA
kwatsam sai yan uwa goma shabiyU gamida Sarkin yaki
Marwan suma sutsudumaacikin filin yaki guri yakara
damewa tabbas ansha fama kuma anyi gwagwarmaya
inda Asifune yakwaci zinariya damahaifiyarta koda
yatabbatar yar uwansa taxo hannunsa sai yadaga murya
yai wani yare wanda Sarkin yakine yashiRya musu cewa
dulokacin da aiwannan yare to sui kudu domin akwai
wata kofar sirri dazasu sulale subar garin suyanki daji
haka kuwa akayi kodasuji wannan yare bakidaya sai suka
sulale afilin yaki inda subardakarun Kasar SIN dana Kasar
DUMA natakashekawunansu sukuwa su sarkin yaki
Marwan sunyi nisa acikin Duhundare saidasukainisa
sukatsa sa suga babbansu haka banashidansu Tunkafin
aibinkice Sarkin yaki yace sunmutu kuma a idona
akashesu acankasar Duma kuwa mayakasunshiga
hankalinsu sungane sunfadatarkoN YAKINE
719434938263 542:0
DILLALIN MUTUWA Part04 Koda rundunan Sarki
Musluhu da rundunan Sarkin yaki Jawn sufa himci ceawa
isu isune suke yakar junansu sai sudakata da yaki sufara
Niman Zinariya da mahaifiyarta dankari ai sai anemesu
akarasa Sarki Musluhu da sarkin yaki sutakarkare suka
kwarara ihu mai ruda mazaje afilin yaki Sarkin yaki Jawn
yanuna Sarki Muslahu yace karyaNE kakeyi munafiki
mune zaka yaudara gamida cin amana lallai kasani
kanada zabi guda biyu kodai kafutomanada Zinariya da
mahaifiyarta kokuma mu baje kasarka mkakkashe jama
arka mukame matayenku amatsayin bayi Sarki Musluhu
yaceda Sarkin yaki Jawn yakai Sarkin yaki lallai kasani
sambanida masaniya akan wannan harinsamame da
akawo mana amma inaxargin yan uwar matata dakuma
Sarkin yakina MArwan Sarki yaki Jawn yadakama Sarki
Musluhu tsawa yasanya hannu acikinjakarsa yaciro wani
madubin tsafi yashafeshi gamida ammbato wasu kalamai
daga kalaman tsafi kawai sai gasu Sarkin yaki Marwan
sunata sheka gudu adokar daji tamkar zasu tashi sama
suna wannan gudune sunsa Zinariya da mahaifiyarta
Axira atsakiya wannan shirine nabatarda kariya kuma
tsarine nako amutu ku airai koda Sarkin yaki Jawn yaga
halin dake faruwa sai yakwa tsatsa ihu yaceda dakarunsa
yaku taron maxaje lallai aiki yasamemu domin ahalin
yanxu Sarkin yakiki Marwan da yasace Zinariya da
Mahaifiyarta sundauki hanyar dajin Safra lallai bubu
bukatan sukai wannan shu,umin dajin domin komai zai
iya faruwa kawai sai yasaki linxamin dokinsa yaidaji aguje
dakaru suka bishiabayaa al,amarin Sarki yaki Marwan da
yan uwan Zinariya kuwa saidagari yawaye yamma tayi
Duhundare yashiga amma guda suke rumtumawa babu
alamar tsayawa gari yadada wayewa koda rana tatake sai
Sarkin yaki Marwan yafahimci cewa yan,uwan Axira
sunfara gajiya yunwa takamasu harsuna neman futa
ahayyacinsu sai yaja lin xamin dokinsa yatsaya suma suka
tsaya domin suci abinci bayan sun farauto abina zasuci
sai suka tashi wuta sugasa suci sukoshi kamar jiransu ake
sugama kawai sai sai Suji anrafka ihu gamida tsawa mai
tsananin karfi rana tagushe duhu yamamaye ko ina
hankalinsu yatashi bakidayansu suka mimmike gamida
zare makamai suna zazzare ido acikin duhu ca an akakara
kwarara ihugamida tsawa take duhun yagushe haske
yamamate ko ina kawai sai sukai arba da wata makekiyar
runduna ta mayaka kimanin mazaje dubu goma dankari
nanfa aka fara kallo kallo sai wata mace daga
cikinwannan runduna tafuskanci Su sarkin yaki marwan
tadaka musu tsawa tace yaku taron malalata Ni sarauniya
Murdiya ina muku nasiha dakubani Zinari da
mahaifiyarta Axira inkui hakan toshine zaku tsira
dagagabar mutuwa kaiii Sarkin yaki Marwan yadakama
Sarauniya Murdiyatsawa yace lallai kinyi kuskure dakike
tsammani zaki rabamu Gimbiyarmu Zinariya tabbas itadi
tamkar jinin jikimmune lallai zaki iya rabamuda ita
amma bayan kinkashemu bakidaya wanda hakankuma
bazai yuwuba Ran Sarauniya Murdiya yabaci tai tsawa
gamida bada umurni da a,afkamUsu bakidaya hoho
nanfa dakarun sukai kan su Sarki Marwan nanfa
sukacameda yaki masifa ta auku sarkin yaki Marwan
yasha mamaki ganin inda yar uwan azira suture gamida
jandaga sai kashe makiya sukeyi tamkar manyan jarumai
sai shima yabudema makiya balbalin bala i tamkar
wutandaji haka suke kashedakarun Sarauniya Murdiya
hankalinta yatashi tadakama mutanenta tsawa gamida
cewa yaku dakaruna lallai ruwada wuta ababen bauta
agaremu zasui fushidaku ace malata maxaje guda goma
da jarumi daya sune suke yunkurin cin galaba agareku
tabbas mutukar akai galaba akanku tokuwa tsinuwa da
la,anazata tabbata agareku daga wuta ma,abociya ruruwa
tirkashi ai saidakarun Sarauniya Murdiyya sufusata
gamida da axama subude wtuar bala i da musifa har
sukai Nasaran kashe mutum biyu dakacikin yan uwan
Zinariya sukoma Saura mutum takwas tirkashi ai sai
sarkin yaki Marwan yakwarara ihu yashiga cikin makiya
yanna kashesu tamkar maikisan kwari agona yana kisa
yanacewa yaku yan uwa takwas daku goma shabiyune
kun rasa yan uwanku mutum biyu acikin birni sannan
gashi kunkara rasa rayukan mutum biyu lallai mutukar
kusake zaku muta abanxa tabbas inkunaso ku kukare
rayuwar zinariya sai kundage sai kunyi koyida Jaruman
kasar askandariya tabbdijan wani karfida jarumta
yamotsa asassan jikinkinsu sukwarara ihu suka farma
makiya dasara dasuka ragargaji nanfa lissafi yacanxa duk
inda yan uwannan sugilma saikaga gawawwaki naxuba
tamkar ruwan sama dole Asifu yafusata yarika wani irin
yaki yanadatse kawunan mazaje gamida fede tunbinsu
tabdi do kanwar naki koda sarauniya Murdiya taga cewa
lallai idan acigaba dawannan yaki lallai zata rasa
jama,arta bakidaya saita sabi wasu kalaman tsafi gamida
surkulle kawai sai akwatsatsa wani ihu gamida tsawa take
hasken rana yakara gushewa duhu yakara mamaye daji
Sarkin yaki yadaga murya yace yaku jama,ata lallai
mukasance cikin shiri dashirin maida martani koda
Iskatagifto kusadakai to kakafta mata sara TAB KOWA
YAKASANCE CIKINSHIRI DOMI AKWAI MATSALADILLALIN MUTUWA 05 Lokacinda Sarkin yakin kasar Sin
Jawnsin dadakarunsa sukariso inda sarkin yaki Marwan
da yan uwan mahaifiyar zinariya sugwabza yakida
jama,ar Sarauniya Mandiya sai yaga gawawwaki birjik
akasa amma baiga alamun wadanda suke nemaba sai
hankalinsa yatashi yakwarara ihu yadaga murya
yanacewa yaku dakarunkasar SIN lallaikusani abin
harimmu suna gaba kadan tabbas inmukara azama zamu
riskesu muyakesu mukarbi Zinariya damahaifiyarta
mukaitaga Sarki SIFSANHAWNK, YASAki...


Read / Download DILLALIN MUTUWA

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album